Littafan Hausa Novels

Na tsani Yarima Yusuf Complete Hausa Novel

Written by Hausa_Novels

 

Na tsani Yarima Yusuf Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Na tsani Yarima Yusuf Complete Hausa Novel

Happy now year
Sadaukarwa ga Aunty na da Yaya na da kanwata Allah ya albarka ce rayuwar ku

Page
1-5
kwan ce take cikin dakin su sai juye juye take tarasa abun da yake mata dadi tashi tayi ta fito tsarkar gida wata mata ce zaune tana gyaran shinkafa fitowar ta taji ya shiyasa ta jiyo tana kallon ta tace Tasleem lafiya dai meyake faruwa ne!?.

Wallahi Ummi gaban nane yake faduwa tun dazu kuma ban san meyasa ba kamar ban jin dadin jikina.

To Allah ya sauke Amman ya kamata ki kira Hamman ki ki fada masa halin da kike ciki fa.

To Ummi kin san halin Hamma idan yana aiki baya son anan damun sa da yawa fa gwara nayi hakuri har yadawo gida.

Sallamar wata yar budurwa ce sukaji.

Assalamu alaikum.

Amin wa, alaikum sallama.

Sakin baki tayi tana kallon ta tace ikon Allah wata sabon gani yau kuma lubbuna ke ce agidan na mu!?.

Watsa mata harara tayi tace Ummi barka da aiki.

Yauwa yar albarka kuna lafiya dai ko!?.

Wallahi alhamdulillahi tana gaishe ki sosai Baba baya gida ne!?.

Eh yana gurin aiki bedawo ba sai dai zuwa anjima.

Ok babu damuwa Allah ya dawo da shi lafiya.

Amin ya Allah.

Rike hannun Tasleem tayi tace muje ko!?.

Ina kenan!?.

Gidan malam haruna mana Umma ce ta aike ni.

To ni da bani da lafiya zan biki!?.

Eh muje dai sai na siya maki magani.

Tabb wallahi ba zan sha magani ba.

Girgiza kai Ummi tayi dama ta saba ganin wannan fadan nasu tace ke Tasleem ki wuce ku tafi mana idan Hamman ki yadawo sai na fada masa ko!?.

Turo baki tayi ta dauko hijabi suka fito daga cikin gida.

Yarima Jalal Hausa Novel Complete

Tafiya suke sosai sai wasu motoci ne hadadu sunzo da gudu suka watsa masu ruwan laka gashi farin hijabi ne ga Tasleem.

Kan uban can ko uban waye sai na rama wallahi dama gata da zuciya sosai da gudu tabe motocin sai da ta samo katun dotsi ta jife mota d’aya sai da glass din motar ya fashe.

Wani irin pranking sukayi matsowa tayi kusa da motocin tana harara motocin wani hadaden saurayi ne ya bude motar ya fi minti 30 kafan ya dauko da kafafuwan sa cikin fushi sosai ya fito daga cikin mota watsa mata Mari yayi yace ke yar gidan uban wace da zaki jife mu da wannan can abun.

Ina ruwan ka da ni ya ne!?.

Da gudun wasu fadawa suka zo d’aya daga cikin su yace karya kike yar tallakawa ki iya bakin ki.

Baza, ayi shirun ba.

ke kina da hankali kuwa ni zaki jife da dotsi kin san ni ko waye da zaki jife da wannan abun zaro mata ido yayi.

Dafe kunci ta tayi tana kallon sa mutuwar tsaye tayi tace ni ka mari ko!?.

To ni Yareema Yusuf bana son tallakawa bana son raini jiyawa yayi zai shiga mota muryar ta yajiya.

Ni Tasleem ko wallahi sai kayi nadamar abun da ka aikata agareni mtsss NA TSANI YARIMA YUSUF wallahi bana son jin sunan ka mtsss.

Shigewa yayi cikin motar sa dr fisgeta da karfen gaskiya.

Da gudu lubbuna tazo gurin ta ta dafa kafadar ta.

Haba Tasleem kiyi hakuri mana.

Ni fa wallahi Na tsani yarima Yusuf fa ai wannan abun wulakanci ne mtss.

Dan Allah Tasleem kiyi shiru haka nan abun da ya faru ya riga ya faru.

Nayi hakuri lubbuna fa kika ce to wallahi tallahi sai na rama abun da yayi mani NA TSANI YARIMA YUSUF.

Ai kuwa sai na fada wa Ummi wannan maganar kuwa.

A CIKIN GARIN LAFIYA KUWA

Masaurata lafiya ce me ciki da abubuwan mamaki sarkin lafiya wato Abbas Ali sarkin ne mai adalce mai sun mutane da bayin sa yana da mata biyu fulani itace uwar gida sarautan mata tana da yarinya mai shekara 21 sai ta biyu wato Hajiya Fatima noor tace take da yara maza wato Yareema Ammar yana da shekara 52 shikuma Yareema Yusuf kuwa yana da shekara 35 saurayi ne mai jini ajika baya son raini ko kadan baya son shiru mutane da yawa suna cewar Yareema Yusuf baya magana.

Yareema Yusuf kuwa yana magana da mahaifiyar sa da Abbyn sa sai abokin sa Ahmad sai kanwar sa suke Amman fa yan mata da yawa sun ce sun son shi Amman ko kallon inda suke beyi ba to sai yau da Allah ya hada shi da Tasleem.

Wani hadaden saurayi ne zaune yana kallon tv Amman hankalin sa ba gurin sa yake ba.

Ni Tasleem ko wallahi sai kayi nadamar abun da ka aikata agareni mtsss NA TSANI YARIMA YUSUF mtsss.

Rintse idanuwan sa yayi zuciyar sa na tafasa huro iskan bakin sa yayi saboda bacen ransa..

Tashi yayi ya shiga toilet ya watsa ruwa afuska sa har yanxun zuciyar sa ta fasa tayi kamar zata fito saboda ba cen ransa.

Fitowa yayi daga cikin toilet ya zauna saman kujera rutse idanuwan sa yayi Amman duk da haka murya Tasleem take yi masa yawo Na tsani Yareema Yusuf bana son jin sunan ka mtsss…….

 

Comment and share

Topa

Wato shi Yareema Yusuf baya son tallakawa ikon Allah

Ita kuma bata son raini duk abun da akayi mata to sai ta rama

To masoyya na ku cigaba da bibiya ta dan samon amsoshin ku

Na

Hassy soja yar mutan gusau

 

 

	

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment