Littafan Hausa Novels

Sakamakon Zaben Gwamnonin Najeriya 2023

Adamawa
Written by Hausa_Novels

Sakamakon Zaben Gwamnonin Najeriya 2023

 

 

 

 

 

 

 

 

Sakamakon Zaben Shugaban Kasa 2023

  • A Jahar Zamfara ana sa ran gwamna mai ci ne zai lashe zabe.
  • A jahar Kano ana sa ran Kabir Abba Yusuf gida gida ne zai lashe zabe
  • A jahar Adamawa ana sa ran Binani ce zata lashe zaben

 

 

 

 

 

 

Tuki yake a hankali cikin wata katuwar jeep kiran vence, Yana karewa garin nasu kallo kamar ba anan aka rage ran dunbin al umma ba sosai yake kallon mutane wanda yasan badan bakin glass ne ba bai isa yayi wannan tafiyan ba, anguwan gargar anguwa ne na masu karamin karfi amma cikin garine sosai dan makota suke da shewuri.

sakamakon zaben shugaban kasa 2023

Wayan sa ce tayi ringing yajawo yadauka yace ” Allah yatemaki ummi na daga ummi tace “kamal be gaya maka inason ganin kaba
Ya “gayamin ina gidan abba musa ne gani akan hanyan dawowa, ‘tom kazo gidan yafatime nasa hanif ya yauko Hadim dinma gata nan kazo muna jiranka.
Yace “ummi lfy kuwa
tace “se kazo de

Sakamakon Zaben Jahar Borno 2023

“tom yace cikin jimami dan dagajin yanayi muryan ummi yasan babu lfy,
Sauke wayan yayi dai dai da hango wata mata da take taku dakyar dalilin tsinkewan takalmin ta ga shijab dinta a yage tabaya sosai duk da bayan ta yake gani yasan tana bukatan temako sosai dan shi baya ganin irin wannan yawuce
Horn yayi tare da dan zuge glass din kadan yanda baza agane shiba yaci gaba dayin horn din amma matar ko juyowa batayiba yadan sake lekawa yace “iya ba kyajin ranane g…….
Magan nan ne yamakale masa ganin yarinya. wanda bazata wuce 15 ko 16 dasauri yakarasa parking dan zaton sa tsohuwa ce
cikin harshen barbarci yace” ke ba kyajin rana ko bakiga shijab dinki ayage ba har yazu bata juyo ba
yayi wani tunani ‘azuciyar sa yace ko de mahaukaciya ce dan ya manta da halin yan Nigeria masu wasar da maskinan su a titi
Danshi dafarko yadauka tsohuwa ce yatemaka mata yakaita inda zai siya mata takalmi

Amma ganin yanda take taku anise yasa ya gane ba alamun hauka atare da ita yasake cewa ke bakiga hijab dinki ayage yake ba tabaya kuma kina tafe cikin rana
Sai asan nan ta juyo
Cikin tsoron taja da baya
Ganin bature yana kanuri sak shiko yazuba mata ido yana kallon ta sai a sannan yagane tana da zanen bare bari a fuskanta amma kanana sosai kuma bibbiyu ce akowane kumatunta kawai ba irin taran nan nacika fuska aka mata ba amma bakace sosai duk da harda kazanta karin bakin nata hancinta baida tsawo amma baza akirashi Tami lelle ba sai amfkin ido wan kam tana da shi masha Allah

Kallon ta yake yana tattare fuska dan wani irin yawu da yake taruwa a bakin sa dan shi yana da tsantsani sosai
Daurewa Yagi yasake cewa “tom tunda bazakiyi magana ba ina fatan de ba kurma bace dan tambaya zanmiki
Ahankali tsoron ya dan ragu tunowa da tayi ana aikin titi a unguwan turawa suna yawan wucewa ta dan matso tace mezaka tambaya?

Yace “ina zaki? Ta daga hijab dinta tayi ta nuna masa allon da yake rungume a kirjinta tace “karatu

Yace “tom ya akayi kike yawo takalmi a tsinke?
Tace “bayan nafito ne ya tsinke.
Yace tom “shi kuma hijab dinfa,? tace” malam yace karna kara zuwa da wannan yayi datti.
‘Azuciyan shi yace wannan dinfa
Tom meyasa baki sa wani ba kallon sa tayi
“Tace banida wani

Yace “tom ni idan kinaso zan temaka miki kisiya kinji ko har da kayama kinga wannan duk yakode kina Budurwan idan kina wannan shigan waze soki tace ” ai damage bawanda ya taba cewa yana sona shima shatiman da baba yace yabashi ni ya karbane kawai dan dole dan yafi kowa tsanata acikin almajiran baban balle samarin anguwan mu ko kallo na basayi mata sanne masuke cemin yanga acikin datti ko yanga acikin tsumma yanzu haka da kawaye na muke tafe suka wuce ni wai bana sauri ko menakewa yanga acikin sun har da yan gidan mu ta kareshi maganan kamar zatashi kuka
Shiko zuba mata ido yayi yana kallon ta kai daga karshe ma har wayan sa yaciro yana mata video zaikaiwa Hadim dinsa tagani yasan abin dariya baya mata kadan dan yasan yana bata lbr zata ce ya mata bakin kici da bai dauko mata ba
Ya kawar da tunanin

Yace zai soki kina wanka kina Gyaran jikinki kinji ko amma ahaka ai ba zai soki ba tace “tom ai ni mamarmu makauniya ce bata aikin abinci sukuwa sauran matan kudin cefanen gidan suke dauka su sayawa yaransu kaya muko sede mujira na babanmu sai sallah sallah yake mana surutan ta ya ishesa dan haka yada katar da ita m yace “tom shikenan zan baki kudin da katina idan kudin yakare kimin mana zan sa akawo miki se kibawa mamankin tasiya miki duk abin d yan mata suke siya na gayu

Zaro ido tayi tace “kai maman ai fada Za tayi sai de na boye nasiyi kayana da kaina adena renamin gabuwan har ta aiyana yanda idan tasamu sutuura zatayiwa yan gidan su,

Bandir din yan dubu dubu yadauko guda ukku yahada da katin sa yasa aleda yabata takarba tana godiya sai a san nan ta kare masa kallo ta sake kallon sa tace “ni kamar nasan ka ina ganin fuska ka awani waje amma nakasa tunowa amma nake ga kamar a TV ne ko

sakamakon zaben shugaban kasa 2023
dariya yayi cikin mamaki yanzu dama a Duniya akwai inda ba asan shiba abin mamaki ma akasansa akasan nashima acikin garinsu amma wannan bakaraman bakauyiya bace yana da tabbacin bayar gari bace kawai bayan gashinan yana zaune nan ma yana hango wani saurayi da riga me dake da photon sa ajikin sa yanzu wani ma yawuce da hulan me dauke da fuskan sa murmushi yayi yace dan bani ledan nayi man tuwa tana meka masa ya bude yadauko katin ya yaga wajen sunan shi ya bar wajen number kawai yameka mata yace idan kina da matsalan kikira yaja glass yazuge ya tafi.
Itakuma ko duba ledan bayayiba balle tasan meye aciki tafara sauri dan tasan zata doku awajen malam
Adai dai gate din kofar gidan yayar ummin kuma uwar matar sa yayi horn megadi ya bude masa yana daga maga hannu dan yane waye yayi parking yafito yana daga wa megadi hannu kai tsaye babba falon gidan yashiga gaban sane ya fara faduwa idan kunnuwan wansa ba yaudaran sa sukayiba sautin kukan matar sa abin kaunar sa ya bashi,

ai dasauri yakara sa shiga itama tana hangoshi da gudu ta karasa jikinsa habibi yawwa kazo kagaya musu wllh ba kason kowa seni kaji abinda su mama da ummi suke cewa kuwa kafada musu wllh bamu sara rayuwarmu akan zamu zauna da wata ba kace musu nima zan iya haihuwa kamar yanda likita yace karsu mana haka kace musu bana son kishiya zaku rasani wllh zan kashe kaina

Shi abin ma dariya yabashi
Dan bai fahimceta ba
Ahankali ummi ta taso takara sa gaban su ta ja hannun su suka zauna tace haba Hadim dita namiki bayani tunkafin yanzo naso ki fashinta ki nusu muyi shawara yanda zamu bullo wa al amarin ni da uwarki ciki daya muka fito yanda bazan so ace anyiwa jidda da nabila da na haifa kishiya ba bazan so amiki ba se dan dole ki daure ki fahimta kamar yanda mahaifiyar ki tafahimta
Yayar mijin na bata son zaman lfy ita ta hada wannan abin tun farko bake taso nabill ya aura ba ZAINABU taso bashi acewarta mu shuwa muna mallake miji ni nagama da kanin ta dan ma bazan bar musu ba zan aura masa yar yar uwata mu mallake nabill din da shine karfin gidan da ker alh yada ge akayi abin amma kinga wannan karon alhjn da muke samun daurin gindinsa hardashi acikin bamu zabi agabanki akayi komai
Sun bamu wata shida idan baki samu ciki ba ko yayi aure ko yasakeki ko muga
hukuncin da zasu yanke ni nasan dama suna cike dani hukuncin da zasu yanke bazai mana dadi ba gwara muyankewa kanmu kafin suyanke mana ki daure ya,ta kishiya bazata miki komai ba da gani har mahaifiyarki muna dasu me suka rage mana
Kan uba se yanzu Nabill yagane me ake nufi cak yameke yana kada kai sam ummi wllh ba a haifi uwar matar da zan yiwa matata kishiya ba kai ko mutuwa ta yi ina kishin yi bata kishiya ummi kubar wannan mgn dan harkun sa na tsaneta tunkafin ace na aurenta dan duk matar da za ta zo gidan mu a matsayan kishiya ga Hadim ummi abin tausayice kuma ai…..

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment