Littafan Hausa Novels

Zafafa Biyar 2023 Rumbun Kaya

Zafafa biyar
Written by Hausa_Novels

Zafafa Biyar 2023 Rumbun Kaya

 

 

 

 

 

 

 

*RUMBUN QAYA*

 

©®_Hafsat Rano_

 

*ZAFAFA BIYAR*…..× *2023*

 

 

 

*TABA KA LASHE*

 

Zafafa biyar

Jiki a sanyaye ta turo kofar ta shigo, ta hange shi tsaye ya bada bayan sa yana kallon window hannun sa rike da curtains din, takowa ta shiga yi tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki, zuciyar ta na wani irin harbawa irin wanda bata taba ji ba. Motsin ta ya sashi juyowa kafin ya saki curtains din ya zuba mata ido cikin yanayin da yake nuna tsantsar bacin ransa. Ji tayi tamkar ba zata iya karasawa ba, kamar ta zube a wajen kawai tayi ta rusa ihu saboda tsananin tsoron da yake shigar ta. Da jan kafa ta karasa gaban nasa tayi saurin dukawa k’asa idanun ta na cigaba da zubda hawaye, hawayen bakin cikin abinda yake zargin ta dashi, ko da yake ta aikata din a baya duk kuwa da a rashin sani ne, amma bata taba zaton abun zai dawo musu a yanzu ba.

Zafafa Biyar 2023 Kaddarata a rubuce take

“Me ya kawo ki?”

 

Yace cikin dashashiyar muryar sa dake fidda amon sautin yadda ransa ya kai matuka a baci. Shi mutum ne mara yarda sam, rayuwar sa ta baya ta sashi rashin yarda da kowa da ma komai, Ya Nabila kadai ya aminta da ita, ita kadai ya yarda ba zata cutar dashi ba, sai Kamal sai kuma zuwan ta rayuwar shi, ya yarda da ita fiye da yadda ya yarda da kan sa, amma kuma…

 

“Dan Allah kayi hakuri.”

 

Tace cikin shashekar kuka, girgiza kansa yayi yana dauke kansa daga kallon ta dan ma kar zuciyar sa tayi masa rawa akan hukuncin da zai yanke, kar tayi rinjaye akan sa har ta sakashi karya alkawarin da yayi ma kansa na rashin kyale duk wanda ya ha’ince shi.

 

“Ki tashi ki fita daga nan wajen, I don’t want to see you ever again.”

 

“Please ka saurare ni, dan Allah ka bari kaji abinda zan fada maka.”

 

Durkusawa yayi a gaban ta kafar sa daya ya choge ta yana duban ta idanun sa sun yi mugun kadawa

 

“I hate mutane masu fuska biyu, haka nan bana sake yarda da wanda yaci amanata, ki tashi ki fita bana son ganin ki, get out of my life!!”

 

“Dan Allah…”

 

“I said get out!”

 

Ya fada da karfi bayan ya mike tsaye, hannun sa na mata nuni da kofar, rud’ewa tayi kasancewar yau ne karo na farko da aka fara mata irin wannan tsawar, juyawa yayi ya sake bata baya yana jin yadda take kuka sosai, kukan da yake jin tamkar ana daddatsa masa jikin sa, kamar ana zuba masa garwashi a cikin kokon kansa.

 

Juyawa tayi da sauri harda dan gudun ta, ta fice daga wajen tana rusa kukan sosai, runtse idon sa yayi ya bud’e kansa da yake masa wani irin ciwo ya rik’e ya shiga matsawa a hankali zuwa kujerar dake gefe ya zauna yana tallafe kan nasa

 

“Sai kayi nadamar abinda kayi Aryan, sai kayi nadama a lokacin da bata da amfani.”

 

Dagowa yayi da sauri ya kalli kofar, matashin saurayin da a kalla zasuyi kusan sa’a ne a tsaye yana duban sa, fuskar sa ce ta shiga dawo masa zuwa wani lokaci me tsawo, kamar sa ce tun a lokacin be chanja ba, ba kuma yana tunanin ko da zata chanja din ya kasa ganeshi, tare aka hada su aka tarwatsa musu rayuwar su, aka raba su da mutane masu muhimmaci a rayuwar su

 

“Haydar?” Yace yana tashi tsaye da sauri

 

“Sai kayi nadamar abinda kayi ma kanwata Raihana, kana nan da zuciyar ka da rashin yafiyar ka, kanwata bata chanchanci mutum irin ka, kamar yadda ka rasa mu a baya, haka zaka sake rasa mu a wannan karon. Sai ya juya ya buga masa kofar da karfi

 

“Kanwata? Raihana? Raihana Nasir? BARRISTER NASIR MATAWALLE?”

 

“Ya salam!!” Yace da sauri yabi bayan sa, da gudun gaske ya dinga sauka daga stairs din yana hada bibiyu, harabar ya fito babu ko mota daya sai tasa, gaba yayi zuwa wajen masu gadi suka ce yanzu mota ta fita, gate din ya fita ya dinga waige-wage sai dai ko kurar su be gani ba, bare ya san in da suke nufa

 

 

 

Me kike jira ne yar uwa? Ki mallaki naki ki shigo a dama dake

 

 

 

ZAFAFA BIYAR…..× 2023

 

 

 

INA MAABOTA MAKARANTA LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR WRITERS? WANNAN KARON MA MUN SAKE DAWO MUKU DA ZAFAFAN LITATTAFAN MU, MASU DAUKE DA ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A ZUCIYA

 

KU GARZAYO. ZAFAFAN NA KU SUN SAKE TAHOWA DA WASU ZAFAFAN LITTATTAFAN MASU DIMBIN DARUSSA NA MATAKAN ILMANTARWA RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM…

 

 

SAFIYYAH HUGUMA

A RUBUCE TAKE (KADDARATA)♥️

 

HAFSAT RANO

(RUMBUN QAYA)🥰

 

MAMUH GEE

(IDON NERA)🤩

 

NANA HAFSATU

KI KULA NI (MALLAKIN ZUCIYA)😘

 

BILLYN ABDULL

DAUDAR GORA (CIKI KA SHATA)💗

 

DUKA DUKA WADANNAN LITTATTAFAN ZASU ZO MUKU NE CIKIN FARA SHI MAI RAHUSA KAMAR KO DA YAUSHE.

 

DUKA BIYAR DIN AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYU 1200

 

GUDA HUDU AKAN NAIRA DUBU DAYA 1k

 

GUDA UKU AKAN 800

 

GUDA BIYU AKAN 600

 

GUDA DAYA AKAN 400

 

 

DADIN DADAWA, MUNA TALLATA HAJOJIN KU AKAN FARASHI ME SAUKIN GASKE! SANNAN GA BIYAN BUKATA

 

 

HANYOYIN DA ZAKU IYA TUNTUBAR MU DOMIN ZAMA CIKIN SAHUN FARKO NA WANNAN SABUWAR TAFIYAR SABUWAR SHEKARAR SUNE;

 

 

 

 

MASU BIYA TA BANKI ZAKU BIYA A WANNAN ACCOUNT DIN

 

 

BANK: ACCESS BANK

 

ACCOUNT NAME: MARYAM SANI

 

ACCOUNT NUMBER; 0022419171

 

SAI A TURA EVIDENCE OF PAYMENT HADE DA ACCOUNT NAME TA WHATSAPP TA WANNAN NUMBER;

 

09033181070

 

 

 

IDAN KUMA KATIN WAYA NE NA MTN SEKU TURO KATIN VTU/SHARE AND SELL KO NUMBER KATIN HADE DA SHEDAR SA TA WHATSAPP ZUWA: 09166221261

 

FARASHIN LITTTAFAN ZAFAFA BIYAR NA CHANJAWA DA ZARAR AN KAMMALA SU. SAI KU YI SAURI KU GARZAYA DOMIN A DAMA DAKU A WANNAN SABUWAR TAFIYAR SABUWAR SHEKARAR 2023🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥

 

 

KU GARZAYO A SAKE DAMAWA DA KU A WANNAN SABUBAR TAFIYAR MAI DAUKE DA SALO NA BAN MAMAKI. KAR KU BARI AYI BABU KU.

 

 

DOMIN ZAFAFA BIYAR NA KU NE. 😘🤩

[05/01, 21:53] Billyn Abdul 2: 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

 

*INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR MAZAUNA K’ASAR NIJER?*🤏🏾

 

*TO KU MARMATSO KUSA TA SAMU!!*🇳🇪🇳🇪

 

*MUN SAURARI KOKENKU MUN KUMA AMSA*

 

*Zafafa biyar dinku sun samo muku hanyar biyan naku kudin karanta litattafan zafafa har guda biyar din*

 

*ZAKU TURA KATIN AIRTEL TA WANNAN NUMBER WAYAR KAI TSAYE*

 

+22799643131

 

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

 

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

 

*KI KULANI hafsat xoxo*

 

*A RUBUCE TAKE Huguma*

 

*RUMBUN K’AYA Hafsat rano*

 

*IDON NERA Mamuh ghee*

 

*KUDIN LITATTAFAN ZAI KAMA KAMAR HAKA*

 

Books biyar 1250CFA

Books hudu 1050CFA

Books uku 850CFA

Books biyu 650CFA

Bookk daya 450CFA

 

*MUNA GODIYA DA SOYAYYARKU GAREMU AL’UMMAR NIJER,MUNA MUKU FATAN ALKHAIRI TARE DA GODIYA BISA ZABIN ZAFAFA BIYAR*🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment