Littafan Hausa Novels

Sakaci Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Sakaci Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Sak’aci

 

 

®Zuwairat (ummumaryam)

 

 

 

1⃣

 

 

 

Alhamdulillah.

Godiya ta tabbata GA Allah daya bani wannan basira Wanda ko da zaka saka kudinka bazaka iya saya ba,  alhamdulillah for absolutely everything.

 

Sannan ina sake godewa masoyana that stand by me despite all the short comings, thank you for your advices and gifts,  bani da bakin godewa sai da ince Allah ya biya,  indeed a duk  abinda zakayi there are people that will stand by your side making you feel special and strong, Allah ya bar zumunci sannan ya bar mu tare.

Sannan still ina godewa makiyana for making me more popular fiye da yanda ya kamata,  indeed kun zame mani ladder to my success,  Allah ya k’ara tsawon kwana, nagode.

Tawa Soyayyar Hausa Novel Complete

Pls ku sani ban taba editing any of my novels ba, I tried but it’s even harder than the typing itself, so you may lots and loads of blunders kuyi hakuri, wayanda ke tare Dani still understand despite all the mistakes.

 

 

On no account zaa juya min novel da wanna da sauran novels dina without my consent, ban yafewa duk Wanda yayi editing novel dina in any form ba, daidai da word guda in aka juya ban yafe ba kuma na bar mutum da fitowar ranar da faduwar sa, masu saka mana novel a YouTube ku sani kunci da hakkinmu kuma ni personally ban yafe ba, masu saka mana wasu tsiga na labari a movie kuma suce ba namu bane still bamu yafeba, Shiyasa nan bamu cigaba, a wasu kasar suna jawo kanannunsu a amfana da juna amma nan kou da kuwa mutum yayi Abu basirarsa ya kare bazai taba neman those coming up a cigaba da gashi ba instead su kadai zasuyi abunsu. In da a Hausa movie zaa dinga sayan novels din young online marubuta da ba karamin new movies zaayi masu maana ba, shi talent bai tafiya da age, at times Dan cikanka MA sai yafika basira in ka jawoshi sai kuci ribar tare.

 

Now am back,

 

 

 

Wani garden ne wanda daga hangen wajen kasan if you’re not in the first social class bazaka zo wajen ba Don kamshin turare dake tashi alone ya nuna ba kananun mutane ne zaune a wajen ba, babu abinda ke mamaye wajen sai dark green grass da kuma pure white royal seats wanda suke kyalli kaman  baa zama kansu, da ganin wajen baka isa ka shiga ba sai kana wane ko Dan wane,  samari ne maza sun kai su goma sai labari suke suna dariya kowa ka gani is cute in he’s own way, samarin all look cute kaman sunyi selecting kansu  duk Wanda zaka gani wajen is handsome in he’s own way, daman ance nobody ugly   because for as long as kana hutawa kuma kana da dough or ka fito daga inda ke da akwai dough baa taba ganin muninka,  most of the guys suna rike da wani irin red cup mara nauyi. Today is Saturday and they’re all chilling a wajen da ake kira da Mai martaba chilling joint which is build kawai saboda matasan dake family sarki da abokansu,  duk wannan gathering din daga cousins sai friends na autan sarki,  wato Aliyu a.k.a hydar, he’s the last son  from royal family in a big northern state Wanda bazan fadi suna ba, sai hira ake da an fadi abun dariya sai a kwace da dariya,  wani daga cikinsu rike da iPhone 11 pro sai Latsa waya yake hankalinshi bai wajen hirar da Ake, it seems something interesting caught he’s attention on the phone,  bakinshi na Dan motsi amma he’s not talking out loud, hannun shi daya saitin bakinshi, big finger dinshi na kan bakinshi, daya daga cikin samarin ne ya Dan leko kan wayar idanuwa ya zaro sannan yace

“yarima meye haka?!!!.. ” ya fad’a sounding so surprised, da sauri saurayin da aka kira da yarima ya dawo hayyancinshi ya daga manyan idanuwnashi ya kalli wanda yayi mashi maganamai suna mahboob, yanda mahboob yayi magana yasa duk sauran guys din mikewa Don ganin abinda ya gani that frightens him,  boobs din yarinya ce kwance luhu luhu kan screen din Aliyu ,

“kan uba!! ” daya daga cikin guys din ya fad’a,  shi Wanda ke da waya vai ce komai ba sai kallon faces dinsu yake with look that is hard to predict what it means, yana da manyan idanuwa kaman an zanashi sannan he has this pointed nose da black skin which can shine under the moon,

“kasan nude pics zaka kalla shine…” guy din bai k’arasa ba Wanda ake kira da yarima ya daga idanuwa ya zuba mashi without saying a word, yanda yake kallonshi yasa Wanda ke magana yaki k’arasa maganar da zaiyi,  sauke idanuwa yayi ya sake kallon wayar hannunshi kawai sai ya maida wayar cikin aljihunshi, duk komawa akayi aka zauna aka cigaba da hira kaman nothing happens,  sannan abun mamaki non of the guys say another word sannan shi kanshi yarima bai ce koda word daya ba,  he’s totally silent saidai ayi magana ya Dan saki murmushi Wanda ke bayyana pure white tooth dake jere cikin black lips,  he’s dark har zuwa bakinshi wanda if baka sanshi ba zakayi tunanin yana Dan shaye shaye ne amma kou maltina bai sha saboda zafin da yakewa baki,  he’s so relax looking at them amma he’s angry,  he’s Just been disappointed amma babu Wanda ya sani cikin guys dake zaune,  sannan his silence bai damu guys din dake wajen ba saboda sun san haka yake, in kana zaune dashi zaka iya kirga number of words da zai ce,  bai cika magana ba,  yana da maturity da respect da sai ka ka rantse he’s 40 not 32, he hardly talk,  saboda he stammers a little sannan small Talk kou argument yana b’ata mashi and he’s very very very high tempered, shiyasa he always stairs and smiles even if he’s angry, kaman yanzu da yayiwa babe dinshi trap da zolayanta ta turo mashi naked boobs dinta, he was thinking she will resist and say no. Amma sai ta turo,  he felt so disappointed,  inda zai nuna how angry he is da taron da sukeyi watsewa zaiyi amma sai ya zuba mashi ido and because they know halinshi kallonsu kawai yayi duk sukayi shuru because if the noise continues he can display without control, he’s lucky yana da friends da suka gane koshi waye,  they don’t get get into too much argument with him saboda bacin rana. Suna nan tare anata hira amma hydar was silent ranshi na wani wajen,  vai kara fiddo wayarshi ba balle yaga wannan bakin cikin, suna tare har wajen biyar na yamma, karar wayar ne ya cika koina,  da sauri mahboob ya fiddo wayarshi.  Mahboob cousin din Aliyu ne,  baban Aliyu shine sarki while kuma baban mahboob kanin sarki,

“hajiyais calling .. ” ya fad’a yan kallon wayar dake ringing, Aliyu kallonshi yayi baice komai ba,,Dan Matsawa yayi daga inda mutane suke sannan yayi picking call din tare da sallama,  voice din wata babba mace naji ta amsa tana cewa

“khalifa kana ina?.. ” ta tambayeshi

“mummy muna nan martaba garden tare dasu hydar… ” ya amsa mata cikin respect sosai,

“OK… Dan Allah kaje islamiyar su tasleem ka daukota… ” aka Fad’a mashi,  b’ata face yayi sannan yace

“mummy Driver fa… ” bai k’arasa ba akace

“Dan ubanka ai Nasan da driver nace ka daukota…. ” ta daka mashi tsawa from the other side,  yana turo baki yace

“mummy inda nake wajen gari ne fa… Kuma ni na dauko Aliyu daga gida… ”

“kai banason rainin hankali… Karfe shida suke tashi… Now it’s five… So you can pick her up… Yanzu matar driver ta shigo take cemin bai da lafiya… That’s why am calling on time kaje ka daukota… ” aka fad’a mashi from the other side,

“yanzu mummy ya zaayi inje in ajiye Aliyu sannan yaushe zanje wannan wajen Mai nisa har…” bai k’arasa ba akace

“kaiwa Aliyu waya… ” mummy dinshi ta umarceshi, kaman baiso ya taka zuwa wajen Aliyu daya kura mashi ido yana kallonshi,

“mummy… ” ya fad’a yana mika mashi, hannu Aliyu yasa ya amshi wayar ya kanga a kunne tare dacewa

“mumm good evening … ” ya ya fad’a mata sounding so Respective , amsawa tayi before saying

“… Dan Allah kuje da mahboob ku dauko tasleem… The driver is sick… ” ta fad’a mashi

“OK…mummy… ” ya fada trying to control he’s stammer,  b’ata k’ara cewa komai ba ta katse wayarta,  kaman mahboob zaiyi kuka yace

“abun takaici sai a sani dauko wannan wawuyar yarinyar… Nasan sai ta cikamin mota da numerous friends dinta… ” ya fad’a cikin fushi,  shidai Aliyu bai ce komai  ba because he’s angry the lady he cared for among the numerous girls chasing him Failed he’s test,  kawai kaman ya dora hannu ya dinga ihu haka yake ji sannan gashi babu kyau wulakanci da gida zai koma, kiran mummy su mahboob really save him,  mikewa yayi ahankali yana cewa

“I think… Zamu tafi… ” ya fad’awa guys din calmly,

“yau ko karfe six baa yi ba and kana cewa zaku tafi?.. ” inji daya daga cikin guys din,  idanuwa  Aliyu ya lumshe trying to say something sai mahboob yayi saurjn cewa

“kiran mu akayi a gida… Shi yasa… ” ya Fadawa Wanda yayi magana trying to save him from the stress of talking.

Nan kowa ya fara mikewa ana labari aka fita daga garden din,  it’s about 7 minutes walk daga garden din zuwa inda cars dinsu suke,  kowa da motarshi amma banda yarima da suka fitowa tare da mahboob,  he was walking majestically daga ganinshi kasan jinin sarauta ya ratsashi,  hannunshi biyu cikin aljihunshi yana takawa cikin kasaita,  gashin kanshi gyare yake,  he’s so cute, who ever say black is not beauty is wrong,  sai dai wanda bai taba haduwa da hydar ba,  yanmata are  tripping for him,  mussanman ake kiranshi ace ana kaunar shi,  he will only smile and off he’s phone,  he’s nice but stubborn,  he’s frank and don’t have many words,  kullum maganar shi takaitacce ne,  most answer he gives is smile,  yawancin wayanda suka sanshi jira kawai suke suga matar da zai aura saboda yanda ayi pointing budurwarshi,  now abun takaicin is yarinyar daya ji heart dinshi yana so just over  showed her love just he asked, ko kadan bai son over do,  daman he’s mom is like most ladies will do anything to have you guys saboda yanmata yanzu babu abjnda suke so kaman already made guys Don haka su kwantar da hankalinsu su nemi macen  da zasu aura. Luckily duk matan sun samu mijin aure sannan two Elder brothers dinshi a luckily married. Ya kasance ana sonshi sosai sabida shine autan hajiyaAmina, she so much love her son and kuma yana b’ata tausayi yanda magana ke bashi problem saboda stammering,  dadin abun tunda ya girma ya san how to control his talks da bazaa gane yana stammering ba. Gaban motar mahboob ya shiga looking very dull,  motarsu was first to drive off sannan saura suka bi bayansu,  in kana tsaye gefe kana kallo sai kayi tunanin amarya aka dauko ko kuma convoy na wani hamshakin mutum,  Big girls sun gane gayu na zuwa chilling wajen so intentionally zaki gan babe sun zo wajen wishing for luck a tanka masu,   very few get lucky shima ba dai yarima ya tanka masu ba saidai abokan shi,  hausawa suna cewa mace allurace cikin ruwa Mai rabo zai tsincesu, ni kuma nace yarima allurane cikin ruwa na Mai rabo ne. Bayan kaman minti talatin suna tafiya in silence Don tunda suka shiga babu  Wanda ya ce uffan,  daman if har kana tare dashi you have to learn how to be silent if not baku taba Shiryawa dashi. kallonshi mahboob dake tuki yayi sannan yace.

“hydar… ” ya kirashi,  ahankali ya bude idanuwanshi yana juyawa ya kalleshi,

“kadai san am Not your friend kou?.. We’re brothers so dole in naga kana abun da bai kamata ba in fad’a maka…that picture you’re watching is not something you should watch,…ban sanka da such habit ba kuma ya zama dole a gareni in baka shawara… Stop it… ” ya fad’a mashi calmly yana tuki,  kura mashi ido Aliyu yayi for a moment sai yayi replying da

“hmmm… ” kallonshi mahboob yayi saboda takaici,  he can’t believe after all the long speech abinda ya samu is just hmmm

“ba laifinka bane… ” shine abinda mahboob ya fad’a mashi yana tuki.

 

A chan wata makeken makarantar Wanda kasan it’s not possible Dan talaka ya taka balle yayi wani abu ciki, yan mata ne zalla wajen sanye da light blue hijab,  kowa look neat and the environment alone is cute and tidy,  yan matan are walking in groups, kowa yana tare da kawayenshi,  very few people are walking alone,  Kowacce hijab dinta dogo har kasa,  cikin set din wasu yanmata ne su shidda,  tafiya suke ahankali daya daga cikin su tana magana tana Dan daga hannunta ta cikin hijab Mai hannu dake jikinta, yatsunta biyu na middle dauke suke da zobuna na zinari, Kowacce zinari zai kai a kalla 100k sannan yanda take magana hakoranta da akwai hakorin makka, Mai daukan ido, duk sauran yanmata sai dariya suke da alaman suna jin dadin abinda take cewa, her mouth talks very fast da alaman talkative ce, she’s fair in complexion amma ba fara chan ba, gaban goshinta kwance yake da kananun gashi, she’s pretty amma some of yanmatan da take tare dasu are prettier than her amma she’s unique sannan yanda maganar ta ke fita daga baki kaman tana shagwaba kuma sanna kaman tana yanga, tunda suka taho daga nesa bakinta kadai ke magana duk sauran babu Mai cewa komai sai dariya kou murmushi,

“kunga sankon angon kuwa?.. Wallahi I almost puke… Mutum kaman bombom… Kuma iya yarinyar tsalleliya… Wallahi ko da billion dollars zaa hadani da wannan gunkin ban iya aureshi… Wai ance yarinyar kudi ta gani… I don’t even know ina suka hadu da wannan yarinyar da har yayi mata magana ta amince… He look so. Crappy and disgusting… Ewww…” ta fad’a tana tsartar da saliva, dariya sukayi dukka daya tace

“kilan tana son abinta ahakan… ” da saurin Mai surutun tace

“kai Allah ya ki yaye… Kunga wannan bawan Allah kuwa…in short Bari ku gani… ” Ta fad’a tana daga long hijab dinta Don ta fiddo waya

Daga bag dinta, bayan yan kiciniya ta fiddo bag din daga cikin hijab dinta sannan ta bude ta dauko waya kaman something serious, kunna wayar tayi saboda baa barinsu zuwa da phone in kuma kazo dashi to. Dole ka kashe if not in aka gani tou da kanka zaa baka hammer ka fasa phone din, wannan doka ce Mai karfi Wanda komin mulkinka in har zaka kawo yarka islamiyar dole sai kun bita, kunna iPhone x dinta tayi har lokacin b’ata bar maganar wannan bikin ba, sai da ta kunna sannan ta shiga gallery ta bude wannan picture na couples sa take gulmansu ta nuna masu tana cewa

“wallahi saida naje kusa dasu nayi selfie dasu Don ku gani… Kunga fa…. ” tafada tana nuna masu picture din, duk tsayawa sukayi suna kallon picture din,

“ni Wallahi it’s not as bad as she’s saying it… ” wata daga cikin masu kallon picture din ta fad’a mata, baki Mai Wayar ta turo tana masu alaman shagwaba da face dinta

“in ban da abinku baku San halin tasleem da exaggerating ba?.. Ko cockroach ta gani tana iya cewa it’s elephant… Daman ni tana fadi nasan bai kai hakan ba… ” inji another, b’ata k’arasa ba tasleem tace

“Kunga halinku… Sai mutum yazo zai baku labari da dumin duminsa sai ku nemi rainawa mutane hankali… Mtwsss…” ta fad’a cikin sauri tana barin inda suke, da sauri suma suka bita suna cewa

“haba darling… Kema kinsan ba haka bane… Kawai yanda kike maganar angon wallahi I was thinking zanga mutum kaman smiggle na cikin lord of the ring ko dobby na cikin Harry potter sai kuma naga ba haka bane… ” inji wacce ta Fara gwalisheta, tsoki tasleem taja tana cewa

“ko ina maraban danbe da fada?.. Nidai wallahi dobby yafi min wannan mutum kyau… ” ta sake maido maganar sabo, nan fa ta cigaba da aibanta wannan maaurata da mom dinta ta kaita wajen bikinsu, she was talking so much about them and she enjoys talking about it, dukda yanda kewayenta da take taredasu basu wani nuna interest a zancen ba ita kam sai magana take, wajen da motoci ke parking suka isa biyu daga cikin su suka shiga cikin motocin su tare da yiwa juna sai gobe, sauran su hudu tsaye da alaman driver bai zo daukan su ba,

“wallahi I wonder yanda wasu basu kula da jikinsu, could you believe humaira ta cikin class dinmu smell?.. Wallahi dazun data wuce sai da n kusan sakin amai… ” b’ata k’arasa ba ta hangi motar wanta mahboob ya taho, Dan juyawa tayi yanda zatayi magana bazaa gan bakinta ba tace

“wallahi wannan yan iskan ne aka turo… ” ta fad’a Wanda yasa friends dinta kallon expensive car dake shigowa, samari biyu suka gani daya yayi relax idanuwanshi lumshe kaman yana bacci sai dayan yana tuki face dinshi babu walwala sosai kaman baison tukin at all,

“wow… ” daya daga cikin yanmata ta fada,

“babe wayan nan ke suka zo. Dauka?.. ” yarinyar ta fad’a cikin zalama

“kai farida kina nufin baki san su ba?.. Yay mahboob da yay hydar ne fa… ” inji tasleem da har lokacin b’ata juyo ba,

“eh nasan yaya mahboob amma ban san dayan ba… Wannan black cute guy din… ” ta fad’a still looking at the car dake son tsayawa

“laaahh… Yay hydar kenan… Autan sarki… ” ta fad’a In I don’t care manner,

“ke baki tahowa mu tafi kou in barki in koma gida?.. ” mahboob ya. Fad’a kaman he’s angry, da sauri tasleem ta juyo tayi kaman she’s seeing them for the first time tace

“laa yaya… Welcome… ” tafad’a tana matsawa kusa dasu, da sauri daya daga cikin yanmatan da ta kira da farida ta bita tana cewa

“pls babe Introduce me..” ta rada mata cikin whisper,

“aa… Kar kija min wulakanci yanzu..”. Ta fad’a tana bude kofar mota, tana daf da shiga farida tace

“bazaku ragemin hanya ba?.. Ba lallai driver yazo ba… ” ta fad’a jikinta na rawa, nan take sauran yanmatan suka karaso kusa da motar suna cewa

“Dan Allah muma ku rage mana hanya pls… “juyawa farida tayi ta watsa masu harara alaman suna son kashe mata kasuwa

“you see why I don’t like picking her?.. “mahboob ya radawa hydar da duk hayaniyar da ake bai tanka masu ba, kafada kawai ya daga bai bude ido ba alaman it’s nothing, duk shiga motar sukayi mahboob ya tada mota, dukkansu ukun kou fita daga gate basu yi ba driver dinsu suka shigo ta dayan Bangaren amma sabida sunga hot guys sukayi kaman basu aka zo dauka ba,

“yauwa as I was saying dazun kou.. I doubt if tana wanka… Kou kuma warin kashi gareta because she smell so horrible… Wallahi dazun sauran kadan da sai nayi amayi…ta wucewa naji wani abu ya taso min har cikin throat dina… Wallahi it’s ao disgusting… ” cigaba da yi masu labarin da b’ata k’arasa ba, duk shuru sukayi suna maintaining kansu tunda tare suke da samari masu aji especially yarima,

“sannan wannan shegiyar hanifa salisu is so dumb… Kullum b’ata iya bada hadda.. Am always saying she’s the dullest person in the class… Sai. Shegen sa ido babu abinda ta iya… Gata itace always first da ake kawowa kaman gidansu an gaji daita… ” yanda take magana cikin mota babu Mai hayaniya sai ita sannan babu abinda ke tashi sai voice dinta yasa hydar mikewa zaune ta re da bude idanuwa, Dan kallonta yayi ta mirror yaga sai kallon yanmatan take tana bada labari kaman dole, Dan juyawa yayi yace

“ke!!” ya fad’a sounding a bit angry, kallonshi tayi sannan yace

“one more word… From… You… Sunanki sorry… ” yafada word din na fita dayan bayan daya. Yana kaiwa nan ya koma yayi relaxing yana fiddo wayarshi, baki tasleem ta turo because if there’s anything she hates is tana hira a katseta, sauran yanmatan kam wish he will just ask for their names saboda he’s uniqueness, yana bude hasken wayar boobs din dake kan face din wayar suka bayyana, ji yayi ance

“laaahhh… ”

 

 

Thanks

 

S’akaci

 

 

 

 

 

 

®Zuwairat (ummumaryam)

 

 

 

 

 

2⃣

 

 

 

 

 

Free page

 

 

Hydar najin lahhhh yayi saurin kashe hasken wayar yana juyawa, da sauri duk suka sauke kansu, zuru zuru tasneem tayi sabida abinda ta gani, direction din da take zaune makes her sees it clear,

“who said lahhh…. ” shine abunda hydar ya fad’a yana kallon faces dinsu, mahboob dake tuki kallon yarima yayi yana kallon yanda ya hade rai yana tambayan who said lahh, yasan something is definitely wrong because da wuya yayi magana kou cikin friends ne balle gaban wannan yaran.

“who said lahhh!!!” ya daka tsawa da karfi kaman bashi ba, sai ka rantse bashi bane yayi magana saboda the mouth is very small compared to the echo that spread the car, nan take jikin tasleem ya fara rawa because na daya tana mugun tsoronshi, sannan she hates him because of he’s skin color, ba komai yasa take tsoronshi ba sai Don yanda duk yanuwanshi ke sonta amma ban dashi, his siblings so much loves and adores her saboda yanda mahaifiyar shi hajiya amina ke kaunarta amma shi kou sau daya b’ata taba ganin dariyar shi ba, she don’t know if he hates her the way she hates him

“bani bace…. ” ta fad’a voice dinta na rawa sosai,

“itace mana… ” inji farida that don’t know why she’s denying bayan ga gaskiya a zahiri,

“wai meye?.. ” mahboob ya tanbayi yarima da ya hade giran sama dana kasa yana kallon face din tasleem that he so much hate with passion, bai taba yi mata kallo na minti biyu a rayuwarshi ba despite she grew up a kafar mom dinshi taking his place as the auta, he’s 14 lokacin da aka haifeta amma he loves his mother’s leg so much that he was angry da it later belong to tasleem, tun b’ata fi shekara biyu ba ake sa driver ya daukota daga gidansu da nannynta a kawota fadar sarki wajen hajiya amina Sannan another thing that makes him despise her is her noise, baisan why he’s the only one that hate her noise ba, it makes him more angry when he’s mother laugh to her annoying and stupid jokes. Tsoki yaja yana maida kanshi jikin motar without replying mahboob dake tambayan shi what happened.

Mahboob yasan ba lallai ya samu reply ba sai yadan juya ga tasleem yace

“what did you do?.. ” ya fad’a yana maida kanshi gabanshi tare da Dan kallon yarima da ya hade rai kaman bashi ba, dukda he don’t laugh or talk much yana barin face dinshi normal looking cute and breath taking,

“ni babu …abinda nayi..” ta fad’a cikin matsanacin tashin hankali because what she saw is lingering in her brain, kawai she’s thinking mutum bai da kyau sannan kuma ga bad habits, she always sees him as the most ugly guy in the family saboda tsana she has the name da take kiranshi dashi Wanda babu Wanda ya sani sai mahaifiyar ta, wato black mamba.

“ban gane bakiyi komai ba…” ya fad’a yana tuki, tasleem sadda kai kasa tayi praying to get home safely, kawai she can’t wait to get far far far away from him saboda gani take yana iya yi mata komai because she sees him as a monster before now and seeing boobs on he’s screen makes it more serious than ever. Yarima kam bai kara bude ido ba balle ya maida hankali kan maganar da mahboob kewa tasleem, all he knows is he owe nobody any explanations. tasleem b’ata kara magana kou sau daya ba and it really surprises mahboob why the parrot is not talking, tayi jugum yana kallonta ta mirror yaga waje daya ta kurawa ido, gidan daya daga cikin friends dinta aka tsaya base on the girl’s instructions,

“babe sai gobe… ” yarinyar ta fadawa tasleem da sauran kawayensu, duk amsa mata sukayi amma banda tasleem that was so taken by thoughts, ita kawai tana tunanin nonuwar waye, sannan ya akayi ya daukesu, many things are running through her noisy brain. Haka akayi dropping kowa amma tasleem b’ata kara cewa kala ba, kou sunyi mata magana b’ata amsawa. Kawai she want go home ta kai rahoto inda ake jin dadin hirarta, inda in tana magana babu Mai hanata sai dai a yaba mata a kuranta ta. Mahboob bai sake tsayawa koina ba sai kofar wata katuwa gida Mai farin gate, daga ganin gate din kawai zaka san gidan bana kananun mutane bane, gefe daya mahboob ya tsaya thinking tasleem will jump out of the car as usual amma kaman b’ata san anzo gidan ba, juyawa mahboob yayi ya kalleta sai yaga sam Hankalinta bai kusa

“parrot ..” ya kirata, da sauri yaga ta daga kai,

“we’re home…” yafada mata, yarima bude ido yayi ya kalleta suna hada ido ta daukeshi da harara tana bude kofar mota, kallon kanshi yayi ya kalli kusa dashi to make sure in shi take harara, he was so surprised by her courage,tana fita tayi banging kofar motar kaman zata ballashi

“ubanki… ” mahboob yace mata b’ata juyo ba sai turo baki take tana cewa

“yan iska kawai… ” ta fad’a kasa kasa yanda babu Wanda zaiji.

“lallai ma…. ” shine abinda yarima ya fad’a sounding very angry, kallonshi mahboob yayi yace

“wai meke faruwa ne?.. “ya tambayeshi,

“wancan yarinyar.. Ta raina… Ni..” ya fad’a trying to be calm,

“parrot?.. Me tayi?..” mahboob ya tambayeshi sounding so surprised,

“wai Don raini…. Naji tace lahhh… Just when she saw… ” yafada trying to control he’s stammer,

“the picture on my screen.. ” ya k’arasa maganar daya fara, idanuwa mahboob ya zaro yana cewa

“you mean parrot saw boobs din nan?.. ” ya tambayeshi, idanuwa yarima yayi rolling alaman he’s not repeating what he just said.

“tou wallahi ka ja mata kunne before she spread you… ” mahboob ya fad’a mashi Sanin halin kanwarshi

“she won’t …dare” ya fad’a atakaice with assurance cewa bazatayi gigin wata magana kowa ya ji ba

“wallahi baka san wancan yarinyar ba.. It’s better ka ja mata kunne if har ka tabbbar taga wannan picture din… ” mahboob yafada knowing what she’s capable of

“Mtwsss… ” shine reply din yarima, yasan kou wasa bayayi da tasleem so babu raini tsakanin su balle ayi haka so he’s thinking mahboob yana maganar banza ne

“the only word I will have for you is I told you so… “mahboob ya fad’a yana tada motar, banza yarima yayi dashi yayi relaxing looking so angry,

“am so mad… Right now… ” yarima yafada ahankali

“wai menene… ” mahboob ya tambayeshi,

“mata are so annoying…. Bansan farida will send those pictures ba…. ” yafada at he’s own will because dazun da mahboob yaso suyi maganar bai tanka mashi ba,

“kana nufin wannan pictures din na farida ne!!?.. ” mahboob ya tambayeshi sounding so surprised saboda yasan how much yarima values farida, ahankali yarima ya daga mashi kai alaman yes

“how comes pls?.. ” ya tambayeshi cike da mamaki,

“I asked…. Kawai gwadata nasoyi… And boom… She sent it… ” ya fada yana daga two hands dinshi dake kwance da dark hair., goshi mahboob ya dafa yana cewa

“ni wallahi ban san why girls are doing this to themselves ba… Kou suna ganin wayewa ce I don’t know… Ba su san kou Dan iska bai kaunar yar iska da aure ba… Allah yasa su gane gaskiya… ” mahboob ya fada yana tuki, ajiyan zuciya yarima ya saki yace

“all my plans sun watse…. Ina tunanin kawai nan da wata hudu… I will settle down… Kawai zan fadawa ummah su nema min wacce tadace…. Can’t search anymore…. ” yarima ya fad’a calmly yanda voice dinshi will sound normal Don in yace zai daga murya yayi magana kowa zai San he stammers,

“matan ne abun tsoro wallahi… Banda zubdawa kansu mutunci babu abinda sukayi iya… Allah dai ya sauwake… ” inji mahboob. Yarima fiddo wayarshi yayi yana kallon pics din

“pls delete it… ” mahboob ya fad’a mashi, ajiyan zuciya kawai yarima ya saki yana sake maida wayar aljihunshi.

 

Tasleem kam tana bude small gate ta shiga ciki looking dull and sad, compound din babba ne sosai Don gidajen dake ciki suna da yawa sosai kasancewan duk wani maaikacinsu zaune yake dasu daga driver, Maigadi, Mai bawa flower ruwa, securities, masu aiki, duk gidan aka basu waje, in mutum na miji ne zaa bashi wajen da shi da family dinshi zasu zauna a same house, ba Don komai akayi hakan ba sai Don tsaro, da wuya mutum ya shiga gidan sai family, alhaji mussadiq kanin sarkine Wanda Mulki bai dameshi ba, he’s a big business man dake da mata biyu, first wife dinshi hajiya zainab dana yara biyar, four boys sai tasneem Auta and the only girl, ita kuma amarya tana da yara takwas Wanda we won’t concentrate on, family dinsu is one of the largest a garin da suke, abunka da yan sarauta komai nasu daban, one thing the whole family is built on is peace and harmony kaman yanda late sarki ya hada kan family dinshi. Tun daga wajen masu gadi zaka gane tasleem is an angel Don sai oyoyo ake mata amma kou daga kai batayi ba, kawai she’s walking heading to one of the mansion dake cikin compound din, yanda take tafiya kasan irin yaran nan ne yan shagwaba, kanta kasa b’ata daga kai ba sannan she seem so lost, wasu yanmata guda biyu ne suka fito daga wata bangare na gidan looking normal because they’re not over dressed,

“hajiya Sannu da dawowa… ” suka fadawa tasleem, Dan daga kai tayi ta saki murmushi har hakorin makka dake bakinta ya Dan bayyana sannan ta sadda kanta kasa without saying a word, wayanda sukayi mata magana kallon juna sukayi alaman da magana bakinsu, basu ce komai ba har sai da sukayi nisa daga Inda take sannan daya daga cikinsu Mai suna Hindu tace

“anya hajiya tasleem lafiya take?.. Yau b’ata bamu rahoto kou daya ba… ” ta fad’a heading towards inda wasu motoci guda biyu suke, wannan motocin are not as shiny kaman Sauran dake gefe guda, da alaman na masu aiki ne,

“da alama dai yau Batajin magana… ” dayan ta amsa mata, wani mutum ne ya taso da ganinsu,

“ina zuwa… ” ya tambayesu,

“Dinkin hajiya karama zamu Amso…” Hindu ta amsa mashi, da alaman shine driver masu aiki, bai kara cewa komai ba ya shiga daya daga cikin motocin suma suka shiga.

Simi simi tasleem ta taka zuwa wata katuwa golden door ta bude, nan wani katon falo Mai dauke da red sofas suka bayyana, komai na falon daga curtains zuwa center carpet is red, it look so beautiful that words can’t express how it looks, amma wajen look so elegant and classy, tasleem na shiga ciki ta cire shoes dake legs dinta ta saka wasu walking weakly, wuce falon tayi ta iso wata kofa tana budewa naji ana cewa

“ga painkiller, GA besty, ga kawalli, ga aminiyar ummanta, oyoyo.. Oyoyo…” wata matured woman dake zaune da face mask daure da towel ta fadawa tasleem, tasleem turo baki tayi ta cire bag dinta ta ajiye kasa tare da zare hijab dinta ta yarda nan kasa saman bag dinta sai ta wulla kanta kan makeken royal bed dake tsakiyar dakin, matar mikewa tsaye tayi tana kallon yarta because she don’t look so lively as she use to, bakin gadon matar ta zauna ta tallabo face din tasleem dake dull daga inda take kwace tace

“pain killer lafiya?.. ” ta fad’a tana kallon face dinta then sounding so distubed, shuru tasleem tayi tana kallonta,

“yau don’t you have any gist for your friend?.. ” matar ta fad’a kaman ba wata old and matured woman ba, da ganin matar kaga irin matan nan masu budurwar zuciya kou kuma ince masu nunawa da so har na hauka,

“mummy yau abinda na gani bakina bazai iya fad’a ba… My whole day is ruined… “tasleem ta fad’a tana mikewa zaune, idanuwa matar ta zaro tace

” subhanallah!! bani in sha my kawalli…who ruined my besty’s day ” ta fad’a mata,

“Hmmmm Ashe mummy mutum na muni har cikin hali?.. ”

“pls tell me mana… Me akayi?.. Who ruined your day… ” matar ta fad’a kaman irin kana tare da best friend dinka kuma she’s doing shakara for you before she gives you the latest gist,

“mummy it’s black mamba fa… Abinda na gani a wayarshi yau kou… Hmmm gaskiya Kawai ki rabashi da yaya mahboob… ” ta fad’a mata, she knows who she’s calling black mamba,

“me kika gani?.. ” kaman tana jira tace

“wallahi Mummy kirjin mace… Zindir cikin wayarshi… Ashe Dan iska ne… Daman shi yasa kou kadan ban taba jin ina sonshi ba… ” matar shuru tayi not knowing what to say,

“wallahi mummy I hate him… Dan Allah ki rabasu dayaya…kuma gobe da safe sai na fadawa ummah…” ta fad’a tana komawa ta kwanta,

“painkiller me ya kaiki wajen wayarshi ..” ta tambayeta,i was thinking Zatace she shouldn’t let he’s mom know about it, baki ta turo tace

“mummy kaddara… Kawai yana zaune gaba ni kuma baya ya fiddo wayar sai kawai Na gani… ”

“oh ni… Amma gaskiya bai Kyautatawa kanshi ba.. Now tashi ki je ki watsa ruwa…sai in sa a hada maki kunun gyadarki as usual… ” ta fad’a mata, Dan b’ata fuska tasleem tayi tace

“nifa na gaji da wannan abun… Kullum sha nake kuma kou nayi weighing kaina ba k’ara kiba nake ba… ” ta fad’a kaman zatayi kuka

“haba besty… Baki ganin cheeks dinki ya fara tasowa?..wannan slim naki yayi yawa…. ”

“nidai it’s fashion… Kawai a barni haka… ” ta amsa mata daga inda take kwance

“besty kinsan banason gardama kou?… Now tashi kije kiyi wanka nasa an hada maki ruwan wankan. … Zansa Hindu ta kawo maki… ” ta fad’a mata tana gyara daurin towel dinta

“ai kaman ta fita kou… Na ganta while coming in… ” ta fad’a cikin shagwaba because in tana tare da mahaifiyar ta she have total different feeling because she gives her total care and undivided attention ,

“zan sa aisha ta hada maki… now go… ” ta fad’a mata a little bit commanding, kaman b’ata so ta mike daga kan gadon tana turo baki ta tsallake wannan kayan nata data ajiye kasa tayi wajen, gashin Kanta kwance bayanta sai buga kafa take sai ka ranste ba yar shakera 18 bace because she behaves like she’s 10 or maximum of 12, yanda take yiwa kanta while walking look so funny and adoring, she’s so cute but have so many flaws, she’s a girl that si born in to the richest family in the state, sannna an haifeta inda ake mugun jiran zuwanta bayan maza hudu, so she’s like a celebrity in her own way, saidai duk value da Allah yayi mata b’ata sanshi ba because she don’t behave classy, bakinta rush like a tap Wanda yasa siblings dinta ke kiranta da parrot, sannan babu Mai hanata yin surutu tunda her mother is zillions percent with her, babu yanda zata kawo magana mara dadi da zata hanata, she always pay attention to all her bullshits, siblings dinta Wanda suke uwa daya da Wanda suke uba daya always trys to caution her kan yawan magana amma a banza, duk tarbiyar da zaayi kokarin yi mata dole zai watse saboda wacce take jigon tarbiyar batayi mata ba, it’s not as if she have any evil or bad character because kou masu aikin gidansu abokan hiranta ne, she don’t have any attitude na dagin kai kou nuna sarauta kou iko kaman yanda Allah ya b’ata amma kou ruwan wanka hada mata ake, every night b’ata bacci sai anyi tuking dinta in kaman wata yar jaririya, haka mum dinta zata dauki story book tana karanta mata har tayi bacci, a haka yanzu babu abinda ta iya yiwa kanta sai dai ayi mata, kou gas b’ata iya kunnawa ba balle ta iya wani aiki kou tafasa ruwa, the only thing she’s good at is talking, she don’t have single secrets of her own, she says everything dake cikin ranta, she’s loved by many saboda b’ata da matsala at all but kar kayi abun sirri a gabanta, because she will surely broadcast you, shi yasa mahboob was worried dayaji yarima yace she saw the pics amma sai shi yarima ya dauki abun without seriousness. Dad dinta has been talking to her mom kan yanda take saka yarta a gaba ta dinga surutu kou kawo mata rahoton duk abubuwan data gani amma sai hajiya zainab tace a barta yarinta ne ke damunta in ta girma zata daina, har yau kallon small tiny baby take mata Wanda shi yasa bazata kwabeta ta daina ba, duk abinda zaayi a gidansu her friends will know the details she will tell them when her mother gets now set of jewelries because mahaifiyar ta na harkan zinarai sosai. A rayuwa b’ata san illah yawan surutu ba as not all that glitters is gold. She thought duk Wanda zai nuna maka so kou zai bude maka hakora in the name of smile is a friend, ita kou daure mata face kake she won’t be quite, she must say what she have in her mind. Life is so. Sweet when you have a mother Who doesn’t correct you when doing the wrong thing but let’s see how sweet its going to be for tasleem. Tana tafiya ta shiga cikin nata part din dake cikin na mahaifiyarta, mussanman aka sake yanayin building din lokacin da aka haifeta, she have her very own parlour sai bed room da closet inda ke lode da kayan sawa kala kala masu tsada da kyau. In ka shiga Bangarenta zaka san indeed she’s a princess who doesn’t value herself at all. Bangarenta is well organised sai kamshi wajen yake, falonta na dauke da set of expensive and luxury sofas sai plasma, in short falonta yafi na wasu amaryar kyau da tsaruwa. One habit she have is tara samari, for as long as kai ba baki bane zata baka dama, but not that she will take you serious, if you like kill your self it’s your business.but she never had any serious relastionshp.

 

(Don’t say labarin Ummu maryam is always about the rich yes because nobody like poverty, duk wanda ki ciki ma Don bai san ya zaiyi ba so wannan it’s a story so let’s dive in into the world of fantasies. Afterall da akwai masu kudi Wanda baka san su ba, ai su jifatu, shop rite Dan manyan stores and super market na mutane ne kuma kai daya garesu like us, but one good thing about them is they’re not loud and lousy, kana iya haduwa dasu baka San su bane because basu nunawa duniya kansu ba, so be rich and shushhh, let’s just see results not audio money)

 

Tun falo ta fara cire kayan jikinta tana yardawa nan kasa while walking like a model, she have the perfect small waist and silky skin, kaman yanda nace ba baka bace and she’s not so much fara, she’s glowing, daga ita sai pant da bra ta shiga bed room dinta, she’s so tiny but have height, kaman a karyata haka take she’s so slim, no wonder her mom is insisting she add a little more weight. Yanda take takawa kaman zata lankwasa kanta, saida ta shiga bed room dinta ta zare bra dinta, I have to take a pick, Dan lekawa nayi naga her chest is not as slim as her body, it’s full and so round with dark tip looking so awesom. Nan cikin bed room dinta ta cire pant dinta looking so neat from head to toe, actually duk Wanda zai gan jikinta in clothes kou kuma zaiji yanda take magana will take her less a woman but unfortunately she’s woman in every aspect. She have everything a woman should have, kaman wata model take takawa, she loves herself so Much so She always admire herself, bathroom dinta ta shiga, bathtub dinta cike da ruwan dumi ta shiga tayi wanka tana bin Every part na jikinta da mixed soap kala kala Wanda most mata da suka san sirrin hadin sabulu suke amfani dashi. Bayan kaman minti goma da shigarta naga wata tashigo dakinta, tun daga kan kayan dake falo ta fara tsintowa zuwa na bed room dinta, cikin laundry basket ta zuba kayan sannna ta fita dashi alaman wankewa zaayi, the surprise thing is har da pant dinta aka fita dashi alaman shima wanke mata shi zaayi.

Sai da ta kusa hour guda cikin bathroom babu abinda take sai Waka in a loud tune ta daga kafa tana shafawa ahankali kaman she’s romancing herself, daga karshe ta fito daure da towel sai kuma tana goge kanta da another towel, foreign olive oil ta shafa a jikinta from head zuwa kasa, sai da ta gama tadauko doguwar riga iya gwiwa ta saka ta with small tiny shorts daga ciki. Tana fitowa falo taga wata zaune da mug a hannunta,

“oh ni… Har kin kawo wannan abun?.. ” tasleem ta fad’a tana turo baki,dariya yarinyar da bazata wuce shekara sha hudu ba tayi tace

“anty gashi kiji in ya huce sai in koma in debo wata… ” tafada tana mika mata mug dake dauke da kunun gyadar, kaman b’ata so ta amsa ta Dan kai saitin bakinta tace

“it’s OK… ” ta fad’a tana Kama hanyar waje rike da cup din hannunta.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment