Littafan Hausa Novels

Sanadin Mijina Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Sanadin Mijina Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

SANADIN MIJINA

 

Daga alkalamin

oumu maryam

 

GORGEOUS WRITERS FORUM

 

G W F

HOME OF

GOEGWOUS,INTERLLIGENT AND EXPERT WRITERS,WE THE BEST AMONG

THE REST

 

BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM

 

FREE BOOK

 

PAGE 1&2

Tafiya take tana kuka,Tanayi tana waigen bayanta,Har ta iso karamar kasuwar dake cikin gombe wato stohuwar kasuwa domin tasayo kayan miyanda ummah ta aiketa saye,

Saida ta mammala sayayyarta kafin tanufi hanyarta donkomawa gida,tana cikin tafiyarta anitse kanta akasa taji ana k´walamata kira Aisha!Aisha!Aisha!Bata wani damuba tashigaba da tafiyarta domin tasan meyimata irin wanan kiran bawani bane face boos,Bata tsayaba tacigaba da tafiyarta har boos yakaraso yasha gabanta,yace my Ashanty menene haka inata k´iranki kin k´yaleni kuma kinsan ninefa.Why my Ash kinata wahalar dani wlh inasonki Aisha sonki danakeyi ne yasa naketa binki nakasa hakuri,plese say something to me.

 

Yar Goggo Hausa Novels Complete

 

my ash naa..

Sai alokacin Aisha tadago zarazaran idanuwanta takaleshi,Sainajiyo wata coll voice tana cewa plese kaban hanya in wuce,Mutur staye boss yayi yace “wow´´nice voice komai naki mai kyau ne my Ashanty,Ni bazan baki hanya kiwuce ba harsaikince kina sona,Aisha tace kaban hanya inwuce nace koh,

Boss saiyayi murmushi yamasto gab da ita yasa hanunshi yatalabo fuskarta,Aisha kafin yasauke hanunshi ta wankeshi da mari tace wanan shine soma tabin abinda zanmaka duk ranarda kasake gigin tabani mtswwww taja dogon staki tarab`a tagefenshi tayi wucewarta tana tafiya tana hawaye har takaraso gida.

 

WANENE BOSS?

Boss yaro ne agidan Alhaji atiku mainaira,Alhaji atiku fitacen d´ankasuwane wanda kaf garin gombe babu wanda bai sanshiba,bussines man ne sosai yana harkar saida motoci kasace daban_daban babu kasar da baya zuwa domin kasuwancinsa yanada company wanda ni kaina bansan iyakarsu baa,Yanada mata guda daya Hajiya bilkisu `yar uwarsa ce aka musu auren dangi kuma Alhamdulilah suna zamansu lfy sosai da bilkisu wanda take mishi biyayya sosai,balkisu mace mai hakuri da stafta dasanin yakamata,bilkisu aurensu da shekara 1 Allah ya azurtasu dasamun karuwa suka haifi d`ansu kyakyawa mai kama da Alhaji atiku,Zokuga murna wajen Dangi da abokan arziki,Ranar suna yaro yaci sunar mahaifin Alhaji mainaira wato UMAR FARUK,anyi hidima lfy anci ansha domin koni oumu maryam saida na shaida, MashaAllah umar faruk yasamu kyaututuka daga abokanan kasuwancin dadynsa haka bilkisu itama tasamu nata,umar yataso cikin gata sosai,umar nada shekara hudu aduniya bilkisu sake haihuwa tahaifo `da namiji Akasaka mishi suna SAGIR;

sagir yataso da rashin ji sosai shiyasa bilkisu wanda suke cema momy yanzu take kiransa da {BOOS} bayan boss yanada shekara Uku momy tasake haihur yanbiyu,Ranar suna yara sukaci sunansu Amir da Amira.

 

Umma subahanallahi Aisha meyasameki kuma bayan kinfita lafiya naga kindawo kina kuka,Aisha ummah walahi boss ne abinda yakemin ya isheni yau iskancinsa yakai har yatab´amin fuska,gaskiya nagaji da abinda boss yakemin walahi shikenan dan suna masu kud´i sai suyita taka talaka yadda sukaga dama,ummah kince indinga kyaleshi amah yanzu anzo gab`ar dazan dau mataki dakaina walahi.

ummah A´aa Aisha kicigaba da hakuri kinji watarana sai labari kinga su sunada daurin gindi akasarnan,mufa bamuda kowa sai Allah,kawai kiyi hakuri kicigaba da k`yaleshi kinji ko,Aisha tace naji ummata insha Allah zandinga k`yaleshi, ummah ina Humaira da nana ne?ummah suna cikin d´aki humaira tana koyama nana Asignment,toh ummah bari inshiga inyi wanka inyi bitan haddata kafin lokacin tafiyarmu islamiya tashika, ummah tace yawwa tawan jeki abunki kuma yau abincinda kikeso shizan dafamana dambu zanyi yau,Aisha`wow´ummata shiyasa nake kara sonki, murmushi ummah tayi tace Allah yashiryaminku ya stareminku aduk inda kuke yabaku mazaje nagari kafin tanufi kitchen domin cigaba Aikinta.

 

WACECE AISHA?

Aisha d´iyace agidan malam sani,malam sani mutum ne mai kamala yanada rikon addini yanada rufin asiri daidai gwargwado,bazaa kirashi talakaba kuma bazaa k´irashi mai kud`i baa,Yana mata kamila mai hakuri fatima wanda yanzu suke k´iranta da ummah,Fatima tanada yara guda hudu mata uku namiji daya,babar ya`rsu itace Aisha sai mai bimata Abdul shine wanda Allah yayimishi rasuwa ta sanadiyar maciji daya sareshi,sai mai bimishi humaira, nana itace autarsu.

 

Momy!Momy!momy!

Boss ne kemata wanan k´iran,momy dake saukowa tace kaikam yauce ne zaka girma ne iyee,boss yayi murmushin gefen baki yace hmm momy randa kuka auramin my Ash daga ranar zan girma,momy tace ikon Allah yayanka baiyi maganar aure ba sai kai chab akwai aiki kenan,momy bazaki ganebane brother shi wai uszaz ne shi bai tashiba nikam natashi.Toh inane kasamomin sarkuwar.

 

plese comment and shere.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment