Littafan Hausa Novels

Uncle Justice Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Uncle Justice Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

UNCLE JUSTICE

 

 

 

 

*STORY WRTTING BY UMMU SHAREEF*

 

*DEDICATED TO UMMU SAYYID*

 

*A FIRST TIME WRITER*

 

*WANAN LITTAFIN NAKUDINE ZAKITURO DA SHAIDAR BIYAN KUDINKU TA WANNAN LAYIN [08036833612]*

 

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA*

*ZAKIKARU* *DA* *ABUBUWA DA* *DAMA* *A*

*WANANAYAN LABARIN*

 

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATA WANI KO WATABA*.

 

*IDAN KINSIYA* *KINKARATA KIKABAMA KAWARKI NAYAFEMIKI*

 

*IDAN KIKASIYA KIKA TURA A GROUP AKA KARANTA NAYAFEMIKI*

 

*IDAN KIKA SIYA* *KIKABAMA YAR UWARKI* *TAKARANTA*

*NAYYAFEMIKI*

 

*BURINA KUKARU DA* *ALHERIN DAKE CIKIN LABARIN*

 

*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*

 

*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

 

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612*

 

*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*

 

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

 

*FREE PAGE*

*i*

Fareeda fareeda fareeda kira kenan umman mu takeyimun daga kitchen inda suke tare ita da maman fareeda akokarinsu na dora sanwar dare, alokacin gama sallar magaribata kenan naje da sauri domin na am,sa kiran da akeyimun.kasancewar nasan ummata mutum ce ita mai zafin gaske yasa nacemata kiyi hakuri umma lokacin dakika kirani inna sallane gani, maman freeda ce tana hada miya tace mun fareeda kije kihada kayanki zaakije gidan Auntynku ciwon tane yatasar mata kuma gashi zuwa jibi inasha ALLAHU, akesakaran za,atashi da azumi ga yara na zuwa makarnta. duk da dai cewar uncle din naku hutu yake amma zata bukaci taimakonki.

 

Duhun Inuwa Hausa Novel Complete

 

Aunty raheema matar kanin maman fareeda ce wato uwargidan ummanmu Hajiya Asiya, Hajiya Asiya sunsamu kusan shekaru da dama da aure da mahaifinmu amma sam bata taba haihuwaba kai koma bari bata taba yiba, ada duk anatunanin cewa ko matsalar daga abanmu ne amma wani ikona Allah sai gashi ana auren ummanmu da shekara daya dayan watanni sai akasamu cikina.

 

 

nice ya tafarko agurin mahaifinmu, to tun alokacin kowa yagane cewar sam rashin haihuwar baa gun mahaifina matsalar takeba matsaalar daga maman fareeda ne. amma dayake itadin macece mai tsananin hakuri, da kauda kai, da yadda da kaddara. sam bata dauki wata damuwaba. tadarama kantaba. kuma dayake akwai dan tazarar shekaru hudu, zuwa biyar, haka tsakaninta da mahaifiyata.shine dalilin dayasa tun da kasamu cikina kuma da yake cikin ya dan zoma mahaifiyata da laulayi mai tsanani. saitadaukema ummana duk wani aiki nagida itakeyi, haka kuma tun da akahaifeni shima duk wata dawainiya da hiddimata ita takeyin.duk abun da yadanganci wanka goyo bani abinchi duk dai,. macece mai son kyauttama duk wani wanda yake tare da ita. hakazalika nima tunda nafara wayau bana yarda da kowa saai ita. hasalima wani lokacin har mahaifinmu ma kyiyuyah nakeyimasa har ummanmu ma komai nawa yana dakinta azahirin gaskiya bantaba sanin cewar ba itabace ainihin mahaifiyataba har saidaga baya nakai aji biyar a makarantar gaba da primary a wani zuwa hutu da mukayi garin su mahaifiyarmu dayake ita mahifiyarmu yar asalin jihar zamfarace, a yayinda mahaifinmu da maman fareeda suka kasance yan asalin jihar katsina. To alakocin wannan hutun ne nasan ainihin wacece mahaifiyar tawa acikinsu.

ita maman fareeda zuriar gidan sarkice.yace ga sarkin da keci a yanxu, ayayin da mahaifinmu yafito daga karamar hukumar musawa.

agidansu babanmu su subiyarne maza hudu mace daya wadda ahalin yanxu tuna *U.K* inda suke da zama ita da mijinta da yaronta daya da yake ALLAH baibata haihuwa dayawaba kodayake abun narashin ya,ya dayawa kusan kamar ince ajininsu babanmu ne zuriarsu kaf hakasuke basuda yawan haihuwa.wannan kenan.

 

ummu Asiya wato maman fareeda mutanen unguwa, yan uwa da aminan arziki, da dukka danginta. suna kiranta da maman fareeda. kasancewar ni nasaka mata sunan inna kara ma, gaanin cewar nikadai tahaifa domin da mutane suna kiranta da ummu Asiyane. tamkar yanda suke kiran mahaifiyarmu da ummu salma, Ayayinda danginsu ke kiranta da mai gado amma duk yanxu sunayen sunshafe kowa da maman fareeda yake kiraanta daga ciki har mai martaaaba kuwa.

 

macece mai tsowo sosai dadan kauri kuma ita farace sosai mace maiyawan hakuri, da kauda kai. domin ko abbanmu dayake namiji da kadan yadarata tsayi.

 

Itace diya ta ukku agun mahaifinsu wato [sarki Abdul kadeer sarki mai adalci da jin tausayin talakawa, da kokarin kwatarwa wanda duk akazalunta hakkinsa.

 

tana da yayye guda biyu hajiya indo itace babbar yar su sai kuma baba salihu dayake bin hajiya indon wanda kuma shine Dan majen sarki, sai ita sai kannanta su biyar ukku mata biyu maza uncle jawad shine autansu gaba daya.

anyimashi aure ne da aunty raheema yar uwarsace ta wurin dangin mahaifiyarsa ya’ce agun yayar mahaifiyarsa data rasu.

 

kasancewarta itakadai mace yasa rikonta yadawo agurin mahaifiyar su maman fareeda har zuwa lokacinda uncle jawad yadawo daga kanada inda yahada degreen sa nafarko dana biyu afannin shri,a inda ya fito acikakken justce dinshi, suka kulla soyayyah da Aunty raheema har takaisu gayin aure.

 

har zuwa yanxu da Allah ya albarkacesu dasamun zuria ya,ya biyu mace daya da namiji. sai dai ta taba haihuwar wata maccen kafin suna ta koma.

mahaifinmu sun hadu da mahaifiyaarmune alokacin da aiki yakaishi jiahar zamfara har na tasowon shekara daya darabi a nan ne ya yanke shawarar siyen dan karamin gida.

domin ya huta da haya gashi tare zaitafi da iyyalinshi bazai iya lalurar tafiya da dawowaba kullum kana hanya.

 

 

ummu salma mahaifiyarmu yace agurin wani attajirin dan kasuwa da akejidashi anan cikin jihar zamfarar Alh Abubakar dan kwangila mutumne shi mai tsananin akida dalilin kenan dayasa kaf lillahi ya,yansa mata basa kratun gabada primary a gida nijeriyaa sai dai aksar saudiya. gida kachokaan yasiya anan jidda saboda karatun yaayan nasa mata shiyasa dai dai gwargwadon hali tarbiya tasamu mazauni sosai acikin gidan zakasamu duk bayan sallar. magariba da ta asuba dukka mutanen gidan sun dauko qur,ani izzif bibbiyu suna karantawa saboda haka akalla ansamun sauke alqurani mai girma agidan kusan duk sati kuma dagashi maigidan da iyalinsa bawasu daga waje yake gaiyatowaaba.

 

hakan yasa muma yaran gidanmu dan zuwa hutun da muke wani lokaci hakan yashiga jikinmu domin muma mukanyi karatun duk bayan sallar magriba zuwa isha da kuma bayan sallar asuba kafin hudowar rana wannan kenan.

 

 

kije kishirya kuma hadda littafanki na makaranta kidauka da duk abunda kikasan zaki bukata tunda zaki danjima chan din har jikin nata yayi sauki cewar ummu salma ummanmu, Allah dai yabata lfiya inji maman fareeda. duk mukace amen

duk sainaji badadi bawai banason zuwan bane ah ah kaf aduniya dai bawanda tamu batazo dayaba nake masifar tsoronshi irin uncle justice mutumne shi sam wanda bayada fara,a dasakewa,

innaji sanda maman fareeda takira abba a waya yabada izzini najedin abbanmu bayama maman fareeda gardama lokutta da daama akan lamarin dayashafeni sosai shima yakkeyimata kawaichi akan hakan.

atake na wuce nashiga dakina nahada duka wani abun da san zan bukata natsowan sati daya inna fatar zuwa lokacin tasamu sauki tukun nawuce zuwa dakin maman fareeda.

achan kuryar dakin nasameta tana hada magunguna na Islamic ta aika aka karbo duk na aunty raheemar ne duk tayimun bayaniin daya bayan daya yanda ake amfanidasu.

ciwon natane gayanan sam anrasa gane takamammen abun da yake damunta tun bayan rasuwar yarinyarta.ta ukku wadda takoma kafin suna. to kusan tun lokacin aunty raheema bata kara samun cikakkiyar ba.

 

UNCLE JUSTICE

 

*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

 

*DEDICATED TO UMMU SAYYID*

 

*A FIRST TIME WRITER*

 

*WANNAN LITTAFIN NAKUDINE*

 

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

 

*KO KUTURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612*

 

*ZAKUTURODA SHAIDAR BIYAN KUDINKU TA WANNAN LAYIN 08036833612*

 

 

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA A WANNAN LABARIN*

 

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATABA WANI KO WASUBA*

 

*IDAN KINSIYA KIKARANTA KIKABAMA KAWARKI NAYAFE MIKI*

 

*IDAN KINSIYA KIKARANTA KIKABAMA YAR UAWARKI NAYAFEMIKI*

 

*KE IDAN KINSIYA KIKATURA A GROUP MA NAYAFEMIKI*

 

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

 

 

*FREE PAGE*

ii

 

 

 

inna matukar son maatar kwarai. Domin tabbaas macece mai, hankali da dogon tunani. gata da tausasa harshe. zakuga adun lokacin da dogon zance yahadaku” da ita to tabbas zaka tsinkayi wani abun nacigaban rayuwa, da wayewar kai, ataare da ita. Tanada ilmin arabiya, dana boko. Tanakuma matukar amfani da ilminta wurin tafiyar da al’amuranta na rayuwa.

 

Amma nikam maman fareeda inna mamakin duk kudaden da uncle Justice ke kashewa, da duk yawace, yawacen, da sukayi ammma, kuma ace har yanxu ba,a gane kome kedamun Raheemaba.

 

Idan kadauke bayan cutar astma, da dama chan akasanta da ita. hmm yar gidan Asiya abun duk saidai addu,a. kawai kuma komai fa sai ranar da Allah ya yankema bawa wahala kawaai.

 

Nakarbi dukka magungunan nasaka cikin jakka, nawuce da kin ummu salma naimata bankwana, tace naiyimata sannu kuma natabbata kar nabari tayi aikin komai atare da ita Allah yabata lafiya nace “Amin.”

 

Da sallama nashiga gidan amma ko inna nagidan shiru. wata killa koyaran sunyi “barcine” domin lokutta da dama a irinwannan lokacin mahaifinsu kan sakasu baraci da wuri, domin mahaifiyarsu tasamu issashen barci da hutu.

 

jin shiru yasaka nakara dan daga murya daga chanciki aka amsamu wanda daga ji nagane muryar baba mairo ce. dattijuwar dakezama tare da aunty raheema ce, acikin danginsu aka kawumata ita gudun kadda ciwonta yatasarmata watrana bakowa,

 

domin shi uncle justice yana dan yawan tafiye, tafiye, kum koma bahakaba dole zairika fita yaje aiki ma.

 

Ma Aikachine a federal high court inda yake rike da mukamin federal justce a cikin garin katsina. haka kuma, yanada chamber tashi ta kanshi a Kaduna.

A yayin da kuma saboda kwarewarsa kan akinsama tasa manyan manyan cheaf justice, da manyan chamboby, a Abuja da, legos, ma suke gaiyatarsa.

 

shine dalinlin dayasa yakanyi kwanaki wani lokacin baya gida.

 

Ah maraba maraba! da yar gidan Asiya. sai yanxu kuwa yaran suka y’adda suka hakura suka kwnata da kyar babansu yasamu sukayi barci.

 

tunada sukaji ” cewar” zakizo tunda zu suke zuba ido da dauki. to sannu da zuwa yauwa nace mata. muka gaisa na tambayeta yajikin Aunty raheema. fuskarta cike da damuwa take amsamun da gataanan dai ciwo kwana biyu, sai yayi kamar yatafi.saukin yazo kwana biyu, kuma sai abun yadawo. nima cikin sabuwar damuwa nace wayyo aunty ubangiji yabata lafiya.

 

Akullum inna sakata cikin adddu,ata “Amin” tace tanagayamun kitchen abude yake, koda zanbukaci wani abun. ita zata wuce takwanta. dama nitake jira nikuma nadauki jakata takaya nawuce zuwa dakkin danake sauka idan nazo. yandana tsammata hakance kuwa tafaru.

 

domin dama nasan zantaradda yaran adakin, ba adakinsuba. tunda sunsan dazuwana nasamesu adakin dukkansu sunyi barci sai karar air condition dake aiki ahankali saboda yanayin garin dakeda dan sanyi.

 

Atake murmushi yabaiyana afuskata inna matukar kaunar yaran nan da mahaifiyarsu abdul naseer kenan dayachi sunan mai martaba sarki, muna kirasa da “daddy” sai “little fareeda” wadda ita kuma sunane taci soboda irin kaunar da ke tasakanina da ahalin su ummu Asiya, yasa tanaimi aiyima yarta takwara. kuma aka Amince ba wanda yamusa sukayimata kara itama.

 

duk acikinsu ahalin su mama fareedar wato ummu Asiya mutum dayane ban fiya sakewa dashiba saboda baicika sakin fuskaba, kuma baifiya son Magana ba. lokutta da dama nisaima naga tamkar maganarma ita kanta wahala takebashi saidai Akwaishi da nacin tsiya, dayima abu kallon kwakwaf.

 

Nasamu wuri na ajiye jakata sai dan kit dina nakayan shafa najuya zuwa dakin Aunty raheema. bazan iya kwanciya Barciba, har sai naga yanda jikinta yake. nadan kwankwas kofar dakin, shiru ba,a amsaba nabada taxarar tsakanin second biyar, nakuma kwankwasawa. shima shiru, har nawani dan lokaci. nadaga hannu kenan zankuma kwankwaawa mutum nagani agabana fuskar nan tashi amatukar hade. “as usual” kamar Allah baitaba halitar dariyaba adoron kasa cikin dan fada fada yace “don’t you know” a dakin marar lafiya kikene. da bazakiyi komai acikin natsuwaba. atake nan jikina yafara wani irin masifar rawa. dama ni gani mutumce da nakeda shegen tsoro, banaso sam nayi abunda zaisaka ayimun ihu, kuma inna kokarin kiyaye hakan!

 

yanxune zanjin yan hanjina sunfara kadawa, duk sainaji na dabarbarce na rude, barinma mutum irinsu uncle jawad da ahalitta yakeda tsayi sosai, gafadi.domin kuwa kadanne baikai tsawon kofarba. dama kuma ko banza ga izza, da issa, irinta jigaggun yan gidan sarauta. Wadanda, suka jiku cikin sha,anin boko, ilmi sosai yasamu masauki ataredasu. both Arabi da boko. nikuma gani dama zubin mahaifiyarmu kegareni banida tsayi, sosai kuma bani da jiki sosai, saidai sam banida rama, ko inna najikina acike yake, hips, da boobs, bakaceni amma basosaiba.

sai dai albakar yalwal gashi mai cikka da tsayi.

 

Cikin shakewar murya, da rawar jiki nace dan Allah uncle kayi hakuri! bansan kana cikiba. Magana nake ammma idonuna akasa, a yayinda shi idanunsa suke kafe akaina.

muryar Aunty mukaji chanciki; da alamu tana jin jiki kam sosai, tace dear mekefaruwa “is ok” kawai y’acemun tareda komawa cikin dakin da sauri zuwa inda Aunty take kwance. “no! badamuwa zeeta kintashine, mekedamunki yanxu? kokinason zakici wani abu? ko zakije toilet ne? mekikesone zeeta? gayamun Allah yabaki lafiya.

 

Hannunta tadago tashafa fuskarsa da murmushi tace kwantar da hankaliunka zawj. “am” ok bana b’ukatar komai idnu yakuramata “sure” y’ace mata tadaga kai da murmushi ajiyar zuciya y’asauke.

 

Izini yayimun dana nashigo, ahankali natura kofar nashiga tare da yin sallama chanciki. munayin ido hudu da aunty tafadada murmushinta. a lokaci guda kuma tana yunkurin tashi zaune maraba da y’ar yaya Asiya kai amma nayi murna da zuwanki. sosai yarama sonata k’ewarki atake anan hankalina yadan tashi ganin irin ramar da aunty tayi. duka duka sati biyu, zuwa na ukku, rabona da gidan gaskiya tana jin jiki. sama, sama , na gaaiyar da ita nayimata ya jiki. da mutuntawa h’arda dan rusunawa nagaida ” uncle justice” amma a dan dakile kuma in low tone yakarbamun bandamuba tunda daman nasan halinsa ne. kodamachan ballantana yanxu da yake jinyar “zeeta” injishi.

tukunnah nabar dakin tare da yimata sai dasafe.

inna fita duka, duka , ko part din bankai gabariba, naji yamayarda kofar yarufe, tare d’asaka ma kofar makulli.araina nace bakin jarabbe kaf afamily bawanda baisan shiba da jaraba da kullafucin matarsa. har rashin ta idonsa nabama mutane mamaki lokutta da dama kuma idan bayanxuba daya kasance Aunty batada issashiyar lafiya to sanin kowane kusan duk inda zashi to damatarsa yake zuwa. dama kuma zanice ta tadda muje domin kuwa ita dinma Aunty batada wani buri da aiki saina hiddimar mijinta.

 

FREE PAGE*

 

 

UNCLE JUSTICE

 

*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

 

*DIDECATED TO UMMU SAYYID*

 

*A FIRST TIME WRITER*

 

*WANNAN LITTAFIN NAKUDINE*

 

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK 3195366407*

 

 

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 ZUWA GA WANNAN LAYIN 08036833612 KUMA KITURO DA SHAIDAR BIYAN TA DUKA LAYIN*

 

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABUBUWAN DAKE CIKIN LABARIN*

 

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATABA WANI KOWASUBA*

 

*IDAN KINSIYA KIKA KARANTA KIKABAMA YAR UWARKI KO KAWARKI, KO A GROUP NAYAFE MIKI*

 

 

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMAN*

 

*FREE PAGE*

iii

 

 

 

Tun lokacin dana mukayi jarabawar jenior, WAEC. A’unty Raheema tayimana register, dawata cetering school, a inda ni nayi certificate, na tsawon wata hudu.a yayinda Aunty Raheema kuma tayi d’iploma ta wata takwas. amma! saboda yawan zuwana gidan, da kuma, kasancewar tun inna yar kankanuwata. kuma nice tafarko a gidanmu, yakesa akebarmun ragamar girki. aabincin gidanmu narana yataimaka sosai wurin kwarewata, da gwanewata a bangaren girki.

 

 

har wani lokacin Aunty takancemun anya nangabaa da ire iren salon nan naku naya,yan zamani, watarana basai kinfini I’ya girkiba kuwa, fareeda.

 

Nakanyi dariya nace kefa Aunty kedin ta musammance

dayake uncle justice mutumneshi mai son g’irki sosai. yanada son abinci! kuma yanadacin abinci. shiko a’karin kummalon safe baicika ta ammali da kayan zaki da makulasheba. yafison yajishi dam, da abinci mai nauyi, shiyasa yake wani irin basamuden kato! zubinsa sak na mutanen yammacin kasar lebenon.

 

Nadawo daki nagyrama yaran kwanciya, nashiga nayi wanka nasaka kayan barci. nagabatar da sallah! inanan zaune akan dardumarne inna gabatar da adduo’e.

naji naji baba mairo tana tambayar ko nachi abinci. nacemata ah’ah baba mairo k’arkidamu nikam Alhamdulillah!

 

zanma sha tea ne na kwanta ya isheni. tace aiifa hali na nan naki na rashin cin abinci mai nauyi, nayi murmush’i b’atareda nace komaiba. domiin nasanta da mita, bata son taga mutuma sam baya son cin abinci. acewarta, mutum baya kuzari, bada cin abinci mai nauyiba shiyasa uncle justice kesonta saboda hakan.

 

sosai nake ganin kokarin datijiwar nayanda take kokarin, tabbatar da yaran suna samun wadatattatiyar kulawa, suna da koshi, da lafiya. tanada son barkwanchi sosai.

 

Da Asuba natashi nayi sallah, bayan nayi Arwallanah. natashi yaran suma daddy nafara tadawa. yana gani nah yayi tsalle ya rungumeni. yana d’ariya aunty fareeda shine jiya baki zoba da wuri ba. har mukagaj’i da jirank’i mukayi barci.nashafa kansa, inna dariya nace “am so sorry my boy” nima bansan da tafiyar bane said a d’adare. daddy da nazo da wuri nima nayi missing dinkun ai so sai. k’uma ma yanxu nazo kenan inna tare da ku har sai sanda su aunty sukadawo daga tafiiyar da zasuyi saudiya asibiti.

zai kuma yin Magana nayi sauri nadakatar dashi. nace kaje d’addy kayi arwallah lokaci zai wuce mana kuma ma yanxu abbanku zaifito. tafi zuwa ma’sallaci yace to nikuma najuya natada kabbarar raka atanil fijir!.

 

fitowarsa tayi dai dai da bugawar kofar “uncle justice” wata kila yaje dakin yaran ya samu basa nan ya wuto nan. har sunfita sunkai parlor, nayisauri n’akira da daddy, duk kansu suka tsaya suna kallona. cikin hanzari nakarasa inda suke barkada fitowa uncle nace ma “Uncle justice ” batared na kalleshiba. bai amsamun ba nima kuma bandamuba da r’ashin amsawarshi tashiba, hali zanen dutse.

Ainakarasa kawai inda da daddy yakke naduka nasaka mashi rigar sanyi, da hula, nakuma tsugunnah inna saka masa socks. inna tayi mishi mitar bana hanashi fita da a’suba batareda y’asaka k’ayan s’anyiba. ciki ciki nake maganar, duka nasan dole duk yanda nayita indai “uncle justice” sai yajiyoni. t’unda dama haka kunnensa yake tamar “speaker” saboda daukar sauti.

 

Yi hakuri Aunty fareeda! bazan kara mantawaba! nashafa kanshi nace yauwa “that is my boy” mukayi m’urmushi suka wuce. jin za,atada sallah! natshi little fareeda itama tanuna jin dadinta kamar yanda daddy yayi, sosai dagani nah. k’usanma tafi d’addy dauki.

 

Muna gama sallah! nafara koyamusu adduo’en azkar! har zuwa wani dan lokaci, asannanne sukaje suka kwanta, nikuma nadauko quraninah nafara karantawa.

 

har kusan lokacin misakin 8:am tukunnah, naje sashen baba mairo amutuce mukagaisa. tukunnah nashige k’itchen. kasancewar Aunty sam ita batada ra,ayin ajiye yar aiki sam ita komai ita takeyima yaranta da m’ijinta sai yanxu ne da ciwo, yafi karfinta, dole tasa baba mairo ke dawainiyar sanwar, amma itama aduka sanda nazo gidan to tahuta da shiga m’adafi k’enan komai nikeyi saidan abunda ba,arasaba.wannan kenan.

 

kwabin a’lkubus nafara, hadawa nadada da yar fulawa da a’lkama dan innason yayimun laudi sosai, t’unda nasan shi “uncle justice” mutumneshi mai son cin abinci mai nauyi da safe, hakama da rana, da darene dai kawai bifiye son abinci mai nauyiba. acewarsa yanasaka kaji j’ikinka yayimaka nauyi.

 

Niwani lokacinma nakanso na karyata idanuna, naganin yawan abincin dayakeci.sai naga kamar ba z’aiyiyuba ace acikin mutane, anna samun jama a irinsu. duk d’ahaka b’aisaka c’ikinshi yayi irin g’irman nan ba. domin yana kulla da jikinsa sosai, da motsa jinni.

 

Sanin cewar sukuma y’aran sam basa son irin cimar babansu, sunfison kayan makulashe, y’asa sukuma nahadamasu pancake chese, da daffafiyar madarar shanu. inna sauke ta d’azafinta a m’adadin nazubamata sugar, sai nasaka zumaa. najuye a places domin karta huce.

 

M’isalign karfe tara nagama hada komai asaman dinnig na w’uce d’akin nasamu yaran, suntashi har sunyi wanka, sunsaka uniform dinsu na islamiya.sun riga da suntashi da “orientation” mai kyau, domin suma suna “dealling” da lokaci sosai suke bama time “Value”.

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment