Littafan Hausa Novels

Rayuwar Zamani Hausa Novel Complete

yadda ake tsara budurwa a waya
Written by Hausa_Novels

Rayuwar Zamani Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

RAYUWAR ZAMANI

 

🌹(qalu bale garemu mata)🌹

 

 

 

 

Story& written by

mommyn fareesa

 

na batine💃🏼

 

*kashi 60 acikin wannan labarin yafaru da gske*

 

Alhamdulillah I am a year older

Happy birthday to me

May Allah continue to protect me and guide me🙏🥰🥰

 

 

Tukwicine gareki RAUDAH MOHD SOKOTO🥰🥰 ina yinki totally

 

dominki my beloved sisters FATIMA ALIYU D Allah yabaki miji nagari💓🥰

 

Ina alfahari dake *zqinab hamisu wada*💓💓

 

Special gift to *hjy rahama garba bichi*💖💗 Allah yaraya miki zuri’ar ki kince dan Allah kikayi kuma shine zai biyaki…

 

kina raina *mmn sultan* Allah yabar zumunci🥰🥰

 

BISSIMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

 

🅿️1&2

*Kaduna state Anguwar kawo*

 

……..gida ne matsakaici ginin sumun ti”akwai dogon soro da tsakar gida da d’akuna 3, sai bayi da kitchen”bakajin motsin komai atsakar gidan sai muryar masu shigowa siyan abinci”jummai na zaune kan kujera y’ar tsugunne “gabanta manyan robobine da abinciccika ke ciki da plates “tana ta sallamar masu shigowa siyan abinci”sai wata mata agefe tana tuk’in tuwo……

Mutuncina Hausa Novel Complete

to jama’a nidai na fita sai Allah yamana dawowa kuma”cewar wata matashiyar yarinyar mace wacce shekarunta bazasu wuce 27 aduniya ba”tana rik’e da hannun yarinya guda da bata wuce 5yrs”tana d’aure da wani kod’add’an zani na atamfa”da hijab duk tayi yaga ajikinta”saidai daka kalleta kasan tanada kuruciya”da kuma kyan jiki”jummai ta dubeta tana girgiza kanta tace”wai kina nufin yawon neman taimakon zaki koma tafiya kareema?”Eh mana”inba canba ina zanje to?”tafad’a tana tab’e baki”jummai ta girgiza kanta kafin tace”koda zakiji zafina kareema saina fad’a miki gsky”ayanzun rayuwar da muke ciki ba’a zama sai antashi annemi sana’ar yi”duk yadda kike son hutu da jin dad’in rayuwa nafiki so “amma gashi banbi son zuciyaba na tashi na nemi gumina”to ke jummai in bacin abinki ina naga jarin?”kuma wace sana’ar zanyi?”kina ganin mutumin nan kullum aikinsa kiran bbu?”kullum yadawomun da zancen fatara jiki na tsami ya tulkemun ad’aki”bakisan gsky kareema”yanzun ga atika nan atare mukeyin aikin abincinnan ina biyanta kullum tana samun kud’inta”har cewa nayi ga freezer ta kidinga had’amun sobo ki k’ullah mudinga raba ribar”kika k’i”nace ki dinga kitso na kud’i”shima kikak’i “kinfi gane ki d’aura zani matacce kije yawon maulah?nidai dan Allah adinga kyautatamun zato”ba maula nakeyi ba neman taimako ne….to shikenan Allah yabaki sa’a”dg haka jummai ta juya taci gaba da abinda takeyi”yyinda atika keta luliyin tuwon dawa na siyarwa bata tankasuba”ita kuma kareema taja hannun y’arta ilham ta fice dg gidan”aranta tana ganin mutanan da suke zaune agidan hayar sun sakawa rayuwarta ido…..

Kareema batafi awa guda da fitaba”mijinta mai suna bello yashigo cikin gidan anata kiran sallar azahar”yana rik’e da ledoji a hannunsa”ransa yab’aci sosai dayaga k’ofar d’akinta arufe”sannunku dai! dan Allah ina kareemah taje ne?”yafad’a yana d’aga tsaye yana kallon jummai”da mamaki jummai ke sauraronsa”aranta tace”wato bema san ta fita ba kenan?”gsky bamu san Inda taje ba tadai fita kawai”bece komaiba ya ajiye ledar hannunsa yana fad’in gashi abata idan ta dawo”yana fad’in hakan yajuya yafita dg cikin gidan”jummai ta jawo ledar ta duba”cefane ne wanda zaiyi na nera 100″sai maggi da mai a k’ulle da ledar taliya super getting gida d’aya” sai gawayi rabin tiya”shiru kawai jummai tayi ta maida komai ta ajiye agefe”aranta tana tunanin aibun bello be wuce ace k’azami bane amma yana k’ok’ari kan kareema amma bata gani”girgiza kanta tayi tana shan alwashin muddin kareemah tadawo zata fad’a mata gsky komai zatayi mata saidai tayi….

Kareemah kuwa koda ta fita adaidaita ta hau “aka ajiyeta anguwar nassarawa sbd dama anguwannin masu dashi take zuwa”idan yau taje wannan anguwa gobe awata anguwar zataje” bakin k’ofar wani had’add’en gida ta tsaya”ta tura k’ofar get d’in zata shiga”get man yataso yana fad’in wanene?”saurin sauya furkarta kalar tausayi tayi tana fad’in bak’uwace masu gidan na nan ne?”lek’owa yayi dattijon yana mata wani shegen kallo na raini yace”ki koma dg Inda kika fito an hana barin irinku shiga”kuma mai gidan baya nan”dan Allah kataimaka mun naje wajen matan gidan….yana k’ok’arin mata mgn sukaji horn d’in mota”da sauri kareema ta juyo tana wani k’ara sauya fuska kalar tausayi”get man ya harareta yana korarta yafara k’ok’arin bud’e get d’in”ita kuma tayi baya amma tak’i tafiya”motar ta shigo cikin get d’in gidan”da sauri kareemah ta shiga ta nufi wajen motar dake k’ok’arin yin parking”wani matashin babban mutum yafito dg back sit”wanda akalla zaiyi 45yrs zuwa 50yrs”ta zube ak’asa tana gaisheshi”da ido yatsare kareemah yana saurarenta ta duk’a agabansa tana matsar k’wallah yataimaka mata tanada marayu”mai gadi dake kallonsu yamatso yana cewa”wlh Alh duk irin wa’annan matan ma k’aryatane! da k’arfin ta da komai bata iya tashi ta nema….wlh da gske nakeyi idan kuma bazan samuba saina tafi”Alh yatab’e baki yana yima mai gadin wani irin mugun kallo”hakan yasa yajuya yakoma”kafin ya kalli kareema yace”yarinya taso muje ciki ki amshi sak’on”dato ta amsa tana jin dad’i aranta”Alh yajuya yatafi”tabi bayansa da sauri”k’ofar wani sitting room yanufa ya bud’e da key yashiga”kareema ta shiga tana rik’e da hannun ilham”k’asa kan carpet ta duk’a”ta d’ago kanta suka had’a ido da Alh dake zaune kan kujera” yana binta da wani irin kallo”gabanta yafad’i tayi k’asa da kanta”naji bayaninki kuma zan taimaka miki”amma kinsan ita rayuwa cud’anni in cud’eka akeyi”ban gane mekake nufiba Alh?”ki tashi muje dg ciki idan mun fito zan baki dubu 20….ban gane mushiga ciki ba?”ke kinga bana son hauka”idan bazaki iyaba tashi ki bani waje”ko kuwa kina nufin haka kawai zan baki kud’ina ban amfanu da jikinki ba?”innalillahi wa inna ilaihir raju’un! wlh ba haka nakeba bawan Allah”tsaki Alh yaja yana k’ok’arin tashi tsaye”kareemah ta mik’e tsaye da sauri taja elham suka fito dg cikin parlourn jikinta na kirma suka yi hanyar get”Alh yabiyota yana fad’in mai gadi da mai bama flowers ruwa karsu barta ta fita”ihu da kururuwa kareemah takama yi arikice”mai gadi kuwa ya rufe k’ofar fita”tsabar tashin hankali kamar kareemah tasaki fitsari a wondo”y’ar iskace wannan yarinyar”kai halilu kaci ubanta”cewar Alh yana kallon me bama flowers ruwa”kareemah tafashe da kuka tana fad’in wlh sai Allah yasakamun”sbd ka nemi kayi fasik’anci dani naki yarda shine zakamun sharri….bata rufe bakiba halilu yayo kanta zai daketa ta matsa baya tana ihu…hakan yayi daidai da isowar matar mai gidan”Alh yakasa mgn yana zaro ido yajuya yyi gaba da sauri”matar gidan tace”lafiya naji ihu haka?”kasa mgn halilu da kareemah sukayi “halilu babu imani yafinciko kareema yana wanketa da maruka”har bakinta yafashe”bakada hankali ne?”akanme zaka mareta”harka tab’ata bayan bakasantaba ba muharramarkaba??Alh ne yabada umarnin jikinta yagaya mata”yafad’a yana k’ok’arin dukan kareemah dake tsaye tana kuka da hawaye da bakinta daya fashe”kai halilu”kabarta tayi tafiyarta”baba mai gadi bud’e mata get ta tafi”kareemah na kuka batayi mgn ba taja hannun y’arta tayi waje”hjy taja tsaki ta koma ciki sbd jikinta yabata taimako tazo nema mijinta yamata zancen banza shine tak’i amincewa zai sakq atozartata…..kareemah na kuka wi wi ta fito dg cikin gidan hankalinta tashe”tana dana sanin zuwanta gidan”gaba d’aya tsoro da fargaba yaka mata”kawai saita tsayar da nafef ta wuce gida”tanajin zafin kud’in datakashe na abin hawa kuma bbu biyan bukata…..

 

Bakajin komai acikin bed room d’in sai nishin Anty murja “yarane guda biyu maza da shekarunsa ba wuce bakwai bakwai ba”sune zaune agefen ta kan bed” kowane ta zaro mamanta guda tabashi yanata tsotsa tana sakin nishi”sunfi awa tana basu suna sha”kafin dg bisani ta mayar da maman tabasu kud’i kowa naira 100 da sweets”kafin ta sallamesu su fita”wanka ta shiga tayi”bayan ta fito ta shirya cikin sabon d’inki”doguwar riga ta shadda light purple”d’inkin yabi jikinta”batayi make up sosai ba amma ba k’aramin kyau tayiba”ta zubo gashin attached abaya”ga hasken bleeching daya k’arama fuskarta kyau”tana zuba wani fitinan nan k’amshi ta yafa mayafi siriri”wanda ko bazawarar arzik’i bazata yafashi ba balle matar aure”tana taku d’aid’aya ta fito dg cikin bed room d’inta”mai aikinta nata goge goge da share share”dan time d’in be wuce k’arfe 9:30 am ba”dama break fast Anty murja tagama shine takira su sadeeq dake mak’otansu”tana yin haka dasu tun tuni”takuma gargad’esu karsu sanarwa kowa”tana k’ok’arin yiwa mai aikin mgn”wayarta tayi ringing tana dubawa taga mai gidanta ne”wanda basu jima da aureba “shekara 2 kenan da aurensu kuma bata tab’a haihuwa ba”kallon mai aikin tayi tace”ta bawa pls idan kin gama gyara ko ina”ki rufe main parlour kibama get man key d’in”ni natafi skul”daga haka tayi gaba batare data jira amsar ta bawa ba”tana fitowa ta shiga motarta y’ar k’arama mai marfi 1″bayan tashiga takira mijin nata tana tab’e baki”bugu 3 yad’aga yana fad’in sweet heart ya gidan?”lafiya qlau”in sha Allah gobe zan dawo”dan Allah da gske kakeyi?”Eh mana”to Allah yasa”dan nasan kasaba cewa zaka dawo naji shiru”karki damu zan dawo goben”kwana nawa zakayi to?”ko sati ko 5days”yanzun wata 5 baka gida ina laifin ko satin kayi ko kwana10″gaba d’aya kabama neman kud’i mahinmanci akan iyalinka”kinga kiyi hak’uri bana son dogon zance”shikenan ni dama skul zan tafi”yau na makara ban fita da wuri ba”nasan yanzun anfito break(tana teaching a secondary school) okay idan kin dawo zan kiraki”dg haka yakashe wayar”ta tab’e baki tana jan motar”tana tunani”gaba d’aya damuwa ta mata yawa”tanada buk’atar d’a namiji akusa da ita”ita kuma bazata iya cin amanar aureba”tana son mijinta amma bashida lokacinta”zai iya wata ukku ko biyar baya gida”idan yadawo kuma kwana2 ko 3 yakeyi yatafi”danma tana teaching tana rage kewa”tun last 2 month”dubarar tabama su sadeeq mamanta tazo mata”hakan yasa take kiran yaran idan taji sha’awa saita basu tasamu biyan buk’ata…..da wannan tunanin ta iso skul d’in tayi parking ta fito”tun dg nesa ta hango malamai maza zaune aharabar makarantar suna shan iska”office d’in vice principal ta nufa…mlm Ahmed yadubi mlm kabeer yace”gafa mutuniyar can tazo”yau kuma wankan shadda akasha”kaidai bari kawai”tun d’azun naketa cewa murja shiru ko lafiya?”sai yanzun anfita break tazo”wai kai dan Allah sonta kakeyine kake damuwa haka da ita?”cewar mlm Ahmed”mlm kabeer yace”wlh da ace mijinta zai taimakeni yasaketa dana aura”dan wlh gaba d’aya ko muryarta idan banjiba banida nutsuwa”lallai abin babbane”kana saurayi kakeson ka auri bazawara in kasamu”nidai kawai inajin tana burgeni”dan kaf malaman dake skul d’in nan mata bbu wanda yakaita d’aukar zazzafan wanka”wlh kuwa ga muryarta mai dad’i”barama naje can na tsaya sbd najirata”yafad’a yana mik’ewa tsaye yabar wajen yanufi bakin k’ofar office d’in vice yatsaya”mlm murtala dake zaune agefe yana sauraren su ya girgiza kansa “yana mamakin irin kazamar rayuwar damuke ciki a wannan zamani”abin ya wuce Ayi da y’an mata harma wai matan aure”shi in bacin da suka fad’i tanada aure wlh ya d’auka budurwa ce…..

 

***************

zaune Aysha take kanta ak’asa a parlourn mahaifiyarta”hannayenta da k’afafuwan ta sunsha lalle ja da bak’i”da alama Aysha amarya ce”umma na kallonta tace”Aysha gobe kamar yanzun kina gidan mijinki”ina miki fatan alkhairi da addu’ar samun zaman lafiya da kwanciyar hankali”kindai ji me mahaifinki yafad’a”?idan har kin kashe aureki badai gidan saba”sbd kwata kwata mijin dakika zab’a bashine zabinsa ba”wanda yaso ki aura daban”wanda kikeso daban”to koma miye haka Allah yatsara matar mutum kabarinsa”sai kije kiyita hak’uri da zaman aure”ki kuma yi hak’uri da surukar taki”dan ance agida d’aya kuke”jiya da akayi jere kowa yasani”tabbas nura mutumin kirkine kowa yasani da akayi bincike”amma zaman aure sai anyi hak’uri kina jina?”kanta Aysha ta gyad’a kanta”gabanta nata fad’uwa”gaba d’aya tsoro ne da fargaba aranta sbd ance agidansu nura zasu zauna”kuma mahaifinta baya son aurensu da nura”saidai tana son nura kamar ranta”idan bata auresaba k’ilan zata iya mutuwa ma…..sosai umma keta bata shawarwarin zaman aure …..

 

*Gidan Alh haruna*

Tsaye yake atsakar gidan;yana sanye da yadi ash colour”Riga da wondo da malun malun” yanata tijara kamar zai ari baki”kowa yayi tsit”wasu na tsakar gidan wasu na cikin d’aki”uwar gidan mai suna hauwa ta dubesa tana fad’in dan Allah Alh kayi hak’uri zamu gyara”nayi hak’urin banza kun kashemun gida da kazanta”to bari kiji dg yau nagama haihuwa”duk shegiyar data haihu acikinku kanta ta haifarmawa wlh”yara goma sha 15 sun isheni”dan ma nasamu ukku sun mace”yazama dole kudinga gyara gidan nan ana sharesa da gogesa”ina maryam take?”bata nan inaga”gidan ubanwa taje?”bansaniba gsky”ina uwarta take?”ke lu’ubatu! da sauri Anty ta fito”ina maryam take?”tana waje Salim ya aiko kiranta”aikuwa zataci ubanta tadawo”sbd na rabata da shegen yaron nan”ubanmi yake dashi dazai aureta?”dake da ita wlh kunjama kanku”in bacin kina wawiya da rana tasaka zai aiko kiranta tad’i”ki barta taje kuma”kayi hak’uri Alh….. hak’urin banza da wofi”kuna abu kamar dabbobi”to bari kiji ba a kanku zan k’are da wahala ba”kowace tasamu sana’ar yi nagaji”dama hauwa nayin sana’a”keda zainabu ne kuka dogare dani”haihuwa kuma bana buk’ata idan wata ta haihu kanta ta haifarmawa wlh”sannan ina sadeeq yake ?”yana d’aki”maza yaje yakiramun maryam d’in dan ubanta ko kuwa nazo nasameta dg ita har saurayin nata su gane kuransu”sadeeq wanda bai jima da dawowa dg gidan murja ba yafito dg cikin d’akin mamansa yafita k’ofar gidan……

 

Afannin kareemah……

 

sharhi is compolsery😎😎ko aji shiru

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment