Littafan Hausa Novels

Yarima Fadeel Hausa Romantic Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Yarima Fadeel Hausa Romantic Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

YAREEMAH FADEEL

 

(Hot love and romantic)

 

 

Free page 1-2

 

 

*MASARAUTAN KATSINA*

 

 

“Sarauniya khadeejah mahaifiya ce a wurin yarima FADEEL anakiranta da mamee,shikadaine d’a a wurin su don shikadai allah yabasu mahaifinshi kuma sarki Abdulmaleek mutumin kirki kuma dan arziki.

 

Sun dauki son duniya sundaura ma yarima fadeel donshi yarone abun sha’awa kyakyawan fulani kuma mekama da buzaye don mahaifiyar shi buzuwace,mai martaba kuwa fulanin katsina ne kowa sonshi yake a masarautan nan sabida tsananin kyawunshi,ba irin kulawan da basa bashi tun yana da 12 years yatafi india karatu.

 

 

*After 18 years*

 

******

 

Yarima fadeel yazama babban saurayi mijini a jika,farine shi sosai don kama yake da larabawa,kuma kyakyawa ne sosai yanada dara daran idanu hancinshi dogone sosai kaman shi yazana kanshi lips dinshi karamine sosai kuma yana pink lips ne gashin kanshi yana da tsayi sosai don har kamashi yakeyi ya tuffekeshi ta baya a koda yaushe kanshi da sajen fuskanshi sheki sukeyi sabida bakaramin gyara suke samu ba,yarima fadeel yakasance dogone masa kaici,yanada faffadan kirji,kowani part na jikinshi a murde yake sabida daga karfen da yakeyi karfaffa neshi na gaske,kyakyawan gaye kenan wanda mata ke yayinshi,sedai kuma shidin miskilin gaskene baya kula kowa a makaranta,shiyasa kowa yana bashi respect sabida kamun kanshi,akwai masu sonshi da friend amman yaki basu fuska.

 

Yan’mata masu kaunanshi harda yan india da larabawa ammanshi kuma basa gabanshi ba irin harin da yanmata basa mishi amman shidin jarumin mazane,kuma a haka bawanda yasan shidin dan sarautane banda abokanshi guda biyu muhizz s mukhtar wanda shimadin dan 9jeria ne dan minister jihar katsina ne,sekuma rajveer sanjhe khumar sukenan wa’inda suka sani,koda mai martaba yace”ze hadashi da makarrabashin yace”shidin bayaso beda ra’ayin haka,kuma shi bayasan asan koshi waye,shiyasa suka barshi don suna son sumishi abunda yakeso,tunda shikadai suka mallaka duk fadin masarautan katsina,ga dukiya ba abunda yarasa no more rayuwarshi.

Aneesah Hausa Novel Complete

 

******

 

Tunda fadeel yabar 9jeria bekara dawowa ba har seda yakai 30 years acan kullun mamee dinshi da mai martaba su damu akan yadawo,seya cemusu yakusan kammalawa dayake karatun lawyer yakeyi shiyasa bedawo da wuri bah.

 

****

 

Ah India suka hadu da sumayya wacce sumayya itama yar 9jeria ce sedai iyayenta masu kudine itakadai suka haifa suma shiyasa sukeji da ita,kuma itadin wayayyiyar yar bokoce sumayya kyakyawace sosai sedai tana da tabi’a nabin maza da shaye-shaye,wanda yawan kwayoyin hana dauka ciki data kesha yasa akace mata baza tasake daukan ciki ba har abadan mahaifarta talalace da gurfadadd’un kwayoyin hana daukan ciki,sumayya tayi kuka sosai harta gaji,

“Tundaga wannan lokacin ta dena bin maza kuma tarage shaye-shayen datakeyi sedai akwai shigan banza data keyi.

 

A haka har allah yahadata da yarima fadeel,wanda lokaci daya suka kamu da son junansu wanda sonda sumayya take mishi yafi sonda yake mata duk da betaba sanin halayenta bah,sun hadune a wani restaurant dake san India sunje cin abinci,a haka suka kulla soyayya wanda hartakaisu ga auren junansu.

 

 

***** ***** *****

 

Tunda sukai aure yarima fadeel yagane cewa gimbiya sumayya ba virgin bace.

 

Yayi takaici sosai amman betaba nuna mata bah don shi miskiline shi sosai,kuma bekara kusanta sumayya bah.

 

 

Sumayya kuwan a tunanin ta begane cewa itadin ba virgin bace tunda bemata magana ba tayi tunanin magungunan data shane sunyi aiki ne shiyasa itama bata damu ba.

 

 

Fadeel kuwan bekara kusan tantaba seda yashare wata ahaka duk da shidin yasan yanada yawan bukatan mace a kusa dashi,

 

“Koda yaci gaba da kusantanta yana hakanne don sonda yake mata dakuma fita a hakkinta dakuma kare kanshi daga zinah ne,shiyasa suka cigaba da shan soyayyarsu a haka.

 

 

Wanda a yanzun sunkai shekara biyu amman gimbiya sumayya ko b’adan watan batayi bah.

 

 

“Mamee kuwan sosai hakan kedamun idan takira yarima fadeel taimishi magana seya cemata allah ne bekawo cikin ba sedai tace”allah yakawo duk da itafa gaba daya bata kauna gimbiya sumayya sabida dabi’unta basuyin mata ba,ko zuwa gaida ita batayi balle taje tagaida me martaba.

 

“Koda za ai auren daman bataso ba amman ganin yadda dan nata tilo yakeson auren yasa ta amunce akai auren,tunda tanason abunda yakeso.

 

 

“Bayan wata daya mamee har lokacin shiru ba labari shima kanshi me martaba abun tun baya damunshi,yanzun kuwan yana damunshi ko fada yazo waziri yana yawan keb’ewa dashi yana yinmishi magana akan haka.

 

*** ***

 

Mamee zaune take a tura kanta tana shan kayan lambu,jakadiyya nakusa da ita tana mata labarai masu dadi bayinta na mata fiffita duk da badadin labarin da jakadiyya kebata takeji bah.

 

 

mamee ne tad’aga ma masu yinmata fiffita hannu dasu bata wuri,dukawa sukayi sannan suka fita a turakan cikin ladabi.

 

Mamee tace”mah jakadiyya inason kikiramun yarima yanzun nan jakadiyya tace”to ranki yadad’e tafada tana fita aturakan da sauri don tafahimci tana cikin yanayi mara dadi.

 

 

Bangaren yarima fadeel tanufa a parlor tasameshi yana danna waya isar mishi da sakkon mamee tayi,ya amsa da gashinan zuwa sannan tafita a dakin.

 

 

Yarima fadeel kuwan tashi yayi yanufa bangaren mamee din,

 

P Koda ya isa yasamu mamee tana karanta news pepper dukawa yayi yagai sheta,a dakile mamee ta amsa sannan yasama wurin akasa pyazauna.

 

“Rai ab’ace mamee tacire karamin medical glass din fuskanta tace”gaskiya yarima fadeel nagaji da zama ba jika,seda nafada maka cewa banason ka aura yar bokonnan sabida yawancinsu basa son haihuwa amman kakijin maganata ka auri wacce kakeso gashin nan yanzun kuna cikin shekara na uku kenan da wannan shegiyar mara kunyar matar nan naka amman ko b’ari bantabajin tayi bah cikin bacin rai take magana.

 

 

 

 

A hankali yamatso kusa da ita yariko hannunta yace”please mamee nah kiya hakuri kinsan komai lokacine itama zata haihu nima kaina ina buk’atan baby amman ba yadda na iya da ikon ubangiji ne.

 

 

 

Hannunta takwace a hannunshi tace”kaga my son nagaji da wannan maganganun nan naka ko kasaki matar nan taka ko ka kara aure idan bahaka ba wllh zan dauki mata ki dakaina tadauki medical glass dinta tatashi fuuuu tabarshi a wurin a duke

 

 

 

 

Fadeel dake duk’e a wurin komawa yayi dabas yazauna yadafe kanshi,yafi minti 30 ahaka sannan yamike dakyar yafita a turakan .

 

 

 

Koda ya fito daga turanka ma’aikatan gidan suna ta gaidashi harda masu zubewa kasa amman ba wanda ya amsa gaisuwanshi.

 

 

 

 

 

“Can lambu masarautan yanufa yazauna akan daya daga cikin kujeran dutse dake zagaye a wurin,dafe kai yayi yana tunanin akan abunda mamee tace”gashi tayi fushi dashi sosai yanzun yazeyi?

Yatambayi kanshi,lumshe manya idanunsa yayi yakuma budesu a hankali.

 

 

 

 

Yana cikin wannan tunanin ne yaji anyar famishi ruwa a jikinshi, da sauri yatashi tsaye sabida sanyi ruwan dayaji a jikinshi,idonshine yai arba da kyakyawar fuska da kuma kyakyawar sura agabanshi,suman tsaye yayi daganin yarinyace kyakyawa dabaza tawuce 19 years ba tsaye da riga a hannunta jikinta se rawa yakeyi takasa tsayawa wuri daya.

 

 

 

 

Fadeelah kuwan ganin yadda yarima fadeel kebinta da kallo tasan cewa yau dinna tashiga uku don kilama karshen zamanta yakare agidanna,sakin rigan hannunta tayi dasauri tazube a k’asa tafashe da kuka don batasan tarasa aykinta,Idan kuma tarasa taya zasu dinga cin abinci ga ummata da abbanta da’ita suka dogara kuka sosai takeyi.

 

 

 

 

 

“Yarima fadeel kuwan jin kukanta yakeyi har kasan zuciyanshi,karisawa yayi kusa da ita yatsaya aga banta,don yarasa ta ina ze fara cemata tai shiru koya ce mata tatashi,fadeelah tanajin yamatso kusa da ita takuma sakin kuka takasa magana se kuka kawai takeyi,hannunshi yasa yadagota ta,ya mik’ar da ita tsaye,fadeelah kukantane yakaru takankame jikinta tayamutse fuskanta don tasa aranta marinta zeyi.

 

 

 

 

Yarima fadeel kuwan yazuba ma fuskanta kallo na tsawan wasu lokaci wanda yakasa gane wani yanayi yake ciki,fadeelah kuwan ganin bataji saukan mari a kuncinta ba yasa tabude manya_manyan ida nunta tadaurashi anashi,dasauri tai kasa dakanta sabida kwarjinin da yaimata baza ta iya hada ido dashi bah.

 

 

 

“Ahankali tai magana cikin kuka tace”don Allah ranka yadad’e kaya hakuri wllh basan kana wurin bah na yarfo maka ruwa bah,don Allah karka koreni wllh da wannan aykin nawa nado gara idan ka kakoreni basan yadda zanyi bah,tana maganane yarima fadeel yanabin karamin pinklips dinta da kallo yakasa magana.

 

 

 

 

Fadeelah ganin yarima fadeel yakasa magana yasa takara kallon shi, fuskanta yana zubar da hawaye,kallonta taga yanayi da sauri tadauki riganta datake yarfewa a kasa,don tawankene tanason canza najikintane sabida yayi datti shine tazo shanyawa a lambu,shine garin yarfewa ta watsa ma yarima fadeel.

 

 

 

 

“Da sauri fadeelah tagudu a wurin don kar yarima yace”yakore ta don tafara tunanin ganin yadda yai shiru,yana tunanin hukuncin daze matane shiyasa tatafi da gudu har tana tuntub’e da dutse,amman hakan beda meta ba don batasan a koretane.

 

 

 

 

Yarima fadeel bedawo hayyacinshi ba seda yaga yadena ganinta,baya hango ko inuwarta,wani irin ajiyan zuciya yasauke yakoma yazauna dabas a kujeran dutsen dake kusa dashi.

 

 

 

Yafara tunani aranshi wannan yarinyar mutunce ko aljana?

 

“Tunda yarima fadeel yake betaba ganin mace wanda tatafi da tunanin shi da imaninshi gaba daya ba, irin fadeelah bah.

“Wacce bemasan wacece itaba kuma betaba ganin me irin kyawunta bah,balle yace”ze ganta.

 

 

 

 

Dafekanshi yayi yana tambayan kanshi,ina zansake ganin ta?……..

 

 

 

 

Please share and comment

 

 

09164550694

 

YAREEMAH FADEEL

 

(Hot love and romantic)

 

 

 

 

Free Page 3-4

 

 

 

 

“Yafi minti 20 yana tunanin wacece ita kuma a masarautan nan take ayki to a wani side take ne?duk shikadai yake wannan tunanin abunshi,dayaga bame bashi amsar tambayanshi yamike da kyar yanufa part dinshi.

 

 

 

 

Yana isa yaga gimbiya sumayya tafito daga part din,da sauri yasha gabanta gimbiya sumayya tana ganinshi tafada jikin shi ta rungumeshi,shima rungumeta yayi yace”my princess inazakine haka?sumayya tace”to bakai zanje nema ba inata dubaka amman banganka ba shine nadamu sosai nafito nemanka takarasa magana cikin shagwaba,yarima yaja kuma tunka yace”to ya hakuri my princess gani,murmushi gimbiya sumayya tayi tace”muje ciki my prince nayi missing dinka,shima murmushin yayi yadauketa cak yawuce da ita part dinshi.

 

 

 

 

 

Direct bedroom dinshi yawuce da ita ya kwantar da ita a bed dinshi,shima hawa gadon yayi sannan yai mata runfa da faffadan kirjinshi gimbiya sumayya hannunta tasa shafo sajen dake kwance a fuskanshi sannan tace”ina buk’atan sex murmushi yasakar mata sannan yahade bakinshi danata yashiga tsotsan lips dinta da harcenta sumy kuwan hannuwanta take cusawa cikin gashin kanshi don tasan yarima fadeel yanason ana wasa da gashin kanshi,hannu tasa tacire mishi rigan jikinshi da wandon jikin shi shima nata yafara cire mata gaba daya yadaura hannuwanshi a breast dinta yafara wasa dashi karamin kara gimbiya sumayya tayi sabida dadin wasa da nononta da yarima yake matah.

 

 

 

 

Bakinshi yasa yafara tsotsan nononta yana kada halcenshi akan nimple dinta,sumayya kuwan kara tura mishi takeyi tana aushhh prince ashhh washhh ushhhhhh….sosai suke romancing din junansu sannan gimbiya sumayya ta bude kafanta sama sannan ta tura zungureriyar banananshi🍌cikin HQ dinta,yarima fadeel kuwan tuni yafara riding dinta cikin salonshi me rikitata ihun dadi kawai gimbiya sumayya takeyi don bakaramin dadin sex da yarima fadeel takeji bah.

 

 

 

Seda sukai releasing so uku sannan suka rabu da junansu komawa yayi gefe,kwantowa jikinshi sumayya tayi tace”my prince wai idan muna sex ban tabajin kace kagaji ba sedai idan nice nace nagaji seka sauka a kaina tafada tana shafa gemun dake kwance a fuskanshi,murmushi kawai yayi yakwantar da ita sannan yasauka akan bed din yanufa bathroom don yai wanka.

 

 

‘’Gimbiya sumayya murmushi tayi tatashi tabi bayanshi.

 

 

Yarima kuwan bahon wanka yashiga ya kunna ma kanshi showering lumshe idonshi yayi yana tuna kyakyawan fuskan daya gani dazun.

 

Jinsaukan gimbiya sumayya yayi a kirjinshi tana shafa gashin kirjinshi yarima fadeel kuwan bemasan tashigo ba,murmushi karfin hali yaimata sannan ya manna mata kiss a kumatunta,sannan sukai wanka a tare suka fito gimbiya sumayya taso yarima fadeel yashiryata amman tafahimci yariman nata yana cikin damuwa.

 

 

 

“Yarima kaya mara nauyi yasaka sannan yakoma parlor yabar gimbiya sumayya dake tabinshi da kallo har yafita,itama shiryawa tayi cikin wando three-quarter sai karaman t-shirt wanda ko jibiyanta be rufe ba,don sune kayanta ko fita zasuyi da yarima fadeel sedai tadaura alkebba akai sufita a haka, yarima yasha yin mata fada akan haka takiji shiyasa ya kyaleta.

 

Koda tagama shiryawa tabishi parlor.

 

 

“Zama tayi a tsakani cinyanshi takwanto dakanta a jikinshi,sannan tace”my prince don allah kafadamun meyake damun kane don nafa himci kana cikin damuwa,wani ajiyan zuciya yarima fadeel yasauke sannan yace”my princess tabbas inacikin damuwa kamar yadda kikace.

 

 

 

“Gimbiya sumayya da sauri tamike tace”my prince fadamun meyake damunka?tafada kaman zatai kuka,yarima kuwan hannuwanta duka biyun yariko yafara murza mata a hankali.

 

 

 

Sannan yafada mata duk abunda mamee tace ba abunda ya boye mata.

 

‘’Kuka gimbiya sumayya tafashe dashi tace”yanzun kenan zaka kara aure kenan?yarima kara matsowa kusa da ita yayi sannan yashare mata hawayen fuskanta yace”aa my princess kinsan ba wacce nakeso seke to wazan aura yafada yana janyota jikinshi ya rungumeta.

 

 

 

 

“Gimbiya sumayya tace”my prince koza muje hospital ne?yarima yace”ok muje mushirya se muje ko inkira doctor hamza ne tunda na gida ne ya duba ki?gimbaya sumayya da sauri tace”aah muje wurin likitana dake nan garin,da yake yarima fadeel bameson magana bane yace”alright yafada yana daukanta cak suka nufa bedroom don sushirya.

 

 

 

 

**** **** ****

 

 

“Fadeelah kuwan a firgice tanufa idan suke kwana koda tashiga dakin ba kowa a ciki don ummanta tana bangaren dafa abinci ne shiyasa bata dawo bah abbanta kuma yana fada ne,zubewa tayi akan tabarman dake karamin dakin takwanta tana sauke a jiyan zuciya ganin tatsira da kyar.

 

 

 

“Fadeelah kyakyawace sosai tana da daradaran manya idanuwa fararene sosai sedai kwayan idon ta baza kace mishi baki ba kuma baza kace mishi brown ba,gata da tsayin hanci ga karamin bakinta turarre wanda zaka dauka tana sa jimbaki pinki ne amman asalima bata taba shafa ko powder bah a fuskanta,giranta bakine wulik kaman tasa bakin kwalli har goshinta gashine kwance,gagashin kanta har gadon baya don yakusa kai mazaunanta gashin baki ne sosai,fadeelah doguwan macece sedai baza kace mata mijiki ba kuma baza kace mata siriri yaba,shiyasa allah yazuba ma fadeelah dukiyan fulani manya gasu a tsaye kyem,ga hips dinta manya masu tudu sosai shiyasa take saka burma burman dogayen riguna sabida kar agani duk da irin shiga data keyi baya hana boye suran jikinta fitowa shiyasa take karawa da hijab duk da shima hijab din duk ya barke.

 

 

 

 

“Tunawa tayi da kallon da yarima fadeel yake mata haka kawai taji gabanta yana faduwa,addu’a tayi tashafa sannan tatashi tafito a karamin dakin don a kwai aykin da zatayi dabata karisa shi bah.

 

 

 

*******

 

 

 

Koda su yarima suka fito anata duka kawa kwasan gaisuwa,gimbiya sumayya kuwan tana amsawa cikin yauki da yanga tanayi tana yamute fuska cikin wulakanci,a haka har suka isa wurin parking aka bude musu suka shiga don yau yarima fadeel baya jin tuki don gaba daya ganin fadeelah dayayi ya kashe mishi jiki se ware ido yakeyi koze ganta amman bega kome kama da itaba.

 

 

 

 

 

Jiyayi gimbiya sumayya tariko hannunshi tahade da nashi,ta kwantar da kanta a kafad’anshi shima hannunshi yasa ya rungumota jikinshi.

 

 

 

*******

 

Koda suka isa hospital din office din doctor shureem suka shiga gaisawa sukayi da yarima fadeel duk da basu taba haduwa bah.

 

Sumayya kuwan tasanshi shiyasa cikin fara a yatarbesu sannan yarima fadeel yafada mishi meke tafe dashi duk da doctor shureem yasan meye matsalan amman yanuna ma yarima fadeel besan komai bah.

 

 

Sannan yaje yaima sumayya yan gwale-gwaje kuma yatabbatar mishi kaman kullun baza ta haihu ba har abadan sabida mahaifar ta ya riga daya lalace sumayya kuwan tasan da hakan kawai tayi hakanne sabida kar yarima fadeel yazargeta wani abu.

 

 

 

“Koda suka fito suka zauna sannan yan rubuce rubuce a takarda sannan doctor shureem yace”mah yarima fadeel cewa gimbiya sumayya baza ta haihu yanzun ba sedai za abata magunguna dazata dunga sha koza adace,yarima fadeel kuwan yashiga damuwa sosai dajin haka,ganin haka yasa gimbiya sumayya fashewa da kukan muna finci.

 

 

 

Tashi tayi tafita a Office din tana kuka,yarima fadeel beson kukanta ko kadan tashi yayi yabita.

 

 

 

“A mota yaganta tana kuka mecinrai shiga yayi ya umarce driver daya tada motan sutafi gida rungumo gimbiya sumayya yayi a jikinshi yana shafa bayanta a hankali yakasa yin mata magana ita kuwan sekara kukan muna finci takeyi,har suka isa gida tun kafin sukaro aka bude musu wanga meman gate din suka shiga ciki.

 

 

 

 

Parking sukayi gimbiya sumayya tafito daga mota bata jira an bude mata ba tanufa part dinsu tana kuka,yarima fadeel kuwan bin bayanta yayi amman koda yashiga parlor bata nan bedroom dinta yashiga yaganta kwance a bed dinta,tana kuka shima gadon ya hau yakwanta a bayanta yafara hura mata iskan bakinshi a wuyanta,tuni gimbiya sumayya ta hadiye kukan tana a jiyan zuciya sannan yarima fadeel yashiga wasa da ita wanda harse da suka kuma samun natsuwa wajunansu,sannan sukaje sukai wanka koda suka fito daukanta yayi suka koma parlor.

 

 

 

 

“Gimbiya sumayya tace”my prince yanzun yaza muyi kenan?nisawa yarima fadeel yayi sannan yace”my princess bansan yaza muyi ba ga mamee tadamu sosai,gimbiya sumayya tace”inada mafita da sauri yarima fadeel yace”menene mafitan?

 

 

 

Gimbiya sumayya tace”my prince shawarata shine ka aura wata a cikin bayin masarautan nan a boye wanda ba wanda yasani seta zauna a dayan part dinka,nikuma zandunga cikin karya a yayin da itadin tasamu cikinka idan ta haifan mana baby seka saketa nikuma nashayar da babyn amatsayin nina haifeshi,ita kuma mubata makudan kudin wanda zata bar Nigeria gaba daya.

 

 

 

 

“Da sauri yarima fadeel yakwace hannunshi yace”whattt?kinsan me kike fada kuwan mucutar da yarinyar mutane sabida son zuciyar mu kawai,ina bazan iya haka bah,yatashi zebar wurin da sauri gimbiya sumayya tariko hannu yarima fadeel tafashe da kuka tace”my prince kasan ina matukar kaunanka bazan jure ganin mamee ta aura maka wata bah.

 

“Nikuma bazan iya haihuwa ba kaga kuwan dole mamee ta aura maka wata, nikuma idan haka tafaru mutuwa zanyi wllh,don allah ka amunce mun da bukatana inasonka bazan jure ba,tafada tana fashewa da kuka.

 

 

 

 

Yarima fadeel tausayinta ne yaka mata kuma yasan tambas sumayya tana sonshi,dagata yayi ya rungumota jikin shi yana lallashinta,sannan yace”shikenan my princess na amunce da buk’atar ki,kiyi duk abunda kikasan mafitace a garemu,kara rungume shi tayi tana mishi godiya Sosai,sannan yarima fadeel yaraba jikinshi danata yawuce cikin bedroom dinta.

 

 

 

“Gimbiya sumayya zama tayi tafara tunanin yadda zata samu wata da zataimata wannan aykin,wayanta ta dauka takira kawarta zeenatu seda takira so biyu ba adauka ba seda takuma kira yakusan yankewa sannan tad’auka,gimbiya sumayya tace”hello shegiya ta halan kina hotet ne koh?zeenatu dake kwance jikin wani saurayi tace”my princess kenan nasan kedinna duk yanayin dana keciki kina saurin fa himtata,nasan bakya nemana seda neman temakona,fadi damuwarki yan matana.

 

 

 

Gimbiya sumayya tace”my zeenah inacikin damuwa ne,bata boye mata komai ba kuma sannan tafada mata duk wani shirinta.

 

Nisawa zeenatu tayi tace”eh wannan tsarin naki yayi gobe zanzo fada semu duba a cikin bayin gidan koya kikace?gimbiya sumayya tace”eh my zeenah sekin zo din,sannan sukai sallamah sumayya takashe wayan tatashi tanufa bedroom dinta don takwosa goben yayi….”

 

 

 

 

*Please kudinga yin comments donshi ke karamun kwarin gwuiwa wurin yin muku typing amman idan bakwa comment bazan dungayin typing kullun bah*

 

 

Please share and comment

 

My number:

09164550694

 

YAREEMAH FADEEL

 

(Hot love and romantic)

 

*PAID BUK*

 

 

 

 

 

Free Page 5-6

 

 

 

“Koda asuba yau gimbiya sumayya tariga yarima tashi daga bacci,koda tatashi yarima fadeel seda yai mamaki,ganin wai yauce gimbiya sumayya ce tatashi da asuba amman be nuna mata ba yashiga toilet yai wanka sannan yadauro alaula har yafito koda yafito din yaga gimbiya sumayya tana latsa waya bata sakko a kan bed bah.

 

 

 

Yace”yakama ta kitashi kiyi sallah my princess,gimbiya sumayya tace”to my prince tafada tana ijiye wayan tanufa sauka a bed din ta wuce toilet tana mika,yarima kuwan farar jallabiya yasa sannan yafita a bedroom din.

 

 

 

“Koda yafito daga part dinshi hadari yaga yahadu sosai da sauri yakarisa masallacin dake masarautan,yana shiga ana fara tada sallah.

 

 

 

 

“Bayan an idar da sallah ne yarima fadeel yaje kusa da memartaba yagai dashi cikin ladabi,mai martaba yashafa kan yarima fadeel sannan yace”allah yai maka albarka dana,yarima fadeel ya amsa da amin papa,mai martaba yace”kasa meni a fada yafada yana fita a cikin masallacin.

 

 

 

 

Yarima fadeel bebar masallacin ba seda yai azkari sannan yafito yana fitowa ruwa na sakkowa da sauri yanufa wani dan lungu dazeje fada,sauri sauri yakeyi don yakarisa fada.

 

 

 

 

 

Yarima fadeel jiyayi sunyi karo da mutun,sabida wurin da duhu kuma ga duhun hadari,fadeelah yitayi zata fadi tai baya da sauri yarima fadeel ya janyota jikinshi tafad’o akan faffadan kirjinshi,wani tsawa aka buga wanda yasa fadeelah kankame yarima fadeel tana sakin kuka,yarima fadeel gaba daya yafarajinshi a bakon yanayi sabida yanda fadeelah kegogamishi dukiyan fulaninta a kirjinshi don a mugun firgice take.

 

 

 

 

Yarima yayi kokari yarabata da kirjinshi amman fadeelah kaman kara turata akeyi ta kwakumoshi,yarima fadeel wani irin rawa jikinshi yafara wanda besan lokacin da yai saurin dago fuskanta ba yahade bakinshi danata,tuni kukan fadeelah yatsa gaidata,yarima fadeel tsotsan bakinta yakeyi sosai,fadeelah kokarin kwace kanta takeyi amman takasa sabida yadda yarima fadeel yari keta gam don yarike mata kanta da hannunshi dayan hannunshi kuma yana kan hips dinta yana shafawa a hankali,hawaye kawai fadeelah take zubarwa,yarima kuwan nishinshi gaba daya yacika mata kunnenta.

 

 

 

 

Gaba daya yarima fadeel yafita a hayyacinshi,wanda seda yakashe ma fadeelah jiki bata iya ko motsin arziki,seda tsayuwa ya gagaresu dukansu zubewa kasa sukayi wanda yasa mu nasaran cusa hannunshin cikin riganta don ko bra fadeelah bata dashi balle ta dunga sawa.

 

 

 

 

Wasa da dukiyan fulaninta yafarayi yana murza mata kan nipple dinta,fadeelah kuka takeyi sosai tanason kwatan kanta amman takasa hakan,yarima yana cikin wannan yanayinne wayanshi yafara ringing se a lokacin yatuna da kiran da mai martaba yake mishi kuma yatuna da wacce yake tare da’ita.

 

 

 

 

Gashi har yanzun ruwan be tsagaita ba bakinshi yazare a nata a hankali yacire hannunshi a cikin riganta,sannan yasa hannunshi ya bude mata fuska wanda gaba daya gashin kanta yarufe mata fuskanta,arba yayi da kyakyawar zinariya datafin mai da zuciya yayi duk da wurin akwai duhu behana hasken kyawunta bayya naba.

 

 

 

 

Kallonta yakeyi itakuma idonta a runtse suke tana zubar da hawaye,saukan lallausan halcenshi tayi a kuma tunta yana lashe hawayen da suke zubowa a fuskanta lokaci daya suka dauke.

 

 

 

 

“Matso da bakinshi yayi kusa da kunnenta yace”inasonki,sannan yabata maya finta yadagata tsaye yace”zaki iya tafiya da sauri ta fisge gyalenta tatafi da gudu duk da kafarta suna mata rawa har lokacin.

 

 

 

 

Yarima bebar binta da kallo ba harse da tab’ace mai sannan yadaura yatsanshi daya akan lips dinshi yana shafawa a hankali tsotsan lips dinshi yakumayi yana mejin sweet lips dinta a bakinshi.

 

 

 

 

 

Wayanshi datasha ruwa yaciro a aljihun jallabiyanshi da tundazun yake ringing,dubawa yayi yaga my princess yasan cewa nemanshi takeyi da sauri yamaida wayan aljihunshi yakoma hanyan part dinshi don yacanza kayan jikinshi.

 

 

 

 

******

 

 

Fadeelah kuwan jikinta gaba daya rawa yakeyi da sauri takarasa dakinsu a lokacin taci sa’a su ummanta basa nan don ummanta tana fada wurin had’a breakfast din masarautan shiyasa iyayenta basu cika zaman daki ba idan kagansu se dare wurin bacci suke dawowa itace”kawai take yawan dan zuwa daki,don ko a lokacin dasuka hadu da yarima taje wurin ummanta ne ganin hadari yasa tace ta dawo daki tazauna sabida fadeelah batasan tsawa kokadan sata take tafita a hayyacinta.

 

 

 

 

“Da sauri tacire rigan jikinta tacanza wani tashanya wancan a dakin ta kwanta a tabarman karan dake dakin,tarufe jikinta da wani tsohon hijab tana rawan sanyi,tunanin abunda yarima yaimata takeyi bata tabajinta a wannan yanayin ba irin yadda taji a tareda yarima fadeel.

 

 

 

 

Hawayene suka zubo mata tasa hannu tashare,sannan ta tuna da kalman da yarima fadeel yaimata kafin ta taho shine inasonki a firgice tatashi daga kwance datake tana zare ido tace”ina kunni nane yajinmun haka amman shidin yafi karfina,gaba daya fadeelah tarikice tarasa inda zatasa kanta tajuyanan ta juya can.

 

‘’Gaba yada yarima fadeel yarikita fadeelah.

 

 

“Koda ummanta tashigo tasa meta a wannan yanayin tace”fadeelah lpia kike kuwan?fadeelah tace”daman ruwane yatabani shine nake rawan sanyi bakinta narawa takarasa maganan,ummanta tace”ashe ruwan yatabaki,fadeelah bata iya cemata komai ba inbanda rawa da jikinta yakeyi.

 

 

 

“Ummanta tace”tashi kisha kokonnan tunda yana da zafi sosai bara inkoma fada in hada miki ruwan zafi kisha kuma kiyi wanka nasan zaki dena jinsanyi insha allahu,tafada tana mikewa tafita a dakin,fadeelah kuwan da sauri tatashi tadauki kofin kokon takafa a bakinta,badan tanajin yunwa ba kawai tanason jikinta yadena rawan sanyi ne don yau sanyi datakeji bata tabajin irinshiba kuma bayau ruwa yasaba yinmata duka ba,bata tabajin rawan sanyi irin nayau bane shiyasa.

 

 

“Fadeelah kuwan tarage jinsanyi sedai duk takona halcenta sabida zafin kunun amman hakan beda metaba burinta kawai tadena jin sanyi.

 

 

 

“”””” “””””

“Yarima kuwan yana shiga parlor yatarar da sumayya a parlor tana sintiri,gimbiya sumayya tana ganin shi taje tarikoshi cikin damuwa tace”prince meya faru taya kabari ruwa yatab’aka ina katsayane,yarima fadeel kuwan gaba daya baya cikin hayyacinshi yace”don allah my princess kibarni inason kasan cewa nikadai bejira meza tace ba yanufa hanya bedroom dinshi.

 

 

“Gimbiya sumayya tasan halinshi idan yace”bayason abu to baya so,komawa tayi tazauna tana danna wayanta.

 

 

“Yarima kuwa direct bathroom yashiga,rigan jikinshi yacire yashiga bahon wanka yasakar ma kanshi shower🚿lumshe ido yayi abubuwan da suka faru suka dunga dawo mishi a kai.

 

 

 

A zuciyanshi yace”tabbas nakamu da sonta amman inason insan ita din wacece?kara lumshe idonshi yayi yana kara tsotsan lips dinshi don har lokacin yanajin dadin lips dinta anashi lips din.

 

 

 

 

“Yareemah fadeel kuwan yafi awa 1 a cikin bahon wanka sannan yai wanka yafito,goge kanshi yayi da jikinshi sannan yafito daga toilet din.

 

 

 

 

Shiryawa yayi sannan yafita a adakin don yaje kiran da mai martaba yake mai,koda ya iso parlor yaga gimbiya sumayya zaune tana chart tana dariya murmushi kawai yayi yafita a parlor koda yafito dakarunshi ne suka biyoshi a baya har zuwa fadan sarki Abdulmaleek.

 

 

 

 

“Suna isa dakaru suka fara mishi kirari daga musu hannu yayi alaman bayaso murmushi mai martaba yayi sannan yace”da mutanen fada su basu wuri haka a kayi kuwan,kowa ya watse daga sarki Abdulmaleek se wazeeri se kuma yarima fadeel.

 

 

 

Gyaran muryan memartaba yayi sannan yace”yarima dagowa yarima fadeel yayi ya kalle mahaifin nashi,sannan yace”na’am ranka yadade,mai martaba yace”nakira kane akan rashin haihuwar matar ka yanzun tsawan shekara uku kenan amman baka da magaji duk da komai na allah ne to hakan yafara damuna dolene ka kara aure.

 

 

 

Yarima fadeel yace”ranka yadade kaya hakuri amman jiya munje hospital andubata kuma anbata nanda wata biyu zata iya daukan ciki insha allahu don allah memartaba Amun affuwa zuwa nanda wata biyun.

 

 

Mai martaba yace”tom masha allah Alhamdulillah to allah yakaimu nima inga jikana dariya wazeeri yayi sannan suka dauki wani hiran,yarima fadeel yatashi yace”zeje gaida mamee ne mai martaba yace”tom shikenan allah yai maka albarka.

 

Yarima fadeel yace”ameen ya allah papa sannan yafita a fadan mai martaba murmushi yayi sabida yana matukar kaunan dan nashi daya tilo a duniya shiyasa yake son yarima fadeel sosai.

 

 

‘’’’

 

Yarima fadeel kuwan turakan mahaifiyar shi yanufa duk inda ya wuce sai angaidashi har ya’isa,yana shiga part dinta besameta a parlor ba,bedroom dinta yashiga da sallama ta amsa tana nade sallaya,yarima fadeel rungumota yayi yace”mamee nah inakwana mamee amsawa tayi cikin fara a tace”katashi lpy my son murmushi yayi yace”lpy lou mamee nah.

 

 

 

 

Rikota yayi suka zauna a katan gadon dake zagaye a dakinta,sannan ya kwantar da kanshi a kafadan mamee din yace”mamee nah kiya hakuri na fada miki rai ko jiya?mamee hannu tasa tashafo fuskanshi tace”taya zanyi fushi da yarima kaima kasan bazan iya bah,kawai dai inasonin inganni da jikane tunda baka da kani ko kanwa shiyasa nadamu da kakara aure.

 

 

 

Yarima yace”mamee nah ki kwantar da hankalinki kinji zaki samu jika nan bada jima waba insha allahu kuwan,ya fad’a mata yadda ya fada mai martaba tayi farin ciki sosai dajin haka.

 

Fira suka dasa cikin nishadi da farin ciki.

 

 

 

‘“”’. ‘“”’. ‘“”’.

 

“Gimbiya sumayya kuwan tana cikin chart ne zeenatu tashigo,tayi farin ciki sosai da ganinta daman itadin take jira ruwane ya hanata fitowa da wuri seda ya tsagaita tukkunnan tafito,nansuka zauna tasa ma aitan gidan dasu kawo mata abinci da kuma kayan lambu wato fruit.

 

*********

 

Koda taci takoshi suka nufa inda bayin gidan suke kwana,gimbiya sumayya kuwan se wani toshe anci takeyi wai wurin da wari don ita tunda aka kawota masarautan bata taba tako kafar taba wai dasunan tazo wurin bah.

 

 

 

Wata mata suka samu sukace mata suna neman yarinya yar shekara kaman 18or19 matan tace”eh akwai amman tana wacan dakin ne ta nuna dakin su fadeelah,yamutse fuska gimbiya tayi tace”muje sannan suka nufa dakin.

 

 

 

Koda suka karisa a lokacin suka hadu da umman fadeelah tafito zata nufa fada ta duka har kasa ta kwashi gaisuwa wurin gimbiya sumayya yamutse fuska tayi tace”ina buk’atan ganin ku keda da mijinki a bangarena yanzun nan.

 

 

 

“Gaban umma ne yafadi tace”allah yasa lpy zeenatu tace”lpy ce takawo haka ay,sannan suka juya suka tafi umma tamike kenan taga abban fadeelah tsaye alaman yaji komai.

 

 

Abban fadeelah yace”muje kawai batace mishi komai ba suka nufa bangaren gimbiya sumayya.

 

 

 

Suna isa suka zauna a kasa sannan sukace ranki yadade gamu,zeenatu ce tafada musu abunda suke buk’ata,umma da abba kuwan gaba dayansu sun firgita dajin haka,gimbiya sumayya ta lura da hakan tace”idan kuma baku amunce ba sena sa ankulla muku sharri wanda za a dunga azabtar daku,diyar ku kuma dole seta mana abunda mukeso kuma daga baya mu kasheta.

 

Idan kuma kun amune tana haihuwa zan baku kudi masu yawa wanda ze isheku rayuwa kubar garinnan ba abunda zamimata.

 

 

 

 

“umma jiki nabari tace”mun amunce abba zeyi magana umma ta girgiza mishi kai,murmushi gimbiya sumayya tayi tace”tom shikenan yau dinnan za adaura musu aure kuje kuzomun da ita yarinyar taku kuma sirine tsakaninmu,jiki nabari umma tace”ranki shidade angama tariko hannu abba suka tashi suka fita.

 

 

 

“Dakinsu suka nufa suna shiga umma tafashe da kuka tace”wannan wani irin zalincine haka?abba yace”me yasa kika amunce da bukatar su?……….

 

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment