Yar Zaman Daki Complete
Yar Zaman Daki Complete
QANWATA!
Wanda yazo gareki ba da niyyar Aure ba kwata-kwata ki bashi Lokaci dama me tafiya ne shi, idan ya samu abin da yake nema zai tafi, idan kuma bai samu bama zai tafi, wani idan bai samu ba zai yi juriya ta wani zango me nisa, wani kuma ba zai tsaya ki ɓata masa lokaci ba zai wuce abinsa, GARI DA YAWA? MAYE BAYA CIN KANSA.
Yar Aiki Return Hausa Novel Complete
Naga wata ma tace “yayi Haquri har an sanya Rana, abu ya matso, ta Bijire ya karɓe komai aka fasa, and gashi shine Babban ABOKINTA ta shaqu da shi tana matuqar Qaunar sa,har musaffa suna yi da sauran BOOKS challenges, tana matuqar kewar sa, sai dai ta zaɓi Ubangiji da shi.
Ku kula don Allah. Allah ya tsare Ameeen.
#Aunty_Zuhra
[…] Yar Zaman Daki Hausa Novel Complete […]