Littafan Hausa Novels

Raino ne sila Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Raino ne sila Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

RAINO NE SILA🤱🏻*

 

_ADOPT IS THE REASON BEHIND_

 

 

*_NIMCY LUV_*

 

_Menene zargi?_

_meyasa mata ke faɗawa ƙaruwanci?_

_menene ilar shaye-shaye?_

 

_guys kushirya domin jin yadda za’a magance waɗannan abubuwan_

 

 

 

@wattpad

Nimcyluv

08119237616

 

 

*guys cakwakiya tana book ɗin(sai na aureta)ko nunamin ƙaunarku ta hanyar siyan book ɗina 200 kacal M.T.N*

 

*🔜1 ↪️5*

 

*THE BEAGING OF THE BEAGING*

 

Garin Kano a unguwar Sharaɗa da misalin karfe 6:30 na yamma wanda yayi dai² 22/jun ranar Litinin.

Dan Dambe Hausa Novel Complete

Gudu take kamar zata tashi sama a wani lungu mai tsaye da kuma duhu,ƙarar injin campany ba zaisa aji ihun da take ba,kallan ƴar da take hannunta tayi wacce babu alamar numfashi a tattare da ita,juyawa tayi domin ganin mutanen da suke biye da ita da niyyar karɓe ƴar hannunta ganin sun kusa cimmata yasa da ƙara gudun da take akan nada,wani lungu ta shigo wanda ba kowa yasan dashi ba cikin saurin ta ajjiye ƴar hannuta haɗe da lulluɓeta da wani baƙin zani,kwasa tayi da gudu ta bar wajan sosai suke biyota ganin ta isa titi wanda yake cike da jama’a yasa suka tsaya da biyota.

 

Tsayawa tayi tana maida numfashi’n wahala kafin wasu hawayeasu zafi suka biyu kuncinta,bakinta na rawa ta fara magana.

 

“ya Allah gani gareka ina rokonka taimako bisa ƙaddarar da take shirin faɗamin,bani da kowa bani da komai sai ƴarda nake da ita nake ganin ta fiyemin komai,Ya Allah ga ƴarta Anusha ka tausaya mata ka karemin ita daga mugun gani”tana gama faɗin hakan tayi saurin tashi domin zuwa ɗauko Anusha.

 

*************

 

Sosai yake sharara gudu akan titi’n da zai sada shi da gidan redi’on freedom,bashi da burin daya huce ya koma Abuja a yau domin baya son zaman Kano ko kaɗan,wani irin wawan birki yaja wanda yasa hajiya Zainab tsorata har tana yarda news pepper ɗin da take karantawa cikin tashin hankali tace.

 

“Mus’ab kashe mu kakeson yi?wanne irin dreving kake ne haka”lokaci ɗaya Hajiya ta jera masa wannan tambayoyin.

 

Ɗan kwanɓe fuska yayi haɗe da turo baki gaba yace.

 

“Allah Hajiyata am very tied gaba ɗaya nayi weak haka nan”ya faɗa ya ɗora kansa akan sofa ɗin motar,Kallansa Hajiya tayi haɗe da jijjiga kanta ta riga da tasan halin Mus’ab akan san Jiki,ajjiye jaridar hannunta tayi sannan ta kalleshi tace.

 

“Out” ta faɗa tana jefa masa harara,ɗan sosa kansa yayi sannan ya fita a motar ya koma wajan zamanta ita kuma ta dawo wajan zamansa ko kallansa ba tayi ba tayiwa motar key ta fara dreving ɗinta cikin nutsuwa suka bar wajan.

 

 

*********

 

Sauri take kamar zata tashi sama gaba ɗaya hankalinta yayi kan Anusha cikin lokaci kaɗan ta isa lugun data ajjiyeta,da gudu ta ƙarasa inda ta ajjiyeta turus ta tsaya tana ƙarewa wajan jirine ya fara ɗi banta lokaci guda duhu ya mamaye hasken da take ganin,ƙara dobawa tayi zaman ƴan bori tayi ganin babu Anusha babu labarinta.

 

 

Tabbas idan babu comments zai koma na kuɗi.

 

Comment#

Vote#

 

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*

 

_ADIPTION IS THE REASSON BEHIND_

 

*_NIMCY LUV_*

 

@wattpad

Nimcyluv

 

 

~afuwa guys da rashin update am so sorry hankalina gaba ɗaya yana kan book ɗin(sai na aureta)yana bani wahala dat why,ina godiya sosai ga masu nunamin ƙauna ta hanyar siyan book ɗina akan 200 katin M.T.N much luv my bebies 08119237616~

 

 

*If you will carry on the way*

*guided by human,*

*you will find a HOPELESS END*

 

*But if you will carry on the way*

*guided by Allah, you will find*

*an ENDLESS HOPE.*

 

 

*6↪️10*

 

 

Ihu take tana kururuwa kafin kace me mutane sun cika wajan,gaba ɗaya hankalinta a tashe take banda kuka babu abinda take,wata matashiyar mata ce ta ƙarasu wajanta tace.

 

“baiwar Allah lafiya meke faruwa?”cewar baba uwani.

 

Tsagai tawa tayi da kuka haɗe dasa hannu ta sharce majinan dake biyo hancinta tace.

 

“ƴarta ƴarta Anusha na ajjiye anan lokacin da wasu mutane suka biyoni zasu kwaceta a wajena,yanzo na dawo ban ganta ba”.

 

Salati gaba ɗaya mutanan wajan wuka fara daman sunsan za’a rina domin abinda ake ta fama dashi kenan,kwacen yara ko kuma fyaɗe,Baba Uwani ce ta ƙara kallon matAr tace.

 

“kekam baiwar Allah mene haɗinki dasu da zasu kwace maki ƴar?”

 

Runtsa idonta tayi saurin yi lokaci guda bugun zuciyarta ya ƙara ƙaruwa,wani irin ciwo ta keji a cikin zuciyarta,idonta ta ɗaugo ta kalli Baba Uwani sannan ta kalli jama’ar da suke tsaye a wajan tace.

 

“haƙiƙa sun daɗe suna bibiyata Allah bai basu dama ba,tun lokacin da aka kashe Abba’n Anusha rayuwa tayimin tsauri bana da kowa da komai,abincin da zamuci wahala yake mana ana haka wata rana wani mutumi ya shiga ya kawomin kayan abinci masu yawan gaske,ganin bansan mutumin ba yasa nace sam bazan karɓa ba hakan tasa ya dinga bani hakuri shi taimako kawai yayi nan na karɓa ina godiya sosai,wata rana da daddare ina zaune akan tabarma harna fara bacci kawai naji mutane na shigowa cikin ɗan ƙaramin gidan da nake ciki,cikin sauri na tashi na ɗauki Anusha da take bacci na goyata duk da ta huce goyu,jinai suna maganar duk inda yarinyar take a ɗaukota domin gobe Boka yace zaisha jinin sabida itace ƙa’idar abin hankali na a tashe na ɗauki hijab na zura daman akwai kofa ta jikin ɗakin nan na buɗe ta nayi saurin fita haka na ɗunga gudu kamar zanbar unguwar saida nayi nisa da gidan na samu wani waje na ɓoya,wajan 30minutes sukai a gidanan suka fito suka bar wajan,haka na zauna naci kukana kamar zan rasa rai ganin bani da mafita yasa na koma gidan na rufe ko ina,daga ranar basu ƙara dawowa ba sai yau,na rufe gidan kenan zanje na siyo maganin domin na bawa Anusha kawai sai na gansu a baya nan muka fara artabo harna ɓacewa ganinsu,na samu waje na ajjiye Anusha nan bayan na dawo naga babu kowa,shikenan burinsu sai cika zasu kashemin ƴarta kuma farin cikina jin daɗi na”Khalisat ta faɗa lokacin da takai ƙarshen maganar.

 

 

********

 

Sosai Hajiya Lubna ke sharara guda hanyarta ta ko mawa gida baurinta bai huce su koma abuja a yau ba,ta shiga wani lungu kenan wanda zai fitar da ita titi ta hango wata kuntuwar rayinya wacce ba zata huce shekara biyar ba a duniya, wani irin burki ta taka lokacin da motar tata ta kusa zuwa wajan yarinyar,cikin sauri Mus’ab ya ɗago kansa lokacin yana tsaka da danna Lapton yana bincike akan sabon ɗan takarar da akace ya fito zabe sam bai kula da rayinyar ba cikin gajiya da magana yace.

 

“Hajiyata what happend now” ya faɗa yana ƙara maida hankalinsa ga Lapton ɗin domin ya shagala a bin ciken da yake.

 

Cike da mamaki da kuma tsoro Hajiya Lubna tace.

 

“yau na shiga uku ni Lubna gamu mukai kome?oyya Mus’ab ta yani gani wannan yarinyar”ta faɗa lokacin da take koƙarin fitowa a motar.

 

Tunda yaji ta ambaci yarinya ya ɗago kansa cikin sa’a idonsa ya faɗa kanta tunda ya ɗora mata idonsa ya kasa ɗaukewa.

 

 

 

 

Sorry for short typing

Very busy

 

 

Comments#

Vote#

 

Pls my wattpad guys

 

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*

_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

 

*_NIMCY LUV_*

 

@wattpad

Nimcyluv

 

*Mumy Yusra,Fatima Ali Adam wannan page ɗin na kune tnx for the luv😍😍💋*

 

 

#######

 

Wani irin hurt kiss ya shiga yi mata mai tafiya da hankalin wanda akewa,shi kansa baisan lokacin da zuciya ta ɗauke shi ba,harya aikata abinda ya aikata yanzu ba wani hawaye ne suka fara sauka daga kan face ɗinsa zuwa face ɗin Diya ba,so yake ya zare bakinsa amma ya gagara hakan saima zuciya da take ƙara tun zurashi.

 

Itakam Diya komai na tane ya tsaya sakamakon jin abinda ba tayi tunani ba,tasan cewa abinda yake babu kyau amma ta gagara hanashi abinda yake saima lumshe ido da take gaba ɗaya jikinta yayi sanyi bata da wani sauran ƙarfi.

 

Kanta ya ƙara tallafowa yaci gaba da kissing ɗinta,harshensa ya fito dashi ya zoɗa mata acikin bakinta da niyar ta tsotsa duk da yasan ba lallai tayi hakan ba,ga mamakinsa da kuma abinda baiyi tunani ba yaji tayi..

 

*Domin jin cikakken labarin na wannan littafin saika turo katin M.T.N na 200 kacal pls guys show me some luv 08119237616*

 

 

 

*11↪️15*

 

Sosai yake kallon yarinyar wacce gaba ɗaya hankalinta yana wani wajan duk irin maganar da Hajiya take bata jinta,ɗan taɓe baki yayi sannan yaci gaba da danna lapton yaci gaba da bincikesa akan Chairman Khaleel wanda yake neman mulkin a wannan shekarar hankalin mutane gaba ɗaya ya tashi sabida jin bad news ɗinan.

 

Wajan 30minites yaji an buɗe kofar baiyi tunanin komai ba dan haka mai ɗago kansa ba bare yasan abinda yake faruwa,har Hajia ta yiwa motar key bai ɗago kansa ba saida sukayi tafiya ta wajan 2hours sannan ya rufe Lapton ɗin ya ɗago kansa a hankali sauri fito da ido waje yayi gani yarinya kusa dashi tana bacci hankali kwance,saurin janye jikinsa Mus’ab yayi ganin jikin yarinyar duk dauɗa ga wani irin wari dake fita a jikinta,than wani irin yawon bacci ne ke fitowa ta bakinta har zuwa kunnanta,saurin runtsa idonsa yayi duk da yana son yara amma wannan ba kalar wasan sa bace,abubuwanta sunyi yawa wata ƙara ya saka lokacin da Anusha ta saki fitsari har yana taɓa masa jiki cikin sauri Hajia tayi rebus da motar hankali tashe take tambayarsa lafiya?.

 

kallonta kawai yake sabida baisan mezai ceba gaba ɗaya ransa ya ɓaci kuma duk ta dalilin yarinyar nan,ɗan dariya Hajia tayi kafin tace.

 

“kaga malam ba zakazo kana tsareni da ido ba,idan ba zaka iya zama a nan ka iya komawa baya,haka nan ka tsai damu a tsakiyar titi”ta faɗa tana ɓoye dariyar dake shirin kwace mata.

 

Bai ƙara kallon inda yarinyar take kwance ba yayi saurin boɗe mota ya fita ya koma gidan baya,gaba ɗaya ji yayi motar ta fitar masa a rai haka hakawai,shuru yayi yana sauraron bugun zuciyarsa dake fita da sauri² lumshe gajiyayyun idonsa yayi yana tunanin dalilin da yasa Hajia ta ɗauko wannan yarinyar ba,to meza tai mata?kodai tasan iyayenta,mene haɗinta da ita?wannan sune tambayoyin daya kewa kansa amma babu amsa hakan tasa yaja bakinsa yayi shuru haɗe da jingina kansa akan sofar motar.

 

Wajan karfe 10 suka iso garin Abuja sabida yadda suke zabga gudu tamkar su tashi sama,sai yanzo take jin haushin bin shawarar Mus’ab na subi jirgin sama,Finally gasu sun dawo mahaifarsu.

 

*******

 

A hankali yake buɗe manyan idonsa masu golden colour dan haskensu,sosai ya ƙorawa waje ɗaya ido kai kace abun wajen yake kallo amma san tunaninsa yake domin yana cikin damuwa,babu abinda bayaso sama da hayaniya amma ina ƙaddararsa tasa dole ya shiga cikin mutane a wahalce yasa hannu ya dafe mararsa wacce take matuƙar yi masa ciwo shi kaɗai yasan abinda ya keji,wannan lalurar na damunsa how long zai kasance da ita?shine abinda ke tsaya masa a zuciya sam bai shirya magance damuwarsa ta wannan ɓangran ba,idonsa ya runtse da ƙarfe haɗe da dartse lips ɗinsa na ƙasa sosai ya kejin a zaɓa a mararsa,shuru yayi yana maida numfashi a hankali ya naji wayarsa na ƙara amma baida niyar ɗauka infanct baiso magana at this time ya rasa a wanne irin condition zai saka kasa,zumbur ya miƙe tsaya gaba ɗaya ya manta ya haɗa members meating ɗin gaggawa,tashi yayi ya fara cire kayan dake jikinsa tun a tsakaiyar badroom ɗin nasa ya cire boxer ɗin jikinsa cikin sauri faɗa bathroom yana zuwa ya shige cikin Tap ɗin wankansa wanda yaji abubuwan ƙamshi na ban mamaki,dake sauri yake 10minutes kawai ya ɗauka a bath ɗin ya fito ɗaure da long towel a weast ɗinsa yana zuwa ya fara goge ruwan dake bin chocolate skin ɗinsa wacce babu abinda kake gani sai gashi kwance yana gyalli,a haka ya samu ya shafa body lotion haɗe da fesa daddaɗan turare sosai ya gyara gashin kansa wanda ya sauko har zuwa wajan wuyansa,yana gamawa yaje wajan Wadrop ɗinsa ya ɗauƙo wata shampo shadda amy colour haɗe da babbar riga sai black shoe and green cap mai zanan black agogwan dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa ya kalla sosai lokaci yaja cikin sauri ya kwashi wayoyinsa sannan ya fice daga ɗakin haɗe da bada umarnin gyarawa,drever ya samu yana jiransa dan haka babu wasting time ya faɗa motar ya shiga.

 

********

 

Zaune take ta sabga uban takumi sabi tsabar tunanin da take ciki wasu hawaye ne masu zafin gaske suka biyo kan kumatunta,tana ina”su suka ɗauketa?hakan yana nufin an shanye mata jinin ƴar kenan?ko wasu ne da ban suka ɗauke ta?wannan tambayoyin sune kwance a ƙasan zuciyar Khaleesat amma babu wanda zai bata amsarsu,wani irin kartawa cikinta yayi sabida wata muguwar yunwa da ta keji tayi yawon neman abincin harta gaji,da wannan tunanin taji an banko kofar gidan an shigo..

 

 

Comments#

Shere#

Vote#

 

 

Dan Allah dan Annabi dukkan wanda ya karanta yayi min shere ɗinsa da kuma sharshi pls🙏🏻🙏🏻

 

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment