Littafan Hausa Novels

Sexxies House Hausa Novel Complete

Maganin Karfin Maza
Written by Hausa_Novels

Sexx’ies House Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Free page

1

 

 

~Tallah~

 

Dubai Part 1 and 2 Hausa Novel Complete

 

*IBADAN*

” Zaune take a tsakiyar Falon ,gaba ɗaya bata cikin natsuwar ta , gaban ta kuwa Wayoyi ne na Hannu yawan su sunfi guda Talatin . Matashiya ce yarinya ƙarama Wacce a shekaru ba zata Haura 18 ba , duk da AC dake a falon amma ita gumi ne ke zubo mata na tsaban wahalar Wannan Aikin nata . Hello Are you Farida Hashim ? Ta yi maganan tana kanga ɗaya Daga cikin Wayar dake gaban ta a kunne …Cike da Muryar ta irin na matan Gida ,wanda ba’a shiga School ba ta amsa Da Ehh me kika ce waye ne?? Sorry Mam you’re calling from your bank , and there is problem passing to ur account , can you help us with your last digit ATM number Hajiya? .

 

Daga Ɗaya Ɓangaren ne matar da aka kira tace ” Bana ji me kika ce? . Natsuwa Aaliyah tayi tana daidaita natsuwar ta irin na cikakkun Scammers yahoo girls Kamin tace ” Okay Hajiya ,kina kira daga Bankin ki ne , Aƙwai matsala a account ɗin ki , shine muke so ki bamu last digit number naki Idan babu Damuwa . Ohoo yanzu na fahimta “. Matar tayi maganan tana fara jero mawa Aaliyah Numban account din na ƙarshe . Okay Thank you mam , we’ll call you back . Kashe Wayar Aaliyah tayi cikin sauri tana fara danna Nombobin matar .oh my God ,wannan matar ce take da Wa’annan kudin a account ɗin ta ? Ki manin 2.M . Saurin danna Scaming tayi tana wawusar kuɗin tare da saurin cire layin da tayi kirar tana ajewa a gyefe . Kuɗin da tayi scam ɗin shi Direct asusun Hajiya Munaya ya faɗa . Sauke Ajiyar zuciya Aaliyah Tayi kamin tayi shiru tana tunanin Wani Hali Wannan matar zata tsinci kan ta a halin yanzu?.

 

 

Aaliyah Tun zaman da kika yi anan for more than 30mins na Only 2.million kika Samu? Tunanin me kike yi ne haka? . Hajiya Munaya wacce take mawa kanta laƙabi da cute Munaya babe Ta ƙare maganan cike da jin zafi akan Aaliyah .

 

Cikin Sauri Aaliyah ta ɗago kanta da yake a duƙe tana wani aikin satan ,cike da zazzaƙar Muryar ta tace ” I’m Sorry Hajiya ,wallahi…. Saurin katse ta Cute Munaya Tayi tare da cewa” Enough bana Son Jin Wani zance , I gave you 3hrs Ina Son Naga Kuɗaɗen fiye da Haka . Okay “. Abun da Aaliyah tace kenan cikin Sauri tana ci-gaba da Aikin taɓa taɓen wayoyin . Juyawa Hajiya Munaya tayi tana nufar Farfajiyar gidan ta , tare da maganganu tana tafiya a haka ne har nake tunanin Zaki iya Sato min miliyoyin Wannan shaiɗanin Yaron Multi Billionerer AYDAAN moddibo. Ta Ina Haba.! Ta ƙare maganan tana ficewa daga Falon .

 

Bin ta da Ido Aaliyah Tayi tare da Lumshe idanun ta a lokaci guda ta fara tuno rabuwar ta da Inna Turai . Watso mata kayan ta take a buhu tare da banbami tana rufe ido na tsananin Tijara cewa take ” Ƙyaun ki Aaliyah Bai amfana Mana Komai ba , Bai kuma Amfana mawa Uban ki ba , ya wahala dake tun kina ƙarama arzikin sa neman sa duka akan ki da Uwar ya ƙare har ta ƙwanta Hannun Dama . A haka ya cigaba da ɗawainiya dake Har ki gama Sakandire , Kalle ki ƙyau har ƙyau bai Amfana mana komai ba , babu mijin Aure sai Samari wannan yazo gobe bashi zaka gani ba ,babu mai baki sile bare sisi . Juba ki gani Mahaifin ki ne nan a Ƙwance Hannu ƙafa baki duka baya iya motsa su , Kuɗine ake nema kimanin Dubu Ɗari biyar yanda likitocin suka ce sannan zai samu waraka . To na gani na daina ci daku duka a gidan nan saboda nima ban dashi .

 

Inna Turai ke maganan tana sharce gumi tare da cigaba da watso mawa Aaliyah kayan ta ….Inna don Allah kiyi Haƙuri ,Kar ki koreni a cikin gidan ki bani da inda zani a rayuwa da ya wuce nan ,don ALLAH inna.” Ina ai a yau sai kin fita , ki shiga Duniya duk inda zaki nemo kuɗin nan sai kin nemo ,koda kuwa Karuwanci zakiyi …Ƙwana uku bamu ci abinci ba , anawa tunanin kema zaki rinƙa yin irin nasu Asama’u nan maƙociayar mu ,ba saa’ar ki bace , Tasan ta ɗauki nauyin gidan su ,itace cin iyayen ta shan su ,komai nasu amma ke jubi ki , yanda kasan ba yar talaka ba ,ba malam Ado ya haife ki ba ….kullum kina nan kaman ana Wanke ki da Karas . Yau sai kin bar gidan nan .

 

 

Zubewa Aaliyah Tayi a gaban shimfiɗar mahaifin ta inda yake ta haniniya irin na masu fama da ciwon shashi yana alamun Inna Turai ta rabu da Aaliyan Amma ina Fizgar hannun Aaliyah Turai tayi tana tasa ƙyeyar ta tare da Wurga ta wajen gidan tana cewa ” Wallh ba zaki taɓa zama cikin gidan nan ba sai kin yarda zaki biya kudin Ciwon Uban ki ,kuma kece zaki cigaba da daukar nauyin gidan nan , don ke kadai Mahaifin ki ya haifa . Su Hajara daga Gidan Uban su na dauko su ,nan ba gidan Uban su bane ….. Aaliyah….Aaliyah muryar Cute Munaya ya katse Aaliyah da ta faɗa duniyar tunani .

 

 

 

Saurin kallon Hajiya Munaya Aaliyah Tayi tare da cewa ” Na’am Hajiya . Kalla ya dawo , Ya dawo….! Tayi maganan cikin ihu tana kallon Aaliyah tare da cigaba da ce mata” Oga sir Multi Billionerer AYDAAN kenan ,baki ganshi yana Saukowa daga Girgin Germany bane ba?.

 

 

Idanun Aaliyan ne ya sauka akan vedion Wani matashin Saurayi kyakyawa na karshe wanda yafi kama mata da larabawa . Fuskar sa cikin baƙar glass wannan yasa ta kasa tantamce kamannin sa . Motsa baki Aaliyah Tayi a Hankali tana furta ” Wannan Sabon Alhajin ki ne? .

 

A’a Aydaan da nake so Mu raina masa hankali shima mu yi yahoo mu ƙwashe kuɗin sa . Hajiya Wannan mutumin ta ina zamu iya yi masa Wanna….ke Gidan su koman sa na sani . Sunan gidan su gidan Alhmdllh Moddibo Family , Gida ne tamkar unguwa saboda girman ta ,estate me babba ,wanda manyan gija gijen masu kuɗin Nigeria ke rayuwa a ciki , kin taɓa ganin gidan da Flight ke sauka a Nigeria? To sai a wannan gidan . Boko kuɗi gata hutu da ƙafarta kenan . Shi Aydaan matashi ne a cikin gidan iyayen sa ne a gidan shi ɗa ne matsayin shi ,amma duk a yaran gidan yafi kowa filfili a Yau ya dawo Nigeria ….Don haka dama tuni nayi maki gurbin aikatau a cikin gidan .

 

 

 

Cikin Sauri Aaliyah ta kalli Munaya kamin tace ” Hajiya Aiki? a ku ma gidan Moddibo family? Eh . Anan zaki yi ,ki kula domin mazan su da matan su lalatattu ne ,ƙwarata….kar kisa a Ranki wai a gidan Moddibo family kike , kisa a Ranki a cikin gidan ES HOUSE kike ,a lot wani lokaci zasu iya tarwatsa Mutuncin ki ,don nasan aƙwashi a lulluɓe ,ba irin mu bane da muka ga juya muka ga yau…So You have to be very careful with your self ….!

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment