Littafan Hausa Novels

Mugun Aboki Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Mugun Aboki Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

*MUNGUN ABOKI*

 

*TSARAWA DA RUBUTAWA*

 

“`MARYAM SHU’AIBU

{MRS IBRAHIM“`}

 

“`MARUBUCIYAR

RAYUWAR MARIYA

AND NOW MUNGUN ABOKI“`

 

 

ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION

{R.S.W.A}

 

 

 

“`MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA’AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR’S WRITE ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A)

UP-UP-UP BEST WRITTE’S EVER

*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

 

بسم الله الرحمن الرحيم

 

Page 5&6&7

 

“””””””””Wow Aunty Munira gaskiya zuwanki zamu samu canji sosai agidan nan Kika yanda Yaya yake maki wani irin kallo inagafa yaƙyasa”cewar Fadeela

Naga Tawa Kaddarar Hausa Novel Complete

 

“Uhmm nidai kin’ishe da surutu kikawo min ruwa nasha”

 

dasauri takawo mata ruwan taba ta karɓa tayi tasha sannan Fadeela taɗauki kayanta takaimata ɗaki ita kuwa Munira kwanciya tayi a Palourn tana kallo a Bollywood hankali kwance

 

Munira macece wanda ta amsa sunan ta tanada kyau sosai gatsayi sanna gata da dogan gashi farace sall saidai nace masha Allah

 

 

bayan Ammi tashiga ɗaki tafara magana cewa”inama abinda mukesan ƙullawa yaka sance danafi kowa jin daɗi ace yau ga Mujahed yana soyayya,zanso ace yaso Munira yarinyar tanada hankali”

 

“nima haka nake fatan yakasance ashe dai kema kina wanna tunan”cewar Abba

 

“Sannu da dawowa Abban Mujahed dama kashigo?”

 

“Ehh hajiya nashigo Kuma sainaji kina maganar abin alkairi wanda nima hakanne yasa nace Munira tadawo wannan gidan”

 

 

“gaskiya kam Allah dai yazaba Mana abinda yafi alkairi”Ammi tafad’a

 

Amenn Abba ya amsa mata

 

“Aunty Munira kibar wannan baccin kizo mudaura girkin dare”Fadeela ta faɗa

 

“Toh muje amma maiyaka mata mugirka yau?”cewar Munira

 

“habadai Aunty Munira aike zakiyi Mana abinda kikaga yadace”

 

zuwa sukai kitchen ɗin domin yin tuwon semo miyar kuɓewa ɗanya

 

Munira ce maiyin miya Fadeela keyin tuwo basu wani jimaba suga gama suka gyara ko’ina tsaff gyaran Palourn sukayi abin gwanin sha’awa ko in yaɗau ƙamshi

 

Ammi ce tafito itada Ayman ganin yanda Palourn yayi kyau tace”wow”zama sukayi kan kujera tana koya wa Ayman ɗin yanda zaiyi homework ɗinsa sabida gobe Monday

 

Abba ne yadawo daga masallaci zama yayi kusan Ammi tayi masa barka da zuwa sunata fira irin na mata da miji abin gwanin sha’awa

 

Munira ce tafito cikin dogon riga yayi mata kyau sosai sanye take da hijab tace”Ammi Abba barka da hutawa”

 

yauwa suka amsa mata

Fadeela ce tafito tace”Ammi mungama shirya abincin dan wallahi sauri nake naga nafara ci dan miyar Aunty Munira sai ƙamshi take”

 

dariya sukayi gaba ɗayan su sanna suka nufi wajan abincin

 

Sallama akayi suka amsa Mujahed ne tareda Aliyu bayan sungaisa da kowa suka zauna domin cin abincin

 

 

Aliyu kam sai kallon Munira yake itakuma dazaran sun haɗa ido saita kauce dan ita tunda tagansa taji ta tsaneshi

 

kowa yafara cin abinci amma Aliyu haryanzu han kalinsa yana kan Munira,abin mamaki sai juya cup ɗin wajan yaje yan lasar baki

 

Mujahed yace”yadai Abokina kodai abincin baimaka bane?”

 

arazane yace”habadai abincin yayi daɗi sosai shiyasa nakasa yin magana amma dai yau wanna girkin bana Fadeela bane?”

 

Fadeela ranta aɓace tace”shikenan tunda banayin amfani agidan nan kuyi sadaka kuhuta Nima nahuta,ni wallahi Allah-Allah nake gobe tayi natafi school zanga maiyi maku girkin ai duk ran weekend banda ɓatamin Rai babu abinda ake musamma ma ya Mujahed”

 

Kowa sake baki yayi yana kallon ta Munira tace”haba my ƙanwata wasa ake maki Amma kin’iya girki kinsan me kawaifa naga alama ya Mujahed borin kunya yake mebi budurwar sa bata iyaba”taƙarasa maganar atsare kamar ba’itace tayiba

 

dariya sukayi Fadeela tace”kutt Aunty ai shi wanna baida mudurwa taɓ ai wanna tsoran matan dayake zaiyi budurwa”

 

“Kee dallah kiyi Mana shuru bansan shirme”cewar Mujahed

 

Sukam Ammi da Abba sunjima da barin wajan

 

Aliyu kam daya ƙarajin muryar Munira tunda tafara magana saifaman kallonta yake

 

Fadeela ce kawai talura dashi tace”yasin akwai cakwakiya a wannan gidan”

 

“Da akai me?”

Cewar Mujahed

 

Batayi maganaba suka tashi suna tattare kayan wajan bayan sungama suka koma kan kujera sunata fira suma su Mujahed suna zaune suna ganinsu

 

 

“Fadeela je kigyaramin ɗakina”

Mujahed yafaɗa

 

Munira tace” laaa ya Mujahed kabari yau nizan gyara maka”

 

Fadeela zoki ragani fiiiiii dasauri sukabar wajan

 

Aliyu yace”yauwa Abokina wannan yarinya fa daga ina haka?”

 

“oh wannan dakake gani ƴargidan ƙanin Abbane daya rasu.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment