Littafan Hausa Novels

My Uncle Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

My Uncle Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

MY UNCLE

 

Writing by:-aishatu haliru bissalam

 

Sadaukarwa:- nasadaukar da wannan littafin ga aminiyata Jamila attahir (Jamcy)

 

Littafina free ne bana kudiba kowa na iya karantawa

 

Dasunan Allah mai rahma maijinkai:-

 

Page 1

 

Tafiya suke cikin natsuwa da kamala sanye suke cikin dogon hijab Wanda yakaimusu har kasa rugume suke da alkur’ani mai girma ,niqab dinda suka sanyane yahanani ganin fuskokinsu dan wani matsakaicin gida naga sunbude mai dauki da matsaikin parking space Gidan irin gidajennanne masu komai yana acikin daki sallama sukayi alokacinda suka bude kofar falon ba laifi gaskiya falon ya hadu , sallama sukayi adaidai lokacinda wata mata take fitowa kitchen tare da ansama musu sallamar matar bazata wuce shekaru 45 ba

 

Sannunku da dawowa yan makaranta tafada cikin murmushi

 

Dayarce wacce tadanfi tsayi ta amsa mata tare da cire niqab din fuskarta

Gaskiyafa yarinyar tahadu farace mai tsayi wacce shekarunta bazasu wuce 17 to 18 ba

Tanada dogon hanci tanada manyan idanu ammafa yarinyar tayi matukar kama da matarnan

Uncle Ne Hausa Novel Complete

Ke iman bazaki cire niqab dinne ba yau matar tafada tana murmushi make kafada tayi irinna yara shagwababbu alamun bazata cireba

 

Tsaki dayar taja tana cewa dan Allah shareta aunty aidantaga kina kulatane take kara wani iyayi nidan Allah bani makullin daki inje incire kayana tafada

 

Aunty kinga salma ko wlh kifita hanyata wow!😱tsarki yatabbatarma makagin mai wannan murya saikace ana busa sarewa masha Allah

 

Aunty ce tace nidai dan Allah kundawo yanzu zakuzo kusamin ciyonkai to dan Allah kuje kucire kaya kuzo kushiga kitchen yau uncle dinku yana hanya

 

Atare suka hada baki wurin cewa UNCLE😳

 

Eeh shi ko dawata matsalarne

 

A a suka fada sukayi suu suu suke shige dakinsu

 

Wacce aka kira da iman ce tayi azamar zage hijab dinta tareda niqab ya subhanallah ai saida nakusan sumewa atsaye tsarki yatabbatarma makagin wannan halitta yarinyace wacce zasuzo age daya da ita salma din farace mai matsakaicin tsawo tanada hanci Wanda yakarama zagayayyar fuskarta kyau tanada Golding &sexy eyes bakinta dankarami wannan nake tunanin anya kuwa cibi zai shiga🤪lol pink ne wanda zakayi zaton pink jambaki tashafa amma inaaa wannan baiwace daga Allah ga diri tako ina yarinyar tahadu ga hips ga boobs 🤪🙈 masha Allah fadawa tayi kan gado tare da cewa munshigadakin salma uncle zaidawo yaufa aunty tace tafada cike da damuwa

 

Itama salmar cike da damuwa tadube iman tare da cewa ni wlh iman yanzunnan zanje nazakulo tsofaffin hijabaina na wankesu dan kinsan bamaganar sa gyale agidannan tafada tare da nufar wani kwando da alama nanne wurin kayan dattinsu

 

Dan guntun hawayene yazuboma iman tana cewa ni wlh matsalata duk nakyautar da hijabaina na islamiyya ta ne kawai yarage wai dan Allah salma memuka tsarewa uncle ne shikenan mu bamuda sakewa dazaran yana gari ni wlh nagaji

 

OK tunda kingaji idan yazo saiki sanarmai salma tafada tare da hararta tana jawo hijabanta gida biyu

 

Zabura iman tayi tareda zare idanu tace dan Allah rufamin asiri banmanta da tsallen kwadon ranarba

 

Kyalkyalewa da dariya salma tayi tare da cewa Allah kinsan ranar iman wlh ranar ni kema kike ban tausayi jinake kamar inyi dariya wlh ranar

 

Itama iman din dariya tayi Wanda yasa beauty point dinta lotsawa kuma yakara mata kyau tace wlh kuwa salma uncle mugune yasan duk wasu hanyoyin mugunta

 

Salma ce tayi saurin rude bakinta tana cewa nidai baruwana karki jazama min kinsan yana hanya tafada lokacinda take canza kayanta xuwa doguwar Riga Mara nauyi

 

Haka suka cigaba da hira tare da tattauna kalolin muguntar uncle kaya suka sauya suka shiga kitchen domin sama ma uncle abunda zaici kafin yasauka

 

Matashin saurayine dan kimanin shekaru 33 ahankali yake saukowa daga matattakalar jirgi sanye yake cikin kakin soja wow gaskiya gayen yahadu masha Allah farine dogo gaskiya yacika namiji tako INA da ko wacce mace mai aji da kyau zatayi burin mallakarsa yanada wasu irin sexy eye tare da wani pink lips kai intakai cemuku dai masu karatu yayi matukar kama da jarumin film din India dinnan miskili 🤪 ya hadu tako ina tafiya yake irin tasu tasojoji aikuwa yan matan dake wurin duk sunsaki baki suna kallonshi Sumayya mai hwara ansaki baki anga handsome🤪🤪🤪🤪 da sauri security dinshi suka karaso tare da karbar akwatinshi da jakar da ke goye abayanshi aikuwa saigawasu yanmata nacewa lahhh kuduba jarumi film miskili a Nigeria

 

Sauri yakarawa tafiyarshi danshi yatsane kallo to sai tafiyar tashi takara kayatar da mutanen wurin

 

Motocine guda uku danshi baicikason tafiya da security dayawaba amma duk dahaka ogansu sai ya hadashi da security wannan kenan

 

Acan gida kuwa sunkammal shirya komai sunjere a dinning ko wacce taje tayi wunka domin kar oga uncle yazo yace tsami yakeji lol🤪🤪

 

Hon matocin sukayi mai gadi ya wangale get domi. Yasan yau akwai babban bako bayan sundaidaita parking dinsu yafito lokacin da mai gadi yakaraso tare da cewa alhaji barka da zuwa ya hanya. Cikin halayyarshi wacce haifaffiya ce agareshi woto miskilanci ya ansa mata tare da cewa yawwa sannu baba yagida dan Allah baba kadena cemin alhaji kafadi sunana nafi jin dadi

 

Murmushi baba yayi tare da cewa bazan iyabane wlh nariga nasaba

 

Su iman wayanda suke lekinshi ta window dake cikin dakinsu sukayi saurin sakin labulen tare da kallon juna suka kwabe fuskokinsu kamar zasuyi kuka

 

Shigowa yayi tare da yin sallama acancikin makoshi wannan idan baka saurara sosaiba ma bazakajiba aunty ce ta nasamishi tare da cewa oyoo dan kakena murmushi yasakarwa aunty wanda yasa lumatunsa lotsawa aunty barka da gida musameku lfy lfy qlau ALIYU ya hanya

 

Alhamdulillah

Yanwa to kaje kahuta kazo kaci abinci

 

Yawwa kawai yace yanufi dakinsa

 

Tsawon awa biyu yadauka kafin yafito sanyi yake cikin wata jar polo da black Jens sumar kanshi sai kalli take tasha gyara sai kamshi ketashi ajikinshi wannan gaba daya yakarade falon masallaci yafara zuwa yayi sallar magrib da isha sannan yadawo abinci yaci yakoshi aunty nata dan janshi da fira sabida shi ba ma abocin magana bane said dai yace uhumm a a

 

Dago idonshi yayi yadube kofar dakisu tare da cewa yarannan basa nannane

 

Wlh sunanan aciki gajisu kamar basuji dawowarka ba tsaki yaja tare da ajiye cokalin hanunsa yanufi dakin

 

 

[3/24, 6:56 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme:

MY UNCLE

 

Writing by:-Yar mutan bissalam

 

Sadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy baby

 

Littafina free ne bana kudiba kowa na’iya karantawa

 

Page 2

Wlh kuwa sunanan ciki kajisu kamar basuji dawowarkaba tsaki yaja tare da ajiye cokalin hannunsa yanufi dakinsa yana fadin

 

Aunty kiturominsu yanzunnan

 

Murmushi aunty tayi tarida fadin hummm mai hali baya fasaha halinsa

 

Dakin nasu tanufa ta tura Kofar zaune suke akan gado kowa yana latsa wayarshi dan ba fira sukeyiba

 

Sallama aunty tayi musu gabada suka dago Kansu tare da ansawa

 

To saikutashi kuje Aliyu yana jiranku adakinshi

 

Zare ido sukayi tare da fadin munshiga ukku musamman iman wacce itace sarkin yan tsoro

 

Juyawa aunty tayi tabar dakin

 

Sunyi sallama yafi akirga abakin Kofar falon nashi amma shuru kakeji Dan haka suka turo Kofar salma ce agaba iman na bayantazaune yake akan dai daga cikin kujerin dakin saifaman aiki yake akan laptop harkasa suka duka suka gaidashi amma ayanda ya ansa balallaine mutum yajiba. Aikin nashi yacigaba dayi sun dauki akalla tsawon minti talatin azaune amma baiko kalli wurinda sukeba harsunfara takura da zaman sannan ya kashe laptop din tareda janyo wayarshi nanma yabata akalla mintuna goma yana dannne dannensa

 

Ku yan iska ko kunfi karfin kuji mutum yazo kuzo kugaishi ko yafada dagowa sukayi suka kalleshi amma kuma yana cigane da danna wayarshi kamar bashine yayi magarba kallon juna sukayi .

 

Kobada Ku nake magana bane yafada cikin tsawa

 

Salmace tace wlh uncle nidai Ina sallah ne alokacin

 

Uhummm kawai yace sannan yadubi iman yadauki akalla 30 second yana kallonta kafin yajenye sexy eyes dinshi akanta yadubi salma yace tashi kije

 

Dasauri iman tamike zata bita wani kallo yayi mata

Ke na sallame kine

Dasauri tadawo tazauna ita kuwa salma tuni tabar dakin

 

Aikinshi yacigaba dayi batareda yakara ko kollon wurin datake arakubeba

 

Acikin ranta ita kuwa cewa take waini meyasa uncle yafi tsanata ne

 

Kitashi kije ki wankemin bandakina sannan kigyaramin daki muryarshi tadake dodon kunnenta

 

Mikewa tayi tare da shigewa ciki tana turo baki

 

Kallon dakin tayi tare da bin ko ina da kallo dakin fyass dashi bawani alamun datti komai nacikin dakin farine tass dakin ya hadu iya haduwa uncle akwai tsafta tafada tare da nufar toilet din shima haka fyass yake ahankan takara wanke bandakin sannan tadawo bedroom din shima takara gyarashi yayi fyass tukunna turaren wuta sannan tafesa na fesawa nan take dakin yadau kamshi mai dadi aliyu ma abocin son kamshine dan haka kullum bazaka rasa akalla turare kala goma akan madubin dakinshiba falon takoma tareda dukawa tace

 

Uncle nagama

Saida yakare mata kallo sannan yace mikomin wancen akwatin

 

Bayan tajanyo akwatin dole takara zama domin baibata iznin fita ba yariga da,ya koyamusu idan dai har baibaka iznin fitaba ta ba inda zakaje harsai yace

 

Buda akwatin nan kidauke kayanku budawa tayi tareda kallonshi

 

Kidauka mana kuma wlh kada inga yarinya tasa wannan kayan tafita dasu waje dan wlh zanyi migun saba muku kinjini ko

Dauka tayi tafice damurna tashiga dakin nasu tatarar salma tana waya kallonta tayi yanda take kashe murya tana cewa haba baby aikasan wlh inasonka sosai

OK yaushe zasuzo

 

Kai baby wlh harkasa naji dadi tauyayi zamuyi maga anjima

 

Hajiya yadai wannan kayan daga ina salma tafada

 

Ke tsarabar da uncle yakawo mane ce

 

Atare suka buda dogayin rigunane sai riga da wando kayan sun hadu matuka murna sukayi tayi kowacce taja nata tasa adurowa

Wannan kenan

 

Kwance yake amma ba bacci yakeba juyi yake amatukar galabaice agogon da ke gefen gadonshi ya kalla 2:15 na dare ya ilahi yafada abun nayau yafi nakullum domi. Yanda mararshi takeyimishi ciyo bama gaskiya bane yasha maganinshi amma abanza kamarma karuwa yake number amininshi Dr salim sai da yakira sau biyu sannan yadaga cikin wata irin murya yace yadai Aliyu kira da Wannan dare haka kai bakasan ba akiran ma aurata da dareba yafada cikin shakiyanci Aliyu da mararshi tayi wani irin mirdawa yace banida lfy Dr wlh marata kamar zata balle tashi Dr tayi tareda cewa kasha maganinka mana

 

Wlh Dr Nasha amma kamar karamin ciyon yakeyi

 

Kagani ko Aliyu dama nagaya maka akwai lokacinda maganin zai daina aiki gashi kuma tunyanzu yadaina nagaya maka mafita amma kaki to wlh idan dai har baso kake kakashe kankaba kayi gaggawar amfani da mafitar da nagaya maka

 

To yanzu bawani taimako dazaka yimin Dr temako dayane kaje kasamu ruwan zafi da Lipton kamatsa lemun tsami zai rage maka radadi

 

Haka kuwa akayi yamiki dafe da mararshi yafita babban falo yashiga kitchen gum yaji yayi karo da mutum kara tasaki mai karfi dan ita duk daukarta aljanine fitowarta kenan kishirwa ta tadata tazo daukar ruwa a kitchen sanye take cikin kayan bacci

 

Yayi saurin rufemata baki yana fadin cikin karfen hali da cije lips keee niiii neee miye haka yafada cikin wata irin murya

 

 

[3/24, 6:56 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme:

MY UNCLE

 

Writing by:-yar mutan bissalam

 

Sadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy baby

 

Littafina free ne bana kudiba kowa na’iya karantawa

 

Page 3

Yayi saurin rufe mata baki yana fadin cikin karfin hali da cije lips keee niiii neee miye haka yafada cikin wata irin murya wacce tasanya iman saurin kallonsa dan atsawon rayuwarta bata tabajin yayi magana ahakaba

 

Kintsaya kina kallona meyafitar dake awannan Daren

 

Yafada tareda dauke kanshi daga kanta kamarma bashine yayi maganarba

 

Un uncle nafito shan ruwane tafada cikin sarkewar murya

 

To maza kihadamin Lipton kisa lemon tsami aciki

 

Yafada tareda barin kitchen din

 

Da kallo tabishi tareda kallon kayan jikinta

 

Shap ita tama manta da kayan da ke jikinta

 

Dasauri ta janyo Plack’s naruwan zafi Wanda al’adar gidanne koyaushe basa rasa ruwan zafi a placks Dan haka ta zuba a cup ta reda kada mishi Lipton daya tadakko lemon tsami a bridge tamatsa mishi

 

Sai ayanxu take tunanin yanda zata fita dawannan kayan

 

Daurewa tayi sabida batada wata mafitarda tafi wannan

 

Ahankali tafita tareda sa hannayenta tana kare jikinta da sallama tashiga falon kwance yake adai daga cikin kujerun falon amma idanunshi arufe suke Wanda zai hanaka gano yanayin dayake ciki amma still hannunshi na akan mararshi

 

Uncle gashi nahada tafada

 

Mikewa yayi batareda yayi maganaba

 

Karbar kofin yayi tareda sawa abakinshi baidago kofinba saida yashanyeshi tass aikuwa take zufa yafara karyo mishi

 

Kije kawai yafada

 

Mikewa tayi tareda komawa dakinsu tana tunanin shikuma meyake damunshi haka batada wanda zaibata ansar dan haka take bacci yayi awon gaba da ita

 

*******

Zaune suke a class iman ce kebawa iman ce kebawa salma labarin halin da taga uncle aciki jiya

 

Hmmm wannan mutumi. Miskilancinshi bazai bari wlh kama bahimci miyake damunshiba wlh natausayawa matar wannan mutumin

 

Haka dai suka cigaba da fira har 2:21pm driver dinsu yazo yamaidasu gida

 

*******

Yanxu Aliyu kafison kaci gaba dazama haka daka samama kanka mafita kafison kayita shan wahala bayan kanada mafita

 

Aliyune da amininshi Dr salim suke magana acikin falon Dr salim din

 

Sanda aka dauki akalla mintuna biyu kamar bazaiyi maganaba sannan yace

 

Ni har yanzu banga yarinyar data yiminba Dr kasanni banason raini Dr wlh ni banmasan yanda zantunkare yarinya damaganar soyayyaba kai in fact nibanmasan miye soyayyaba

 

Dariya Dr ya kyalkyale da ita yana fadin toko saimun zaba maka

 

Harararshi Aliyu yayi yana fadin tunda ni banida idoko

 

Ahaka suka cigaba da firarsu

 

Wannan kenan

 

*******

Agida kuwa yau iman tanada babban bako saishirye shirye suke faman yimishi itada salam aunty sai dariya take musu wai yanmatanta sungirma harta kai ga surukkai

 

Sanye take cikin wata jallabiyya maroon colour tayi rolling da maroon din gyale tayi matukar kyau duk da ba wata make up ce afuskartaba powder ce kawai sai wit lips amma bakaramin kyau tayiba

 

Minti uku kenan dakiranda masoyin nata yayi mata tareda sanar mata isowarshi

 

Ahankali tayi sallama zaune yake adai daga cikin kujerinda aka kawata wurin shakatawar dasu

 

Gayen ya hadu dogone yanada saje bafari bane amma yana da kyau yanada siririn hanji gayen yahadu bakarya

 

Amsa mata yayi tareda sakar mata murmushi

 

Abdul kenan Wanda suka hadu a super market sunje sayayya itada salma kallo daya yayi mata yaji duniya yasamu matar aure baisamu number dinta asaukiba sanda yabiyo tagefen salma itama sanda tahada daroko sannan tabashi tun alokacin suke waya itama gaskiya taji hankalinta yayi matukar kwanci da halayen Abdul dan haka cikin kankanin lokaci suka saba Abdul namatukar Sonta itama haka misalin watansu biyu yanzu amma yauce rana tafarko daya fara kawo mata xiyara dan yanaso dasunyi candy azo ayi maganar aurensu

 

Hon dinda aketayine yasa gaban Iman yayi mummunan faduwa domin bashakka uncle ne yadawo

 

Maigadi yawangale mishi get hancin motar yadanno idonshi baitsaya ko’inaba sai akan iman datake zaune tareda Abdul

 

Amatukar zuciye yarufe motar tareda nufar wurinda suke zaune

 

 

[4/1, 6:12 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme:

MY UNCLE

 

Writing by:-Yar mutan bissalam

 

Sadaukarwa ga kawata kuma aminiyata Jamcy baby

 

Littafina free ne bana kudiba kowa na’iya karantawa

 

Page 4

Amatukar zuciye yarufe motar tareda nufar wurinda suke zaune

 

Waye wancen mai zuwa baby?Abdul yatambayeta

 

Uncle dinmune tafada domin tayi matukar tsorata da yanayin yanda yake kallonsu tareda nufo wurinda suke

 

Dasauri Abdul yamike yanufi wurin uncle domin sugaisa

 

A 360 🏃‍♀️ tabar wurin tayi cikin falo ko kallon hanya batayi sai waiwaye take aikuwa itama salma tafito daga daki saisukayi karo

 

Aunty dake zaune a falo taga ayanayin da iman tashigo ta tabbatarda ba lafiya ba

 

Aikuwa tasoma tambayar iman lafiya tashigo gida haka inabakon naki ko yawuce

 

Iman kam kasa magana tayi domin tasan yau bawanda ya’isa ya yahana uncle yayi mata dan karen duka

 

Domin kuwa kuwa yagargadesu akan kula samari yagaya musu karatu yakeso suyi domin wayarma dakyar ya amince sukafara amfani da’ita domin browsing idan ambasu assignment domin WhatsApp dimma baisan sunayiba aboye suke abunsu

 

Aikuwa amatukar xuciye yashigo falon

 

Iman dagudu tayi bayan aunty domin neman wajen buya

 

Aikuwa taku daya ya cafkota belt yazaro yafara tsula mata ihu take iya karfinta

 

Aunty sai kokarin kwatarta takeyi amma ina uncle yahana saida yayi mata lilis sannan yana huci yanufi dakinshi

 

Kuka take iya karfinta aunty da salma sai lallashinta suke amma sai kuka take

 

Domin gaskiya tadaku sosai gashi dama kunsan mutuniyar taku da raki

 

Da taimakon salma tasamu tashiga wunka sannan tagasa jikinta

Sai Allah ya’isa takewa uncle

 

Salma saidariya takemata wai taji maza😄😄

 

Tana gama shiryawa ta lokacin sallar magriba yayi dan haka ta tada sallarta bata daga ba saida tayi isha anan kan sallaya bacci barawo yayi awon gaba da ita

 

*********

Yauma kamar kullum.amatukar galabaice yake domin baitaba jin mararshi na irin wannan ciyon ba dan har Lipton da lemon tsami yasha amma abanxa sai juyi yake

 

Aunty da fitowarta kenan taga anbar globes din falo akunne tazo takeshe hankalinta yayi matukar tashi jiyo nishi adakin Aliyu dan haka dasauri tanufi dakin acikin wani irin mawuyacin hali tasameshi dan haka tataimaka mishi izuwa cikin mota ta tada su iman suka garzaya asibitinsu salim

 

Ba salim ne on duty ba wani likitane

 

Bayan dogon bincikenda likita yayi

 

Yanemi ganawa da yan uwan mara lafiya

 

Aunty ce agaban taburin Dr glass dinshi yacire yadubi aunty

 

Yakuke da wannan Mara lfy

Yatamabaye aunty

 

Kaninane tabashi ansa

 

To shawarar da zanbaku kuyi gaggawar yiwa Aliyu aure

 

 

 

Agafarcemu Maman abokin mu ta rasu shiyasa muka dakata daga post

 

Amman yau mundawo

[4/1, 6:13 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme:

MY UNCLE

 

 

*WRITTEN BY SHOLY*

 

Littafina free ne bana kudiba kowa na’iya karantawa

 

Page 5&6

 

To gaskiya shawarar da zanbaku shine kuyi gaggawar yiwa Aliyu aure idan har kunason ya rayu

 

Domin abinciken da mukayi mungano cewa Aliyu yanada matsananciyar sha’awa wacce itace ke haddasa mishi wannan ciyon marar

 

So gaskiya yana matukar bukatar mace akusa dashi

 

Aunty da jikinta yayi matukar sanyi domin a shekarun Aliyu yakamata ace yanada iyali amma inaa shi baima taba furtawa wata mace Kalmar so ba to yanzu yazasuyi

 

**********

Acan dakin da aka kwantarda Aliyu kuwa allurar da akayi mishi ta kwantarda sha’awa da kuma ta bacci su suka sashi samun relief dan haka Dr yabada umarnin kowa yafita abarshi shikadai domun samun Hutu

 

*******

Su iman ne sukayi saurin mikewa ganin aunty tafito daga office din Dr aunty meyake damunshi

 

Suka hada baki wurin tambayarta

 

Zazzabina kukwantar da hankalinku bari inkira gida insanar dasu

 

Tafada tana danna kiran mahaifinsu alhaji bala

 

Bayan sungaisa take shaida mishi Aliyu ba lfy gasuma a asibiti

 

Aikuwa ko minti talatin ba ayiba saiga ahalin gidansu Aliyu sunshigo asibitin

 

Ashedai Aliyu dan dangine domin gabada zaka zata kowani gidan bikine

 

Mahaifin Aliyu ne yasamu damar ganawa da Dr inda yayi mishi bayani kamar yanda yayiwa Aunty

 

Inda yakara dacewa alhaji idan har kunason rayuwar danku to wlh kuyi gaggawar yimasa aure kokuma yafada ahalaka

 

Domin yaronku yaron kirkine dayanzu yafada neman mata

 

Alhj yakara bawa Dr hannu suka gaisa

 

Mungode Dr Insha Allah zamuyi yanda kace

 

Dagaggawa alhaji bala yasamu ganawa da dan uwansa alhj mukhtar inda suka tuntube aunty ko akwai wata wadda Aliyu yakeso

 

Wlh baba bantabaji ko ganin wata wadda Aliyu yakeso ba kullum shine fadan danake masa akan yafitadda mata yayi aure amma abun dayake cemin waishi baiga wacce tayi mishiba har yanzu

 

To yayi mishi kyau Mu Insha Allah daukar wa abun matake domin bazamu zuba ido muna kallonshi hakaba alhj mukhtar yayan baban Aliyu yafada insha Allah kuma gobe Friday zamu daurawa Aliyu aure

 

Dawa Abba aunty ta tambaya domin haka suke cewa alhj mukhtar

 

Koma da wacece insha Allah gobedai aure ba fashi

 

********

Aliyu kam zuwa dare yasamu sauki kamar Wanda baiyi ciyoba dan haka Dr ya sallameshi

 

Sai wani ciccijewa yake kar afahimci abunda yake damunshi amma saidai ya makaro tuni Dr yasanar musu

 

*********

FRIDAY

Rana bata karya saidai uwar ya taji kunya

Damisalin karfe 20:17pm bayan angama sallar juma’a

 

Liman yayi sanarwar daurin aure kusan guda uku sannan yayi sanarwar daurin auren da yagirgixa dayawa dagacikin ahalin alhj sambo mai dala

 

Wasu kuma dasukasan kwanan zancen sai murna suke da jin dadi

 

Bakomai ne yagirgizasuba face jin

 

Daurin auren

ALIYU BALA MAI DALA

DAKUMA

FATIMA MUKHTAR MAI DALA

 

Aliyu da yayi mutuwar zaune domin bashakka dai shine aka daurawa aure to amma wannan wacece danshi shap yama manta wacece Fatima

 

Yayi matukar kidimewa domin abun yazo mishi ne amatukar bazata to taya ma baban nashi zaiyi mishi haka aure saikace akauye to ai ko akauyema andena irin wannan auren gaskiya dasake domin nibanshirya aure yanzuba duk wannan zancen Aliyu ne yakeyi dazuciyarsa

 

Salim ne yataboyeshi domin yayi nisa atunaninsa

 

Ganin da salim yayi aminin nasa baya cikin natsuwarsa yajanyo hannunshi suka fito daga masallacin

 

Amotar salim suka tafi yabawa security din Aliyu makulli tareda basu umarnin sukai masa motar gida

 

Aliyu kam kasa magana yayi domin shikadai yasan a irin yanayin dayake

 

***********

Acan gida kuwa da basusan meke faruwa ba idan akacire Aunty da ita tasan kwanan zancen

 

Abba ne yayi kiran aunty yace yanzunnan su shiryo suzo gabadayansu

 

Aikuwa basuyi kasa agwiywaba suka nufi gidan Abba

 

Iman da tun safiyar yau takejin gabanta yana faduwa sai kuma yanzu abun dayakara tsananta

 

TUSHEN LABARI

Alhaji sambo mai dala hamshakin mai kudine Wanda yayi suna akasar nan yana zaune agarin Kaduna matarsa daya hajiya Babba yayansu hudu kacal

 

Alhaji mukhtar ne Babba wanda yakeda mata biyu hajiya sa adatu Wanda suke kira mama sai hajiya Fatima suna kiranta momy yanyan mama uku Maryam ce Babba sannan karima sai kuma Fatima wacce suke kira iman wacce itace auta Allah sarki har tagama haihuwarta Allah baibata da namijiba

 

Sai hajiya Fatima (momy) wacce sanyawa iman sunanta tanada Yaya shida sambo ne Babba Wanda ake kira Abba domin sunan kakansu yaci sai khadija sannan ikilima sannan faruk wannan suhaila sannan Mubarak shine auta

 

Mama da momy suna zaman lfy bawanda yataba jin Kansu koda sunsami sabani to Abba zai zauna yayi musu nasiha nandanan kuwa zasu zauna sushirya Kansu

 

Sai kuma ALHAJI BALA Wanda matarshi daya hajiya balkisu wacce suke kira ummah yayansu biyar Hauwa u ce Babba wacce suke kira aunty sannan Usman sai kuma abubakar sannan Jibril sai kuma autansu Aliyu

 

Dukansu sunyi aure harda yayansu Aliyu ne kawai yarage baiyi aure ba Aliyu yafara zama gidan Hauwa (aunty) ne alokacinda Allah yayiwa mijinta rasuwa saita roke alfarmar aliyu yadawo gidan dazam kasan cewarta batada da namiji yarta daya salma wacce sa’ar iman ce aunty na matukar son iman tuntana aka bata ita ahannunta tagirma

 

Sai HAJIYA HAFSATU itace ta ukku ya yayan alhaji sambo mai dala tayi aure a gombe yayanta biyu suhaila da kuma abdulhameed

Suhaila tayi aure Abdul hameed kuwa sa’an Aliyu ne

 

Sannan NAZIFA YAR auta awurin alhaji sambo mai dala yayanta ukku najib, kabir dakuma zahra

 

Suma duka sunyi aure sai zahra wacce sa’ar su iman ce

 

Wannan kenan

MUNDAWO ASALIN LABARI

************

Sanda suka isa gida Abba har anhada meeting baba,Abba ,ummah,momy dakuma mama sai momy nazifa kasan cewar agarin tayi aure saiga isowar su aunty

 

Abba yakira Aliyu har yagaji amma yaki yadaga

Dan haka aunty tace sukira salim maybe suna tare Dan haka Abba yakira salim bugu daya ya daga nan abba yagaya mishi yanzunnan yanason ganin Aliyu yabashi minti goma ya’iso gidan

 

Iman kam gabanta sai faduwa yake ganin ankora Salma amma ita ance tazauna sai takara shiga fargaba

 

Aliyu ne da salim sukayi sallama suka shigo ran Aliyu amatukar bace har idonshi yacanxa kala izuwa ja bayan yagaida sun Haida su Abba dasu mama suka sami wuri suka zauna iman kam izuwa yanxu amatukar tsorace take domin tasan ba lfy ba

 

Abba ne yayi gyaran murya sannan yafara magana. To mungodewa Allah daya nuna mana wannan ranar kai dai Aliyu kasam meke faruwa imance dai zamuyiwa fashin baki

 

Ke iman amtsayinmu na iyayenki wayanda muke ganin mun’isa muzarta ko wanne hukunci akanki abisa rashin lafiyar dan uwanki muka yanke shawarar hadaki aure da dan uwanki Wanda yanzu haka kina amatsayin matar Aliyu ne iman da Aliyu amatukar razane suka dago iman wacce tafara ganin gari najuya mata sai kuma Aliyu da yayi saurin mikewa tsaye domin shi baitaba kawo wannan jaririyar yarinyar aka aura mishiba

 

Faduwar iman ita tamayar da hankalin kowa kanta Wanda tuni ta sume

 

 

[4/1, 6:14 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme:

MY UNCLE

 

 

Writing by:- sholy

 

Wannan shafin nakune masoya littafin my uncle:-

My Jamcy

Maryam Saminu

Maryam Lawal

Mashida

Rukayya Mazuga

Asma’u Almustapha

Fauziyya Aminu

Inasonku kuma inaji daku matuka wannan shafin nakune kuyi yanda kukeso dashi l love you lodi lodi

 

Page 7

Faduwar iman ita tamayar da hankalin kowa kanta Wanda tuni tasume

 

Aikuwa tuni sukayi kanta aunty ta tallabota saifaman kiran sunanta take amma ina ko motsawa batayi ba hankalin kowa yayi matukar tashi

 

Aliyu ne yazo da ruwa yaduka yashafamata afuska wata doguwar ajiyar xuciya tayi tarida fashewa da kuka

 

Dan Allah aunty kicemin wannan mafalkin nawa bagaskiya bane wlh banason shi ni inada Wanda nakeso dan Allah Abba kada kuyimin haka ni uncle yayanane bazaitaba zama mijina dan Allah Abba kuce bagaskiya bane mafalki nake tafada tana kara fashewa da kuka

 

Awurin bawanda iman bata bawa tausayiba saidai bayanda zasuyi domin anyi hakan ne domin ta tallafi rayuwar dan uwanta

 

Aliyu kam tsaki yaja dominshi haushima tabashi tunda take tunanin kamarshi wai zaiyi rayuwar aure da karamar yarinya kamarta

 

Dan haka batareda sanin kowaba yabar dakin

 

Saida ummah da momy sukayita lallashin iman tareda kwantar mata da hankalin cewa za a samu mafita sannan akasamu tayi shuru

 

Mama kuwa mahaigiyar iman tsaki taja tana cewa kada ma tahakura tunda dan uwan naki kike gudu shi baice komaiba sai kece maibakin magana ko Allah idan kika matsamin sawa zanyi Aliyu yayi miki dan Karen duka

 

Su momy sai hakuri suke bata

 

Wannan kenan

 

**********

Aliyu kam yana fita yatarar da salim acikin mota dan haka ba bata lokaci sukabar gidan

 

Agaskiya Aliyu kai dan gatane irin wannan aure haka ai wlh bakaramin gata su Abba sukayi maka ba

 

Aliyu ya harareshi salim wlh su Abba bakaramin xubarmin dagirma sukayi ba acewai surasa wacce zasu hadani aure da it a sai wannan jaririyar yarinyar Allah da ni mace ne dana haifeta

Kai karewar zubarda girma wai agabanta suke cewa wai zata taimakenina kan abunada kedamuna kajifa salim ai saisusa tarainani yafada yana karajin ranshi nabaci

 

Dariyar shakiyanci salim ya kyalkyale da ita yana cewa to karya akayi bataimakon naka zatayiba tunda kai jarabar tsiya ce dakai….

 

Aliyu yayi saurin katseshi Allah yakiyaye yoni kowaci irin jaraba ce dani ai wlh nafi karfin insauketa akan wannan yarinyar Allah yakiyaye

 

Dariya salim yakara saka mai ai wlh kuwa Aliyu zaka bani labari ne watarana kai bakasan kananin yaranma sunfi dadin sha’aniba

 

Kai nifa kadena ma kwatanta watarana zan zauna inyi rayuwar aure da yarinyarnan

 

Hmmmm murmushi salim yayi zakayi bayani kana kuka da idonka akan iman

 

Allah yakiyaye wlh Aliyu yafada dai dai lokacin da sukayi parking a gidan da Aliyu yagina

 

Gidane yakai gida kamar akasar turai yahadu iya haduwa masu karatu nabarku da kanku Ku kissima haduwar gidan

 

Katon falone sai two bedroom acikin falon sai kuma kitchen sai dinning area sai kuma sama inda nanma wani katon falone sannan three bedroom kowanne da toilet acikinsa toilet dinma abin kallone asaman ma akwai kitchen gidan dai tubara kalla masha Allah dan yahadu

 

Aliyu kam baima tsaya magana da salim ba yabude dakinshi daya dayake agyare yashiga wow dakinkam yahadu domin komai nadakin farine dakin yayi matukar haduwa

 

Salim da yabiyo Aliyu yana yimishi shakiyance yana cewa Allah dai yanuna mana munkawo maka iman gidan nan mun danka amanar ka awajenta ko ma huta da wannan jarabar take hakanne yakara hasala Aliyu watonma amanarshi za abayar awurinta yayi saurin rufe dakinshi domin kar salim yacigaba da gasa mishi wayannan magangannun dayake ganin sunkusa tarwatsa mishi zuciya

 

Dariya salim yayi yana daga murya yanda Aliyu zaijiyoshi ango kasha mai yafada yana barin falon yanufi gidanshi

 

Aliyu kam wanka yayi kozai rage jin yanda yakeji bayan yagama shiryawa yakwanta domin so yake yayi bacci yanda zai dansamu natsuwa

 

Aikuwa bajimawa bacci barawo yayi awongaba dashi

 

Wannan kenan

 

*****”***

Acen gidan Abba kuwa iman tasake kamar ba abunda yafaru domin karfin gwiywarda su ummah suka bata akan idan bataso baza ayi mata doleba dole asan yanda za ayi ,sukuwa sunyi hakane domin ganin yanda ta tada hankalinta

 

Da aunty ta tashi wucewa ummah tace abar mata iman nan aikuwa itama salma tace ba inda zataje ummah sai dariya take tanacewa to idan akakai iman gidan mijinta yazakiyi salma

 

Aikuwa sai kukan iman sukaji ummah sai tambayrta take lafiya

 

Ummah ni wlh kidaina cewa mijina ni wlh bamijina bane kuma bazanje gidanshiba

 

Ummah da kwata kwata tama manta plan dinsu tayi saurin cewa yihakuri iman wasa nake ba Inda zakije

 

Aikuwa nandanan tasaki ranta

 

Anan akabarta ita da salma

 

********

Aliyu baidawo gidanba sai karfe 10:7pm shima azatonshi su iman nagidan aunty shiyasa yazo nan gidan domin shigani yake yanzu yarinyarma angama jamishi raini awurinta dan haka ko gidan aunty bazaijeba

 

Duka globes din falon akashe suke yafara taka step din hawa sama iman da yunwa tadameta tafito domin neman abunda zataci kayan baccine kawai ajikinta rigace mai maballayye kayane masu laushi da daukar hankali tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatifi zuuuuuuu zata fadi dawani irin zafin nama ya rungumota gabadaya ajikknsa

 

I love you Lodi Lodi masoyana

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment