Hausa Novels Littafan Hausa Novels

Senator Son Hausa Novels Complete

Written by Hausa_Novels

Senator Son Hausa Novels Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Senator Son Hausa Novels Complete

1-5*

*KAMAL…*

Kwance yake kan resting chair dake by d swimming pool syd ya

d’ora hannunsa akarkashen k’ansa staring at d cloudy sky ..iska

ke kad’awa mae sanyi soosae hkn yasa flowers n trees na kad’awa

.

ko’ina tsit ….sanye da singlet black da black 3/4 wando which

makes his fair skin more alluring…kallo d’aya za’a mishi a San dan

Hutu ne ..fari ne kmar balarabe with his oval face ..yana da cute

luscious red lips and sleepy seductive eyes, contact brown keda

shi ga thick eye lashes kmar wata mace …

eye brow din shi kmar ya yi carving ,looking extra ordinary black

..his nose is soo pointed har a baki ,and gashin kanshi bak’i ne da

ratsen golden brown aciki ,anyi curling d’inshi sae uban shinning

dayakeyi waye an zube bottle of oil akai

…gashin na da yawa sosoae hkn yasa curls d’in sunyi yawa..

Yaro Ne Hausa Novels Complete

.ga

dimple kmar ansa nail da hammer anyi nailing cheeks dinshi,ko

bae yi magana ba za ki gansu soosae… sae Sajen da ke gefen

fuskar shi da ta sha gyran fuska wow mashaaAllah …dirin shi kuma

abar magana dan he has d best figure ever siriri ne kuma hakan

bae yi Mae muni ba sbida yanada broad chest …ga 6 packs dat can

make girls drool… kae tsayawa bayannin kyanshi bata lokaci ne …

✨•✨•✨•✨•✨•✨✨✨

Fans d’ina kunsan gu junpyoo na ckin boys before flowers?…

zaku CE shi ne wlhy sadae yapi shi kyau nesa ba kusa ba…d guy is

soo breath takingly beautiful😘😘..

He’s d only son to his multi billonaire father senator AYDIN

sayeed..who owns an edge of paradise company called

*KINGDOM*….

A company d’in ba abinda baa producing.kmar su bags,shoes,

clothes,jeweries ,chocolate, biscuits, candies ,food items kae

everything ma….

phone dinshi dake by d Syd table tayi ringing …guards din dake

behind him suka dauko su bashi..

*iPhone 7*ce gold plated yaduba ya ga best frnd dinshi k kira

Wanda hkan ya sanya shi smiling dimples inshi suka yi appearing

sae da wyt teeth dinshi wadanda kmar annyi leveling dinsu suka

fito …wow Allah his smiles

kills

ya d’aga wayar ckin wani honey voice dinshi da “hy dude ,d

oda Lyn frnd dinshi yace hi *HANDSOME* aw av u bn doing

(zakuyi mamakin namiji da kiran shi *HANDSOME* bt hka kowa k

cemasa both boys n gals men da women young and old ..)

🎇✨🎇✨🎇✨🎇✨🎇

Harara ya gallamasa Kmar agabansa yakae “wae u can’t stop

dat name siraj ko? ” to ya na iya ay shi ne name din da kowa k

kiranka…

daman inaso in sanad dakae na shigo abj yanxu yaushe zamu

had’uu? “Ok anjima ina gida Dan yau Sunday ban fita office ba ,siraj

yace ” till den bye, bye shi ma yace masa . da sauri d’ayan guards

din shi suka karb’e wayar hannunshi……

*note this story is fictional*(not real)

©*secret writer*….🎯

[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: Written by the °*°•

°Secretwriter°•°*°

🎇🎇🎇🎇🎇

🎆 *senator’s son*🎆

🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠

🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇

•✨•✨•✨•

*6 to 10*

*MINAL…*

_Sunday 3:30pm_…

Sauri take yi ta fito gida kar tabar mamanta da ayki ….farin ta

yellow ne shar Mae daukar ido .siraj na driving zae je inda friend

d’insa kamal as they promised zasu had’u a yau agidan Mr

handsome ya hange minal daga nesa yana mamakin irin farin ta

sae dae ya na k’arasowa ya na k’ara ganin kyanta

…pink lips ke gareta which decorated hr entire oval face ga idon

manya- manya suna sparkling kmar rana brown contacts k gareta

ga thick long eyelashes wara-ware waye ta Shafa kajol ….long

pointed nose d’inta soo slim …eyebrows ko kmar ba indiya baki ne

soosae da shape waye tayi carving

…siririya ce

amma duk da haka shape ne da ita kmar wata *model* ….she’s

average a wurin tsawo ..

tana sanye da Pakistan red na wando ,da doguwar Riga ta

yafa veil d’in kayan ,Wanda it’s so silk ,hkan yasa iska ya kad’a

dashi gashi kanta a bayyana bik’i ne tilin ,sae santsi yake ya zubo

har a gadon baya

..a rikice ta waro idon ta manya- manya ….tace azuciyarta

shike nan sauri ya jamin ban d’auko D’an kwali na ba gashi yanxu

gyale na yabi iska ..kuka ta so ma yi tana bin gyalen har tsakiyar titi

kmar marar hankali …

Siraj dake kallonta tun ya ganta sbda tayi matuk’ar birgeshi ta

dauke mishi hankali completely….yad’auka hes just daydreaming

Dan yarinyar ta had’u Iya had’uwa kwae ji yayi ya kad’e ta mota ….

✨•✨•✨•✨•✨ 🎇🎇🎇🎇🎇🎇🎇

A gigice ya fito motar gata kwance kan titi helplessly jini

ke tsiyaya a kanta ….da sauri ya dauketa …sae ji yayi kmar bae

d’auki mutum akan rashin nauyinta…yace a raena anya mutum ce

kuwa wata zuciyar kuma tace ba ka da hankali kuwa ka kad’e

mutum ka tsaya wani silly thinking…

back seat yasaka ta aciki da sauri ya kunna motar sae

kingdom international hospital with a very high speed ya isa

hospital d’in .

emergency ya nufa da yake ansan shi soosae, him being the

best friend of the sole heir of kingdom and co ltd…kae tsaye aka

shiga da ita emergency aka doctors suka hau kanta suka fara ayki…

_30 minutes later….._

Siraj zaune duk ya rud’e yana tunanin anya zata yi rae kuwa Dan

tasamu rauni soosae …wasu hawaye masu zafi ke sauka akan

face d’inshi ya dafe kansa da hannunsa

Kasa zama yayi ya fara safa da marwa a wurin ….can kuma ya

tuna da kamal na jiransa ya zira hannu a pocket ya d’au wayarsa

yaji tafara ringing dubawan da zae yi ya ga sunan kamal a screen a

d’au wayar.

✨✨✨✨✨✨✨

“Hy friend wae bazaka zo bane ….muryar siraj ckin sautin kuka

ya ta da masa han kali yana cewa”friend accident nayi ….”na

kasheta cikin sautin kuka ya kasa k’arashe maganar hkan ya ida

dabirta ma kamal lissafi yace “ka na ina? Muryar shi na sark’ewa

yace kingdom hospital …

Tsinke wayar kamal yayi ya tashi da sauri ya wuce dressing

room naashi ya caanja outfit zuwa jallabiya fara ya sa cufflinks Da

wrist watch Looking handsome as always

Ya fito da guards dinsa a baya all dressed in black suits da take

gwiwa da white inner… Su biyar… Da sauri

suka bude’ Mae k’ofa yashiga lemosine white …ya ordering driver

sae *KIH*…

Doctors dayake kap turawa ne a KIH sun pito emergency unit

d’in sun nufi inda siraj yake Wanda gabada’ya k’wak’walwarsaa a

dagule ya jiran su ..”mr siraj patient d’inka tasamu sauki’ because

the accident is not that worse but she’s still unconscious ….zaka

iya shiga ka ganta…..

Shigarsa keda wuya sae ga kamal ya iso da sauri yayi hugging

d’in siraj dake kuka kamar Yaro yana consoling d’insa”inshaaAllah

she will be fine..da haka ya kwantar da hankalinshi

Shiga sukayi suka Sameta k’wance tana bacci heavily

Kallo d’aya zaa ayi mata asan ta wahalaa ..ha ka sukayi ta kallon ta

kamar TV

sae dae

Shi kamal bae k’arasa wurin bed d’in ba so bae ga face d’inta ba

can wayar kamal yayi ringing ya fita dakin……

*note this story is fictional not real*

©Secret writer🎯

[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the* °*°•

°Secretwriter°•°*°

🎇🎇🎇🎇🎇

🎆 *senator’s son*🎆

🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠

🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇

•✨•✨•✨

*11 to 15*

Abban shi ne ke kiransa ya d’auka da cewa ” hy dad ,on the

other line yace “hy son, how are you doing “fine dad

Alhamdullilah” …..’kana gida kuwa ‘ ” a’a dad gani A *KIH* …da

sauri abbanshi ya mik’e tare da fad’in “lapia? muryarsa d’auke da

tashin hankali ‘ a hospital yanxu ,

….”no dad nothing much don’t bother too much na ga hankalin

ka har ya tashi siraj ne ya samu accident ya kad’e wata yarinya”

dad yace “hope da sauk’i. “Yes dad , doc. Ya ma dubata da sauk’i

soosae saedae she’s still unconscious… Amma inshaaAllah doc.

Yace she will be alright …..”OK son take care …daman akwae

maganar da nakeso nayi dakae yau inka dawo …”yace fine dad,till

then bye ” ya katse wayar….

*Sєи.Aу∂ιи Sαуєє∂ (Aввαи кαмαℓ. )*

Dattijo ne Mae shekarun da baza su wuce hamsin ba kuma ba

zasu Gaza 45 ba…Wanda Allah yama bud’i na arziki Mae tarin yawa

….asalin arzikinshi kuma shi ne tun da yayi community leader

mutanen ke sonsa ya Iya zama da huld’a da mutane soosae.ga

sanin ya kamata da taemaika ma na k’asa dashi..

hakan yasa yayi suna soosae lokacin ,mutane ke zab’arshi da

duk wani zab’e da zaa yi saboda ya yanada adalci da rik’on amman

sun yarda dashi 100%….yayi councillor na unguwarsu daga nn hka

yata muk’amai irinsu commissioner,minister…

Har yakae da yin senator …yanxu haka yayi 12 years yana

senator ..duk aka k’are tenure shi ake zab’a …Wanda yasa ya

d’imbin arzki Mae albarka ….ya bud’e babban company a abuja Mae

suna *KINGDOM*

….baa abinda ba’a producing a companyn, yanada branches a

state daban daban ckin Niger .yanada kuma hospital da school a

ckin garin Abuja……

..kmar yadda Dangote yayi suna haka shima ya zama soo

popular da dukiyarsa ….daga Niger har abroad hes a multi-

billionaire Wanda idan ka ganshi bazaka gane ba sae am fada’ ma

because of his kindness…

Haifafen d’an garin adamawa state

ne, bafillatani shiked’aai yake wurin parents d’inshi kuma ya rasa

su a plane crash 3 years back……. Yana mata d’aya aduniya haj.

Bilki buzuwa ce Ya aura a wani k’auye na Adamawa state….

Sae dae duk tarin wannan dukiya d’anshi d’aya aduniya Mae

suna kamal….ya d’auki son duniya ya mallaka masa ..yana son sa

fiye da komae a duniya…ganin he was his only son that’s ,yake

tarairayarsa kamar k’wae.ko matarsa vae so kamar yadda yake son

kamal…

ba shi da abokin shawaraar da wuce shi,kuma bae b’oye masa

komae nashi ,har ma dukiyarsa bae b’oye Mae. not a single thing

ya tab’a b’oye masa..Harvard university u.s. ya kae shi yayi

degree. Standford yayi masters d’inshi. In business administration

saboda yansan sashi a Business dinsa….bayan dawowarsa yabashi

d’aya daga cikin companies d’inshi na *KINGDOM*….. shine CEO a

companyn ….

🎆🎆🎆🎆🎆🎆🎆🎆🎆

Kamal unlike his father is very arrogant having an

extravagant pride..dariyarsa ana Iya k’irga ta in dae a public ne

kullum face d’inshi a d’aure despite hakan he’s still looking

magically handsome…..he’s beauty is scarce da a samu masu shi,

he’s just sooo perfect😘😍..

*SIRAJ…*

Best friend d’in kamal since childhood atare suka yi schooling

d’insu kap dayake shi ma abbanshi na da kud’i. he’s father is an

ambassador, sae dae shi a states suke zama …..

saboda friendship d’insu da suka k’are masters, ya biyo kamal

Niger tare Duke living.kuma course d’aya suka karanta..a

*KINGDOM* yake ayki shima …shi da akwae shi dason exposure

everyday yana kan hanya visiting countries… Yanzu ma ya dawo ne

daga Europe akan wani business trip…

shi kad’e nae a wurin mom d’insa amma babanshi na wata wife

mae d’iya biyu duk mata

Fari nae soosae,yanada emerald eyes da pink lips .hancin shi

kuma dai dai fuskarsa Gashin kanshi black ne soosae,ya kwanta

kmar na turawa ,yayi styling d’inshi in a very unique ..ga saje gefen

fuskar Mae yawa Wanda da ya bar gemu da zasu had’e ….he’s

damn handsome, but he’s nothing compared to kamal……..

©secret writer….🎯

[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the* °*°•

°Secretwriter°•°*°

🎇🎇🎇🎇🎇

🎆 *senator’s son*🎆

🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠

🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇

•✨•✨•✨

*16 to 20*

Umman minal hankalinta duk ya fara tashi ganin minal batazo ba

wurin da suke saeda abinci…saedae kwae tace ki’la ilhaam ta

hanata fitowa. ..minal ce ke yin popcorn awurin da ummanta ke sae

da abinci by the road side, dae-dae fitowan K’auyen su, kafin shiga

wani estate a garin abuja dake kusa garesu.dayake ana

constructing Sabin buildings awurin so da akwae masu aykin da ke

sayen abincin umman minal Mae daadi.dakuma travelers dake

biyowa ta wurin su sae popcorn din minal ..customers sae zuwa

sukeyi mami nace masu yau ba popcorn….

Isar ta gida ke da wuya ta tarad minal bata nan ..Zara ta samu

da ilhaam zaune akan tabarma ta na mata lesson

‘Oyoyo mami ..ilhaam ta yi hugging d’inta suka k’araso cikin

gida …”ina wuni maami Zara kecewa..lpia lau Zara …ina yayarku “a

tare sukace yaya minal t ita tun bayan fitar ki.. Hankalin mami yayi

mumunan tashi jin haka …”subhanallahi kawae maami ke fad’i

….yau ina er nan ta shiga tun d’azu gashi yanxu har magrib na

batun Yi

Ilhaam da Zara duk sun rikice suna kallon ummansu .Zara tayi

k’arfin halin cewa “mami minal ba ta tafi wurinki ba be tace eh

…ilhaam tace wayyo ya minal kar ta tafi ta barmu takara hugging

k’afan maami …Zara ce tace ke zata dawo inshaaAllah daman

tacemin zata nemi better job k’illa ta tafi nema ..to shine bata

fad’amin ba hankalina duk ya tashi cewar maami ..to. Mu shiga

ciki .nan suka fice cikin one bedroom d’insu nan k’auyen su

..d’akin haya ne suke zama cikin compound ..

*1 hour later 7:30 p.m*

Hankalin maami ya dad’a tashi ganin har yanxu minal

batadawo ba gashi batada waya bare takira ta safa da marwa kwae

takeyi abakin d’aki..su Zara nacikin d’aki suna cin indomie da

sukayj socking…

can mami ta kasa hak’uri tace xata je bid’ar erta nan ta kira Zara

“zara ,Zara ” na’am mami gani xuwa ..” Zan tafi in dubo minal ki kula

da ilhaam “haba mami yanzu ina zaki ganta …katse ta tayi dacewar

Allah ya had’a ni da ita..amin, cewar Zara Allah ya ya tsare ya kare

Mami

Nan ta fice daga compound d’in tafita. Gidan k’awar minal

tafara zuwa akace bata nan .hankalin maami ya k’ara tashi wasu

zazzfan hawaye ke sauka a face d’inta ..tana tafiya lungu da sak’o

tana nemanta bata ganta ba ..cikin zuciyar tana cewa minal karki

tafi ki barni.kamar yadda abbanki ya barni anan duniya..ki tsare

kanki aduk inda kike kidawo lpia kinji …hawaye ke sauka fuskar ta

ganin har anyi isha’i ba alamun ta yasa ta tare napep ta ..a kaita

wurin da suke Sana’a da yake akwae tazara soosae daga gidansu ,

ahanya sae kalli-kalli takeyi a window ko za taganta .

Amma har suka isa ba alamanta ..hankalinta inyayi dubu ya

tashi ..haka ta zauna wurin sae around 9 : 30 ta kamo hanya ganin

cewa in ta wuce haka baxata sami napep ba

Tana dawowa gida ta tarad kowa compound ya shiga gida ya

rufe banda Zara dake zaune gaban dakinsu ilhaam na bacci akan

laps d’inta..da sauri ta zame ilhaam tanufi inda umman su ta ke

hankalinta ya tashi ganin it’s kad’ai ta dawo hawaye cike da Idonta

Zara tayi k’arfin halin cewa “umma ina ya minal “zara hak’uri

zamuyi Dan na duba duk inda nake tunani ban ganta ba …hawaye

kawae zara keyi tana fad’in Allah sarki ya minal..Allah ya tsareki

aduk inda kike …amin mami kwae ta Iya furtawa .ta wuce ta d’auki

ilhaam sae cikin d’aki

Ilhaam itace last born a gidansu wadda k da shekaru 7 aduniya

.suna balai’n sonta soosae amma sam bataji ko kad’an

Minal ce 1st born she’s. 18,sae zara that’s 15, ita ko zara akwae

rawar kae.

Sun rasa mahaifinsu a 6mnths back a sanadin wani fatal

accident da ya faru dashi a hanyar zamfara su d’akko kayan miya

daga can, zuwa abuja domin sayarwa, daman shine sana’arsa.

‘Yan borno state ne gudun boko haraam sukayi suka dawo abuja.

8 months ke nan yanzu dawowarsu a wani k’auye abj da zama….

A ranar basu samu baccin kirki ba tun ba zara ba dake masifar

son yayarta saboda yadda ta ke sadaukar da farin cikinta Dan ta

faranta masu rai…..tayi kuka silently acikin Daren

*kuyi hak’uri Ina updating short chapters.. Wannan shi ne first

novel d’ina shiyasa, am not used to writing novels*…

© *secret writer*.. 🎯

[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the* °*°•

°Secretwriter°•°*°

🎇🎇🎇🎇🎇

🎆 *senator’s son* 🎆

🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠

🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇

•✨•✨•✨

*21 to 25*

*Kamal*

Ya zo ya sami siraj by the bedside “zan tafi Dan abba nasan

magana dani. Ko kazo mu tafi kwae tun da akwae nurses d’in da

zasu kula da it a “friend banga alaman zan Iya d’agawa ba har sae

wanan baiwar Allah ta tashi” fuskar shi d’auke da damuwa.. “Tau

sae munyi waya Allah ya sa ta samu sauk’i” amin kawae yace ya

taso ya rakasa bakin k’ofar room d’in..security guards suka ta ke

masa baya.biyu a gaba biyu abaya,d’aya a gefe ..da sauri aka

bud’e lemo ya shiga .suko guards d’in suka shiga wata mota

abayansa.gida yayi ordering driver su tafi ..da Isar su, as usual

security guards sika fito dasauri aka bud’e masa..straight wurin

side abbanshi ya nufa ya..bell ya danna .”come in” cewar dad.news

paper daily trust ce a hannunsa .medicated glasses inshi ya cire

ya aje newspaper a side table .”evnn dad’. “Welcome son, na

d’auka baza ka zoba ma’ “haba dad kaefa ka kirani” ya fad’a

smilingly.. Ohh his smile kills😍😘

Gyaran murya yayi ” nakira ka in fad’a ma abin da ke

Faruwa..aure nakiso ink’ara ..amma fa bazawara ce da d’iyan ta

uku..dariya kamal yafara “”uum su dad ango”tsoho zae koma yaro

ya fad’a smilingly,

” dad ya galla masa harara “ba sakarci nakira ka kayimin ba

..katsesa yayi “ba wata matsala bace dad,nima nayi son ganin

inada sisters da brothers.

(kasancewar mom dinsa bata haehuwa yanxu mahaifarta ta

lalace)…

amma mom” sae yayi shiru Dan bae San maganar da ta dace yace

ba. amma dad bawata matsala bace ko..dad yace matsala ce Dan

umman ka tace ba ya wuya in k’ara aure in har tana da rae. Sae ta

yi muna mumunan ..katsesa kamal yayi da cewar “why should she

do that ? She has no right over you ..dad kayi aurenka wlhy,bari zan

same ta yanxu inji excuse d’inta..dad

(Hajiya bilki na huld’a da malamman tsibbo, so sae abinda tace

yakeyi..) Hira suka tab’a kan kamal ya wuce side d’in mamansa

✨✨✨✨✨✨✨

K’ofa yayi knocking ta d’akin ta “come in”cewar ta kae tsaye.

Kwance yasameta kan gado tana waya da umman Meera (matar

Mr president) ya sami kujera ya zauna zaman jinranta…..nan yaji

tana Cewa “kice dae shagali kusa Hajiya. tana dariya ..

_5 mins later_

excuse me zan kira ki anjima ga sirikinki tun d’azu yake jira na .jin

hakan ya k’ara tabbatarmasa umman meera ce wacce ta ke son a

had’ashi aure da erta..mtsww yace a ranshi danshi ba wani aure

dayake son yaayi duniya..haka kawae shi aure bae cikin dictionary

d’insa kuma ya d’au wannan promise da bazae yi aure ba ..

Ummansa CE. Ta katse mae. Tunani da cewa “d’ana ka zo ka

ganni yau ..sae anyi ruwa kenan,. d’ago kansa yayi ya ce umma

good evening ” wae ba za ka daena yimin turanci ba ko kamal ..sae

kace Wanda aka Haifa ak’asar turuwa ” to umma ni ba Iya hausar

nayi ba soosae …hmm fans d’ina wae kunji hausar sa… waye

zakuce ana busa sarewa… Umma tayi dariya “wae kaji ka

kuwa,kamar ba ka iya Hausar ba …to Iyawa nayi ne ya fad’a

smilingly .wow am telling you killer smile ke gareshi💋

Kamal bae wani shiri da ummansa tun yana Yaro ..he’s not

comfortable with her at all.

Can dae yayi k’arfin halin cewa ” umma naji dad yace

Zae k’ara aure acikin watan nan.bae k’arasa maganar ba ta dakatar

dashi da cewa”dakata kamal kar ka zomin da wannan maganar Dan

ba zae tab’a wuya ba, in har ina raye bazae yi wani aure ba

…”umma miye aciki ..katseshi tayi dacewar dallah yimin shiru kar

in sab’a ma daman nasan alheri bazae kawoka awurina ba, kuma

ka tsaya kajiya aurenka da meera nanda wata biyu ne, dole ka aure

ta ko kaso ko kar kaso ni bsma ruwana..kuma baka isa kayimata

kishiya ba abinda abbanka ke shirin yimin wanda bae wuya..

“haba umma kiyi hak’uri Dan Allah ki k’ara nazari kigani ba

komae ne aciki ba dan dad yayi aure..”dallah fice min daga d’aki

shasha kwae …haka ya tashi ya fita .bae ma yimata batun meera ba

Dan har cikin ransa bae Santa kuma bae auren ta …

ya fice ransa a b’ace ya nufi part d’inshi na cikin gidan. Gidan ya

had’u, tsayawa bayanin kyansa b’ata lokaci ne ..upstairs ne komae

na gidan Orange &white ne…..

Isarsa part d’inshi ya kwanta kan couch parlour wayarsa ya d’auko

yayi dailing…..

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment