Littafan Hausa Novels

Nurhaan Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Nurhaan Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Nurhaan Hausa Novel Complete

*BISMILLAHIR* *RAHMANIR* *RAHEEM*

(Da sunan Allah Mai Rahma maijinkai)

 

*Gargadi*

Labarina banyishi Dan Wani Ko wata ba Duk Wanda yaji yayi daidai da rayuwansa to arashine sannan labarina true life story ne

 

Please a taimakeni da share nagode

 

 

*NURHAAN* 1️ to 5️⃣

(Haske nah)

 

Fadakarwa,nishaɗantarwa, gamii da wa’azantarwa

 

Story & writing

*Ƴar* *mutan* *zazzau*

 

Kaduna State, wata unguwace namasuji da kansu Bako Wace unguwa bace face millions city Kai da kaga wannan unguwa kasan ta masu hannu dashine Sai Wanda yaci yatada Kai da naira . Ko Wani ƙosa a kwabnati Wani rantsatsen gida nagani Wanda kallo daya zakai masa kakira wannan gida da aljannan Duniya a cikin gidan na hangi wata ƙyakkawan Mata shiyan budurwa Na Gani Daga gefen swimming pool wayane kare a kunninta cikin annashuwa da farin ciki Naji tana ciwa Yaya Wai Dan Allah yaushe Zaku dawo Naija ne wlh nakosa Inga kun kammala karatunnan kundawo gida.

Idan Ba So Hausa Novel Complete

Daga can ɓangaren Yayan najiyo Shi Yana cewa lovely sistar munkusa kammalawa inshaa allah Karki damu Zaki ga brother’s naki berry soon kinji ƴar kanwan yayyanta to Idan Zama dawo Mai Zaki bamu Ai Yaya gift ɗinkama na dabanne Allah kanwas yes ta amsa cike da farin ciki tace to brother allah ya amsa wai Ina Yaya Aslam yakene Yaya Sadiq NURHAAN ta tambaya cikin zuciyanta tace sarkin miskilanci ba cike da shagwaɓa tai tambayan y Sadiq yayi Dan murmushi sannan yace gashin yanajinki kai yanajina Amma yayi shiru Ko sbd Shi Baya missing dinmu Ko taɗan zumbura baki y sadiq yace ya gaji da yawane shiyasa Amma yace Zai Kira anjima Idan ya tashi daga bacci to shikenan Ina jiranshi pls ok bye tana yanke wayar ɓan garan mama ta wuce tana shiga da sallamanta taji falon shiru bakowa Sai Karan A.C da kakeji sai Wani irin sanyayyan ƙamshin tulare da ya karade Ko Ina na falon nan ta dinga kwala wa mama Kira Mama! Mama!! Mama!!! Na’am chan na tsinkayo muryan dattijuwan daga cikin Kitchin na falon tana fitowa cikin natsowa da kamala bazata wuce shekara 4 8 Ko 49 da haihuwa ba ƙyakkawace tace ah NURHAAN lfy kuwa kike ta faman kwalamin Kira haka NURHAAN ta nisa tace wlh kam mama nayi waya da yayane wani Yayan ya sadiq shine yake cemin sun kusa kammala karatunsu sudawo gida shinefa nazo inyi miki albishir to madallah madallah nima dama tun ɗazun nake shirin kiran su inji Ko Suna lfy sbd Yau banji kiransu ba Sai Kuma nashiga kitchen dan Inga ya ma Ladi abunda zata haɗa mana to mama kun gama ne aah saura kaɗan ya ƙarisa to ni Bara inje ɓangaren hajiyarmu Ko da labari a ta gurinta Har ta fara tafiya Sai Kuma ta juyo tana cewa mama Wai Nikam

 

*Pls* *share*

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment