Littafan Hausa Novels

So Ko Hauka Hausa Novel Page 16 To 20

Kalaman soyayya
Written by Hausa_Novels

So Ko Hauka Hausa Novel Page 16 To 20

 

 

 

 

 

 

 

SO KO HAUKA?

(Labarin Meenat ƴar gata da Shatun ƙauye)

💘💘💖

By Ayshatour Abdul-falalu

(Mommy’n Yusif)

 

*_From the writer of ISHARA’

Ƙazamar Rayuwa Shagaltattun duniya

 

16-20.

 

 

**ƘAUYE**

 

 

 

Shatu ta ciga ba da kuka tana cewa ”Baba don Allah ka sanar min da gaske ne ni Ƴar in

Captain Aminu Hausa Novel Page 61

Idan ni ba ƴar ta bace ka gaya min gaskiya

Baba a kullum kai ke sanar min mutum baya zama cikakken Musulmi face sai an jarrabeshi da ƙaddarori ”Ni musulma ce ka sanar min hatta annabawan Allah 25 da aka

ambata da alq’urani dukkaninsu sai da Allah

Swa ya jarrabasu kamar ANNABI ISAH AS)DA KIRISTA. ANNABI MUSA AS) DA FIR’AUNA. ANNABI YUNUSA (AS)DA ALLAH YASA KIFI YA HAƊEYESHI. I ANNABI LUƊ (AS)BABBAN ƊANSA DA MATARSA. ANNABI IBRAHIM BABANSA BA MUSULMI BA, ANNABI YUSIF DA ‘YAN UBA.. . . . . Da sauransu duk da nasan cewa imanimmu bai kai na annabawa ba amma duk kaine ka sanar dani kissoshinsu. Don haka don soyayyar ka da manxon Allah ka sanar min din waccece, ta zuba mishi ido tare da share hawaye.

 

tausayinta ya kama Mal. Bello ya zuba mata ido ya share hawaye ba tare da ya bare ta gani ba , tabbas Shatu na cikin ukuba ya zama dole ya sanar da ita ko ita ɗin waccece ,

yace ” zan sanar dake kaɗan daga abin da baki sani ba Shatu”

 

Bai jira cewar ta ba ya soma da faɗar-

 

”WATA RANA ta kasance Lahdi ina zowa kasuwar charanchi siyar da ruwan alwala da nakeyi a duk ranar lahdi.

 

A dai dai mararrbar ƙauyen nan namu nayi kiciɓis da kwali yashe a ƙasa, ga kukan jariri a ciki gabana naji ya yanke ya faɗi da sauri na ƙarasa na buḍa abin mamakin kuwa jariri

ne na gani ciki yana ta kuka.

 

Kamar kadda na ɗauka sai kuma na daure nayi Bissimillah na ɗauka.

Ko da isa ta gida Hansai ta ganni da jaririya bata tsaya wata-wata ba ta ɗaga hannu a ka ta soma kururuwa wai Mal. Ya sake hali yaje yayo ma wata cikin shege ta bashi ƴar.

 

Kankace me sai ga mutan ƙauye maza da mata har da mai mai gari kowa ya firfito.

 

na zauna tsaf na kora wa mutanen ƙauye labari, kowa ya yaba da ni a ka dinga tur’ da hali irin na hansai domin kuwa kowa yasan niɗin ba mutumin banza bane.

 

Shatu sai dai fa kiyi haƙuri da abinda zan gaya miki domin kuwa nasan keɗin mai karɓar ƙaddara ce,

 

Bayan mun buɗe kwalin da aka tsinceki akwai takar da a ciki wacce aka yi rubutu gwaɗo-gwaɗo.

 

Rubutun ya kunshi haka ,

 

WANNAN ƳAR SUNANTA AISHATU, KUMA ƘADDARA CE TA FAƊA MIN NA HAIFETA SHEGIYA CE BATA DA UBA. DON ALLAH DUK WANDA YA TSINCE TA YA RIƘE MIN ITA TSAKANI DA ALLAH SUNANTA AISHATU.

 

Shatu ƙanwata Rahmatu ita ta shayar da ke kafin Allah ya amshi abarsa.

Kuma a cikin kayanki akwai sarƙar goal. ɗaure a wuyanki.

 

Wannan shine Shatu.

Shatu ta ƙanƙame Mal. Bello.

Kuka take wiwi duk mai imani idan yaga shstu a wan an hali dole ne ya tausaya mata.

Mal. Bello ba rarrasheta ba ƙyaleta yai taci kukanta ta gode Allah

 

Mal. Bello ya ɗago ta tare da bubbuga bayanta alamar rarrshi.

 

 

Bammm suka ji an bugo ƙyare da ƙarfi

 

kururuwar Inna Hansai ta ankarar da su.

 

“Ye eee kuwa jama’a ƙwartaye abinda na daɗe ina sanar daku yau gashi ya tabbata.

Inna Hansai ta jawo aci bal-bal ɗin ɗakin ta kashe.

Ihu take tana ƙarawa iya ƙarfinta ,

 

Mutane suka taru fululu wani yasa touchlat ya dallaro Shatu da Mal. Bello.

 

 

KATSINAN DIKKO

 

Hafeez yace yanxu kin zaɓe ƙaton Arne a kaina Meenat?

Meenat ta mayar da dubanta a kan Josphen tare da ruqu hannunsa,ta kwanta a kan kafaɗarsa tayi luff,har wani tarin wahala da qunar zuci Hafez yake ji,yana j a ransa kamar ya shaqe wannan ƙaton kafurin. tace, tana nuna Hafeez,

”Man that is mental. Gyaɗa kai Josphen yai yana murmushi, Mota suka ƙarasa suka shiga da gudu Josphen yaja motar tare da ɓula ma Hafeez ƙura , shaddarsa tayi jawur da ƙasa.

Dafe kai yai, ”Yaushe Meenat ta zama haka?

Yaya zaiyi da ƙaunar Meenat da ke kwance a ransa?

“Uhum yanxu mafita ɗaya ta rage min bara naje ƙauye wajen kakata watakil na samu sauƙin raɗaɗin da nake ji akan san Meenat

dolene na ziyarci ƙauye Hafeez ya faɗa dafe da kai.

 

 

Ko ta halin k’ak’a sai na AUREKI MEENAT.

 

 

 

**********

 

 

Akan hanya Josphen ke dubanta tare da cewa Goldyn girl ,”Wai yaushi zamu yi Aure?

 

 

Das!das!

Gabanta ya faɗi

”Josphen ina jin tsoron tinkarar Daddy da wannan maganar Amma kai me zai hana muje a wajen Mom dinka a ɗaura mana aure a ɓoye kaga ita kaɗai tayi Amanna da soyayyar mu koko yaya kagani?

 

Rungumota yai tare da shafa face ɗi ta yace

thankyou my Goaldyn giril mu ƙarasa gidan.

murmushi Meeneer tayi tare da shafa sarqar wuyan Josphen wani mugun sonsa na fisgarta.shi kuwa ya sakar mata jiki kamar wani sha-sha-sha sai yadda tayi dashi.

hannunsa ya kai da nufin shafo ƙirjin ta a hankali tayi sauri ta warce daga gare shi tsuke fuska yai ,cikin chakwal-kwalalliyar hausarsa yace”My goaldyn girl ka hanani taɓa komai naka,kai kuma na sakar maka jikina kana yin yadda kaga dama dashi,auren ka fa zanyi.

 

 

murmushi ta ɗana masa sana tace.Josphwn kenan a yadda nake shiga shauqi idan na taɓa ka,to kai idan kayi min hakan bansan yaya zan kasance ba kar ka manta Magaifina fa ɗan takarar ma taimakin governor ne,idan ɗan jarida ya gammu ai na shiga uku ƙara ace nice ke taɓa ka ba za’a saurin ɗago mu ba.

 

”Wow,yariya mai chou,yarinya me wayo.

muje wajen Momcy na

 

 

——Da murna Mom Josphen ta tarbesu cikin farin ciki, Josphen Ya kwanta saman cinyar mum ɗinsa cikin muryar shagwaɓa ”yace” Mommy mun yanke hukuncin Aure ni da My goldyn giril.

Mommy auren ya kasance secret marrage. (auren sirri)

Batare da sanin iyayenta ba nima Ba tare da sanin Dad va.

Murmushi Mommy tayi tare da cewa gaskiya lokaci yayi da ya kamata a ce kunyi aure amma jus calm down i a aready had a plan.

Murmushi sukayi gaba ɗayansu cikin farin ciki.

Yanxu abinda ya kamata bana san abin ya ɗau dogon lokaci gobe zan tara ƙawayena ayi baiko , da duk wani abu da ta dace amma zan muku irin aure na kirista ,shin Meerner ɗin taka ta amince da hakan? Josphen ya dubi Meerner ya zuba mata kyawawan idonsa,wani irin shuuu taji na wucin gadi,a gaskiya duk wanda yavraba ta da Josphen, ya cuce ta ko ta halin qaqa sai ta mallaki josphen…..girgiza ta yai,tare da cewa -Kin amince da auren namu? Gira ta d’aga alamar “Eh

“Yeesssss Mom, Josohen ne ke fad’ar haka cikin tsawa har Meerneer ta toshe kunnenta tana murmushi. daga Meenat har Josphen rungumeta suka yi suna masu farin ciki. Domin tana k’ok’arin had’a Alaqar da kullum suke mafarki. Suga sun Zama Abu d’aya.

 

Tofa.

 

lallai Chakwakiya ta fara dannowa

ku ci gaba da kasancewa dani Ayshatou Momyn yusif don jin ci gaban labarin.

 

 

 

ku ci gaba da Kasancewa da ni domin jin cigaban labarin,

 

idan kin karanta kiyi Comments. Share fisabbillh.

Wannan book akwai complt.

Me buqata 200 ne kacal

Domin mallka

09162970208.

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment