Littafan Hausa Novels

Yan Mata Return Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Yan Mata Return Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Y’AN MATA RETURN

By Hafsat Hisham

 

Page 1

Free page

 

Littafin Y’an mata return na kudi ne,

Normal 300, Complete 500, kuyi min magana via WhatsApp 07069472057

_*Ban Dace Dashi Ba* paid group created successfully, wadanda sukayi payment suna cigaba da samunsa ta can_

 

 

 

Katon mansion ne babba wanda yake dauke da katon part guda daya sai kuma k’ananun part daga gefe, motoci ne birjik a parking spot, bodyguard ta ko’ina sanye da suit, da gudunta ta fito daga entry tana dariya, cute and gorgeous, wearing brown turkish gown, tana gudu jelar dogon gashinta tana yawo a bayanta, tana gudu tana dariya yayinda take rik’e da kasan gown dake jikinta gudun kadda ta harde ta fad’i, wani breathtaking and handsome saurayi mai kama da ita sak ne yayi appearing ya biyo bayanta da gudu shima yana dariya, the way they laugh, their jaw, kamar kobo da kobo, there look, the laughing face, duk iri daya ne, tako daya, biyu, ukku, ya riko hannunta tareda janyota yayi sama da ita yana jujjuyawa da ita suna dariya, sauketa yayi, ya tangare mata goshi ta b’ata fuska tareda turo baki, ya nunata yayi kwafa, gani nayi ta saki murmushi sannan taja hannunsa saying,

Rayuwar Madina Hausa Novel Complete

“Zo mu je…”.

Ta janyeshi heading to the swimming pool, wani wicked smile ne yayi escaping akan lips dinta, ta danne dariya dake son tona asirin abun da take shiryawa, ta saki hannunsa saying,

“Surprise, turn back kaga…”.

“Hafsat what are you trying to do?”.

“Trust me, it will be fun…”.

Ya kalleta na few seconds sannan ya juya, ta soma taking steps toward him yayinda shi kuma yayi taking steps back ba tareda ya juya ba, he’s starring at her, idanunsa suna a kanta, the more take taking steps toward him tana murmurshi the more yake taking steps back while starring at her ba tareda ya fahimci abun da take shiryawa, kafin ya ankara saidai jinsa yayi cikin swimming pool, ji kuke tinjim ya fad’a cikin ruwan, saida yayi kasan ruwan, yayi sama yana kallonta, ta fashe da dariya tareda mashi gwalo, ta gudu….

Ta warware veil dake a shoulder dinta tayi rolling ta nufi get, few houses from gidan da ta fito ta shiga shima ba laifi yana da girma saidai karami ne sosai compare to inda ta fito….

Her phone kirar iPhone ce tayi ringing tayi picking saying,

“Salaam alaiki… No… Pardon?… On my way… Kefa idan labari ya ciyoki koda tsakar dare ne sai Kim tada mutum kin soma bashi labari… FatimaZahra bata kusa ne… Kice sarkin boko ta fara aikin kenan… School karatu, gida karatu… Aahhh… Hilarious… I’m hanging…”.

Ta knocking akan kofar parlor, Amatullah ta bude mata kofa, fara ce sol har yellow skin dinta yake m, farar buzuwa mai KAMANNI da Arab sak, tayi hugging dinta saying,

“Oyoyo Kawata… I miss you…”.

Hafsat tace, “I miss you too…”.

FatimaZahra black beauty dake zaune akan cushion reading textbook bata koda blinking, ta dago saying,

“Hafsat Angel… Amatullah… You are disturbing me…”.

Hafsat tace, “FatimaZahra… Pardon us… Ki cigaba da boko…”.

A tare sukayi dariya, saida ta dauki romot sannan ta zauna a daya daga cikin kujerun dake a falon….

“Maganar da mukayi wancen ranar…”.

“Kikace min kinyi saurayi and I think you are out of your mind, kina da Yaa Abdallah miye kuma na kula wasu samarin… What wrong with you?”.

Amatullah tace, “I’m not out of my mind, but I do want to live the way I like… Before that, ki bani labari yadda kikayi da kwadayayyen saurayinki… Qasim…”.

FatimaZahra ta ajiye textbook dake a hannunta tareda zare medical glass dake a fuskarta, tace,

“We are hearing you…”.

Hafsat ta ware idanu tareda fashewa da dariya tace,

“Because it’s gulma kin ajiye boko, tsegumin yau…”.

FatimaZahra tace, “Kin fara bamu labari ranar kika ce kin san yadda zakiyi dashi… I’m eager to hear yadda kuka kwashe…”.

Hafsat tayi jim sannan tace,

“We breakup bayan da na bashi amsa daidai dashi, zuwanshi na farko na saka aka had’a mashi delicious, ya basar wai ba ya wasa da cikinsa ya cinye komai tas babu koda kunya, tun daga ranar kullum idan zaizo sai ya tambayeni meyyy na tanada mashi in saka maid su had’a mashi girki yazo ya kwashi girki, ashe kudi da abinci yake so bani ba… Muna waya ya manta bai kashe ba, asarinsa ya tonu naji komai, dama Yaa Hisham ya fad’a min nayi burus… Mutuminki call saying zaizo meyyy na tanada mashi, nace mashi sai kazo amma ka biya ta kasuwa ta siyo dukkanin abun da kake so sai in saka maids su girka, boom babu shi babu alamarsa… Daga baya ya kira with his excuses this and that… Three days later ya kira zaizo da daddare in shirya mashi delicious food, I was like what wannan mutumin ya raina min wayo…”.

FatimaZahra tace, “Hope kin bashi amsa daidai dashi…”.

Hafsat tace, “Kamar kina kusa… Daga samun diyar masu kudi shi gani yake ya samu wajen cin abinci, kwadayi… Nace mashi ai ban iya girki ba sai ya bari sai ranar da naje na koyi girkin sannan sai yazo yaci, food chapter close har sai na koyo girki tukunna, wani topic daban… Shine yayi zuciya yayi hanging call din, jiya yazo na fito I was like da meyy yazo, budar bakinsa duk na sauya na koyi rowa… Ni kuwa nace kai kuma tunda na sanka da kwadayinka na sanka… Nayi mashi tatas… Ya fara jan idanu shi mai zuciya nayi mashi pointing Yaa Hisham dake kallon komai daga balcony ga kuma security, sumi-sumi ya wuce, Allah ya raka taki kona na rabu da Allah k’ak’ai…”.

A tare FatimaZahra da Amatullah suka fashe da dariya, Hafsat ta tayasu saying,

“Nayi maganin kwadayayye…”.

FatimaZahra tace, “Jiya muka kwashi en kallo ni da yaya zayad, despite all wulakanci da kaskanci da yayi min a rayuwa, the insult, ya kirani er kauye, mummuna, bakauya, bak’a, dakikiya… Ganin nayi zuciya na sauya shine ya biyoni ki gyara min daki kiyi min girki, nace ban ida wayewa ba tukunna ya bari in k’arasa wayewa kadda in shigar mashi bedroom in bada mashi wari in sakashi amai…”.

Hafsat tace, “Har ya manta lokacin da yake wulakantaki yana sakaki kneel down a cikin rana…”.

FatimaZahra tace, “Ya manta… Ai idan wanda ya ciza ya manta shi wanda aka ciza bazai manta ba… The one that bite and the one being bite, if the former forget the later will not… Cikin ruwan sanyi zan rama abun da yayi min…”.

Amatullah tace, “Angel… What’s up kinyi sabon saurayi… Wannan karon ya aka yi toasting dinki ki bani labari?”.

 

Littafin Y’an mata return na kudi ne,

Normal 300, Complete in pages 500, complete document 500, kuyi min magana via WhatsApp 07069472057

_*Ban Dace Dashi Ba* paid group created successfully, wadanda sukayi payment suna cigaba da samunsa ta can_

For those of you asking yadda zasu biya kudin, zaku biya ne ta hanyar tura hoton Katin MTN via WhatsApp 09169472057, ko kuma VTU/Transfer ta 09169472057, sai kuyi screenshot ku tura via WhatsApp 09169472057

 

Hafsat Hisham Y’AN MATA RETURN….

By Hafsat Hisham

 

Page 2

Free page

 

Littafin Y’an mata return na kudi ne,

Normal 300, Complete 500, kuyi min magana via WhatsApp 07069472057

_*Ban Dace Dashi Ba* paid group created successfully, wadanda sukayi payment suna cigaba da samunsa ta can_

 

 

 

 

Hafsat tace, “Yanzu dana fito daga gidana wani mutum yayi parking yana ta kallona nace oho dai, nikam ba matar mijin wata bace, matar mijina ce, shima saurayin sai na samu zabin raina… Na san abu mai kyau kuma Ina san abu mai kyau, I want saurayi, fari, handsome and hot mai suffar Arab…”.

FatimaZahra tace, “Kice kina jiran saurayin novel ne?”.

Hafsat tace, “Not me… Namijin duniya nike so amma mai kyau fari… Suna zuwa suna guduwa, they keep breaking my heart, ina samun samari daidai da ra’ayina sai su gudu ba tareda dalili ba, na rasa dalili… Let me turn around, take I look at me, brown skin, bafullatana, fara, cute, gorgeous and breathtaking, good looking with shape amma saurayi yayi min tsaye… Amma duk wanda yazo wajena sai ya gudu ba tareda laifin komai ba, babu wanda ya damu da hakan, I know bani da aljannu and I don’t have to wait for someone to tell me ina da farin jini don abun da na riga na sani ne, zaiyi wahala mu fita banyi sabon saurayi ba amma a banza because at the end sai nayi nutso a cikin sonsa sannan ya gujeni ba tareda yayi min bayanin dalilin da ya saka ba… I deserve to know why, why they doing this to me, for now na k’are da class mate d’inmu, wannan babbar damuwa ce amma ba gudu ba ja da baya har sai na samu saurayi daidai da ra’ayina…. Another chapter… Amatullah, I’m all ears…”.

Amatullah tace, “Nayi saurayi a WhatsApp sunanshi Abbakhar…”.

Hafsat ta ware idanu yayinda mamaki karara ya bayyana akan fuskarta tace,

“What! Are you out of your mind… Are you serious! Hold on… Hold on… Kikace kinyi saurayi?”.

Amatullah ta gyad’a saying,

“Yeah…”.

FatimaZahra dake a cikin matuk’ar mamaki itama tace,

“Yaa Abdallah kuma sai kiyi ya dashi…”.

Hafsat tace, “Help me… Ask her… Shi kuma Yaa Abdallah sai kiyi ya dashi, akwai baikonshi a kanki…”.

Amatullah tayi jim sannan tace,

“As you already knew Yaa Abdullahi da tsarin danginmu sune damuwata a rayuwa, a tsarin danginmu ba’a aurar damu ga bare, that doesn’t mean bamu auren bare, saidai tun kafin yarinya ta mallaki hankali za’a had’ata da wani a cikin danginmu a matsayin wanda zai aureta, sisters and brothers dina ta haka aka aurar dasu and nima ina tasowa aka had’ani da Yaa Abdullahi, I’m not against it, na yarda zan aureshi saboda ina matuk’ar sonshi amma ina so a barni inyi rayuwa kamar yadda wasu en matan sukeyi, ina son inyi samari, making calls, chatting, exchanging text messages, farin ciki a kullum, su rink’a zuwa gidanmu hira, kowane da salonshi, kowane da kalamanshi, kowanne da amfaninshi, idan naga en mata suna hira da samarinsu har sha’awa suke bani inji dama ace nice, nima ina sha’awar in tara samari muyi soyayya, wannan ya kirani ya kwantar min da hankali, wancan ya kirani ya fad’a min kalaman soyayya, wannan shine burina saidai wasu abubuwa suna zame min shamaki amma duk da haka bazan karaya ba, zan jajirce inyi namijin k’ok’ari wajen ganin na cika burina na yin rayuwa kamar yadda nike da muradi….”.

Hafsat tace, “Uhmm, that sounds good…”.

FatimaZahra tace, “But it is risky…”.

Hafsat tace, “Not… If she’s willing to take the risk…”.

Amatullah tayi dariya saying,

“It will be fun…”.

FatimaZahra ta tari lumfashinta saying,

“And risky, don’t forget that…”.

Hajiya kyakykyawar mace er kimanin shekaru ashirin da biyu ce ta sauko daga staircase heading to the parlor, tana sanye da gown ta rufe kanta da veil, kyakykyawa ce fara sol, doguwa, daga bayansu ta tsaya saying,

“Hey, Y’an mata adon gari…”.

A tare suka juyo saying,

“Hajiya…”.

Hajiya tace, “What up?”.

Hafsat tace, “Just tsegumi… Doing gulmar kai da kai…”.

Hajiya ta ware idanu while seating akan doguwar kujera mai daukar mutum ukku, saying,

“Alright then.. The tsegumi…”.

Amatullah ta lumshe idanu ta bude saying,

“Hajiya… The more na tuna wacece ni the more na kanji sanyi a cikin zuciyata, a gaskiya nayi dace, dangina sun had’ani da wanda da ya dace dani, wanda muka dace da juna, me and him, perfect match, amma duk da haka sai nayi rayuwar da nike da buri…”.

Hafsat tayi far da idanu yayinda wani kayataccen murmurshi ya bayyana akan lab’b’anta, tace,

“My own and only brother, samun Yaa Hisham a matsayin brother babbar sa’a ce a gareni, yana matuk’ar kulawa da ni, he loves me so much and care about… I can’t imagine a life without him… That i can’t survive…”.

FatimaZahra ta mik’e tsaye tayi tako daya biyu ukku sannan ta rik’e kugu ta juya ta k’ara juyawa saying,

“Yaa Zayad ya jefeni da kaskantattun sunaye and I will prove him wrong… I’m proud of being black… I’m not ugly…”.

Hajiya ta mike saying,

“Wannan ba tsegumi bane, kunga nayi meatpie yana kitchen, serve yourself…”.

Hafsat tace, “You mean it, Right?”.

Amatullah tace, “No… She most be joking…”.

FatimaZahra tace, “Serve yourself, kin san k’aramin aikinmu ne mu cinyeshi tas bamu wanke plate ba…”.

Hajiya tace, “Shiyasa na barku maku naku kadai a kitchen… Serve yourself, wadda aka ci babu ita ita taso…”.

A tare sukayi dariya, Amatullah tace,

“I’m right, she’s joking…”.

“She most be ai tasan hali, a b’ata kitchen aki gyarawa…”.

A tare suka wuce kitchen….

(Who are they? What is their relationship? Who is Hajiya?)…..

**********

FatimaZahra….

 

Sunanta Fatima Mukhtar amma ana kiranta FatimaZahra, FatimaZahra bak’a ce, tana da manyan idanuwa farare sol masu hasken gaske, tana dogon hanci, small cute lips, tana da tsayi and she’s not chubby, tana shape ta kowanne fanni both front and back, tana da gashi bak’i mai matuk’ar yawa da cika amma bashi da tsayi, to make it short FatimaZahra’s black beauty ce, kiriniyarta a lokacin yarinta tareda tasowarta a kauye shine ya dusashe kyawun da take dashi, muni ya bayyana…

Her father Malam Mukhtar su biyu ne a wajen iyayensu, shi da yayanshi Hamza, Mukhtar yana rayuwarshi ne a kauye ya maida hankali akan noma da kiwo yayinda Hamza ya fara fita birni yana siye da siyarwa na kayan masarufi, ya kasance mutum mai gaskiya, hakuri, juriya sannan yana da rikon amana, Allah ya daukakashi ya zama shahararren d’an kasuwa, iyayensu Fulani ne shiyasa suke farare sol, lokacin da Alhaji Hamza ya tashi aure ya samu wata kyakykyawar farar yarinya wadda iyayenta suke zaune a birni ya aura, sunanta Zainab, bayan shekaru biyu Allah ya azurtasu da samun santalelen yaro namiji fari sol tamkar iyayensa, kyakykyawa kamar Arab, ranar suna yaro yaci suna Zayad….

Tsakanin Alhaji Hamza da d’an uwanshi Mukhtar akwai zumunci mai karfi tareda fahimtar juna, suna mutunta juna, Alhaji Hamza yana taimakonshi amma sai Mukhtar ya tattara kudin ya sayi shanu, a lokacin Mukhtar ya tashi aure ya auri mace ta kwarai mai suna Indo, Indo bak’a ce amma tana da kyau….

Sai da Mukhtar da Indo suka shafe shekara da shekaru da yin aure sannan Allah ya azurtasu da samun haihuwa, Indo ta haifi baby girl wacce taci suna FatimaZahra, FatimaZahra launin fatar mahaifiyarta ta biyo wato bak’a ce, amma tafi mahaifiyarta kyau nesa ba kusa ba, har FatimaZahra ta girma, Indo bata k’ara haihuwa ba….

 

Littafin Y’an mata return na kudi ne,

Normal 300, Complete in pages 500, complete document 500, kuyi min magana via WhatsApp 07069472057

_*Ban Dace Dashi Ba* paid group created successfully, wadanda sukayi payment suna cigaba da samunsa ta can_

For those of you asking yadda zasu biya kudin, zaku biya ne ta hanyar tura hoton Katin MTN via WhatsApp 09169472057, ko kuma VTU/Transfer ta 09169472057, sai kuyi screenshot ku tura via WhatsApp 09169472057

 

Hafsat Hisham

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment