Littafan Hausa Novels

Shedaniyar Suruka Hausa Novel Complete

Sirrin mata
Written by Hausa_Novels

Shedaniyar Suruka Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Shedaniyar Suruka Hausa Novel Complete

_*SHEƊANIYAR*_

“`{Suruka}“`

True life story

 

 

_*Labarin baida tsayi, Happy Ramadan, buɗaɗɗen labari ne*_

 

_*Free Nobel🫱🏼‍🫲🏽*_

15/2/2023

 

_SADAUKARWA *Tin Daga Farko Har K’arshe Aunty Hajaratu ayar Allah Hajeer Lawal,😘 And lovely Halimat Musa Waziri,Son So domin Allah, Ubangiji Ya Jib’anci Lamuranku ya raya muku zuri’ah Amin.😍*_

 

 

🌷TUKUICI gareki Hajiya Fadilah Salisu Hamza, ke ɗin ta hannun damata ce Billahi.💖

 

Jinjina ta musamman ga Masoyana masu bibiyar labarina daki-daki, kusani Gyatumar Shuriem da Farisatou Ina yinku irin sosai ɗin nan, Ku ajiye hankalinku tsaf Ku biyoni kuji da me nazo muka cikin ɗan guntun labarin _*SHEƊANIYAR*_

“`{Suruka}“`

 

 

_*Wannan labarin da gaske ya faru, se dai za’a ƙara masa abubuwa, sannan zan canza masa garuruwa,da wasu abubuwan, dan haka zan ƙara wasu abubuwa sabida ƙawata labarin, dan Allah kuyi haquri da duk abinda kuka gani acikin labarin, sabida idan akace labarin gaske toh fa komai zai iya faruwa ya kuma kasance acikin wannan duniya tamu, se anyi haquri Abibiyeni daki-daki,Ya Allah kasa yadda na fara lafiya na kammala lafiya Ameen, Ngd Masoyana.🙏🏼🥰*_

Sannan ɓangaren Hajiya Murjar dole nan ne zan ƙagi labarinta kaso 40% na ƙara, akaso 12% da aka bani, akanta Dan labarin ya tafi sak, abubuwa dayawa ɓangaren Haj Murjar ƙagarsa nayi fasaha tace, tunda ita dai Sa’adatu batasan gaibu ba, bazata san abinda yake zuciyar Murja Hajiya ba, da wanda take aiwatarwa bayan idanunta wanda batayi su agabanta ba, da wanda kafin ta santa suka faruwa, da wanda ma ta santa da suke faruwa bayan Fage.

Sannan zan tafiyar da rubuta na kamar yadda na saba nike jan ragamar labari, ba star ba, sabida nafi jin daɗin hakan maganar gaskiya.

Amman ɓangaren Sa’adatu komai ba abinda zan ƙara sai wanda ba’a rasaba dan ƙawata labari, dan haka sai na ɗan saka masa citta da onga.,

Ngd masoyana ku biyoni asannu na faɗa muku tafiyar ba mai tsayi bace idan kuna sambaɗo comments da sharhi kafin azumi in Sha Allah zan kammala muku.

 

بسم الله الرحمن الرحيم

 

 

*Chapter 1&2*

 

Yar Zaman Wanka Hausa Novel Complete

Safiyar Lahadi 11 am,

agogon Niger da Nigeria.

1 pm Agogon Saudiyya.

 

Anguwar

_Federal low-cost_

 

Ikram zaune a madedecin tsararren falon yayanta Yusufa, tana amsa waya fuskarta babu walwala, ƙananun ƙwalla fal idanunta, tana magana tana shafa cikin jikinta, ya fito sosai wanda aƙalla zai kai wata 7.

“Haba! Momy wane uzurine bamu miki ba nida Yaya Yusuf?

Ki tuna tun yaya Yusuf yanada shekara 10 ni inada shekara 6, aduniya kika saka ƙafa kika tsallake mu, kika tafi kika barmu, baki waiwayemu ba, kika barmu hannun Hajiya Kaka har ALLAH ya mata rasuwa, bakizo ba sai tarin aike da kike mana, bakajin tausayin marecinmu? Sannan ki maidamu wajenki musamu gata da tarbiyyar, uwa kika ƙi, yaya Mahmood ya maidamu hannunsa, shi da yake uba ne ma muka haɗa, ya mana abinda keda kika haifemu baki mana ba.

Ya riƙemu da gaskiya, shine cinmu shanmu sutturamu kula da karatun mu tarbiyyarmu, har muka girma muka mallaki hankalin kanmu, har na samu miji Nazaci zakizo auren shiru, shekara uku gidan mijina ba labarinki,har yanzu aka dawo kan Yaya Yusuf, shima kikayi ta tsaramu bakizo ba kikaci bikinki acan Saudiyya.

Shin Momy akanki aka fara mutuwar miji? Meyasa bakya kyautata mana ta wannan fannin? Ki faɗa min me yafi ƴaƴanki aduniya? Shin meye aka miki wanda ya hanaki zama mahaifarki ƙasarki kika zaɓi rayuwar Saudiyya akan kin zauna da ƴaƴanki biyu kawai da Allah ya baki aduniya? Shekaru 19 kina Saudiya baki taɓa waiwayar gida ba, kin kyauta Momy? Abinda yafi ɓatamin rai shine ƙin sake aure da kikayi Momy, me yasa bazakiyi aure ba dan raya sunnar Ma’aiki, da kuma kare mutuncinki da namu, har yanzu da sauranki baki wuce aureba wanda suka fiki ma aure suke cike da tarin soyayya bare keda ko shekaru hamsin bakiyi baw don Allah meyasa kike haka Momy?”

Ta ƙarashe maganar cikin matsanaicin kuka.

Daga can Saudiyya

Haj Murja hankalinta ya yi matuƙar tashi, jin yadda ran ƴarta yake ɓace tana faɗa mata maganganu masu karyar da zuciya.

Tama rasa me zata ce.

Murja hamshaƙiyar mace mai ji da kanta, da kuɗi dede gwargwado da kuma kyau, farace mai matsagaicin tsayi da jiki, bafulatanan usul ce, ƴar kimanin shekaru 47 aduniya, Amman jin daɗi da kuɗi ya saka bazaka taɓa cewa takai shekaru 47 ahaife ba, sai dai ka mata kallon ƴar 40 years ko 41 years.

 

_(Makkah hypermarket)_

Take ciki a tsaye tana shopping amman sai taji komai ya fita aranta, cikin kwantar da murya tace.

“Haba! My heart Ikram! Me kike faɗa hakan don ALLAH? Nace muku zan dawo gida baki ɗaya kuyi haƙuri ku yafemin, bari kukan kinsan dai me juna biyu ba’a son yana saka damuwa aransa, na miki alƙawarin zanzo ki haihu agabana hakan ya yi?”

Ikram sanin halin lahaifiyarsu ya saka ta sake fashewa da kuka tace.

“Kinga Momy ba kwana-kwana ki taho cikin satin nan akwai matsala babba.”

Haj Murja tace.

“Matsala ta me kuma?”

Ikram ta samu yadda take so ta gyara zamanta.

Jin takun mutum bai saka ta daina maganar da take ba, ta dai waigo tana kallon mai shigowar.

Sa’adatu ce, amarya ƴaƴanta Yusuf wanda yau kwana 7 kaɗai da bikinsu.

Sanye take da doguwar riga ta Shadda, Ash colour, farace irin farin nan mai haske dayawa har wani ɗan yellow take, kallo ɗaya zaka mata kasan buzuwar Niger Agadez ce ta asali, gaba da baya, tanada kyau nasu na buzaye ba laifi duk abinda ake so ga ɗiya mace toh dai-dai gwargwado Sa’adatu tanada, komai sai dai ɗan Adam tara yake bai cika goma ba.

Anutse take takowa tafiyarta bata zuwa dai-dai sbd bata ƙarasa warkewa ba daga jinyar da Oga Yusuf namijin gaske ya sakata aciki ba.

Kusan Ikram ta zauna tana kallonta jin abinda take faɗan wanda ta gama jinsa ta kuma san wayo take wa Momy dan ta dawo gida.

Hakan ya sakata sakar mata murmushi siririya wushiryata ta bayyana.

“Wlh Momy iya gaskiyata nake faɗa miki yaya Yusuf ba lafiya baisan wanda yake kansa ba, naso na rufe miki inajin tsoron abinda zaije yazo kiyi fushi dani, kice naƙi sanar dake, kowa hankalinsa a tashe yake ga ma matarsa nan muna tare hospital.”

Ta idar da maganan tana beƙawa Sa’adatu wayan.

Cikin ɗan kame-kame tana ƙwaɓe fuska kamar gaske tana siririn kukan ƙarya tace.

“Momy! Don Allah ki dawo garemu wlh ga shi baisan wanda yake kansa ba duk juyi Momy ce bakinsa ke ɗaya yake anbato.”

Hajiya Murja bata taɓa jin tashin hankali ba irin na yau, ta rikice tama rasa me take tsina cikin Makkah hypermarket, kawai ta fice tana gyara niqan ɗin fuskarta tace.

“Ok naji kubani Mahmood ɗin muyi magana.”

Sa’adatu ta shiga raba idanunta ta beƙawa Ikram wayan, tana faɗin.

“Yaya Mahmood take son magana da shi.”

Ikram cikin kukan munafurci tace.

“Ya tafi ya bada jinin da za’a saka masa sai ya fito.”

Momy Murja hankalinta ya kai ƙololuwar tashi tace.

“Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un! Abun yakai haka? Na shiga uku! Ok yanzu na fito shopping, bari idan na isa gida zan kira naji in Sha Allah ina tafe.”

Tana faɗin haka ta katse kiran ta fito daga cikin Makkah hypermarket ɗin, ta shiga taxi ta nufi gidanta arikice dan fara shirin zuwa Nigeria.

 

Ikram suka tafa hannayensu ita da Sa’adatu tace.

“ALLAH yasa tarkonmu ya kama kurciya, Momy kafin na koma Maiduguri tazo ai wlh da bazan koma ba sai na haihu ai daman anfi son haihuwar farko kayi agidanku dan ka samu kulawa.”

Sa’adatu ta yi murmushi tace.

“Ameen ya ALLAH, ai daman fa naji ƴaƴanki yace zai tambayi Adam yanaso ki zauna wajenmu har ki haihu.”

Ikram cikin farin ciki tace.

“Aunty Sa’ah kinban labari me daɗi bari na kira yaya Mahmood na faɗa masa yadda mukayi da Momy kar aje ta kirasa ya kwabsa mana.”

Ta faɗa tana kiransa tare da saka speaker.

Tana fara ringing ya ɗaga yana faɗin.

“Ikram! Kina lfy dai koh?”

Cikin tausasa murya tace.

“Yayanmu ina kwana? Don Allah idan Momy ta kiraka akan yaya Yusuf baida lafiya ka amsa kace kai ka basa jini yana matse, kamata duk yadda hankalinta zai tashi, ta taho Gombe bata shirya ba Please.”

Mahmood mutum me Dattaku ya yi murmushi, yace.

“Amman naji daɗin hakan da kukayi in sha Allah zan baku goyon baya har sai ta dawo ƙasar nan. Ke yaushe zaki koma Maiduguri yau har kwana 7 da kammala biki? Kinsan bana son shashanci koh?”

Ikram tace.

“Babban Yaya anjima zanzo gidan kayi haƙuri.”

Sa’adatu ta miƙe tace.

“Bari naba mon trésor labari.”

Ta faɗa tana miƙewa ta nufi sashen Yusuf, tabar Ikram suna waya da yaya Mahmood.

 

Tsaye yake gaban dressing mirror yana fesa turare, matashine ɗan kimanin shekaru 29.

Fari ne kana kallonsa kasan jinin Fulani ne.

Yanada kyau masha ALLAH dai-dai misali, yanada hanci mai tsayi da manyan idanu farare, dogone baida ingarman jiki, amman jkinsa yanada kyau ba laifi yanada sifar ƙarfafa, ma’ana, yanada sufar maza, jikinsa ya kama ƙasa sbd yana yawan motsa jiki, shiyasa yake murɗe masha ALLAH.

Fuskarshi zagaye take da saje haɗe da ƙasumba da siririn gemu, hakan ya ƙawata farar fuskar shi sosai, Yusuf baida sakin fuska irin dayawa ɗin nan haka baida ɗaurewa yanada kirki da son jama’a daidai misali bai fiye yawan magana ba.

Sanye yake da Shadda Ash colour, ya yi kyau sosai, haƙiƙa Yusuf Yakubu mai shinkafa, yana sahun maza wanda suka amsa sunansu maza, amman fa alahiyarmu ta hausawa.

Gyara tsayuwarsa ya yi,yana ajiye kwalbar turaren, cikin son sakin dariya yake kallonta, ta cikin mirror.

Sosai yake kallonta yana sakin wani irin tsadaddan murmushi, ganin ta buɗe ƙofar ahankali ta shigo tana sanɗa kar ya ji shigowarta.

Duƙu-duƙu take tafiya tana rufe bakinta da tafin hannunta, wanda yasha jan zanen ƙunshi na amarci amman ya fara gogewa.

Sai da ta iso wajensa ta miƙe ta sanya da ƙafafunta, hannayenta ta saka ta rungumesa ta baya tana leƙo fuskarta tana kallonsa ta madubi, tana murmushi tace.

“Wow! Mon trésor kayi kyau dayawa, don Allah karka daɗe idan ka fita.”

Ta faɗa ashagwaɓe tana kallonsa ta madubin.

Wani irin sihirtaccen kallo mai tsuma ruhi da gangar jiki yake binta da shi, yana mata murmushin da yake sakawa taji ta ƙara nutsu a kogin ƙaunarsa, ta lumshi idanunta ƙamshinsa me sanyin daɗi na sbiga ƙofofin hancinta.

Ta zura hannunta ta wuyansa tana shafa sajansa, ahankali cikin ƙasa da murya tace.

“Ka daina min wannan kallon, da murmushin, mon trésor ka barni da sauran hankalina karka ƙarasa haukatani, da ƙaunarka Please mijin ƴar buzuwar Niger.”

Ta faɗa da ƴar shagwaɓa, ta beƙa hannunta tana wasa da gemunsa.

Ya juyo da ita ta dawo gabansa, ya shigar da ita cikin jikinsa yana ɗago fuskarta, ahankali yake kusanto fuskarshi dab da Tata, yana shaƙa mata ɗumin numfashinsa, yana goga mata gemunsa ƙasan wuyanta, tare da hura mata iskar bakinsa akan fuskarta.

Wani irin yarrrrr takeji ajikinta.

 

Anutse cikin siririya muryashi mai fitar da lafaz me ma’ana yake mata magana ƙasa-ƙasa, dab da kunnenta cikin nutsuwarsa da wata irin kamewa da Allah ya basa, yace.

“He My Hayatie kinji fa inda zanje ɗin tun safe na faɗa miki, amman kike rikici haka, ina kikeje kika ƙi tsayawa ki shiryani?”

Ya ƙarashe tambayarta yana tsotsar haɓarta, tare da ƙara shigar da ita cikin jikinsa, yana ɗaga mata gira ɗaya, yana mata magana da kyawawan idanunsa, yana sumbatar dukkan fuskarta zuwa wuyanta, cikin kamular muryasa yake faɗin.

“My Hayatie kinyi kyau komai naki na daban ne.”

Ya faɗa yana kissing kunnenta tare da shafa hips ɗinta da yake masifar ɗaukan hankalinsa, yana mata magana mai nauyi acikin kunnenta.

 

Sa’adatu ta dafe ƙirjinsa da tafin hannunta, ta kauda kanta tana ƴar dariya, duk ya saukar mata da kasalabta kalleshi cike da tsantsar ƙaunarsa a ɗan shagwaɓe tace.

“Mon trésor! Tsaya kaji wlh kyakkyawan labari daga Momyn Saudiyya, kabar ɗaukan magana anyi sau ɗaya bazan ƙara yardaba ko na gama warkewa ehen.”

Ta faɗa tana gyara masa rigarsa.

Sake rungumeta ya yi, ya rankwafo da kansa ya manna mata kunnensa akan bakinta, still Yana shafa hips ɗinta cikin kamular muryasa ya furta.

“My Hayatie ai nasan Yusuf nakine bazaki hanashi abunsa ba, haba sarauniyar buzayen matan Niger. Ok naji menene Momy tace kike murna haka uhmm? Ina jinki raɗa min akunnena Hayatie.”

Yadda yake mata magana cikin kwantar da murya anutse ya saka ta manna fatar bakinta akunne nasa tace.

“Mijina! Albishirinka? Bai ɗago ba yace.

“Matata goro fari ƙal-ƙal, tare sumbatar tsakiyar bakinki na one minute.”

 

Ya fad’a yana sauke hannayensa akan bom-bom ɗinta yana shafawa.

Ajiyar zuciya ta sauke tace.

“Momy yanzu awaya ta gama cewa gatanan zuwa Gombe, in Sha Allah, Ikram ta mata ƙarya bakada lfy, har an saka maka jini ta rikice tace tana tafe. Wlh na matsu naga Momy azahiri mon trésor ina cikin farin ciki kai fah?”

 

Yusuf ya ɗago fuskarta cikin matsanancin farin ciki yace.

“Da gaske My Hayatie Momy zatazo kwanan nan?”

Fuskarta ɗauke da murmushi tace.

“Wlh haka tace Mon trésor, kana murna koh?”

Bakinsa ya ɗora akan nata ya sumbaci lips ɗinta, ya mata raɗa acikin kunnenta.

“Thank you My Hayatie nasan wannan duk ƙoƙarinku ne keda Ikram, zan baki kyauta ta musamman my Hayatie muahhhh I love you so much.”

Ya faɗa yana sumbatar kunnen nata, ya kamo farin tattausan hannunta yana shafa Jan ƙunshin aurenta da bai gama fita ba, anutse yana kallon yace.

“Muje ki rakani mota Hayatie, idan na dawo zamu tsara yadda za’a tarbi Momy Ok? Zan biya wajan yaya Mahmood.”

Kai ta jinjina tana murmushi ta sumbaci kumatunsa tana gyara masa wuyan rigarsa, hannunsu riƙe cikin juna suka fito.

Ikram zaune tana waya sai labari take ba Adam mijinta Momynta tana hanya.

Yusuf ya girgiza kansa yana kallonta baice komai ba, ya mata nuna da hannunsa yana dawowa., Yana janye da hannun Sa’adatu har farfajiyar gidan.

 

Masha Allah gidane mai kyau da tsari ba laifi kana ganinsa kasan Allah ya rufawa masu gidan asiri, akwai shuke-shuke masu kyau da tsari, akwai rumfar hutawa ƴar madedeciya, mai ɗauke da fararen kujeru, sai rumfar ajiye motoci mai ɗan girma.

Motoci gudu biyu aciki ɗaya arufe da riga ɗaya a buɗe fara ƙal mai wuleliya mai shegen kyau sai ƙyalli take.

Anutse ya shiga motar yana sakin hannunta, ta rufe masa ƙofar ta leƙo ta glass tace.

“Allah yasa yadda ka fita lafiya ka dawo lfy mon trésor, Allah kauda idon mata akan mijin ƴar buzuwa.”

Ta ƙarashe maganar tana juyawa cike da kunya ta nufi ciki tana waiwayensa, har yanzu tafiyarta bata dai-daita ba, ana gane kwanaki da suka wuce anjin maza.

Yusuf ya girgiza Kansa yanama motar key ya nufi gate yana ma Baba lado megadi horn, ya buɗe masa gate ya sulala hancin motar waje.

 

Acan Saudi Arabia kuwa Hajiya Murja acikin mutuƙar tashin hankali ta iso gidanta.

Tun daga ƙofar falon ta yi jifa da jakarta, tayi fatali da takalminta, ta cire niqab da mayafin ta jefar, ta zube saman sofa tana dafe kanta tare da faɗin.

“Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un! Hasbunallahu Wa Ni’imal Wakil La Haula wala Quwata illah billah…”

Mutum taji ajikinta an zubun mata, tare da riƙe kafaɗunta ana girgizata.

 

Kyakkyawar matashiyar mata rungume da Hajiya Murja, doguwa baƙa batada jiki, haka bata fiye rama ba, tanada kyau mai ban sha’awa, duk da tana baƙar mace, amman kallon farko zaka gane ita ɗin kyakkyawa ce, sai dai bata fiye kyan diriba sosai kana kallonta gaka goggiyar ƴar duniya, fatar jikinta kawai zaka kalla kasan jin daɗi da huta sun samu mazauni ajikinta, zata kai shekaru 32 a haife.

 

Koda Momy Murja bata buɗe idanunta ba, tasan wacece rungume da ita, ta hardace kalar riƙon da take mata idan tana cikin damuwa, haka ƙamshinta baya taɓa canzawa.

Wata irin kalar runguma ta sake mata akaro na biyu,

ƙasa-ƙasa taji ta jefo mata tambaya acikin dodon kunnenta, dalilin manna bakinta da ta yi akan kunnenta.

 

“My love akwai damuwa koh? Suwa kika haɗu dasu a shopping ɗin? Me aka miki? Wace tsinanniyar ce ta shiga rayuwarki? ko tsinanne? Ki faɗa min?”

Ta faɗa tana, girgizata.

Hajiya Murja sanin kanta ne idan ta kuskura ta faɗawa Lubnah gaskiyar abinda yake faruwa, bazata barta kai tsaye ta wuce ƙasarta ba, Wajen ƴaƴanta, taga halin da ɗanta yake ciki wata ƙil ma tace sai sun tafi tare hakan zai iya haddasa haifar mata da matsala babba.

Iskar bakinta me zafi ta furzar, tana kallon Lubnah, cikin son ɓoye damuwarta ta sumbaci laɓɓanta, tana mata wani irin fitinannan kallo tare da zura hannunta cikin rigarta tana shafo Twins ɗinta masu bala’in tafiya da zuciyarta, tana murza nipples ɗin.

Lubnah ta sauke numfashi tana ƙanƙame Murja, tace.

“Wallahi tallahi sai kin faɗa min abinda ya faru da kika fita, shopping shin me ma ya fitar dake da uwar rana? Ai fitar dare muka saba.”

Haj Murja ta manna bakinta akunnenta, cikin kwantar da murya tace.

“My love calm down, ba komai bane, kawai haka naji gabana yana wata irin fitinanniyar faɗuwa, jikina ya ɗauki rawa shine dalilin da yasa na dawo, kikaji inata maimaita kalmar innalillahi wa’inna ilaihir raji’un! Da Hasbunallahu Wa Ni’imal Wakil La Haula wala Quwata illah billah, dan naji sassauci acikin zuciyata kuma naji, ganinki yanzun ya ciremin damuwata baki ɗaya abar ƙaunata ki sani babu wata shegiya ko shege da isa ya ɗagamin hankali ya idan akwai ki aduniya.”

Ta ƙarashe maganar tana zura harshenta tsakiyar kunnen Lubnah tana karkaɗawa, tare da tsotsar fatar kunnenta.

Lubnah ta ƙanƙameta tana faɗin.

“Aushhhh My love, toh shi kenan har naji daɗi wlh har na fara tsara yadda zan nakasa wata ko wani akanki, dan babu shegiya ko shege da suka isa nayi takara dasu akanki, ya na me ƙara ja miki kunne ki kiyaye.”

Ta faɗa tana ɗagowa da fuskarta, ta tallabo sosai ta haɗe bakinsu tana bata wani irin fitinannan zazzafan kissing, tana cakuɗa mata jikinta.

Haj Murja ta shiga maida mata martani, ta fara bin jikin Lubnah da wata irin shafa tana kissing nata.

Tsawon 5 minutes suna musayar yawun bakunansu, kafin Murja ta zare bakinta ta miƙe tsaye tana rangaji, ta kamo Lubnah ta rungumeta tana mata raɗa cikin kunnenta, hannunta cikin rigarta, tajata suka shige Bedroom inda suka zuba wata irin fitinanniyar soyayyar da iya shege tamkar miji da mata, wanda bakina bazai iya faɗin abubuwan ba…🙄

 

Bayan sun nutsu sunyi wanka, Haj Murja ta

samu ta lallaɓa Lubnah ta tafi tana mata rikici akan ba inda zata yau anan zata kwana, jikinta na bata akwai wacce take son shigowa rayuwarsu.

Haj Murja fafur taƙi ta fatataketa akan cewa kenan bata yarda da ita ba, sabida tasan halin Lubnah zata ɓata mata shirinta, matuƙar tasan gaskiyar lamarin.

Tana tafiya ta rufe gidan tasamu damar kiran Mahmood sukayi magana ai kuwa ya ƙara tunzurata akan Yusuf baisan wanda yake kansa ba.

Kuka take Sosai hankali atashe, ta katse kira.

Alhaji Yawale ta kira akan tafiyarta yau kamar zata saka shi aljanna yaji, sai washe baki yake Haj Murja na waya da shi.

 

Cike da kissa da kisisina take masa magana, ta ɓoye damuwata.

“Alhj ya za’ayi ina son zan wuce Nigeria yarona ba lafiya, kuma cikin kwana biyu nakeso, ba fa mamaki idan na isa nace ka fito asha biki ko na huta da nacin ka, ba kace kai ɗan Adamawa bane?”

Alhj Yawale yana washe baki yace.

“Eh ƙwarai kuwa Ni ɗan can ne dangina burjik acan, amman dan Allah da gaske kike zaki aureni Haj Murjanatu? Ba yaudarata zakiyi ba?”

 

Baki ta taɓa tana miƙe ƙafafuwanta akan Centre table, tace.

“Na taɓa ma maganan banza ne?

Kaga idan sai ka titseni gaba ka cikani da tambaya ka barshi mune Saudiya, bari na shirya naje Jeddah gobe kamar haka na tafi in Sha Sha Allah riƙe taimakon naka.”

Ta faɗa tana katse wayar.

Alhj Yawale hankalinsa atashe ya kirata taƙi ɗauka, sai da ya mata kira 3 ta ɗaga tana kukan munafurci tace.

Wallahi shiyasa na fita daga rakiyar maza, sonkai ya muku yawa, shi kenan dan ina neman Abu wajenka sai ka titseni da tambaya da rantse²? Toh nafasa.”

Alhj Yawale yace.

“Haba! Mana Haj Murja tawa yi haƙuri an gama ki fara shirin tafiya gobe da kaina zan kaiki Jeddah ki kwantar da hankalin ki na yarda wlh nasan bakya saɓa magana zaki aureni.”

Wayar tabi da harara tace.

“Ok shi kenan Ngd Allah ya kaimu.”

 

Alhj Yawale ba ɓata lokaci ya kira Tahir awaya can Jeddah, dan samawa Haj Murja ticket, zuwa ƙasar Nigeria.

 

Acan Nigeria Yusuf bai samu damar dawowa gidaba sai gab da Maghrib ya shigo layin gidansu, sabida daɗewa da ya yi wajan yayansa Mahmood suna tattaunawa, akan zuwan mahaifiyarsa.

 

Sa’adatu zaune a falo cikin shiri riga da skirt, na material mai shegen kyau, Green colour, ɗinkin ya mata kyau sosai ya fito da shape ɗinta, kanta ba ɗankwali dogon gashinta na asalin buzaye ta kameshi jelar ta sauka har bayanta, daman batayi kitson aure ba (coiffure) ne aka mata a salon.

Ita ɗaya ƙwal, tana kallon Tv, fuskarta da alamun damuwa na kewar rashin kowa akusanta, Ikram ta tafi gidan Yaya Mahmood tun bayan da sukayi lunch, da rana.

 

Sa’adatu tana jin horn ɗinsa ta miƙe cike da farin ciki, ta nufi window tana leƙawa.

Yana shigowa cikin gidan tun kafin ya gama parking ya kirata awaya.

Da sauri ta dawo ta ɗauki wayan, ta yi picking call ɗinsa a ɗan shagwaɓe ta yi masa sallama, bata jira ya amsa ba tace….

_#RealLadingoMatarɗanAlhj🥰_

 

Yawwa nace ba! Ya kukaji labarin? duk da ya kasance na gaskiya? sai abinda ba’a rasaba na k’ara, bari muga masoyan labarin ta wannan lambar *+22796515805*

: _*SHEƊANIYAR*_

“`{Suruka}“`

True life story

 

 

_*Free Nobel🫱🏼‍🫲🏽*_

16/2/2023

 

_SADAUKARWA *Tin Daga Farko Har K’arshe Aunty Hajaratu ayar Allah Hajeer Lawal,😘 And lovely Halimat Musa Waziri,Son So domin Allah, Ubangiji Ya Jib’anci Lamuranku ya raya muku zuri’ah Amin.*_

 

 

TUKUICI gareki Hajiya Fadilah Salisu Hamza, ke ɗin ta hannun damata ce Billahi.

 

 

بسم الله الرحمن الرحيم

 

*Chapter 3&4*

 

“Mon trésor tu m’as manqué beaucoup Wly, yanzu kana ina svp?”

Ta ƙarashe maganan cike da zallar shagwaɓa.

Daga can Yusuf ya fito yana rufe motar, ƙayataccen murmushi akan fuskar shi, cikin wata irin nutsuwa da ALLAH ya basa, murya mai taushi ya furta.

“Ameen wa’alaiki Salam, My Hayatie nima nayi kewar ƴar buzuwata me tsada, inda nake ayanzun nasan Babe ta ganni azo abuɗe min ƙofar falo na shige.”

Sa’adatu ta ƙyalƙyale da dariya tana takowa zuwa bakin ƙofar tace.

“Kai Mon trésor kamar aljani ya akayi kasan nasan ka shigo gida?”

Murmushinsa mai ƙayatarwa ya yi yana karkaɗa makullan motar hannunsa, ahankali yace.

“Zuciyata ta faɗa min, matata taji horn ɗin motar mijinta ta laɓe a window tana leƙensa.”

Wani irin ɗan tsalle Sa’adatu ta yi tana faɗin.

“Wayyo Aljani Yusuf mijin ƴar buzuwa.”

Ta ƙarashe maganan tana murmushi, ta iso bakin ƙofar ta buɗe tana ɗan leƙowa ta hangosa yana tafiya anutse yana katse kiran, fuskarshi har yanzu akwai murmushi me tsada.

Tun bai ƙarasa isowaba ta ƙarasa wajensa da sassarfa.

Hannayensa ya beƙa mata ta kama ya janyota jikinsa ya rungumeta gam.

Dariya tayi tana shafa sajansa tace.

“My Aljani mijin buzuwa sannu da zuwa, ya inda ka baro? muje kayi alwala kaji an fara kiraye-kirayen sallar Maghrib.”

Gefen wuyanta yakai wa sumbata ya mata raɗa akunnenta, yana kama hannunta suka shiga ciki, yana mata magana kamar yadda ya saba anutse cikin kulawa da kwantar da murya.

“Babe Ikram ta barmin ke cike da kewarta koh?”

Ya faɗa yana janye da hannunta ya nufi bedroom ɗinsa.

 

Dariya ta yi ta zare hannunta cikin nasa, ta langwaɓar da kanta tace.

“No! Mon trésor, ai dole na saba da rashin Ikram ba, tunda ba tare zamu dawwama da ita ba, gidan nata mijin zata koma, nima ina nan gidan nawa mijin koh?”

Ɗan waiwayota ya yi yana sakin murmushi, baice mata komai ba tasan kuma bazai ce ba, yasa kai ya tafi.

Nata bedroom ta nufa dan yin alwala ta yi sallah.

Agaggauce Yusuf ya fito cikin milk colour ɗin jallabiya, sabuwa yana ƙamshi ya wuce masallaci…

 

Tana idar da sallah, tana cikin azkhar kira ya shigo wayanta da take ajiye saman bed.

Miƙewa ta yi ta nufi wajan wayar.

Gabanta ya faɗi ganin sunan da yake yawo akan screen ɗin wayan.

Agali Sidi.

Cikin sanyin murya tace.

“Kai don Allah wa ya basa sabon numéro na kuma? Yanzu haka tanti Salha ce.”

Ta faɗa cikin damuwa tana ɗaukan wayan, ta yi picking call ɗin tare da sallama.

Daga can Niger wani haɗaɗɗan gaye ne buzu, kyakkyawa mai kauri baifi shekaru 26 ahaife ba, amman sabida girmansa zakaci yakai 30 years,yana sanye da wata lafiyayyar shadda mai tsada, cikin sanyin murya ya amsa sallamar.

Cikin harshen buzanci yace.

“Sa’adah! Nifa ɗan uwanki ne naji, duk ki gama kame-kamenki idan aka tsaga jinina za’aga jininki, toh ALLAH na tuba meye na barin wasiyya kar abani numéro ɗinki na Nigeria, wai zan dameki da kira? Ko ba soyayya irin wadda kika tsana abaya tsakaninmu, kafin ki haramta agareni, ai akwai soyayya ta ƴan uwantaka ta jini tsakaninmu, ba wai dan kinyi aure ba zamu yanke alaƙa dake kina jini? Kuma ki sani bazan fasa kiranki ba, muyi gaisuwa ta girma da arziƙi, ina fatan kina lfy? Ya mijin naki fatan duk kuna lfy? Da fatan shi ɗan gold ɗin mijin naki yasan jibi anniversaire ɗinki, zaki cika shekaru 22 uhm?”

Sa’adatu ta haɗiye guntun yawun da ya sarƙe mata a maƙoshi, tana rarraba manyan kyawawan fararen idanunta, da harshen buzancin tace.

“Haba! Agali me kake faɗa haka? Toh meye kake ta masifa haka, magana ba kwantar da murya? Eh duk muna lafiya kuma ai daman mijina gold.ne yafimin ma zinarin da kake faɗa, na faɗa maka, Ni bazan faɗa masa wani anniversaire dina ba salon na saka shi asara kuɗi ai ba addini bane yace ayi anniversaire din bare ace ya wajabta sai anyi ko agida ku kuka saka kanku kuke min ban matsawa kowaba. Kuma maganar gaskiya ka daina kirana da dare kasan dai yasan alaƙarmu ada kana sona A baya har ka taɓa cimasa fuska bazai yiyuba ka dinga kirana ka jamin matsala.”

Ta faɗa tana ɓata fuska sosai kamar yana gabanta.

Agali Sidi yace.

“Sa’adah! Abunki har yakai haka ban saniba? Toh sai an kiranki kiyi abinda zakiyi marar mutunci kawai.”

Ya faɗa yana jan tsaki ya katse kiran.

Wayan tabi da kallo tana neman lambar Annah mahaifiyarta.

Bugu biyu aka ɗaga, daga can Niger.

Wata dattijuwar buzuwa kyakkyawa jajir da ita, tanada jiki amman ba sosai ba, zatayi shekara 52 ahaife tana kama sosai da Sa’adatu. Abin mamaki Agali na kusan Annah zaune yana cin gasashen cikui yana kurɓar shayi.

 

Sa’adatu ana ɗaga kiran ta fashe da kuka tana faɗin.

“Annah! Kinga wlh ki rabani da Agali tun bai kashemin aure ba, yanzu ya gama kirana yana min shirman banza, wlh nasan ba kowa ya basa lambata ba sai Tanti Salha.”

Annah da buzanci tace.

“Ok kina nufin na rabaki da ɗan uwanki? Kisan dai Agali ba jahili bane yasan Allah da Annabi, bai kiraki da wata manufa ba sai kira akan jadadda miki jibi kike cika shekaru 22 aduniya kuma ga shi anan gabana bada munafurci ya kiraki ba, ko Yusuf yaro me hankali ai bazai rabaki da ɗan uwanki ba.”

Sa’adatu ta goge hawayen fuskarta tace.

“Annah kece ma kika basa numéro na kenan? Toh nidai yabar kirana kinfa san bakinsa baida tsarki.”

Annah tace.

“Toh naji ai dole zai fasa tunda bakyaso badai zumuncin bane bakya so? Ya fasa kiranki daga yau Sa’adah.”

 

Ashagwaɓe Sa’adatu tace.

“Kai Annah fushi kikayi kenan? Annah Momynmu ta kusa zuwa in Sha Allah.”

Annah tace.

“Anan kikafi wayo Allah kawota lfy…”

Hira tama mahaifiyarta har saida ƴan kuɗaɗen suka ƙare kiran ya katse ta ajiye wayar ta koma ta zauna akan darduma tana ci gaba da azkhar ɗinta…

 

*Saudi Arabia*

Alhj Yawale bai samu nutsuwa ba, sai da Tahir ya turo masa da hoton ticket ɗin Haj Murja ta Whatsapp, ya gani gobe ƙarfe 12 na dare jirgin zai tashi.

Sai lokacin Alhj Yawale ya nutsu

Misalin ƙarfe tara na dare agogon can ƙasar, Alhj Yawale ya ɗauki wanka, anyi shigar alhazzan Makkah ya shiga mota ya dauƙi hanyar gidan Haj Murja yasan zatayi maraba da zuwansa.

 

Haj Murja tun bayan da suka gama waya da Yawale, ta shiga haɗa kayanta Tsaf, tayi babbar akwati gudu dan batajin zata wuce wata ɗaya zata dawo, sai ƙaramar trolleyn tsarabar Ikram da Yusuf da surukata Sa’ah.

Idan taje Jeddah kuma zata san abinda ta siya wanda zataba matan Mahmood dama shi Mahmood ɗin kansa ɗan batada kamarsa.

Lubnah ta addabeta da kira da messages abun ya bata haushi irin yadda take tura mata saƙonni, idan ta kula wata ko wani Allah ya isa bata yafe ba.

Banza ta yi mata taƙi maida mata amsa, ta shiga sha’aninta.

 

Bayan sallar Maghrib ta yi wanka ta fice bata wuce 50 minutes ba ta dawo, ta gama sallar Isha’i kenan tana falo zaune cikin shiga mai kyau, tana waya da Mahmood, taji ƙaran door bell, tama Mahmood sallama sabida zarginta Lubnah ce dan taƙi ɗaga kiranta.

Abaya ta ɗora akan ƙananun kayan jikinta, ta fito dan cin uwar Lubnah.

 

Cikin fusata ta fito wajen ta buɗe ƙofar gidan.

Yawale ta gani tsaye jikin motarsa yana washe baki.

Ba laifi dattijo ne bai fi shekaru 54 ba, farine mai mdedecin kyau ba laifi

Wani matsiyacin kallon ƙasa da sama ta masa a ɓoye, ta saita kanta tana isowa wajansa, tare da Sallama.

Yana washe baki ya amsa yace.

“Ranki shi daɗe Murjanatuna.”

Baki ta taɓe tana gyara tsayuwarta tace.

“Muje daga ciki naji dame kazo.”

 

Ta faɗa tana wucewa gaba, yabi bayanta jikinsa na rawa.

Bakinsa har rawa yake lokacin da ya shigo falon nata mai shigen kyau, ƙamshi da sanyin A/C na maka Marhaba.

Wajan zama ta nuna masa, ya zauna ta zauna batada niyar basa ruwa dan ma kar yaga ta kambamasa.

Ƙafa ɗaya kan ɗaya tana karkaɗawa tace.

“Alhaji Yawale! Ina jinka?”

Baki ya washe yana zaro wayarsa daga cikin aljihunsa, ya beƙa mata tare da cewa.

“Ga shi ki gani zuwa da kai yafi saƙo, naso tura miki ta WhatsApp nace bari dai na garzayo da kaina.”

Haj Murja amshi wayar taga ticket ne.

Cikin farin ciki tace.

“Kai Yawale amman na gode sosai ashe haka kake sona ban Saniba?”

Murmushi ya yi yace fiye da hakan ma, yanzu dan Allah ki amince min idan kin isa gida zamuyi maganar auren?”

Fuska ya yamutsa tana beƙa masa wayansa tace.

“Haba Yawale karka damu ai Ni nace zan aureka karka damu.”

Ajiyar zuciya ya sauke yace.

“Ngd sosai Murja Allah kai ki lafiya, gobe ki shirya na kaiki Jeddah da wuri.”

Cikin farin ciki tace.

“Ok Ngode Allah kaimu goben.”

Ta faɗa tana miƙewa ta buɗe fridge ta ɗauko masa lemo Pepsi ta tsiyaya Masa ta beƙa masa.

Sosai yaji daɗi ya amsa ya sha ya miƙe yace.

“Toh zan wuce.”

Raka shi mota ta yi, ya shiga motar ya tadata sai ga Lubnah kamar zatayi hauka, take bin motar da matsiyacin kallo, ta cire takalminta ta jefi motar, ina Yawale baima san tanayi ba, yaja yabar ƙofar gidan .

Haj Murja na ganinta ta yi saurin shiga gida tana jiranta.

Ahaukace ta shigo falon, tana shigowa ta shige Bedroom tana duba saman gado, bataga alamar komai ba, ta shiga toilet Nan ma ba alamar anyi wanka yanzu², duk da haka ta kasa nutsuwa,ta fito.

Haj Murja na zaune ƙafa ɗaya kan ɗaya ta cire abayar jikinta tanacin uban SHISHA, ko kallon arziƙi batawa Lubnah ba.

Ta zube jikinta tana ƙare mata kallo tare da sunsunata tana kallon laɓɓanta, ta zura hannunta cikin rigarta tana murza nipples ɗin Haj Murjar tana lasar fuskarta, cikin kuka ta cakumota tana faɗin.

Kimun magana kar zuciyata ta buga, waye shi da ban sanshi ba cikin masu sonki? Me kukayi anan ɗin yanzu?”

 

Cikin ƙufula Haj Murja ta hankaɗeta tace.

Kwanciya ya yi dani, tunda ke bakida hankali da tunani, duk neman shedar da kikaje bai gamsar dake ba sai kinji daga bakina uhmm? Shin ke wai wace irin macace mai jaraba da masifa kin takurani Lubnah karki tunzurani na zama ta kowa a ƙasar nan fa! Ke nasan yawan ƴan matan da mazan da kike bibiya ne? Haba! Ki sakar min mara nayi fitsari Ni kaɗai ce mace acikin garin Makkah ne? Tun safe kin hanani sakat da fitinarki ke uwatace wai?”

Ta faɗa cikin ƙufula, tana ƙwace jikinta ta koma gefe tana shan SHISHA.

 

Lubnah hankalinta ya kai ƙololuwar tashi, jin furucin Haj Murja abinda bata taɓa mata ba, yau ta mata tasan dole akwai abinda yake faruwa tayi sabuwar masoyiya ko masoyi.

Da rarrafe ta iso wajanta ta rungumeta tana sakin kuka tace.

“Wallahi na sani na sani akwai wanda ya shigo rayuwarmu hankalina bai kwanta ba, shiyasa nazo ashe aikin gama ya gama, ALLAH ya isa ban yafe ba ko waye kuma na rantse da girman Allah, sai nayi ɓarna My love ki rubuta ki ajiye ke tawace Ni ɗaya sai na nakasa duk wanda ya raɓeki…”

Haj Murja ta mata wata irin fitinanniyar fizgowa ta kamo fuskarta ta manna bakinta akan nata ta ɗura mata haƙin SHISHA ta zare bakinta tana shafa fuskarta, tace.

“Idan kin fasa kinƙi Allah jarababbiya kawai.”

Ta faɗa tana lashe wayaen fuskarta, ta rungumeta tana kissing bakinta.

Ahankali tace.

Lubnah rigima kishi duk ke ɗaya?”

Kai Lubnah ta ɗaga tana shigewa jikinta har yanzu hawaye take ta zaro Twins ɗin Haj Murja tana kaiwa bakinta…

 

Daga nan wasan dole ya canza saboda yadda ta dinga abun yafi ƙarfin a faɗa, sun jima suna ROMANCE kafin su hkr, adaren dai wayo Haj Murja ta mata ta shirya suka tafi can gidansu Lubnah wanda gida ne na yawa su biyar ne agidan, ɗaki biyu sai falo da kitchen Amman ɗayan ɗakin mallakin Lubnah ne, hakan da Haj Murja tayi ta saka Lubnah ta sauko daga fushin da ta ɗauka, ƙarshe ma fita sukayi yawon shan iska basu dawoba sai tsakiyar dare, suna gama sharwoliyarsu Murja tabi daren ta gudu gidanta.

 

Can Nigeria

Yusuf bayan sallar Isha’i ya dawo gida, Sa’adatu ta jashi dining room ta cika masa cikinsa dam da lafiyayyan girkinta irin na Niger sai zuba santi yake tana masa dariya.

Har suka gama hirasu afalo sukayi shirin bacci, Sa’adatu bataji Yusuf ya mata maganar irin shirin da zasuwa Momy ba dan tarbarta.

 

Kwance suke a ɗakin Yusuf saman lafiyayyan bed ɗinsa, suna manne da junansu, anutse yake kissing lallausan jajayen laɓɓanta Wanda suke masu ɗan faɗi kaɗan.

Shiru bakaji ƙaran komi se yadda yake shan bakinta kakeji sautun me ɗaukan hankali na tashi ahankali, da kuma ƙaran Ac.

Yusuf gwanine wajen iya soyayya mai tsayawa azuciya, anutse yake yawo da hannunsa a lafiyayyan jikin Sa’ah mai bala’in taushi, ita kuma ta yi luf ta sakar masa jikinta sai yadda yake so yakeyi, tana shafa ƙirjinsa zuwa wuyansa, tana murza nipples ɗinsa ahankali.

Sannu² ya fara canza salon nasa da mahaukaciyar soyayyar da yake mata, ya shiga nuna mata irin tsananin zafin ƙaunarta da yake,kamar yadda ya mata aranda baƙi ƴan rakiyarta suka koma Niger, aranan bai raga mata ba, toh sai kuma ayau da yake son maimaici sabida haƙurinsa ya ƙare, yau yana son nuna mata adaren farkonsu kashi na biyu.

 

Da dukkan ƙwarewarsa yake nuna mata soyayya mai wuyar mantawa, har ya kai cinma burinsa wato saduwa da ita.

Ya yi ƙoƙari wajen lallaɓata ahankali ya tafiyar da komai bisa ilimi da soyayya mai tarin yawa, wanda tanajin azaba amman yadda yake mata tayi ƙarya tace zatayi kuka ko rikici sabida ya toshe ƙofofin, da tarin soyayyarsa, da yadda ya kanainayeta da tattausan kalamai, ashe dai da gaske akwai maza wanda suka amsa sunan maza aduniyarmu ta zahiri ba Film ba ko novels?

Ashe dole ta zama jaruma kamar yadda mahaifiyarta taja mata kunne ranan da za’a kawota gidan mijinta.

Tasan ita macace kuma uwa nan gaba, rayuwa yanzu ne zata fara fuskantarta, dole ne gidan miji sai ka jure aljanna kake nema ita kuma bata samuwa ta sauƙi. Haƙiƙa miji irin Yusuf idan ka samu wallahi baka wasa ya kuɓuce maka, ko kayi abinda kai da kanka zaka janyowa kanka kishiya, ta shirya akan Yusuf zatayi bautar aure domin Allah da neman aljanna da kuma tarin soyayyarsa da take ɗawainiya da ita.

 

Da irin wannan tunane-tunanen Sa’adatu ta jure ta ba Yusuf haɗin kai ɗari-bisa-ɗari duk da kuwa tana jin azaba, har ya gamsu ɗari-bisa-ɗari.

 

Bayan komai ya lafa tasha saka albarka, yaje ya yi wanka ya haɗa mata ruwa da kansa yazo yace taje ta yi wanka, da kansa ya kamata yana riƙe da hannunta har bathroom.

Kafin ta fito har ya gyara musu gadon Tsaf kamar ba’ayi shagali ba, yana zaune akan kujera yana shan ruwan me sanyi ta fito ɗaure da towel.

Kallonta yake yana kora ruwan.

Ta sadda kanta ta nufi ƙofa dan zuwa ɗakinta.

Cikin kulawa da kwantar da murya cikin nutsuwarsa yace.

“Please Babe zo nan mu kwanta haka ina zakije?”

Kallonsa tayi har yanzu lafiyayyan jikinta yake bi da kallo.

Baki ta ɗan zumɓuro gaba tace.

“Mon trésor zan shafo mai na saka kaya sai na dawo, kuma nayi fushi kaƙi ka faɗa min me zamu shiryawa Momy.”

 

Cup ɗin hannunsa ya ajiye akan ɗan ƙaramin table ɗin, ya miƙe yana murmushin da yake karya mata zuciya yana gyara maɓallan rigarsa, yace.

“My Hayatie! I’m sorry naga bakida wata ƙosashiyar lafiya duk abinda ya kamata zan kaiwa Aunty Fadila da Halima matan Yaya Mahmood zasu shirya komai sai akawo koh? Ke sai ki huta kinga yanzu ma na ƙara gajiyar dake Babe”

Ya faɗa anutse yana isowa wajanta ya kamo dogon gashinta yana ɗigar da ruwa, ya sumabta ya tattara matashi ya naɗe, yana bala’in son gashinta, wasa ya shiga yi da gashin, yana kallonta yana jiran yaji amsarta.

Kai ta girgiza ashagwaɓe tace.

“Haba Babe! Ni dai wlh Ni zanyi Komai su Auntie Halima da girmansu za’a sakasu aiki? Ni zan mata irin girke-girken mu na Niger, agidan miji har wani hutu Macé gareta idan tana son neman aljanna, wlh Ni zan iya aiki ba wata gajiya komai fa idan nayi agidan indai nayishi tsakanina da ALLAH lada zan samu mon trésor, kai baka son matarka ta samu tarin lada daga gareka? Kuma Momy ai uwatace wallahi tun muna soyayya da ka nuna min hotonta naji ina ƙaunarta kamar Annah mahaifiyata Haka take awajena, ka faɗa min idan Annah ce zatazo zan yarda ka kaiwa wasu aiki Ni ina zaune Babe?”

Yusuf ya rankwafo yana murmushi ya sumbaci kumatunta, ya lakaci hancinta yana gyara mata towel ɗin jikinta yace.

“Ok naji rigimamma shi kenan ngd Allah barni dake har aljanna My Hayatie, bari gobe in Sha Allah zan kira Aydah tazo ta tayaki aiki, hope yanzu bakya jin ciwo a ko ina uhmm Babe?”

Ya tamabyeta yana shafo mazaunanta tare da shafo hips nata yana kashe mata idanu ɗaya yana aika mata sumbata ta turo mata lips ɗinsa.

Sa’adatu ta tureshi tana murmushi cike da kunya ta nufi ƙofa tana ɗan ɗingisawa.

Kai ya girgiza yana binta da kallo ƙaunarta na ƙara linkuwa acikin zuciyarsa, shi kansa yasan Allah ya basa mace tagari.

Tana shiga ɗakinta mai ta shafa ta saka rigar bacci mai samtsi dogowa da wandonta ta shafa hadaddiyar humrah ta fesa turare ta busar da gashinta da handrayer,ta tufƙeshi ta kame da chouchou mai shegen kyau, ta fito ta koma wajensa.

Yana zaune yana jiranta, tana shigowa ya miƙe ya tarbeta ya kama hannunta, ya rufe ƙofar.

Wutar ɗakin ya kashe suka kwanta rungume da juna.

Shiru baiyi magana ba, sai gashinta me samtsi yana fitar da ƙamshi yake shafawa yana wasa da jelar.

Sa’adatu a hanakali tace.

“Mon trésor Allah ina sonka bakada hayaniya, ga kirki da sanin darajar mace, ga soyayya mai wahalar samu, hakan ya saka na zaɓeka amatsayin mijina nabar jansi na.”

Ta faɗa tana wasa gemunsa.

Murmushi ya yi yana cigaba wasa da gashinta, ya sumbaci laɓɓanta ya manna bakinsa akan kunnenta anutse cikin kamewarsa da Allah ya saka mishi, yace.

“Ngd My Hayatie nima shiyasa na tsallake ƙasata natafi gareki sbd ke kika cancata dani, Nayi watsi da tarin ƴaƴan fulanin Gombe na zaɓo ƴar buzuwata mai ƙaunata da zuciya ɗaya, na aure abuna, muahhhh i love You My Hayatie wife.”

Ƙanƙameshi ta yi cikin tsantsar ƙaunarsa tana murmushi, ahaka bacci ya ɗauke su cikin farin ciki da ƙaunar junansu…

Washegari acan Saudiyya ƙarfe uku na yamma Haj Murja suka shigo Jeddah.

Tasan mutane dayawa amman gudun kar Lubnah ta samu labari yasa bata nemi kowaba, kawai ta yi zamanta a airport, Alhj Yawale ɗan wahala harda tsaraba ya haɗa mata, shida yace da ya kaita zai tafi ya gaza tafiya ya barta.

Bayan La’asar ta kira Mahmood ta sanar da shi yau take tasowa, tana faɗa masa ta kashe wayarta saboda nacin kiran Lubnah.

Misalin shaɗaya na dare aka fara sanar da matafiya su shirya.

Sai lokacin Yawale yamata sallama ya tafi tanata masu godiya dan yayi ɗawainiya da ita sosai.

Sai lokacin Murja ta kunna wayarta.

Tana shiga jirgi ta zauna ta ɗauki hoto ta turawa Lubnah, tare da saƙo kamar haka.

 

_*”Hello ykk abar ƙaunata? Ga Ni cikin jirgi zan wuce Nigeria in Sha Allah bazan wuce wata ɗaya ba zan dawo Yusuf ne baida lafiya, naƙi faɗa mikine dan karki ɗagamin hankali ko kisan hanyar da kika bi kika hanani tafiya, ki kularmin da kanki wlh idan kika kula wata ko wani Allah ya isa ban yafe miki ba, da zaran na isa lfy naga halin da yarona yake ciki idan an siyomin layi ke zan fara kira i love You sai na dawo bye”*_

 

Tana tura mata ta kashe wayarta.

12pm dai dai Jirginsu Haj Murja ya ɗaga sama sai muce asauka lafiya…

Acan Nigeria kuwa tun lokacin da Mahmood ya kirayi Yusuf ya sanar da shi Momy Murja yau take tasowa, ya shiga cikin farin ciki, yana sanar da Sa’adatu ta azalzaleshi yaje ya mata siyaya ta rubuta masa komai atakarda abubuwan da basuda shi agidan.

Ikram ta biyu Aydah da Yusuf yaje ɗauko Aydah dan ta kamawa Sa’adatu aiki.

Abubuwan zaƙin ta yi ayau da nau’in lemuka girki abinci sai gobe tunda ba yau zata iso ba.

Biscuits ƴan ƙananun nan tayi yaji madara da kwai, dasu gireba gulusouwa sai lemon coconut me madara, dana citta da ɓawon abarba da lemon tsami, da lemon goriba, wannan lemuka gudu uku sunyi masifar daɗi ta juyesu na Momy cikin Jug guda uku ta saka fridge, gireba da gulusouwa da biscuits, suma ta zuba kowane cikin ƙananun tangaram tsaf ta rufe takai bedroom ɗinta ta ajiye tace Ikram zata cinye Momy abunta.

Yau Ikram bacci ɓarawo ne ya ɗauketa tana jin daɗi gobe warhaka suna tare da mahaifiyarsu.

Ɓangaren Yusuf ma haka sosai yake cikin farin ciki

 

Washegari tunda Sa’adah tai sallah asubah, ta nufi kitchen ta fara aikin girke-girke.

Da boulette ɗin kifa ta fara wanda sai da ta gasa kofin.

Tana idarwa ta yi wani boulette ɗin na naman kaza, tana cikin yinsa ne Yusuf ya shigo kitchen, duk ta yi jina-jina harsu gumi ta haɗa agoshinta.

Da kallo ya bita cike da tsantsar ƙaunarta ya sumbaci gefen fuskarta ya sanya hannunsa ya goge mata gumin fuskarta, ya riƙo ƙugunta zaiyi magana yaji muryar Ikram tana faɗin.

“Yaya Yusuf ɗan soyayya tare kuke aikin ne?”

Ta faɗa tana dariya, hannunta aka cikinta da yake famar motsi, ta iso wajensu.

Bai iya cewa komai ba ya saki Sa’adah ya juya yana zuba hannayensa cikin aljihun jallabiyar jikinsa ya fice.

Sa’adatu tabisa da kallo tana murmushi tace.

“Allah ko Ikram wannan halin na Mon trésor ba ƙaramin sonsa yake ya ƙaramin ba, mutum sai kace mazan Film ko novels idan baiyi ra’ayi ba sam baya magana, kinga fa tun shigowarsa wlh baimin magana ba, zufa kawai ya gogemin agoshi ya wani ƙanƙameni.”

Ikram tace.

“Kinsan Allah Aunt Sa’ah haka akace Baffanmu yake tunda lokacin da ya rasu inda shekara uku ban sanshi ba, ance wannan halin nasa Momy tasha kuka wai yasan baya sonta ya aureta.”

 

Dariya sukayi suna hirasu sukaci gaba da aikinsu. Aydah ta shigo ta kama sunayi tare sai ƙarfe 9 am, suka tsayar da aikin sukayi breakfast suka huta 11 am, suka koma kitchen sukaci gaba da aikinsu duk da Sa’adatu ya hana Ikram amman taƙi tare sukayi komai…

_#RealLadingoMatarɗanAlhj🥰_

Karku manta labarin gaske muke.

 

Dan ƙorafi ko shawara ko ƙarfafin guiwa hanya buɗe take, haƙiƙa wallahi jiya naji daɗin waɗanda suka min magana ta WhatsApp wasu kuma kira sai dai ƴan Nigeria ba wata magana me tsawo kiran yake katsewa sabida akwai cin kuɗi tsananinmu daku, wlh na yafe kiran magana ta WhatsApp ma ta wadatar, waɗanda sukaga jiya ban buɗe saƙonsu ba suyi haƙuri zan buɗa adinga min uzuri Ni na saka lambata dan naga yawan masonyen Sheɗaniyar suruku koda yaushe ne zan cigaba da amsa muku na gode masu ƙorafi na baku dama masu ƙarfafamin guiwa da addu’o’inku, ko ra’ayinku duk na baku dama amman ku sani bazan canza salo ba saboda bani na ƙirƙiraba bare na canza labari tun jiya sai da nace muku sai kunyi haƙuri duk inda labarin gaske yake toh fa akwai tarin ƙalubali acikinsa.

*+22796515805*

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment