Littafan Hausa Novels

Rayuwan Kaddara Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Rayuwan Kaddara Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

(rayuwan qaddara)

page 1

wata dattijuwace azaune asaman kujera tana latsa daya daga cikin wayoyin ta da alama tana niman wani number ne haka ta ajiye ta dakkoWani wayan don kira takeso tayi haka tashiga dubawa don Neman number Bashir don akawo mata kaya yana kira cikin rawar murya yashiga jero mata gaisuwa yana barka da rana hjy cikin mutunta Dan Adam Wanda akarira da hjy ta amsa tana bashi ya kasuwa yace kasuwa masha Allah yanaji shuru kaya basu isoba hjy kaya na hanya in sha Allah tom badamuwa daga haka ta Yanke wayan salama alaikun sallaman hjy maryam ne qawa ga hjy mejidda barka dazuwa aminiyata Momi zansha shayi hibba ce tazo tana magana OK hibba shayi zaki sha eh umma tom kira Khalid yahada maki tom umma daga haka hibba tawuce ciki tana kalid Momi nakira zansha shayi qawata sannu dazuwa aminiyata yasu haidar suna lfy masha Allah hjy mejidda tadaga kai ta kalli agogo taga 2 yayi tace aminiya zomuje bedroom muyi sallah tom qawata daga haka suka shige dakin waye hjy mejidda hjy mejidda matace ga alhaji shamsu fitaccen mutun bawan Allah ne na gaske metemakon al umma mucigabada jin waye hjy mejidda hjy mejidda su 8 mahaifiyansu tahaifa babban yayansu shine alhaji umar mebinshi itace hjy fatima sai hjy mejidda sai alhaji abdullahi sai me binsa aisha da Ibrahim da mardiyya da autansu minat mahaifansu bayin Allah ne sun bama yaransu tarbiyya sosai gasu sun bada himma akan karatun addini dana zamani babu laifi mahaifinsu sunansa malam Aliyu kowa yasansa wajen San zaman lfy da haquri dasan mutane sai mahaifiyansu safiyya wanda akekirada ladi baiwar allahce ajin farko don ko fira akayi tayi dariya sai tayi istigifari haka Allah yayita dasan jama a ga zumunci asalin malam Aliyu mutumin sakkotone yazo garin Kaduna karatu daga haka Allah yayi zuwansa kano gun wani abokinsa zeyi aure waton malam haruna daya angonce da amaryansa halima safiyya tazo bikin halima yar uwan ta tawajen babanta sai Allah yahadasu da safiyya muje

Hausa Novel Audio

aminiyata Momi za

[06/03, 7:39 am] +234 803 496 8241: (rayuwar qaddara)

page 2

kaman wasa yanuma safiyya qudirinsa ahaka dai malam Aliyu yeta himma wajen nunama Allah akan in haduwanshi da safiyya alkairi ne Allah ya tabbatar in kuma babu alkairi Allah yaciremasa son ta haba sonta qaruwa taketayi a zuciyan malam Aliyu ahaka yaruwa taci gaba kwanci tashi asarar me rai yau malam Aliyu satinsa biyu agarin kano daga zuwa biki abokinsa malam haruna yaqara qarfafamasa gwiwa wajen neman safiyya yau take laraba malam Aliyu yazo wajen safiyya damagana akan zashi sokoto wajen iyayen sa don sanar masuda buqatan shi akan safiyya safiyya zani gida ranar juma a wajen babana ingayamasu nasamu matan aure komekika gani inason suzo atsayarda magana don kar mutsaya bata lokaci safiyya da sauri tajawo kallabinta tarufe idonta tayi saurin shigewa gida harga Allah kunyan safiyya na burgesa sosai damurmushi yabi bayanta yau take asabar gashi a sokoto agaban wani qanin mahaifin sa wato baba datti ahaka yakoromasa buqatan shi baba datti yaji dadi sosai tareda alqawarin sati nasama zasuje wajen iyayen safiyya malam Aliyu yaji dadi sosai don dama koyaushe yazo sokoto maganan baba datti kenan yanima abokiyar zama kwanci tashi yau take asabar ga iyayen malam Aliyu agarin kano wanda dama iyayen ta sunsan dazuwansu don malam haruna abokin malam Aliyu yagayamusu zuwansu sunyimasu karba tamutunci da dattako don sunkarramasu malam adamu da malam sama ila iyayen safiyya da baba datti da baba garba iyayen malam Aliyu suka fada buqatunsu ahaka sukabuqaci su basu lokaci kadan donjin tabakin yarinya da mahaifinta ahaka suka amin ta dacewama sun basu zuwa gobe

kasancewan malam Aliyu beda kowa sai malam haruna yasa a gidan malam haruna suka samu masauki su baba sunkira safiyya donjin amincewanta ta amince daga alamun da tanuna na al kunya haka barayin mahaifita babu damuwa ahaka Allah yayi ikonsa su baba datti suka dawo take magana tayi qarfi baba datti dama dashirinshi yazo don al adansu sukema yaransu auren farko

[06/03, 7:39 am] +234 803 496 8241: (rayuwar qaddara)

page 3

ahaka iyayen safiyya suka yanke sadaki baba datti yabar da komi da al ada tayarje dahaka su kayi sallama suka wuce malam haruna yayi masu rakiya hartasha saidayaga tafiyansu yadawo gida murna awajen malam Aliyu baya musultuwa da iyayen sa suka sanarmasa da saka lokaci wata 5 abin yayimasa dadi sisai haka yasanarma malam wanda yake matsayin uba agareshi a Kaduna malam nuhu abokin mahaifin sane sosai tin rasuwan malam idi mahaifin malam Aliyu ya dakkosa zuwa garin kaduna don yin kwadigo da karatunsa yaji dadi sosai Dan yasanarmasa da komi tinyina kano yace ya wuce wajen su baba datti yemasu bayani kwanci tashi ba wuya yau biki saura kwana biyu iyayen malam Aliyu nata hidiman biki haka waje iyayen safiyya ba abarsu abayaba yau take juma a gida an hallara y’an uwa da abokan arziqi mahaifin safiyya yazo bikin kasan cewan shi yana zaune azaria waton malam dalhat mahaifiyan safiyya waton faima Allah yayimata rasuwa tana da yara 3 safiyya da mariya aisha duka qannine awajen safiyya kasancewan tin rasuwan fatima malam dalhat beqara aureba shiyasa da tazo bikin halima yahadota da qanninta duka sukazo bikin bekoma da suba saga miji yazoma safiyya ansanarma duk jama a an hallara ahaka agaban shedu akabama malam Aliyu auren safiyya a sadaki nera 10000 anyi Abu cikin mutunci da annushuwa kasancewan batada wasu qawaye agarin kano sai yan uwa halima matan malam Aliyu har Kaduna taraka safiyya kaman yadda mijinta shine abokin malam Aliyu watom malam haruna akaduna abokin mahaifin shi yabashi mazauni kusada shi don yacigabada karatunsa dakuma niman halalinsa ahaka rayuwa tsakanin malam Aliyu da safiyya tayi dadi sosai safiyya tana yawanshiga wajen iya matan malam nuhu wanda Aliyu shine masa uba akaduna iya nasan safiyya sosai saboda tarbiyya ga kunya aha rayuwa take tafiya yau litini safiyya ta tashi batajin dadi ga ciwon kai dayasata gaba malam Aliyu yashigo da baqar ledansa daukeda kayan cefanensa yanata kwada sallama yaji shuru

 

M

[06/03, 7:39 am] +234 803 496 8241: (rayuwar qaddara)

page 4

yana ina masu gidanne dasauri ya aje ledan dake hannunsa yashiga cikin daka don ciki da falone yana shiga yaga safiyya akwance tanata faman riqe kanta da sauri yaqisa yana lfy meke damunki yana tallabota jikinsa tace tin dana tashi kaina kemun ciwo

naqi fadamane saboda karkaqi zuwa ma malam gona subhanalullahi tashi kisha magani ya jinginata da pilo ya durqusa qasan gadonsu me runfa ya dakko wani kwano da ledoji aciki ya dakko wani takarda yaciro yana miqewa yanufi wajen roban ruwa yadibo yana kinci abinci ga panado kisha takadamasa kai tace yana wajen girki nakasa ci ni koko zansha dasauri yace ina zuwa daga haka yafice yayi gidan malam yana shiga da sallama yana iya iya iya iya da sauri tafito daga daka tana malam Aliyu lfy kuwa iya safiyya ce babu lfy subhanalullahi meke damunta inji iya nima nadawo ne daga gona nabarsu malam akasuwa nace zani gida ina dawowa naganta akwance ko abinci bataciba wai kanta naciwo shine tace koko zatasha shine nazo inkinyi raguwa kisammata iya tace ni banyi

raguwaba amma bari induba dakin malam tanashiga tafito dawani kwanon silba daukeda koko aciki tana ankoyi sa a bara na dakko mazubi tajuyemashi ya amsa yana angode zanshigo in malam yashigo daga haka yafice dasauri yana shiga da sauri yanufi inda safiyya taketa faman yatsina fuska yanashiga yayi bakin gadon yana sannu safiyya ga kokon tashi kisha ahaka yadingi bata yana jera mata sannu haka ta dingi amsa harta kusa shanyewa sannan yabata maganin tahada da kokon tasha saida ta kammala sannan yagyaramata kwanciya yaje waje yana sa ruwan girki ana haka saigata dauri tanufi kwararo tana sheqa amai dasauri malam Aliyu yasaki wani murfi a qasa yayi wajenta yana mekedamukine wai baranazo muje asibiti ya dakko mata buta yana zubamata tana wanke bakinta da fuskanta sannan yakamata agalabaice take yayi wajen wani tabarman dake kusa da bakin qofan dakin ya ajeta yana barana dakko maki hijabinki muje asibiti

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment