Littafan Hausa Novels

Rayuwar Duniya Jami’a Hausa Novel Complete

Sirrin Doguwar Mace
Written by Hausa_Novels

Rayuwar Duniya Jami’a Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

RAYUWAR DUNIYA JAMI’A

••°1°••

 

NA basmah err LELE

 

Babbar makaranta cea mai dauke d fitattun dalibai masuji d kansa’ yanayin makarntar yakasance samari da ‘yan matane keta kai da kawo aciki’ kowa sha’anin gbansa yke, can nake hango mnyan ‘yan mata tsaye d samari sai faman tadi suke’ abn mamaki harda err lele acikinsu’

 

 

{NISHA}

Sanye take cikin doguwar rga lemon green. Ta yane kanta da farin gyale, fiskarnan xagaye da dark brown glasses daga enda nake tsaye ena hango muku komi dake jikinta kasancewar rgar datasa bata boye komae nadaga halittan surar jikinta ba, matashiyar budurwa cea fara Allah yay mata ni’imar jiki gata da manya hips saikace ita taiwa knta’ fuskar nan tasha make up. Tafiya take Cikin kasaita da salon Jan hankali duk namiji mai yawancin sha’awa baizai iya jure hakurin kallonta bah! wata shegiyar mota ce take biye da eta a hankali kalar sararin samaniya Ankara da hakan datayi shiya janyo tafara rausaya was yayinda dik wani halitta dake jikinta yafara rawa. hkan yasa kaff maxanda ke wurin kowa hankalinshi ya koma kanta wai wann wce irin matace hka? anya kuwa musulmace? tambayrda bro raheem yay min kenan lokacinda idonsa ya sauka akanta’ amsarda nabashi “0hoo😳 da fitowar saurayin a mota yce ”yan mata jimana tay tsaye wuri 1 cakk’ nace ba ke kyakkyawace da ganin wnn klar fitar taki nace ke ‘yar hannuce hkan yasa na kwamuso domin na kwashi banunxa koba hkaba’ ya fda cike d murmushi, ya tsanta tasa tatoshe lebensa murde baki tay tace see my guy “uzurinda kasamu guna kasan cewar kai bakone a skul dinnan’ dubeni sma da kasa wann ba irin kalar hajarku bce domin yar jami’ah sai fitaccen dan jami’a my fans koba hkaba’? suka amsa tare hakane “hakanee, Allah ya kara tsawon rai yar jami’a wnnn shine cikakken laqaninda suke kirnta dashi’ takada masa riga taja tsaki tajuya ta nufi class wurin daukar lacturer

Gindi Dadi Hausa Novel Wattpad

**** **** **** **

{JAWEEHER}

da fitowarsa a toillet ya nufi daki ya tada ita’ firgigit tatashi tay taslima’ “hba horney wnn wane irin barci nea anya kuwa zaki samu shiga lacture kuwa? 0hh nashiga uku a gurguje tanufi toillet bayan tafito tare sukai break itada mai gdn nata, tashi tay tanufi daki wata hadaddiyar kwalliyace tayi’ d fitowr ta palour sukai ido hudu da angon nata’ “jaweeher yafada cike d mamaki duk wnn kwalliyar wakikayiwa ita? kda fa ki mnta ke matar aure’ cikn shagwaba tace “hba darling kayarda dani wllh bna kula kowa a skul’ yaja tsaki to wllh bzan yarda ba janyota yay jikinsa ysa hannu ya lallata kwalliyar murde baki tai tace “uhm mazn zamani akwaiku d kishi kawuce mutafi karkasa nayi latti’ dai2 kofar makarantarsu ya’ajiyeta tsaye tay tana masa by bye d hannu harsaida ta daina ganinsa’ jaweehr na matukar son mijinta khalil darect ta wuce sai class’

**** **** **** ***

{RUFAIDA}

bayan tagama kimtsawa hajib nea tasaka baki wnda ya rufe kafafunta shiff’ ta dauko niqab tasaka kana ta rungume littafnta kmar yanda tasaba’ sann tafito taima ummanta brka d kwana hla zalika abbnta, bude bakinsa yce rufaida harkin fito tace “eh abba ya dauki 200 kudin napep ya bata tai gdy sannan tafita mai napep bai tsayaba sai bkin kofar makarntar’ a gurgeje tanufi class sbd tayi letti sosea’ kubiyomu domin jin labarin rayuwar wadnn 3 friendx

NISHA’ JAWEEHR’ RUFAIDA.

 

Err lele & raheem jega📚

🌺❣RAYUWAR JAMI’A❣🌺

••°2°••

dashigart class aka dauki ihu cike da xolaya suka kaudi kabbara tattare “ALLAHU Akhbar sannu d zuwa malama rufaida da sauri NISHA tatashi “hba rufaida wake wace irin kidahuma cea harsai yaushe zaki wayene wnn salihancin yay yawa kullum cikin saikace mtar aure’ duba kiga irin shigarda nakeyi duk namijinda ya ganni sai ya kyasa’ hkan yajawomin farin jini a wurin samari’ ta kalli class “fans koba hkaba’? suka amsa tare hkane suka dauki ihu tare d fadan Allah karamiki tsawn kwanaki Yar jima’a cikin tsawa jaweeha tace “ya isahh’ “hba nishaa karfa ki mnta rufaida qawar muce duk wnda yasanmu a makarntarnan mu3 nea ya kamata kiyimata uzuri wnn itace tarbiyarda iyayenta suka bata mei yasa kikeson ki canxa mata ra’ayi “au watau shigar mata xakiyi koh? to bari kiji wllh ynda nakesn kaina hka nakeson rufaida and u’ dn hka bazan saka idoba inaganin abinda zaijawa qawata raini banyi magana’ har alokacin rufaida tsaye tke fuskarta cike d qwallo sanadiyr niqab dinda ke fuskarta bawnda ysan halinda take ciki’ ana hkan saiga Dr KB yashigo watau malamn da zaimusu lacture ranar’ hkan yasa kowa ya koma sit dinsa ya zauna’

bayan sunfito dga lacture tafe suke su3 nisha’ rufaida’ jaweeha “nishaa yakira sunanta dukansu suka juyo’ cikin murmushi tace “0hh sweety na’ kallon jaweeha tay ta sunbaceta a kuma dn rufaida sannan tace to qawaye saimun hade tomorrow luv u all tafada cikin shaukin shagwaba’ d gudu taje ta fada jikinsa sai rantayar yawun bkinsa take’ it means sweet kiss’ “hba baby na mei ysa katafi kabarni d qewar 2 dayx bamu hadu ba’ yay murmushi “sorry my dear yau dole muyi harka ganinki cikin wnn kaya harkin tayarmun d sha’awa murmushi tay tace “Allah koh’ eh mana “kinga yanxu zamufara zuwa club dga nan zamu wuce hotel sbd a matse nake naji kaina a sama cikin rangwada yay wani rataya hannushi akafadanta suka kma hanya abinka d masoya sai kall0′

 

EL rufa’i nea shida dr kb zaune kusa d office dinsu suna karatun jarida daidai isowar sa rufaida itada jaweeha’ el rufa’i yce wllh dr kb tunranda nke koyarda yarinyarnan bantaba ganin fuskarta ba’ uhm rufa’i knan ai irin matannan masu kyaun gaske sune ke buyan fuskarsu sbd nacin samari duk inda akabi wnn kyakkyawar yarinyace’ lokacin el rufa i yanisa yace’ “aikuwa idn hakane yaxama dole gbe naga fuskarta idn kyakkyawace kaga zanji dadin kada ita a exams hkan zaisa nasamu cinma burina’ dr yay dariya’ rufa’i bakada dama duk matanda kake amfani dasu yanxu wnn yar shaifai shafai tatsone ma ido’ tab’ Allah ya shiryeka’ zare ido yay mekace dr? au bakajiba toh cewa nay Allah ya shiryeka’ murmushi rufa’i yay “uhm dr kenan kace Allah ya shiryemu duk abinda nakeyi shikake dan hka kar tasan kar’ kuma da ikon Allah sainasha romon ‘yar salihannan’suka kwashi dariya tattare’ dga karshe DR yatashi “toh malam nixan shiga office Allah kaimu gbe lapia’

 

jaweeha nd rufaida suna kai bakin gate sukai sallama d juna rufaida tatari napep tawuce jaweeha batai minti2 b saiga mijinta yaxo dauketa suka lula’

 

raheem jega📚 & err lele

[2/24, 11:18 PM] Basma Er Lele: 6/3/16 8:01AM: raheem jega📚

🌺❣RAYUWAR JAMI’A❣🌺

••°3°••

 

raheem jega📚 & err LELE

 

karfe 4:00pm nishaa Tanufo gidah cikin maye A harabar gidn taci karo da mummy itada abba tsaye Cikin muryar maye tace “Sannunku’ “nisha xonan mummy ta fada cikin tsawa’ bana rabaki da shay_shaye nanba duba shigarda kikayi duk halittar jikinki ba abinda mtum baya gani, mace mai zaman kantama baxatayi shiga irin wannan bah! “hba hajia yakamata kibi yarinyarnan a sannu’ kuruciyace wata raNa sai lbr, ko kadan banason naga ana takurawa ‘yarinyarnan’

 

“alhaji wann ba tarbiyar kwaraice kake dora yarka akaiba’ kaduba irin shigarda yarka takeyi kuma ka amsa sunanka musulma’ duk yanda kakeson nisha hka nakejinta araina amma addininmu bai bamu damu muyi shiga irin wnn bah! takarasa mgnr cikin kuka’ “to naji, ya janyo nisha ajikinsa’ fadamun er baba dga ina kikafito? “abba friend dinane ya daukeni muka tafi club shine yabani wani abu nasha dga nan nafita hayyacina sai yanxu na farka dga barci yce natashi mutafi ya kaini gd’ shine kma nazo mummy ta hauni d fada’ “ayyah! nima idn baki daina xuwa club ba zanyi fushi dke’ tace “abba kuyi hkr bxan karaba’ yawwa yar baba shiga dga ciki gamunan xuwa yanzu’ darect dakinta tanufa ta fada kan gado barci yay gaba da itah!

 

A wurin jaweeha kuwa s0yayyace ke guduna itada mijinta khalil’ wani abu sai rayuwar aure’ sanye take d dgon wando red’ dn white shirt mai black jacket wanda akekira boyfriend jacket tayane kanta d jan mayafi zaune tke yayinda khalil yay filo d cinyarta kansa na gugan lallausan hips dinta’ wasa suke d dariya abinka d ma’aurata kure sa da kallo tay shiru ya biyo baya zuwa 30sec can naga tashiga lumshe ido jikinta duk yay sanyi ta mike tsaye ta rika hannunshi cikin salo d launin shagawaba tace “baby mushiga ciki “doing wht? “tunzure baki tay “baby i need u plz come now’ bai musaba suka runtuma daki turasa tai kan gado tabi bayansa’sakon kiss suka fara aikawa juna hade da murmushi mai rikitarwa’ ba tsaiko jaweeha tashiga remove din blause dinta kallon juna suke cikin shaukin rayuwa “honey U can strt tofa basai lbr ya canza bah!

 

kwance take a cinyar mahaifiyarta’ “rufaida Na lura akwai abinda yke damunki duk lokacinda kika dawo dga skul sainaga kincanxa fuska’ kodai jami’ar cea da wuya? “umma frndx dinane kullum suna cewa Ni kidahuma cea ban wayeba wai saina daina saka niqab kosu daina zama dani wnn shine abinda yke sani damuwa’ Allah sarki kiyi hakuri kinji’ duk abinda zasu fda kanki suda Allah kada kiyarda duniya ta rudaki ki mnta tarbiyarda mahaifinki yke baki’ tashi kije ga abincinki can kidauko’ yarinya ‘yar gidan mutunci rufaida nabin umurnin iyayenta’ wnn itace special life’

 

yan uwa ina kira gareku wllh kar duniya ta rudemu mumanta iyaye’ duk wanda ya wulakanta iyaya kare sai yafishi daraja a idon mutane’ Ya zata kasance haduwar El rufa’i da rufaida’…….🖊

 

basma er lele & raheem jega📚

 

🌺❣RAYUWAR JAMI’A❣🌺

••°4°••

today is wed’ el rufa’i nea ya shigo class dalibai suka kwashi gaisuwa’ aka fara lacures bbu kama hannun yaro tambaya yay “wazai bani amsar wnn qeution? kowa y dga hannu’ murmushi yay ya nuna rufaida’ “malama mai rga bude fuskar kibamu amsr tambayarmu’ class suka dauki dariya “mlm ba’aganin fuskarta “what wnn ba hujja bace’ rmv ur net ya fada cikin hargowa’ jikinta na rawa tadaga niqab a hankali’ saiga hawaye sunkasa tsayuwa a idonta’ ta amsa tambayr yay murmushi yce “kutafa mata jaweeha ta kalli qawarta kwallarda tagani a idon rufaida su suka sakata damuwa’

 

3:45pm suka fito dga lactures tafe suke su3 kmar ynda suka saba’ “a skul dinnan b malaminda nke son lacutures dinshi like el rufa’i amma wlh yanxu duk naji natsaneshi’ “kiyi hkr rufaida nima bnji dadin abinda akaimiki ba’ nima ina son lactures dinshi amma tana bani wuya inama ace zansamu wnda zai rika koyardani maths a kullum’ “jaweeha knan ai wann abu mai saukine “d gaske nishaa? kwarai kuwa ni zankaiki gurin wnda zaikoyrda cikin kankanin lokaci saiki gane kmai’ ta maida hankalinta wri nisha’ qawata “wnn waye shi’ “sunansa bilal “mei zai hna kihadani dashi’ d sauri rufaida ta juyo “hba jaweeha karfi kimnta kea matar aure cea “dakata rafcy nifa b yarinya bce kuma nasan aikinda nkeyi ai wnn cigaba nea zansamu’ ta tunzure lebo “okk shikenan Allah ya taimaka amma inajimiki tsoron abinda zaifaru gaba’ “ba abnda zai fru sai alkhairi’ zaune yke akan motarsa ya kurama wayarsa ido murmushi kawai yke abinsa ga alamu cht nea yakeyi’ “sannunka dga kaii yayi lokacin yay ido hudu d nishaa’ “uhm mnyan mata sannunku’ suka amsa tare da murmushi’ “sunana nisha wnn jaweeha dn rufaida’ bayan ta gabatarda knsu tay masa bayanin abinda ke tafe dasu’ “yce ba matsala by 2mrw zata iya zuwa’ hkan baima rufaida dadi ba ganin ynda jaweeha ta hda alaqa d sauriya matsayinta na matar aure’ wayar jaweeha tadau ring “helloo honey harka iso’? “eh kuma tafiyata zanyi dmin nagaji d jiranki’ “uhm uhm wllh idn katafi kuka zanyi ta fda cikin shagwaba’ bansan mei ya fda mata b hannu ta dgama nisha d rafcy da gudu ta nufi inda khalil dinta’ waya nisha ta dauka tashiga kiran rabin ranta’ ringin n farko aka amsa wayr “hba baby na mei ysa zakimn hka sanin kane bazan iya jure hakurn shudewar yiniba batare d naji kaina saman network ba’ “ohh am sorry my nisha’ kikasnce cikin shiri dmnin hadu warmu skul gbe a hotel zamuyi tamu lactures tay murmushi “baby wanr irin kalan dress xanmaka gobe’ “kinfi kowa sani amma kayn ya kasance pink clour’

 

rufa’i yau duk na lura hankalinka baya gunka “lfy dai? DR KB ya fada “uhmm bari kaida yau nga fuskar ‘yar shafai_shafai “hba dea’ suka kwashi dariya tattare’ DR yce “yanxu ya kenan? “tab’ KB harma tambaya kke’ ai dga yau nakama bibiynta knan sai haqona ya cinma ruwa’ “hahh wlh rufa’i bakada dadi tabbas zaka sharbi mazar kolah!

TAKU HAR KULLUM

basmarh err lelen writers😘

[2/24, 11:19 PM] Basma Er Lele: 7/3/16 11:19AM: raheem jega📚

🌺❣RAYUWAR JAMI’A❣🌺

••°5°••

 

basmah err lele & raheem jega📚

 

SafiYar Alhamis’

kwance take akan gado Yayinda barci yay nisa da itah! Wayarta ta dau kara a hankali ta dauka tare da sauke kafafunta kasa’ “hello nishaa plz idan kinshirya kibiyomin muwuce skul tare khalil dina Yau bashida lfy’ hahh hlan mei kikai masa adaren jiya? “Lol nisha banasn shashanci koma menene idan kikazo zakiji’ katse wayar tai tanufi toillet hka tafito dga ita sai farin tawul daure a kirjinta dress mirro ta nufa abinka d manyan mata andau long time ana Yan shafe2 dogon wando ta saka pink’ ta dauko riga white mai dogon hannu ta daura bakar abaya mai santsi dga nesa kana hangen kalan hallitar jikinta’ tai rollin kanta d light pink siririn dankwali edonnan yasha dark brown glasess da yay yanayi da fuskarta kasancewar ta fara’ fuskarta tasha faundetion powder tay kyau sosea kai kace Kausar luv ce tai mata Make up din😜

 

palor tanufa kaf halittar jikinta rawa take’ tay wani rungume books dinta a hannu’ “mummy brka d kwana, shiru bata amsa mataba tunxure baki tai cike d shagwaba “uhm uhm mummy wai menene? “uhm nisha har kullum idan baki gyara halinki ba bazan taba barin fushi dke bah! domin bxan iya jure ganinki cikin wnnn batacciyar hanya ba’ wuce kibani guu, ta fada cikin hargowa’ dukan kafafunta tke kasa’ tanufi dakin abba, hka yashiga lallashinta car key dinshi yabata ta dauki mota darect sai gidan jaweeha dke unguwar shehu’ dma jaweeha tagama shiryawa suka dauki hanya zuwa babbn skul dinsu A B U Zaria’ “rufaida kuwa tashi dress dinta kamar yanda tasaba dogon hijab nea harqasa d niqab bayan ta gama shiryawa tanufi abbanta cikin girmamawa ta gaidashi hka ya amsa sannan yce “rufaida kiyi kinga jiya ko abincinda zamuci bamusamu b gidann a yanxu banda zarafinda xanrika bki kudin napep xuwa d dawowa aganina da kin hakura kinkoma skul da kwana da yafi sauki sbd yanxu komai ya kare a wurina’ hawaye suka karyo a idonta “abba bkm Allah baka abinda zaka kula da ummata kuma atayamu addu sbd munkusa fara exams’ abba yce “Allah yay miki albarka adawo lfy.

 

a wurin nisha kuwa tafe suke a mota sound din wakar nick minaj ke tashi acikin motar’ “hba nishaa sautin yay yawa magana nke tundazu amma kmar bakya jina’ “ohk am srry ina saurarenki’ jaweeha tace ” gsky yakamata mubiya mudauki sweet rufy “dakata jaweeha kinmanta irin cin mutuncin d mahaifinta yayimun harkirana karuwa yay kuma yce duk yakara ganina tare da ‘yarsa saiya batamn raii to wllh bazn jeba, darect suka wuce skul nisha tay parkn inda ake ajiya motoci’ zaune sukai cikin motar suna fira “nisha ya kamata mutafi class sbd ankusa fara lactures “jaweeha kenan aiba lactures datafi wadda kikai daren jiya keda khalil dan hka nima yau a hotel zanyi tawa nida baby na’ “tab Allah bazn class b inhar bake’ “tohh lallai kinada jaa’ barima kigani waya tadauko tashiga kiran saurayinta only 5mint yashigo d babbr motarshi baka kaida kake waje baka isa kaga wanda yke cikiba’ “okk kinga jaweeha baby na ya iso nizan tafi dn hka kije kisamu bilal dama yau kukayi agrement xakizo kiss dinta tay a fuska tai mata by2 murfin motar tasa ta bude tashige dganan suka lula zuwa hotel wurin shashancin su’ girgixa kai jaweeha tai “nishaa inason xama dke amma hali bana kwaraiba Allah shiryaki anan tanufi wurin bilal amatsayinta na matar aure Hmmm wasu matan JAMI’A sai………!!

 

rufaida koda ta iso skul tuni lactures tay nisa kasancewar kasa tatafo makarntr ranar DR KB nea ke basu lactures amma sam hankalin rufy baya gunta ko ina tayada ido bbu nishaa bbu jaweeha’ azuce take fdan Yai nashiga ukku ina sweet nishaa dita??

hmmm masoya kubiyomu mukaiku inda take’

 

About the author

Hausa_Novels

2 Comments

Leave a Comment