Littafan Hausa Novels

Suwaye iyayen Ummi Rahab

Suwaye iyayen Ummi Rahab
Written by Hausa_Novels

Suwaye iyayen Ummi Rahab

 

 

 

 

 

 

 

 

Suwaye iyayen Ummi RahabHOTUNAN IYAYEN UMMI RAHAB

 

Jarumin barkwanci Ali Artwork (Maɗagwal) ya saki waɗannan hotunan tare da bayyana cewa wannan matar da mutumin su ne iyayen jaruma Ummi Rahab wadda ake surutu a kan ta cikin ‘yan kwanakin nan. A cewar sa, su na nan da ran su.

Ummi Rahab Phone Number and Biography

Ya saki hotunan ne don kafa hujjar cewa Ummi Rahab ta na da iyaye, ba daga sama ta faɗo ba, akasin ji-ta-ji-tar da wasu ke yaɗawa cewa tsinto ta aka yi ko wani abu daban.

Suwaye iyayen Ummi Rahab

Sai dai Ali Artwork, wanda amini ne ga jarumar da mariƙin ta, wato Yasir M. Ahmad, bai yi wani ƙarin bayani ba a kan waɗannan mutane biyu waɗanda da alama Larabawa ne.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment