Littafan Hausa Novels

Mummunan Zato Hausa Novel Complete

Yadda Ake Rikita Maigida Yayin Kwanciya
Written by Hausa_Novels

Mummunan Zato Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

Mummunan Zato Hausa Novel Complete

Page 1to5

 

“Xaune take taxuba uban tagumi,da ganinta kasan tana cikin matsanan cin tashin hankali,hawaye ne kawae ke gudana a kumatun ta”a hankali tasauqe qafarta daga kan gadon data ke xaune,wata nursin ce tashigo da gudu2 ta nufo yanda take fuskarta dauke da murmushi tare da fadin hankali dae sister kinutsu ki huta,karkiyi gaggawar tashi…bata gama rufe bakinta ba sae ga wata ma ta shigo tare da fadin congratulation hajiya sannu fah gaskiya kinji jiki irin wad’an nan manyan yara haka gasu kyawawan gaske ALLAH yaraya su da imani,sae a lokacin hamxeeya ta juya gefen ta takalli yaran da ta haefa kallon su take daya bayan daya…

Miskilanci Ko Gidadanci Hausa Novel Complete

Mummy ce ta turo qofar ta shigo bayanta hajeeya tace biye da ita dasu aunty hauwa kowacce cikin su hannun tah dauke da kaya,kowa fuskarta dauke yake da annashuwa”take muryan su ya garwaye d’akin,hankali na gabaki d’aya ba ya kansu,ni kadae nasan halinda nake ciki?

Ninasan halin da rayuwatah ke ciki?

Daukar yaran suke ta kanyi tareda yaba kyau irin na yatan pix suka dinga cire musu da wayoyin su,harda nurses din sae dauka suke tayi a wayoyin su sunata yaba kyan halitta irin na jariran ba macen ba banamijin ba,binsu kawae nake da ido duk en-dakin dae-dae nan baby xeenat ta shugo da gudu ta nufo gadon da nake xaune tana faman rungu meni,a hankali nadan goce fuskata dauke da murmushi nace ni karki 6alla nifa,sae a lokacin kowa yaji magana na,ido ta xubamun tareda fadin sannu kinji 1blood yau kinji abun da mukaji?

Aunty hauwa tace ALLAH ya shirye ki baby xeenat yaushe kika haehun shed’aniya?

 

Amma ae aunty hauwa ae nariga tah ga intisar shekara wajen 2 ae natsufa ta fad’i cikin xolaya! ALLAH shirye ki inji hajeeya,ah ah 1blood lfy ko akwae wani abunda yake damunki ne naga sae hawaye take tafad’i tareda kallon hamxeeya?

Dasauri mummy ta nufo yanda suke takama hannun hamxeey sae a lokacin ta kula da halinda take lfy dorter meke damunki?

Nan take mummy ta rikice tanata faman tambayar halin da take ciki?

Ina ke miki ciwo yanxu dorter?

Hamxeeya jitayi kukanta nashirin qaruwa saboda irin tambayoyin da mummy da baby xeenat suke mata””

 

Mummy da sauri ta fita ta kira doctor,tare suka shigo dakin”tana ta masa bayanin wae ya bincikata sosae akwae abunda ke damunta ne,shi kansa dariyar mummy yake,da sauri hamxeeya tace bafa komae mummy bayanda kemun ciwo tafadi maganan cikin sanyin murya”Hajeeya tace ae mummy baki fahimci rakin hamxeeya bane,nan en-uwantah suka dunga amsawa,kan cewa tafiye raki ae ita dama”mummy koh bata saurare su ba takama hannun hamxeeya kin tabbata babu komae? Tace eh”to kisake shan maltinan da madaran mana?

Mummy yanxu naqarasa shan wancan daki ka had’a munfa naqoshi mummy,Toh banda abunki dorter ae bata qoshi bane daurewa xakiyi”tana cikin maganar wayar mummy ya hau qara,,,cikin nutsuwa ta ciro wayar a jakkanta dake dauke a kan cinyartah,cikin nutsuwa tasa ka akunnan ta tareda sallama,,,

 

Yaya babba ko ince baban twinx,lfy qalau”gatanan kusa da ni,tana jinka,mummy da gaske soul mate ce ta haefo mun yaran nan?

Da gaske kae yaya babba,plz mummy ku fad’amun gaskiya yaranda teemah ta turomun ta watsap yara na ne?

Yana maganan cikin xumud’i”dariya mummy tayi tace kae yaya babba akwae shiriritah yaran kane,kae kaga asibitin nan yanda aka cika mutane kamar meye,su kansu ma’aekatan asibitin sae magana suke na yawan jama’ah,yanxun xasu sallame muma ae daman sunce tad’an huta ne kad’an”bakinsa yaqi rufuwa don farin ciki,mummy kinsan wani Abu kuwa?

Ah ah sae ka fadi,nafa taso daganan xuwa axahar nashugo kaduna,amman mummy idon soul mate biyu?

Nacema tana ma xaune kae dae sae ka shugon tafadi tareda kashe wayar,,,

Shifa bayida dama yanxun sae yadaman da tambaya take fadi masu hajeeya,aeko bata gama rufe bakinta ba wayar yasake shugowa”da sauri mummy tasa a kunnan tah ya akayi,yace mummy kuma kin kashe wayar bamu gama ba”to ae kae surutun naka baxae qare bane yaya babba,mummy kitae makamun kibata wayar muyi magana?

Ka kira wayarta man? Tace masa”nakira mummy yafi sau nawa taqi d’agawa,wayar ma nata na hannun teemah ne sae suka cemun wae tana bacci ne,murmushi mummy tayi tareda miqawa hamxeeya wayar”

 

Dorter gashi inji mijin ki,cikin kunya hamxeeya ta kar6a tasa a kunnan tah”

Shi yafara magana cikin xolaya yace; mae jegoo! Fatan kin sauqa lfy? Soul mate godiya ba adadi…u mak me happnx in my lyf,,,

Kowa sae maganan yaran nan yake tayi a office din mu,ji tayi tagama gundura da jin kalamansa,gabaki d’aya yanxu kalamansa basu birge tah”sae naxo xakiga gift naki soul mate akwae wani magana ma duk sae na iso”cikin gundura hamxeeya tace masa naji sae ka ison ALLAH kiyaye tareda kashe wayar”””

 

Misalin qarfe 1:00pm aka sallamesu sae gidan su dayake askwalaye”gidan natama a cike yake da mutane!

Nan aka wankesu sol da jariranta,goggo jummae ce aka yanke shawarin xata mata wankan jegon,tayi farin ciki sosae”yanma yafarayi kowa yafara watsewa”cikin bacci taji kukan jariranta a burkice ta farka”dariya baby xeenat tayi tareda miqa mata macen da take hannun tah,Oyah ko sae nakoya mikine ayi breast feedn nata,ke nifa kin fara damuta wae baki tafi bane 1blood haryanxu?

Goggo jummae ce tashigo bed room din tareda fad’in ke kyaji sakaryar yarinya baxaki basu nonon susha bane ba?

Toh goggo kice tafita,oh baxaki iya bayarwa intana nanba? Ganin bata da niya ne yasa suka fita suka bartah,,,

 

Sae a lokacin taqarewa yaran kalloh tabbas kyawawa ne kaman ninsu daya mace da namijin,macen kamar uwartah sak bata barmata komae ba,namijin kuma suna dan ibi da yah Ahmed watoh baban shi”

Kwantar dasu tayi tana kallon yanda suke bacci hankalin su akwance,,,,

 

Tausayin su ne ya kamata,ALLAH sarki yara kun shugo duniya…tafadi tareda cixa baki”batasan sanda hawaye yafara futo mata ba….

 

Taku

Mummunan Zato Hausa Novel Complete

Page 5to10

 

“Muryan baby xeenat taji akanta kamar anjefo ta; wae nikam meke damun kine?

Cikin sauri tafara share hawayen da ke idon ta tareda qaqulo murmushi”babu komae,baby xeenat tasake maemaetawa babu komae tafadi tareda kafeta da ido! Murmushi tasake sake mata tareda nuna mata tabbacin bakomae ke kiyarda kawae dae in nakalli yaran nan ne sae inji tausayin su yana kamani”hamxeeya tasake gyara xama a bakin gadon da take tareda cewa nifa 1blood duniya naban mamaki yanxu,kuma cike nake da tsoronsa natabbata rayuwa abun tsoro ce,ina xauna sae nata taxari kiga jarabawa kala2 na mutane,kowa da irin Wanda ubangiji yake sauqar masa”kuma fa wlhy duk ba mae wahala bane inmuka duba,amma sae kiga cin yana neman mana gagara,kawae dae xakiga na wani yafi na wani ne,,,

 

Baby xeenat taja dogon numfashi hmmn! Ke prblm dina da ke kenan yanxun me yakawo wannan maganan?

Dae2 nan wata qanwar yaya Ahmed tashugo dakin cikin sallahma hannunta dauke da wasu manya2 ledodi har tana nishi taxubesu gaban hamxeeya tareda fadin aunty hamxeey albishir yaya babba ya dawo,bata rufe baki ba sae gashi yashugo tareda wani akwati yana ja a hankali cikin nutsuwa ya shugo dakin dauke da sallahma”dukkansu hankalin su ya koma kanshi”haka kawae yaji kanshi kamar ansara mashi wani abu yana shiga bed room din nata,goshin sa yadan buga da hannunsa tareda kallon yanda hamxeeya ke xaune gani yayi taqara masa kyau fiye da kullum tamkar ba ita ce tahaehu yau ba,murmushi suka sake wa juna lokaci daya”

 

Kumatunta ya lakuto cikin xolaya,soul mate kyau kenan daman in anhaehun kyau ake qarawa yafadi yana kallon baby xeenat”dariya sukayi ita da su teemah kasan cewar duk sun shugo masa gaesuwa”sae wani shishshige mata yakeyi ganin haka yasa hamxeeya ta d’aure fuska”twinx dinsa ya jawo ya daukesu d’aya bayan d’aya ya musu hud’u ba,haryanxu yaran suna manne a jikinsa macen tana kwance a kafad’arsa na mijin kuma na kwance a cinyarsa,jiyake kamar wata sabuwar duniya aka kaeshi godiya yaketayi wa ALLAH daya gwada masa wannan rana,hira suke sosae dasu baby xeenat da teema su maryam,duk hiran Nasu ya qare akan babyx din ne,haka kawae nakejin duk natsaneshi ban nasan hiran nasu”duk ya haumun kae,Tashi nayi cikin tafiya kamar a kar6a a mun nafita fallo wajensu goggo da mummy”mummy da sauri ta tashi ta kamoni jikinta tareda fadin mekike nema haka da baki musu magana sunkawo mikiba,kanta bata amsa ta hau kwalawa maryam kira,keh maryam! Maryam! Na’am mummy ganinan fa ina xuwa da sauri ta qaraso fallon,mummy ta kalleta me amfaninku a dakin baxaku taemaka mataba ae nace duk abunda take buqatah kumata dan sakarci kuma hatta fito neman abu da kanta,hamxeeya tace;Lah mummy fah bawani abu bane kawae nafito shan iskane xafi yamun yawa ciki,goggo jummae ta amsa cikin fad’a tab toh aekoh can ne wajen xaman naki meya hada jego da sanyi?

Maryan taruqo hannun hamxeeya daga jikin mummy ,yanxu dae muje aunty hamxeey kifad’a mun mexa a kawo miki,ture hannunta tayi cikin nutsuwa ke jeki abunki tafadi tareda shirin xama a qasa”goggo da mummy harsuna had’a baki lah-lala mexa kiyi,xamafa xan”goggo tace kinji mun shed’aniya a qasa kan kafet kawae haka?

Tohm mu bahaka mukeba a garin mu,mummy da maryam sukayi dariya”

 

Toh goggo yaxan?

Tashi xakiyi ki koma uwar d’akin ki kixauna,haba goggo kinkashe AC kinkashe fanka kinjajja mun glass d’in windo kuma kice haka xan xauna,kawae kice gasani xakiyi”oh hakama kikace toh xaki gasu kuwa,ina tabbatar miki wannan jan naki sae ya dishe,,,

Tana mata maganan ne cikin xolaya”maryam da mummy koh sae dariyarsu suke,su yaya Ahmed ne suka iso yanda suke! baby xeenat tace hayaniyar me mukeji hakane?

Nan maryam take musu bayani,shi kuwa ogan qofar fita yanufa da niyar alwala yayi masallaci,da sauri tayi magana batareda ta kalli inda yakeba;yaya Ahmed akwatinka kamance?

Jiyayi kamar tajefe shi da wani Abu harya tsaya batareda ya juyoba sae kuma yafice abunsa,teemah plz tae makamun ki dauko akwatin nan kikae masa side dinshi”tohm aunty tafad’i tareda nufan bed room din,duk kallo suka bita dashi sa6anin mummy da taketa danna wayartah”

 

Goggo jummae tace ina anan dama yakan aje?

Ah ah kalmar da kawae hamxeeya tafad’i kenan tareda nufan ciki,teemah ko tana daukowa tanufi side din shi,,,

 

Dae2 yadawo daga masallacin kenan kasan cewar a cikin gidan yake”tasa meshi xaune a falorn hannunsa da remote ga alama yana canja channel din da yake ganine,oh biyoni kukayi da kayan teemah?

Tohm kamun abuna,maryam ma tashugo hannunta daukeda wani basket na abinci sorry yaya ga abincin kafa munbarka da yunwa tafad’i cikin xolaya,yace lah badamuwa ae daman ku innaxo garin nan boron yunwa kukemun,dad’in xee-xeey kenan wlhy tadinga bina kenan menaci? Mexanci?

 

 

Page 10to15

 

“Kallon juna sukayi qannan tareda ta6e baki,kowa lokaci guda ta d’aure fuska,bawanda yasake magana a cikinsu,suka nufi hanyar fita a falorn nasa,harsuna rige2″binsu yayi kawae da idoh tareda jan guntun tsaki,idan da sabo tabbas yasaba da halin da suke gwada masa akan xee-xeey,tinanin abubuwa yake tayi yayin da yaqarasa dinnin area yana qoqarin bubbud’e food plas d’in,jijjiga kae yayi bayan yagama bud’ewa duk ba cimansa bane,,,

 

A hankali ya koma ya xauna,Hamxeeya ce tafad’o masa a hankali ya jawo wayarsa ya hau kiran layinta,cikin sa’a kuwa yashiga sae dae baedace ba dontaqi d’agawa,har sae da yamata 5miss coll”ranshi yagama 6aci yayi jifa da wayar!

Wannan wae metake nufi tin safe yau nake faman kiran wayarta taqi d’agawa me take nufi da hakan?

Cikin han xari ya tashi ya nufi sashinta har yanxu su mummy sunanan”dae2 xae shiga yaji muryan goggo tana cewa kinga miskilan er-ki koh Munata maganan wayarta nata qara,kikace koh tana bacci ne toko idon tah biyu,mummy tace ae idonta biyu?

Idon ta biyu nace mata aedaman kinajin wayar?

Tace eh bansan damune wata er wajen aekin muce,hmn ae hamxeeya halinta ae sae ita””

 

Cikin sallahma ya bud’e qofar falorn gaeshe su yayi cikin girmamawa,mummy ina teema suke?ganin bae gansu a wajen ba yawa yance,oh sunyi cikin gida ae tin d’axu dama nace suxo su taemaka mata da aeki ne kasan Ruth ta tafi gida hutu,hutu kuma mummy haka tabar mun soul mate d’in da aeki?

Ya fad’i tare da nufan bed room d’inta,tana jin shugowarsa tayi kamar bacci take,kallon tuhuma yabita da shi kafin yaja dogon numfashi,soul mate! Ya kira sunan tah cikin nutsuwa! Bakinsa uku amma taqi amsawa tana kwance tamkar me bacci,ganin haka yasa yanufi inda take…

 

Cikin Sauri ta miqe tareda fad’in karka kuskura ka iso nan”tafad’i cikin nuna masa hannu!

Fuskarta ba alaman wasa,kuma ka gaggauta barmun d’aki nafad’a ma,bani qaunar ganin wannan fuskar naka,kafita nace tafad’i yayinda yake qokarin matsowa wajenta,sorry soul mate yafad’i tareda tsugunawa kan gwiwarsa,taemako na xakiyi plz yunwa nakeji”tohm fita naji xankawo ma,tafad’i tareda sauqowa a gadon,gusan a tare suka fito a d’akin yayi side dinshi tayi kitchen”

 

Jatayi ta tsaya tana naxari nawasu mintuna daga bisani ta bud’e frige ta d’auko wani roba markad’add’en gyadane ciki,cikin lokaci qanqani tamasa tuwon semo miyan agushi tareda kunun gyad’ansa,gidan duk ya amsa da qamshi tanata jerawa a basket saega mummy”nikoh dorter lfyr ki kuwa? Baxaki nutsu waje gudaba?

Oh yaje ya d’ago kine daman kimasa girki shi hamshaqi to karnasa ke gani,mummy kinsan shi inba kunun nan yasamu ko tuwoba bae gane komae shiyasa,kiyi haquri mummy! Ta6e baki kawae mummy tayi ta juya alamun maganar bae mataba,hamxeeya tafito haraban gidan bataga kowaba sae baba mae gadi,cikin hanxari yataso yana tambayartah hajeeya wani Abu kike buqata ne?

Nashiga ae d’axu naga en-biyu kinata bacci bamu gaesaba,nan yamata gaesuwar barkada sauqa,tace masa bakomae ta juya kenan saetaga habu wani yaro mae musu guga yafito side din yaya Ahmed,nan yaxo yana gaesheta! Yauwa habu d’an taemakamun akwae wani basket a kitchen abincin yaya Ahmed ne d’auko da sauri don ALLAH,,,

 

Cikin hanxari ya d’auko yanufota,yauwa kae masa yana ciki aekoh naga kamar gunkafito ae?

Eh nabashi wani saqone,tace yayi kyau kae masa wannan d’in,sae da taga yakae ya juyo tukun tashiga cikin gidan sanye take da wani hijjabi coppy brown yasauqa mata qasa,gashi yamata kyau sosae”

 

Baba Mae gadi kanshi kallonta yaketayi tareda yaba qoqari irin nata;yarinya da kyau tamqar aljanah gata da ladabi duk da irin d’umbin dukiyar da take ciki batasan raena nagaba da ita ba,yanxu waxa ace masa yau ta haehu ya yarda?

Basan jiki a tareda ita ko kad’an,yanata maganarsa shi kad’ansa,,,

 

Shi ko yaya Ahmed yana ta bin basket d’in da kallo yanda habu ya ajiye”qarar wayar shi ce tadawo dashi ga hayya cinshi,jawo wayar yayi yaqara a kunnansa fuskarsa dauke da murna! Baby nah ya akayine?

Ya kad’aeci?

Cikin sha gwa6a tace;Sweet ina cikin damuwa wlhy yau gabaki d’aya gidan badad’i,musamman yanxu dana kwanta banjini a jikinka ba taqare maganar cikin kukan kissa”gabaki d’aya hankalin ahmed yagama tashi cikin rawar murya yace;kiyi haquri baby nah nikaena kinsan tafiyar nan nawa nadolene,inajin fiyeda yadda kikeji yanxu,kinsan ke nadabance ae”dariyar mugunta ta sake saeda yaji sautin a kunnansa,Amman shi baesan dawar garin ba,haka sukaci gaba da hiran farantawa junansu rae,kamar karsu rabu a wayar”haka yata lalla6intah harta haqura ya kashe wayar yana murmushi”

 

Hankalinsa kwance yake cin abinci,yanajin dad’in girkin hamxeeya fiyeda na kowa,shiyasa yayi missin girkintah watan nin baya da yashige”tabbas xee-xeey akwae qoqarin girki ammafa bata iyaba yawancin girkinta daga yaqara maggi sae gishiri,ko kuma ya qone ko gishiri yayi yawa,ko abincin ya jiqe kusan kullum dae haka suke rayuwa da ita,kawae shidae yanasonta koma a yatake”

 

Abincin yaketa ci yanajin wani dad’i aransa,tabbas hamxeeya ta had’u shiyasa yake alfahari da itah”xuciyarsa ce ta tunasar dashi wani abu!

Take yafara had’a xufa dukda sanyin ACn dake tashi a falorn gami da fanka,gani nayi ya sauqa qasa yana ta juya kansa,hawaye nagani idonsa nata xuba…

 

Mummunan Zato Hausa Novel Complete

Page 15to20

 

“A cikin wannan halin har bacci ya d’auke shi ba tareda ya shirya ba…

 

Mae jego kuwa kullum en-barka sunata xuwa mata kullum gidan ta a cike yake da jama’a ba dare ba rana”mutanen nesa kuwa sunata kiranta a waya sunamata barka,yau kwanan su hud’u 4,amman haryanxu bata cikin hayya cinta”kana ganinta kasan tana cikin damuwa,duk ta rama tayi baqi duk da dae ansan wankan jego”sa6anin wasu da xakaga kyau suke qarawa,xaune suke a falor ita da qannan yaya Ahmed sunata hiransu gwanin sha’awa,duk da dae jefi2 take sa musu baki,sunata kiran frndx dinsu maganan suna,su ameera ce suka shugo falorn da gudu itada unaexa har kaman suna rige2″da gudu su teemah suka tashi da maryam kowa takama qawartah!

Kasan cewar akwae shaquwa mae tsanani tsakanin su,su ameera yaran auntyn hamxeeya ce,,,

 

Hamxeeya taja qaramin tsaki tareda fadin;wae kukam yaushe xaku girmane?

Kun shugo waje kamar a waki a guje ba sallamah bakomae kamar ankoro ku,kae ALLAH ya kyauta!

Dae2 lokacin hajeeya sun fito itada mummy”hajeeya tace ke madae kya fad’i haka suke sakakah ba hankali girman jikin ne kawae”ameera tace sorry aunty nasha afane ina sauri inga twinx,ta juya wajen hajeeya tareda kallonta tana fad’in ke kuma kikace me ne?

Ni banison shishshigi uwar mu tana magana kinsa baki”

Su mummy sukayi dariyarsu”hajeeya tace kinga ja’ira koh toh kin fad’i ma uwar taku,tafad’i tareda cewa mummy kinga nashige nikam nabarku lfy ina goggo jumman?

Hamxeeya tace tana kitchen dagaske hajeeya harxaki shige?

Dae-dae lokacin yaya Ahmed yayi sallahma ya shugo bayansa wasu matasa biyu ne duk kansu d’auke da kayayya ki a hannun su,yace keh maryam gwada musu store su parkin kayan nan can! Tohm yayah ashe damar kananan nad’aufa ka koma ne?

Koh sauraran ta baeyi ba ya tsuguna ya gaeda hajeeya har qasa da take shirin fita cikin girmamawa”

Yace hajeeya harxaki shige kenan? Naga Abbah ae a waje yake cemun tare kuke?

Eh tare muke d’axu yafita shi ma daga nan yaxo yaga mata da aboki”tafada tareda shigewa nabar ku lfy toh,mummy tace toh a huta gajiya hajeeya mungode!

Ah ah kune da gajiya ae hajeeya,nabar ku lfy tafad’i tareda ficewa””

 

Hamxeeya nabiye da ita”suna d’an nisa da side d’in wajentah hajeeya ta juyo tareda magana cikin rad’a yauwa daman inaso muyi wani magana dake hamxeey,gabaki d’aya naga kin canja mun kinga yanda kikayi duhu kuwa kika rama a cikin en-kwana kin nan?

Ae koh randa kika haehu bahaka naganki ba?

Da kyan ganin ki wlhy amman yau banji dad’in ganin kiba?

Don haka karki 6oyemun komae fad’amun ina jinki?

Murmushi tayi tareda fad’in hajeeya kenan watoh nayi baqa koh?

Ba abunda ke damuna,bakomae hajeeya kinsan da xan fad’a miki ae,hajeeya tace ked’in koh?

Dae2 lokacin suka isa jikin motorn Abbah”Hamxeeya tace gaskiya nafad’a miki hajeeyan mu kiyarda”nayarda tafad’i!

Abbah yace gulmata kuke ne?

Lah ah ah abbah”

Hajeeya tace Abbahn khalil banji dad’in ganin d’iyar tawa bace yau”Abbah yace nima naga tamun wata iri na axa dan nakwana 2 banganta bane yasa,hop dae kuna xaune qalau?

Lau Abbah kullum kanamun wannan tambayar ae,lau bakomae karku damu ruwan wankan ne kawae yake gasani hajeeya”gaskiya ina tsoron ruwan xafi Abbah…tafad’i cikin shagwa6a!

Toh yaxa’ayi hamxeeya haka kowa yake girman kenan yafad’a mata cikin xolaya”kishiga ciki bari mu huce,sae nasake xuwa duba ku kenan”tohm Abbah mungode kuhuta gajiya,ALLAH kae ku gida lfy! Tafad’i tareda juyawa tana Daga musu hannu har mae gadi yabud’e musu get suka fice a harabar gidan…

 

Ido ta xura musu tareda jin tausayin iyayan nata”hawaye taji tareda takaecin abun da yafaru tsakanin ta da yaya Ahmed,tayi nisa cikin tinani,cikin sauri naga ta burkita kamar xatasa gudu ya kamota sae da jikin su ya gogi juna”

 

Ganin sa datayi ne yasa lokaci guda tad’aure fuska”wani mungun kallo ta watsa masa mae cike da tsana”ban naso tafad’i tareda kwace jikin ta,karka sake kasake mun irin wannan abu,kuma wannan yaxa mana maka rana tafarko kuma lokaci naqarshe da xaka sake ta6a jiki nah”nafad’a Maka tafad’i tareda hucewa!

Ahmed tsayawa yayi ya rasa abun cewa binta kawae yakeda kallo gabaki d’aya ta canja”dagyar ya iya kiranta cikin sanyi murya yake magana;soul mate! Bakiji ba?

Plz ki tsaya kiji magana fah xamuyi”duk da hakan besa ta tsaya ba tafiyar tah taci gaba dayi,ganin bata da niyyar tsayawa yasa yabi bayanta cikin sauri2 gudu2″sae da yaje dab da ita sannan yasa ke kiranta soul mate! Kiyi haquri in wani laefi na miki nasan ke me yafiyace,ki gafar cen,jiyowa tayi tana kallon shi cikin mamaki,,,

 

Gani tayi kyan shi yafi na kullum tabbas yaya ahmed me kyaune”da sauri ta kawar da wannan tinanin,tsanan shi tasakeji yana yawo a jikinta lokaci guda idontah yayi jawur,cikin hantara tace fad’a ina jinka?

Yaka mata ace mun xauna koh?

Xaka iya fad’i a nan don inajin ka,,,

Ganin baeda niyar fad’i ne yasa ta shige ciki”direct bed room d’inta ta huce shi kuma sae binta a baya yake kamar jelah,,,

 

Dukkan su binta sukae da kallo kasan cewar suna d’akin”kana ganin ta kasan tana cikin tashin hankali,maryam ce tafara tambaya;aunty lfy? Meya faru? Tayi tambayar cikin gaggautawa,ganin yaya ahmed ne tayi shuru,duk suka tattara suka fita don sunsan su na cikin tashin hankali”ko wacce xuciyarta da abinda take naxari”suka fito fallo kowa tsit tayi duk da yawan surutun nasu,kowa da irin abunda yake saqawa a ranshi,,,

 

Waje yasamu jikin dress mirrown ta ya xauna,yanda suke fuskantan juna”tinda ta kalle shi sau d’aya 1 ta kawar da kanta kan jariranta da suketa bacci hankalin su a kwance,tausayin ta yaji yana shigansa”soul mate kiyi haquri,maganan sunan da nakeso asa ma yaran nan”ko kinada wani xa6i?

Kae kawae ta jijjiga masa alamar ah ah”

Kin tabbata?

Tasake d’aga masa kae alamar eh!

Nagode inaga ya kamata a kirasu *Appan*da *Apnan*ina fatan yayi sunan koh?

Yasa ke tambayarta cikin qosawa”wannan amsar ko ta banbanta data baya donkoh alamar taji shi bata gwada ba”yayi magana yafi sau nawa tana shuru,hakan baqaramin har xuqa shi yayi ba,,,

 

Idan akwae abunda ya tsana bae shige shariyar ba!

Keh wae me kike nufi ne?

Yayi maganan cikin xuba mata idoh,wae bada ke nake bane kam?

Tace;me xance wa in nan yaran ‘ya’yan kane dae koh?

To tinda ALLAH yasa ka amshesu a matsayin yaran cikin ka falillahil hamdu…cikin xafin nama ya miqe karki gayamun maganan da ba shi nake ba,koda wasa ki fahimcen banason qananun magana”ae dole baka so ba,rashin son ne yajawo maka aekin da nasani a rayuwar ka…

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment