Littafan Hausa Novels

Ya Fita Zakka Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Ya Fita Zakka Hausa Novel Complete

YA FITA ZAKKA

By KHADIJAT ISIAKA MUHAMMAD (MUM SAYYID)

BISMILLAH RAHMANI RAHIM

PAGE 1

_____________ Maryam ki kawo mana abincin mana zan fita mun soma makara ya fada cikin fada……..gani Nan fitowa na gama hada wa Kayi hakuri ta fada tana fitowa daga kitchen cikin sauri kamar zata kifa,, kuyi hakuri zan saka ku makara ba laifina bane gas din ne ya kare sai Dana hada dayan tukkuna na karasa girk…..kiyi mana shuru malama in Banda rashin sanin darajar ilimi ba abinda kika iya shiyasa kike bata mana lokaci Koh kin dauka kowa irinki ne Wanda baiyi karatu ba jahila kawai mijinta(Saminu) ya fada cikin zafin Rai tare da fara cin breakfast…..ita kuwa Maryam Koh a jikinta saboda inda sabo ta Saba da halin mijin nata da dukkan yan gidan shiyassa ma bataji haushi bah,hasali mah kawai cewa tayi Afuwan Mai gidana bari na koma kitchen na karasa ayuka na…Inda ya kamaceki kenan cewar Saminu…..Ta tafi cikin sauri sauri ta karasa aikin kitchen din.

Yar Mijina Hausa Novel Complete

Bayan ta kamalla aikin ne ta fito taga har kowa ya kama gabansa,Yarta ta tafi makaranta,Babansu Kuma ya fita aiki ba sallama saboda dan laifin da tayi na lattin breakfast,,,,Basuda uzuri Sam idan ta aikata laifi cin mutunci suke mata kamar yar aiki,,,Wanka tayi ta shirya ta fito ta kwankwasa daki Mama(uwar mijinta)……… Shigo aka bata amsa,Ta shiga tana cewa Mama barka da hutawa dama na gama ne zan tafi kasuwa shine na zo ki bani kudin kafin lokaci ya kure min ,kwafa Mama tayi kafin ta nuna mata gaban madubi taje ta dauka,Fitowa nayi cikin sauri saboda lokaci… Koh Karin kumallon banyi ba saboda bala’i aikin gidan Dana yan gidan ba Mai tausaya min a gidan Koh a cikin Yara na,, In ba Samar ba sauran duk ji suke dama bani na haifesu bah saboda tsanata da sukayi……..Samar ne ya tareni Yana cewa Momma kawo kudin inje kasuwar ke Kuma ki ci breakfast kafin na dawo naga yau Koh arzikin breakfast din Baki samu ba,Samar ka bari naje Kai ba makaranta zakaje ba , A’a Momma yau lecture din azahar ce Dani bani kawai ya karbe kudin da takardar hannunta Yana cewa sai na dawo…..Murmushi na saki na Jin dadin yadda Samar din yake kyautata mini a Koh Wani lokaci, Allah ya Maka albarka a dukkan lamuranka ta fada cikin Jin Dadi,zuwa tayi kitchen don tayi break din kafin ya dawo ……

…….Saminu Yayi kwafa Yana zaune a wajen cin abincin company dinsu shida sauran workers dinsu bayan anyi Break saboda kowa yayi sallah tare da cin abincin na tsawon 1hr.,Wata kwafar ya Kara na kusa dashi yace haba Saminu ka damemu mana meke faruwa ne,,, cikin bacin Rai yace wlh matata nake ta kira bata dauka ba,shine zaka damemu ta yuwu tana aiki wayar bata hannunta ka kira Wani a gidan mana a bata wayar,juya akalar Kiran yayi a wayar Mama bugu 2 ta dauka tare da amsa Sallamar sa ,,,Ya aiki fatan komai lfy ko. Eh Mama inata kira Maryam bata dauka ba Koh tana kusa, Eh gata chan bari na bata wayar Mama ta tashi ta nufi inda Maryam ke gyaran wake..Gashi ta fada tare da Mika mata wayar kallon screen din wayar tayi taga mijinta ne gaba sai daya Fadi ta dake tayi sallama ya amsa cikin fada wai ke wace irin mutum ce da bazaki dauki wayar mutum ba indan Yana kiranki,, kayi hakuri ta katseshi,wayar tana daki ne Ina waje ta fada cikin rawar murya ,,,,Kiyi yadda kike so Maryam ke ba ilimi ba sai tarin kayan haushi wlh na tsani halinki na jahilci wlh ….sunkuyar da kanta tayi hawaye na zubo mata kusan kullum sai ta zubar da hawaye saboda mijinta akan rashin ilimin dayake cewa batada shi Wanda gwargwado itama tayi iya nata tunda ta sauke Alqurani Mai girma Kuma tayi primary kafin ta tsaya saboda wasu dalilai na rayuwa,,,,,Kashe wayar yayi ba tare da ya Fadi dalilin Kiran nashi ba Jin tana kuka…….

Asalin Maryam yar………..

*Wacece Maryam da Saminu ,,,Akan me yake mata Wana hantarar dakuma wulakanci ku biyo mu sannu a hankali don sanin amsoshinku*

Pls share and comment

Chat me up on WhatsApp @ 08136498782

By

Khadijat isiaka Muhammad (Mum sayyid )

*AYI HARURI DA DUKKAN LAIFI DA ZAMU AIKATA NA RASHIN SANI 🙏🙏🙏*

*Page 2*

Maryam yar asalin jahar yobe ce karkashi karamar hukumar Bade a cikin garin Gashua,,,,,….Maryam ya ce ga Malam sani Dan kasuwa ne Mai rufin asiri. A cikin anguwar sabon gari….. Malam sani mutum ne Mai kokari da jajircewa a dukkan abinda ya Saka a gaba indai na alkhairi ne da Neman halak dinshi…. Yaran Malam sani biyu a duniya da Usman da Maryam Wanda daga ita Allah Bai Kara azurtasu da haihuwa ba bayan ita ….wanan dalilin ne ya Saka Maryam ta taso cikin Jin Dadi daidai da na Mai rufin asiri,,,,,Maryam tana zuwa Babuje primary school Nan cikin Gashua gata da kokari da hazaka yayinda yayanta Usman yake Bade heritage secondary school….Malam sani duk da ba Mai arziki bane yanada watar zuci Yana yiwa yaransa gatan da Wani Mai kudin ma bazai iya ba wanan dalilin ne ya Saka Allah yake Kara masa budi a rayuwarsa,,,. Yake ganin daidai a dukkan lamuransa, Kuma uwa uba shine ya tsaya da bautar ubangiji ba dare ba Rana Yana kiyaye dukkan abinda ubangiji ya hanemu dashi( Ita rayuwa idan kana so kaga dai dai ka rike sallah da salatin Annabi Muhammad S.A.W)….

Maryam tana aji 6 na primary a lokacin shekarta 13 Amma ba irin aiki da bata iya ba musanma aiki girki Allah yayi mata baiwa a wajen girki sosai da sosai,idan kazo gdansu Maryam aka baka abincin data girka sai kayi mamaki sosai sbd kankantar shekarunta gata da nitsuwa da sanin ya kamata batada hayaniya,,, Sanan ba ma’abociyar Tara kawaye bace hasali mah kawarta daya Iman wacce Allah ya maidasu Kano da zaman sbd aikin da babanta ya samu Amma suna zuwa hutu…. Dalilin dayasa Maryam ta dawo rayuwa ita kadai kenan sbd rashin “Iman”,,,Sai ya kasance daga gida sai makarantar islamiyya Ko Boko take zuwa ba abokiyar wasa,,…Tayi nisa a Al-qurani sosai don suna dab dayin sauka, A bokon ma ba laifi tana kokari a Nan din ma… Mamarta(Sadiya) mace ce Mai biyaya ga uwa Uba hkr da rikon ibada kamar mijin nata shiyasa rayuwar gdan akwai sha’awa har kwatance su akeyi a layinsu Masha Allah

Yau Monday Maryam ta tashi da wuri Dan yau zasu fara rubuta jarabawar barin primary cikin Jin Dadi take aiki safenta kafin 7:30 ta gama komai na aikin gida har ta Sha koko da kosai tana cewa Mama na tafi,lekowa Maman tayi daga dakinsu ita abbansu tana mata fatan alkhairi da samu nasara ta amsa da (Ameen🙏),,,,..Ta tafi zaure wajen Abbanta Yana karatun safe ,,,Abba na shirya,toh Mamana gashi ya Miko mata naira 50 kudin break Yana mata adduar samu nasara shima da (Ameen🙏) ta amsa ta fito ta kama hanyar makaranta 🏫 tafiyar yan minutes ne ya kawo ta makaranta 🏫 suka shiga zuwa Tara aka fara sai fatan samun nasara…..

“Haka suka dunga zana exam har tsawon sati kafi suka gama aka Bada hutun zaman jiran Sakamako,,,,…..Alhamdulillah Sakamako ya fito Mai kyau ta shigo gida tana nuna wa Mama da murnarta ita Mama ta tayata murna da samun nasara…..wunin Rana tayi shi ne cikin Doki da jiran Abbansu ya dawo ta nuna masa😁,,,,,Ranar Kuma sai akayi sa’a Abban Bai dawo da wuri ba sabanin dah dayake dawo wa kafi magrib yau sai bayan isha’i ya dawo suna zaune suna cin abinci ta jiyo sallamarshi ta tashi da saurin ta shige daki ta dauko takardar tana cewa Abba sannu da zuwa ga Sakamako na,,,,Kai Mamana ko hutawa bazaki barni nayi ba haba ….kayi hkr Abba tun dazu nake jiranka ka dawo na nuna Maka sannu da zuwa ya aiki ,yauwa Mamana Masha Allah ubangiji ya sanya albarka kinyi kokari kin fiddani kunya karsu Usmanu suyi mana dariya suce Mamana batada kokari dariya dukkansu suka kwashe dashi😅,,,Mama tace oho dai ai shima uban nawa Yana da Nasa kokarin ballantana a hana mu Jin gari Koh ya kace shima dariyar yake yanawa Maryam gwalo🤪 ,,,,, Allah dai ya muku albarka ya bani abinda zan kula daku(Ameen🙏) suka amsa Baki daya…..Toh a bani abinci na yunwa nake ji, ku Kuma kuje ku kwanta dare ya fara Yi,,…Da toh suka amsa suna wa Mama da Abban sai da safe kowa ya shige dakinsa sai Abban da Mama aka bari Yana cin abinci suna hira…. Mmn Usman ni kam kinsan Saminu ya dawo garin Nan kuwa,,,,,Ikon Allah wlh bansani bah ashe ya dawo ai na kwana 2 bamu hadu da hajiya hindatun bah,,,,kasanta ba San zumunci ne da ita ba Nima na gaji na daina zuwar mata Inkaje tayi ta Maka kallon kaskanci,,,,,,ni Kuma Ina ganin a wajen Allah duk daya muke,.Shine na dai zuwa kar ta dauka kwadayi ke kaini,,,, Assha mijinta Kam ba haka yake ba Allah ya ganar da ita(Ameen) Ina kasuwa na ganshi ya zo wuce wa ya biyo muka gaisa nace ashe ya dawo daga bautar kasar yace eh har ya samu aiki a Lagos kwana nan zai koma chan Insha Allah,,,,,Masha Allah ubangiji ya taimaka ya rufa asiri Amma nayi masa murna samun aiki a Kasar Nan yadda yake wahala,Gashi Allah ya dafa masa Bai Sha wuya ba Allah dai ya taimaki yan baya (Ameen)

Saminu

________Baban Saminu Abokin Malam sani ne tun kuruciya suke tare har sun zama kamar yan uwa don komai in zasuyi sai daya ya naimi daya tukkuna anyi shawara kafin a samu mafita,,,, Gidansu Saminu a bayan layinsu su Malam sani yake,,,,,,Alhaji Aliyu shine sunan baban Saminu mutumin kirki ne sosai domin arzikinsa Bai rufe Mai ido ba Yana taimako sosai ga marasa karfi,,,,matarsa daya hajiya Hindatu yaransa uku Saminu,Sadika sai Kuma auta Zainab yana kokari wajen gani tarbiyarsu bata gurbata ba Amma Ina abun ya chutura sbd hali Mamansu hajiya Hindatu sam bai san haka halinta yake ba sai bayan aure yake ganin abubuwa iriri Wanda ba yadda zaiyi dasu sbd an Riga an fara Tara zuri’a ,,,,,Hajiya Hindatu mace ce dahta tsani Wani ya kusanci mijinta Koh da yan uwansa ne ga raini da son nunawa duniya ita matar Mai akwai ce,,,,,….

Wanan halin nata ya janyo kowa ya Nisan ce su inba Malam sani da tayi matukar tsanar sa ba Amma ta kasa rabasu da mijin nata haka ta gaji ta hakura ta zuba musu ido,,,,,In mijinta ya bata sako ta kawowa Maman Maryam baxata kawo ba sai dai ta hada ta rike,,,,,,,,Yaranta sun samu ilimi Mai zurfi saboda itama Mai Dan ilimin ce shiyasa take dah burin yaranta suyi karatu ba kadan ba a rayuwa…

Saminu ya samu karatu sosai Sanan ya samu wanan aikin kasan cewar shi Alhaji Aliyu Allah ya bashi haihuwa da wuri ba kamar Malam sani da Bai Dade da samun Yara ba shiyassa shi Alhaji Aliyu har ya aurar da yarshi Sadika bayan ta fara jami’a yanzu haka tana cigaba a gidan mijinta Wanda shima ya tsaya mata sai auta ita kuma ajinta daya da Usman yayan Maryam……..wanan kenan

” Malam muje tunda kayi wanka mu kwanta,,,yauwa sai yanzu na tuna Alhaji Aliyu yace mun gobe idan Allah ya kaimu zai zo saboda akwai maganar da zamu tattauna dashi kafin mu fita kasuwa ,,,,…Toh Allah ya jishemu alkhairi (Ameen ya Allah)

Washegari tunda sanyin safiya sai ga salamar Mallam aliyu, Maryam ce a tsakar gida ta Saka hijjab dinta ta leka tare da cewa Kai ashe Abba Kaine,Ina kwana,lfy Lau Maryama ya gida,.lfy Lau ka shigo sitting room in kira Abban da toh ya amsa ya shigo tare da sallama a bakinsa

Sallama alaikum Maman Abban bayan layi ne ya zo Yana sitting room toh ki Kai masa abin kari ga Abban naku zuwa………….

*Pls comment and share chat me up 08136498782*

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment