Littafan Hausa Novels

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

Written by Hausa_Novels

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

 

 

 

 

 

 

 

 

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

Wadannan bayyani a ruwaito su ne musamman saboda ma’aurata da maza masu son yin aure. Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.

 

Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba.

 

ABUNDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO

Gyaran Nono a Sati Daya

An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.

 

In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai ya ci gaba da wasa da nonowan na ta a hankali, idan so samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali.

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

Yana cikin wasan in har sha’awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan alamune na cewar sha’awarta ya fara tashi kuma tana son a fara jimai d ita kenan, abin sani a nan shine ko da sha’awar maigida ta tashi to yayi kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta wato (clitoris), baya lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan choron da kuma leben gindinta.

 

A wanna lokacin zakaga amarya ba abinda ta ke so irin taji anfara saduwa da ita, wata amaryar ma da kanta

zata gaya ma maigida cewar ya fara jimai da ita, wata amaryan kuma da kanta zata kama azzakarin maigida tasa a farjinta.

 

Ana son in maigida zai fara jimain sai ya fara a hankali wato ya fara shigar da kan kachiyarsa cikin farjinta a hankali, bada gaggawa ba wato yana turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin leben farjinta a hankali bada karfiba musamman ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba da yi har kowa ya manta inda yake.

 

Wani mahimmin abin lura anan shine wasa da farjin mace da baki yana matukar tayarma da mata sha’awa

kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar sha’awar mata.

 

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

Kuma hakan na sa mata jin dadin jima’i kuma yana hana su jin tsoron jima’i kuma ma hakan nasa samun ninkin jin dadin jimai wanda hakan kuma nasa saurin daukar ciki.

 

Yawaita irin wannan jima’in na karama mace son maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita, kuma ma za kaga idan yana kusa da itan, tana yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi saurin sakin jiki da

maigida kuma ma hakan na kara ma maigida da amarya son juna.

 

Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin wadannan ma’auratan zakaga cewar matar na kewar mijinta na baya in har sabon mijin da aka aura baya mata irin wannan jima’in.

 

 

Daren angwanci wani dare da ake farinci, idan an wayi gari cikin sa rana ce masoya basa mantata ranar fari ciki.

zaku kasance awani hali mai tattare da shauki da zumudi na kasance warku a matsayin abu daya daren daraja ga ma’aurata kenan da zarar an kai amarya gidan mijinta ango kenan, Iyayanta da kawa yanta zasu barta a daki tana jimamin kasancewar ta a wannan yana yi Na zama amarya

akan so bayan an watse ambar amarya ta tashi ta dan gyara abin da take ganin bazai kayatar mata DA ango ba a wasu guraran kawayan amarya suna tsayawa har sai an kawo ango wannan baya cikin al’ada an fison abar amarya daga ita sai ango

suci amarci kai ango kashigo kuyi abinda addini Ya yarda dashi Na sanarda ita yaya addini kuyi sallah muna godiya ga Allah kuci daga abinda Allah Ya baka a wannan dare domin more amarci

Na biyu shine kokarin tafiyar da kunya tsakanin ma’aurata

kasancewa sababbin ma’aurata duk baki suke ga wannan harka ta ibadar aure, dole Ya kasance akwai kunya da yar fargaba game da daren, don samun cikakkiya nasara daren farko, sai ma’aurata sun rage jin kunyar dake tsakaninsu, Ya kasance suna tattaunawa kan batun ibadar aure, da yadda suke fatan daren farkonsu Ya kasance

DA kuma dokinsa dasa kyawawan tunani cikin zuciya game da shi tun kafin zuwan ranar a Nan aikin ango ne Ya rikka Bi a hankali, cikin wasa da raha da zolaya ta hanyar amfani da kalmomi makimanta ba masu nauyi ba, kuma Ya kasance suna cike DA shauki, har yaga Ya zakulo amaryarsa ta rage jin kunya, in ma dai ba ta daina ba, fada matan zai sa ta zama cikin sanin abinda ka iya faruwa, haka kuma yana da kyau ma’aurata su nema tare da karanta littafai dasu kai bayani kan ilimi ibadar aure don a fahimce su.

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

SHIRYA JIKI DA JINI: domin dai jiki da jini kamar inji ne ga fetur din gabatar da ibadar aure: don haka yana da alfanu ga ma’aurata su inganta lafiyar jikinsu da ta jininsu ta hanyar cin abinci mai kyau DA gyara jiki musamman ganyayyaki da ya’yan itatuwa da yawan motsa jiki da sauran shirye -shirye makamanta wadannan yin kyakkyawa zato game da juna: ango Ya sani abubuwa da yawa Na iya ballewa mace murfin budurci ta daga cikinsu akwai

1. Jinin haila mai nauyi

2. hawa sama,itace,gini da sauran su.

3. tsalle-tsalle,kamar wasar tsalle-tsalle da sauran su.

4. Yawan hawan keke ko doki

5. Hawa jaki da dai sauran su.

Ya kamata iyaye su dinga hana yara mata irin wadannan matsalolin

don haka haramun ne Ya kawo wani mummunan zargi game DA matarsa har in Ya same ta ba da murfin budurci ba

Ana iya samun matsala ma’aurata su sani cewa ba lallai bane su samu nasara a daren farko su domin gajiyar hada-hadar biki da fargabar yin wani muhimmi abu Na Karo Na farko Na iya haifar da kaduwar jiki har tasa ango yaji Ya kasa, don haka ba lallai bane ko dole sai an gabatar da ibadar aure a daren farko, in aka daga shi zuwa wani dare, bayan jiki Ya huta, abin yafi kayatarwa sannan ga sabon angon daya san yayi sabo da zinar hannu, Ya kamata yayi kokarin dainawa a kalla wata uku kafin daren farko, kuma Ya sababbin ma’aurata su sani, haramun ne gare su yin tunane-tunanen alfasha

kallon finan-finan alfasha

Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

LADUBBAN DAREN FARKO

DA farko idan zaka shiga dakin amaryarka, zaka shiga ne da alwala. sannan zaka nemi dan wani abinci mai daraja,

misali: kamar kaza ko tsire da sauransu

idan kashiga zaka umurceta itama taje tayi alwala sannan kuyi ma Allah godiya abisa cika musu burinku DA yayi kuyi addu’o’in abisa kanku da dukkan al’ummar da suka amsa gayyatar ku suka halarci wajen daurin aurenku daga nan sai ka dafa kanta ko goshinta sannan ka karanta wannan addu’a

” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA ( ko kuma ma jubilat alaiha )

( abu dawud Ya ruwaito DA ibnu maajah DA nisa’i )

daga nan kuma sai kuci wannan abinda ka shigo dashi ku dan sha wani abu

amma ba’a so mutum yaci abu mai nauyi sosai a irin wannan lokacin daga nan kuma sai ku kusanci juna, tare DA gabatar DA yan’wasanni DA juna kafin kufara gabatar DA ibadar aure kuma akwai addu’o’in DA ake karantawa daidai lokaci jima’i

“Allahumma jannibnash shaitan wajannibish -shaytana ma razaktana”

ANNABI ( S.A.W) yace “idan aka kaddara samun ciki a wannan saduwar to shaitan ba zai iya cutar dashi ba har abada ( bukhari DA muslim suka ruwaito ).

 

About the author

Hausa_Novels

3 Comments

Leave a Comment