Littafan Hausa Novels

Yadda Ake Tsokano Sha Awa Namiji

Maganin Karfin Maza
Written by Hausa_Novels

Yadda Ake Tsokano Sha Awa Namiji ko Mace

 

 

 

 

 

 

 

Yadda Ake Tsokano Sha’awa Daga Zauren Sirrin Rike Miji Islamic Chemist And Research Center Whatsapp Group Kano Kaduna Da Zaria Part 1

 

Admin sirrin rike miji

 

07089503300

 

Kafin a sami gamsuwa a wurin jimai ya zama dole a ga cewa an tsokano sha awa ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jimai ana fara tsokano sha awa ne ta hanyar wasa da nono musamman kan nonon saboda wannan sashe.

Yaya Zan Gane Inada Ciki Sirrin Zaman Aure

yana da jin ta6i musamman ma idan ana shafarsa idan an shafe shi sosai da harshe ko da yatsa ko kuma aka tsotse shi, yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa in an tsokano shi yana daga abin da yake kara armashi mutum ya rika wasa da kan nonon tare da beli a lokaci guda.

Yadda Ake Tsokano Sha Awa Namiji

wannan yana sa mace ta samu jin dadi sosai shi kan nona a lokacin da ake shafa shi macen ma tana jin dadi sa6anin nonuwa su kan su su nonuwa suna da daukar hankalin kuma ko alamarsu mutum ya gani sai hankalisa ya tashi

shafar su kuma yana hura wata bukatuwa ga mata da mijin gaba daya

mata suna jin dadi idan suka ga nonuwansu su na burge mazaje wani lokacin ma su da kansu zasu cewa mutum yayi ta shafar nonuwan yana gugar su.

 

*MUHADU A PART 2*

 

*KARIN BAYANI*

 

Muna neman duka wata shawara da’ake ganin zata amfanar da

al’umma dangane da magungunan da muke saki akafafan sada

zumunta da yanar gizo.

YADDA AKE TSOKANO SHA’AWA)

kafin a sami gamsuwa a wurin jima’i, ya zama dole a ga cewa tsokano sha’awa, ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima’i.

Ana fara tsokano sha’awa ne ta hanyar wasa da nono, musamman kan nonon saboda wannan sashe yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa da harshe, ko da yatsa, ko kuma a rika totsarsa idan an shafe shi sosai da harshe ko yatsa ko kuma aka tsotse shi, yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa in an tsokano shi yana daga abin nonon tare da beli a lokacin guda. Wannan yana sa mace ta samu jin dadi sosai.

1) KWANCIYAR AL’ADA: wato ana nufin kwanciyar da aka fi sani a wajen jima’i ita mace ta kwanta a kan gadon bayanta ta raba cinyoyinta ta dan lankwashe gwuwoyinta, mijinta kuma ya kwanta a kanta wannan kwanciya tana da kyau sosai, kuma tana ba masu jima’in damar yin yan’ shafe-shafe da kis a tsakaninsu. AMMA KUMA BATA DA KYAU A LOKACIN DA MACE TAKE DA JUNA BIYU:

KWANCIYAR MIMMIKE: wannan kwanciyar an fi yinta ne idan mijin ya zama mai karamin zakari, domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda kome kankantar zakari zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan kwanciyar bayan namiji ya shigar da zakarinsa cikin farjin mace sai macen ta game cinyoyinta ta mike kafafunta, shima namiji sai ya hade cinyoyinsa ya mike kafafunsa, ya kwanta dare-dare a kanta.

KWANCIYAR HAWAN DOKI: yadda ake yin wannan kwanciyar lankwasa gwuwarsa kadan yadda zai dan daga cinyoyin mace da ita guiwar, ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su tasa mijin a tsaka ta zauna a kansa, ta dan kwanta kadan a kan kirjinsa daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba kamar dai ta hau doki.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment