Uncategorized

Yanda Zaki gyara Nonon ki – Gyaran Jiki

Maganin Cikowar Gaban Mace
Written by Hausa_Novels

Yanda Zaki gyara Nonon ki – Gyaran Jiki

Barkanku da warhaka, idan Baku mantaba akwanakin baya dasuka wuce munyi bayanai akan yadda za’a magance matsalolin mata danganeda abinda yashafi kirjinsu, mun baiyana abubuwa masu mahimmanci guda uku kamar haka

– Yadda za’a kara girman nono.

– Yadda za’a mikarda da nono.

– Dakuma yadda za’a rage girman nono.

Yanda Zaki gyara Nonon ki - Gyaran Jiki

Munyi cikakken bayani akan nafarko da nabiyu, yanzu kuma zamuyi bayani akan na’ukun kamar yadda mukayi alkawari, Wanda shine yadda za’a rage girman nono, idan kunkula zakuga cewa yawancin nono idan yayi girma dayawa yana zubewa cikin lokaci dan kankani, amma idan aka daidaitashi yazama matsakaici to wannan baza’a zamu matsalaba insha Allah, sai ayi amfanida wannan hadin domin saurin samun biyan bukata.

 

(1)- Asamu ma’ul wardi ( Rose water ) da khal-tuffa ( Apple cider veniger ) ahadasu yawanzu yazama daidai kamar cikin karamin Kofi daddaya, ahada agarwaya sai asaka acikin fridge abarshi yayi kankara, za’a shafa akan nonon da hankali da hankali kamar minti biyu Kafin kishiga kiyi wanka haka bayan magriba zaki maimaita sannan kishiga kiyi wanka.     Wannan hadin zai rage miki girman nononki tareka mikar dashi yatsaya cak kamar budurwa yar shashida 16 yrs old.

Gyaran Nono a sati daya karanta

(2)- Hadi nabiyu shine hadin Gahwa wato ( coffee ) za’a samu cikin babban cokali biyu na coffee nikakke sai adamashi daruwa Kadan sannan asamu khal-tuffa cikin cokali daya da ruwan lemon tsami cokali daya azuba acikin coffee din agarwaya sosai daga bisani sai ake shafawa anonon ahankali har natsawon minti goma abarshi yabushe sai awanke da ruwan dumi. Ana mai maita wannan hadin kowani sati sau dayane, kuma insha Allahu cikin wata daya zakiga nonon yafara raguwa.

 

(3)- Asamu dakekken citta cikin babban cokali daya sai atafasashi da ruwa Kofi biyu abarshi yayi sanyi sai ake shafawa nonon da hankali hankali, anaso amaimaita wannan har wata daya.

Kowanne daga cikin hanyoyi uku damuka fada zai taimaka wajen rage girman nono tareda mikardashi.

llah ta’ala yasa mudace

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment