Littafan Hausa Novels

Sanadin Yarenah Hausa Novel Complete

Matar Aljan
Written by Hausa_Novels

Sanadin Yarenah Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

SANADIN YARENAH

 

 

 

 

DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI”

 

 

PAID BOOK 300 ONLY

SEND VIA THIS ACCOUNT NAIMA MUSA UBA 2288598707

EVIDENCE OF PAYMENT HERE👉🏻08106324868

 

 

WANAN PAGE DIN SADAUKARWA NE GAH SAPWAN INA GODIYA KWARAI DA GASKE

 

 

FREE PAGE 1-2

 

 

 

________”Assalamu alaikum ranka ya dade gamunan muna wani asibitin kudi dake nan garin kaduna”daga chan 6angaran aka amsada da yaya jikin nata amman..?

Da sauk’e dan haihuwance cikin yanayin rud’u yace to ganinan zuwa yanzun yana yanke kiran..”dan sake waigawa tayi ganin ba mai zuwa ta zaro wata karaman waya a kasan zaninta..”

Wata number da aka adana da sunan uwar dakina ta kira said tai ringing hudu a na biyar aka daga sanin cewan bazatai magana ba yasata yin kasa da murya uwar dakina gamunan a hanya amman haihuwan ya taso dole muka nima wani asibiti..”

Wata murya mai matukar kaushi tace amman kinsan abunda ya kamata kiye koda ko a mota zata haihu..”

Bakar Kaddara Hausa Novel Complete

Cikin sharce gumi tace amman..”katse wayan da akai yai daidai da isowan wata nurse da wata mai haihuwan gata dai tad’an manyanta dan zatakai irin shekara 40 da kallo tabita tana tunanin mafita..”

 

Safa da marwa ta fara yayinda takejin salatin da amaryan waziri mai sunan khadija kiye yarinyan macece dan a shekaru bazata wuce 27 ba..”

Salati kawai take amman hawaye na zarya a fuskanta damuwa ne mai yawa a ranta..”allah ka kawo ma baiwar ka dauki..”sanin nurse din ta karasu kusa da ita tana fadin ai duk kun kusa haihuwa ma itama wacce aka shigo da ita haihuwan ya taso gadan gadan…”

Bayan kaman shud’ewan wasu mintuna taji kukan jariri..”

Numfashi ta sauk’e tana tunanin yanda zata aiwatar da shirinta saiga nurse din ta fito hankalinta a tashe tace kice kika kawo khadija Baffa.?

 

Eh”ta haihu ne..?

Dan jimm tayi sanan tace ta haifi da namiji amman baizo da rai ba..”

Wani ajiyan zuciya mai zafine ya kwace mata..”cikin yanayin tashin hankali ta hau salati tana sallallami innalilahi wa’inna ilaihir raji’un Allah sarki maidakina allah ya bamu hakurin rashi..ameen nurse din tace” tana fadin barin kimtsa su saiki shigo, kai ta gyad’a tana share hawayanta nurse din na bada baya ta saki wani murmushi kai allah na gode ma..”alhaji Abubakar Usman wazirin sarkin Zazzau..”shine tafe da tawagarsa hannunsa had’e cikin junansu dukda yasan asibitin amman sai yake ganin nisan wajan..”

 

Wayan babban hadimar tata yakira yaji ana amfani da layin dan haka ya katse kiran yana maida hankalinsa kan titi..”

Aima abun yazo da sauk’e namiji ne amman ya kuma..wani gauran numfashi aka ja daga chan bangaran wani farin ciki da kuma natsuwa na saukarmata kisa ido naji ance shi da kansa yana tafe..?

Kwarai kuwa”

To ki kula,insha Allah”saida ta katse kiran sanan ta sauk’e numfashi tana maida wayan kasan zaninta..”

Bud’e kofan dakin haihuwan nurse din tayi tana fadin zaki iya shigowa yanzun..”

 

Da sauri ta nufe dakin” nanda nan idanunta ya fara zubarda hawaye..”sannu mai dakina haka allah ke ikonsa ashe wanan din’ma ya koma cikin wani yanayita isketa fuskanan ta jajir sai sheshek’a kawai take duk’awa tai tace allah ya huce zuciyanki”

 

idanunta ta tsayar kan dayan matan da aka kawo ta daga baya tana kwance an’daura mata jaririyanta a kirji tako rungume abarta..cikin yan’second ne mairo ta kare mata kallo batai mata yanayi da bahaushiya ba ta daifi kamada yare..”

 

Sai kuma taji wani tusayin mai dakin nata haihuwa ta hudu kenan amman suna komawa idanu ta zubama matar ga yarinyar sai sukursukur take na niman nono..”maida kanta kan jaririn tayi wandda yake da wani uban haske kace zabiya ne..”

 

 

Ohh Allah gashi duk yafi sauran kyau da hasken fata kyace d’an wanan matan ne..?

 

 

Gabanta ne taji ya fadi da irin kallon da ta jefa mata”tana maida kanta kan wanan baiwar allah”

 

Ahaka aka shigo dan maidata dakin hutu..”sabida umarni da mai asibitin ya bayar dan shi baisan ankwantar da familly sarki sumaila a hospital dinsa ba..”

 

Saida aka sanar mai dan abata kulawan da ya kamata kafin shi da kansa ya karasu..”

 

Cikin mintinan da basu gaza shabiyar ba ankan mallah komai..”har zuwa lokacin tana rungume da gawan yaran..”

 

 

Tundaga haraban asibitin ake kawo gaisuwa dan shi bamai sha’awan saka kayan sarauta bane..”

Shida kansa mai asibitin yai mai jagora har’dakin dukda yaji rashin dadin jin jaririn baizo da raiba,

 

 

Har”bakin dakin akai mai rakiya sanan ya shiga tana zaune ta jingina da gadan..”sum sum sum mairo ta fice bayan ta gaidashi ya dagamata hannu..”

 

Zama yai a bakin gadan yana kallonta tunda yaganta haka yasan wanan ma Allah ya amsa abinsa..”ahankali ya kai hannun ya amshe jaririn yana kallonsa ajiyan zuciya ya sauke kafin yaji sautin kukanta mai ban tausayi ya isa haka gimbiyata addu’a zamuyi allah yabamu wani shi kuma Allah ya jik’ansa..”haka ya had’asu ya rungume yanajin shima kaman yai kukan..”bawai dan baida wasu yaran ba hasalima yaransa hudu da uwar gidansa..”

 

Yanasan ganin kwansa da khadija,janyeta yai yanayin gyaran murya saiga wani mutum ya shigo da hannun yai mai alama ya fita sai gashi tare da doctor.. ”

 

Inba wani matsala inasan a sallamita yanzun eh yanzun muka gama da nurse dinta ta anshe haihuwan tace ba matsala dan ta sallami wacce suka haihu tare..”

 

Da saure ta d’ago da kanta tana shirin sauka a gadon ya rik’ota menene..?

Cikin murya mara sauti tace inasan ganinta plsss..”

Da sauri doctor ya fita zuwa chan ya dawo yana shaida musu cewan sun wuce tare da mijinta..”komawa tayi ta kwanta tana zubarda hawaye..”

 

 

 

Share plsss

 

Labarin na daban ne fah”

 

Diyar alkali ce”

 

SANADIN YARENAH

 

 

 

 

Dasunan Allah mai rahama maijin kai”

 

 

 

PAID BOOK 300 ONLY

SEND VIA THUS ACCOUNT NAIMA MUSA UBA 2288598707

EVIDENCE OF PAYMENT HERE👉🏻 08106324868

 

 

 

The writer of

LAUNINA

GADA NAYI

YANAYINAH

 

 

 

FREE PAGE 2-3

 

 

___________Masauratan zazzau”nan akai ma jarin sallah”aka kaisa makwancinsa na gaskiya”a inda aka cigaba da amsan gaisuwa a fada..”mai martaba sarki ismailah da kuma dan’uwansa kuma wazirinsa…”

Hakan ne ke faruwa a cikin gidan waziri dake manne da gidan mai martaba dan akwai kofan da zai sadaka da gidan waziri daga gidan mai martaban kai tsaye..”

 

Wasu manya part ne guda uku daya a tsakiya sai kuma kowanne daya a gefe..”daga na hannun dama nanne dakin khadija amarya agun wazirin sarki..”

 

A falon farko matane masu zuwa gaisuwa sha’ke sai kuma falo na biyu inda nan ne”matan mai martaba suk’e..”

Hajiya Ummah itace mace ta farko gun mai’martaba macece mai matukar san”girma ga sanin ya kamata..”sai ta tsakiyarta hajiya Hafsa sai Amaryan su”hajiya Hajara..”

Sai sauran yan’uwan khadijan..”

Tashi tsaye hajiya ummah tayi tana sanye da hijjab dinta mai girma da charbinta a hannun ta shiga turakan khadijan”tana zaune akan kujera idanunta sun dan’kunbura sannu khadija yaya kike jin jikin naki..?

Dan gyara zamanta tayi tana fadin da sauki..”hajiya to maddallah hakuri za’ai Allah zai baki wani..”karki daura zaginki akan kowa ki”kyautata ma kowa zatoh..”kanta na kasa tace insha Allah hajiya..”masha Allah..”Wanchan sakaryan ko tabada wani abu na abinci karki kice..”ai sadaka dashi..”insha Allah..”to bari in koma chan”karki fito ki zamanki anan dan akwai dan sanyi gashi kina jego”to hajiya..”a rayuwata a gidan nan”a wajan hajiya ummah ne kawai nake ganin soyyayan gaskiya dan ita macece mai tsayawa akan magananta”tana da yara biyar hudu mata sai autansu Aliyu haydar”

 

Kona shiga gidan mai marataba to wajanta zani..”bayan fitanta nai zamana ina tunanin rayuwata da kuma makomata..”

 

Har’yau da akai bakwai hajiya ummah bata dauke kafatan ba”kullum saita zo..”abunda yaba ma kowa mamaki na yanda hajiya rahama uwargida a wajan waziri ki kaida kawowa dan ganin kamai ya tafi daidai duk kuwa da yawan bayi da kuyangin dake gidan..”

Macece mai matukar kishi tanada yara uku duka mata..”lamarin zamanmu da ita kam ba dadi ko kad’an”

 

Dan ita jinin saurata ne”ni kuma banda ji6e da sarauta..”

 

Har’Allah yasa nagama wanka ban’hadu da hajiya rahama ba,ina kula da kaina ga kuma yata da auranta ya mutu a tare dani..”

 

Yauma ina zaune ina tunanin dan’duk na fad’ah na rame..”mairo tai sallama..”barka da hutawa ranki ya dad’e”ya akai ne mairo..?

Kanta na kasa tace daman uwar dakina nace ko kinada bukatan wani abunne..?

Ah”a,

Wayata dake gefe kan dadduma na bukace ta dauko min”bayan ta kawo min ne”nace tana iya wucewa..”

Godiya tayi sanan ta fita tana tsayawa ajikin labullan dakin..”

 

Mijina”shine number da ta kirah..”yana zaune a cikin fada kiran nata ya shigo dan haka ya mik’e tsaye yana fita daga fadan gaba daya..”ta tsakanin kofan dake gidan maimartaba da nashi gidan yabi..”dan haka cikin yan’mintina ya iso..”gaisuwan da mairo taji yana ansawa na sauran bayin dake waje ne yasata barin wajan da sauri..”

Mutum ne shi mai matukar kulawa da iyalinshi mussaman ma itah khadijan yana matukar sonta da tausayinta..”da sallama ya shiga”zamanta ta gyara tana binsa da kallo”gimbiyata lafiya daiko..?

 

Da murmushinta mai kyawu”tace lafiya lau”kawai na bukaci ganinka ne..”zama yai a kujeran dake falan lafiya..?

 

Lafiya lau amman inason inzaka kuma abuja mutafe tare..”kalanta yai da kyau yasan damuwanta kuma shima yana damunsa..”insha Allah tare zamu tafi gimbiyanta dan tare da Aliyu zamu..”

 

Wani murmushin jin dadi tayi sanan ta mik’e tana fadin ina zuwa..”da hanzari mairo ta juya ta fita”kai tsaye dayan part din ta nufa..”sai tai zaman minti goma shabiyar sanan ta sauko hajiya rahama kenan macece mai shigin kishi da kuma kirssa”

 

Kaf”matan mai martaba da hajiya ummah ne kawai basa shiri..”dan ita bata daukan wargi ko kad’an..”

Da kallo tabi bayinta dake falan..”nan take suka wuce sumsum”tana zama akan kujera tace lafiya mairo..?

 

Lafiya lau mai dakina,daman hannu ta daga mata tana sauraran sahun tafiya dataji..”ganin yarta karama ne mai shekara biyu tare da mai mata hidima suna dan guje guje yar’na dariya yasata fadin barta ke ki wuce..”dukarta kanta tai alaman girmamawa sanan ta wuce..”mai dakina shine tare da ita”hmmm tafi maganan ki kai tsaye..”

Naji suna batun komawa abuja ne..”wani murmushi mai kyau tayi. tana fadin saidai chan din”amman nan dagani sai ya’yana”kwarai kuwa mai dakina”amman ina niman Alfarma abarni na zauna anan wanan karan sabida diyata dake da ciki..”zan duba inga yiyuwan hakan.godiya nake”ta mik’e tana fita ta baya..”bayan kwana biyu da wanan maganan waziri da kuma Amaryansa khadija zuka dau hanyan abuja”tare da dan’mai martaba Aliyu hydar mai shekara goma shabiyar a duniya inda yake makarantan kwana achan abujan..”

 

 

BAYAN SHEKARA GOMA SHA BAKWAI”

 

 

BIRNIN GWARI..”

a karshinta tana dauke da wasu kaiyuka dake kasanta to acikin su akwai wani kauye mai suna GAYAN..”

Garini mai yalwan arzikin noma da kuma kiwo”suna noma sosai dan shine sana’ansu su din asalin bhagi ne”dan dai’daikunsune ke hausa”shima dan zaman da wasu hausawa kiyene a cikin su”sai ko malam su dake koyarda su”a makarantun secondry”

 

Wani gunane mai girman gaske..”yai kyau gunun ban sha’awa kaida gani kasan yana samin kula..”muryan wata yarinya naji mai zak’e tana raira wakan da yaran bhagi”tanayi tana zubama shukan masaran taki..”ita kadai ce kwalin kwal”aikinta take sosai sai chan ta karasa jikin wata bishiya dake gonar ta dauke wani farin goran ruwa tasha..”sanan tai hamdala..”ta shiga had’a kayanta dan mangariba na nima yi..”

 

Kuma tsakaninta da inda gidaje suk’e akwai tazara sosai..”hijjab dinta fari kal”ta daura akan zanin dake jikinta wanda tai daurin kirji dashi..”tana daukan kwangirinta data zuba abun bukatanta tun’daga kan ruwan shanta zuwa abincinta..”

Tafiya ta fara bako waige..”dan saida ta kusa shiga cikin garin nasune ta tsaya a wata rafi da sai kabi ta cikinta sanan zaka wuce…”ahankali ta zura kafanta na dama ciki sanan ta zura dayan taso ko kifi ta kama amman mangariba zatai mata dan haka ta wuce kawai..”

 

Tunda ta wuce rafin ta fara had’uwa da mutane kowa tagani sai tace akujiii… ma’ana ina wuni wasu su ansa wusu kuma su wuceta..”ahaka har’ta karasu dandalin dake da shaguna kwaya uku jall”jikinta ne ya shiga rawa ganin yaran dauda..”suna tsaye ajikin wani shago suna shan lemon kwalba..”tana had’a ido da mutum ya maza yai wani uban fito..”piiiiiii,gabanta ne ya buga dauda nanan kenan..”tana shirin yanke hukunce kwasawa a guje ya fito..Namijine karkarfa dogone sosai sanan yanada jiki dan dan dambe ne shi..”Yana murmushi yace MAYA..”

 

 

ABUJA”

Momy khadija”ya kamata fa”ace kin gama shiryawa..?

Na gama Hydar kawai masarautar ne bansan komawa bansan komai daya shafi sarautan nan”zama yai a gefanta yana fadin tsoran wa kikeji bayan kina dani…”

 

Yar’dariya tayi tana dubansa”lailai kam ka isa aje tsoranka..”dan hydar namijin ne”na nunama sa’a kyakyawa ne”na karshe farine sal dashi..”miskiline na karshe baida yawan magana inkaje maganansa da mutum hudu ne”mai’martaba sai hajiyansa saiku momynsa da kuma waziri..”

Dan shi ko a abokai bakajin bakinsa..”ga shan’kamshi kaman mace..”ya gama karatunsa ne anan”abujan mai’martaba ya buk’ace su dawo gida dukkan su”dan shi waziri daman duk sati saiya je..”

An turashi BIRNIN GWARI”nan zaiyi NYNC dinsa”abunda ya haddasa hajiya ummah tada hankalinta sai ya dawo kenan”bazai je”wanan garin ba…”

 

 

 

Share and

comment pls

 

GA WANI GARA6ASA MUTUM 20 DIN FARKO DA SUKA FARA BIYA ZASU BADA 200/KACHAL DAGA NAN ZUWA 25 NA WANAN WATAN.

 

 

DIYAR ALKALI CE

About the author

Hausa_Novels

2 Comments

Leave a Comment