Littafan Hausa Novels

Mazinata Ne Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Mazinata Ne Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

MAZINATA NE*

 

 

 

*Zahra Surbajo*

 

 

_BISSMILLAHIRRAHMANIRRAHIM,WANNAN LITTAFI ME SUNA ASAMA ƘIRƘIRARRENE BANYOSHI DAN WANI KO WATA BA DUK ABINDA KAGA YAYI DAIDAI DAKAI ARASHINE,ZALLAR FAƊAKARWA NE ACIKINSA,TAUSAYI SOYAYYA DA SADAUKARWA,GAMIDA NISHAƊANTARWA,DABAN YAKE DA SAURAN.KUMA ABUN DAƊIN SHINE FREE NE BABU KO SISI_

 

 

*AKIYAYE JUYAMIN SHI TA KOWACCE SIGA*

 

 

*1*

 

 

 

……….Tafe yake akan hanyarsa ta dawowa daga office,agajiye yake tilis,shiyasa yana driving amma kamar baya so.

Daidai kan juction ɗin unguwar dosa,ya hangeta,sanye take cikin riga da wando,matsatsun gaske,yayin da kanta ke buɗe ba ɗankwali.

Yan Ubanci Hausa Novel Complete

A hankali ya gangara gefen titin kusa da ita,tun kan yay mata magana ta ƙaraso gurin motar tana kaɗa jikinta gamida taunar cingam tana fari da ido.

 

A kasalance ya ɗago ido ya dubeta,yace”ina zuwa?”da turanci

 

Ga mamakinsa se ji yayi ta bashi amsa da hausa inda tace”inade zaa rakaka?”ta faɗi tana murmushi.

 

Shima murmushin yayi, yace yana kashe mata ido,”to muje ki tayani hutawa”

 

Ba tare da tsoron komaiba ta buɗe motar ta shiga ta rufe yaja suka bar gurin.

 

Driving yake ya miƙo hannu yana shafa cinyarta,yace a tausashe,”wow very soft wlh”

 

Murmushi tayi ta dafa hannun nashi tana fari da ido tace “ga zaƙi ga taushi ga madara ga garɗi seka shiga ciki.”ta faɗi tana ɗan cije laɓɓanta na ƙasa,

 

“wow,kice nayi saa”ya faɗi yana me ƙara murza cinyarta.

 

A haka de suna ƴan shafe shafe suka iso masaukin nasa,Bafra international hotel.

 

VIP room ya kaita ɗakin daya gaji da haɗuwa.

 

Suna shiga ya faɗa kan gado,agajiye yake amma jarabar daya ɗauko tasa yadena jin gajiyar.

 

Kayanta ta tuɓe tai tik,sannan ta mara masa baya.ba ɓata lokaci shima ya rabu da nashi suka faɗa mashaarsu.

 

In banda ihu da gurnaninsu ba abinda ke tashi a ɗakin,seda sukayi iya yinsu sannan ya zare jikinshi zuwa toilet.

 

Wanka yayi sannan ya ɗauro alwala,ya fito yana fitowa yasameta zaune tana gyara gashin dokin kanta,

 

Ɗan ɓata rai yayi yace”kiyi hanzari ki fice anan pls”

 

“ba kwana zanyiva?”tayi tambayar rai aɗan ɓace.

 

“aa inada baƙuwar dare,dan haka kiyi saurin tafiya.”

 

Taɓe baki tayi tace”to biyani sadakina”ta faɗi tana miƙa masa hannu.

 

Bandir ɗin dubu ɗari ya bata ga mamakinsa bata nemi yin wanka ba kawai tissue tasa ta goge gabanta tasa a bolar ɗakin sannam ta maida kayata,

 

Kasa shiru yayi ya dubeta yace”bazakiyi wankaba?”

 

Murmushi tayi tace”ka taɓa ganin me suyar kifi yana wanka duk bayan ya kwashe kasko guda,ay dole seya gama siyarwama tukunna yake wanka,so sena gama na yinin yau sannan inyi wanka,fitowata kenan daga gurin wani ka ɗaukoni kaima.”tana kaiwa nan tasa kai tayi ficewarta daga ɗakin.

 

Zaman dirshan yayi a ƙasa yana me ƙyamar jikinshi ma gaba ɗaya jin cewa bata wanka inta kwanta da wani,

 

Allah wadarai ya dinga yiwa halinshi. dan yaji ƙazantar tayi yawa.

 

Da ƙyar yasamu yay sallah sannan yayi order abinci yaci ya sake yin wanka yayi shirin bacci sannan ya dawo falo ya kwanta akan three seater,zaman jiran baƙuwarshi.

 

Misalin ƙarfe goma na dare ta kwankwasa ƙofar ɗakin da hanzarinsa yaje ya buɗe mata tun daga bakin ƙofa suka mannewa juna,

 

Da ƙyar ya kawosu kan kujera,suka ci gaba da mashaarsu.

 

Seda sukayi me isarsu kan kujerar sannan suka natsu .

 

Tare suka shiga wanka inda ko a wankan taɓe taɓe ne zallarsa har suka fito.

 

Koda suka fito agado suka yada zango inda take cewa”bafa kwana zanyiba,dan abbana yana gari”

Ɗan ɓata rai yayi yace yana shafa boobs ɗinta,”meyasa bazaki kwanaba”?

 

“Na faɗama abbana nanan,yanzima banaso ne na barka ba dinner shine yasa nazo,nayi ƙaryar hostel zani amso handout ɗina dan gobe muna da exam”ta faɗi tana shafa kandensa,wacce ke haniniya kamar ba yanzu tasha ruwaba.

 

Kuɗi ya ɗauko masu yawan dashi kanshi besan yawansuba yabata sannan ya miƙe ya kimtsa,yace”yi maza kizo in maidaki gidan kar abba yasamana ido”ya faɗi yana murmushi.

 

Batace komaiba ta miƙe ta kimtsa suka fice zuwa inda ya ajiye motarshi suka shiga yaja ya kaita gida sannan ya dawo.

 

 

Muje zuwa

 

 

Surbajo for life.

*MAZINATA NE*

 

 

 

*zahra surbajo*

 

 

*2*

 

 

 

Koda isarsa masaukinsa bacci kawai yayi ransa fess dan ya samu gamsuwa sosai ajikun baƙuwar tashi ta dare.

 

Bashi ya farkaba se da asuba wanka yayi ya ɗauro alwala yazo yayi sallah,koda ya idar ya jima yana roƙon Allah kan ya yafe masa abinda yake aykatawa.

 

Order abincin dazeci yayo sannan ya bada time da zaa kawo masa,sannan yabi lafiyar gado.

 

Be tashi ba se shaɗaya,kasancewar ranar weekend ce ba office,seda ya kimtsa sannan aka kawo masa abincinsa,yaci,ya ƙoshi.

 

Tattara duk wani abu nasa yayi sannan ya sa ajaka guda,yaja zuwa mota,Shiga yayi ya kama hanyar tafiya garinsu,dan tun wancan satin mahaifinci ya ce masa yazo yana son ganinsa.

 

Shiyasa yau ya kama Hanyar garin nasu,cike da zumuɗin son ganin iyayen nasa.

 

 

A zaria ya tsaya ya cika mota da kayan tsaraba sannan yaci gaba da tafiya.y Isa ƙauyansu me suna daɓaro dake jihar kano da yamma.

 

Babban gidane me ɗauke da sassa daban daban,acikinsa.gidan me anguwa,kenan Alh Saadu na biyu.

 

 

mahaifinsa shine me unguwar garin, Alhaji saadu,matanshi biyu,hajiya larai se hajiya ramatu.

 

Hajiya larai itace mace ta farko agidan,kuma ƴaƴanta biyu duka mata,se hajiya ramatu me ƴaƴa biyar,biyu maza uku mata duk da kasancewarta amarya.

 

Hakanne ya janyo mata tsana me girman gaske agurin hajiya larai ko kaɗan bata ƙaunarta ita da ƴaƴan nata.

 

Ayan Shine babban ɗa agidan namiji, se nasir se ƙannensu,salma,hadiza,da autarsu ikilima.

 

Se ƴaƴan hajiya larai,akwai yaya habiba da yaya hauwa’u,

 

ko kaɗan babu shaƙuwa tsakanin ƴaƴan,sabida hajiya larai ta hana ƴaƴanta jan na ramatu ajiki.

 

Ayan yana da hankali da tunani,kuma mutumne shi meson zumunci,shiyasa komai baya banbanta ƴan ɗakinsu da sauran ƴan uwanshi.

 

Likitane me zaman kansa,wanda mahaifinshi ya ɗauki nauyin karatunsa a ƙasar india,sabida sosai yakeson Ayan ɗin.

 

Ayan ya fara zina ne tun acan ƙasar indian inda abokai da kuma su can ƙasar ba komai bane dan kayi.

 

Tun yanayi kaɗan be ankara ba har yayi nisa acikinta,koda ya dawo nigeria ma ne dena ba sede baya yi a inda yasan labarin ze komawa iyayensa shiyasa duk abinda yake basu da masaniya..

 

Sosai mahaifinsa yayi murna da ganinsa,mahaifiyarsa ce kawai bata nunaba sabida kunya da kawaici da akewa ɗan fari.

 

“Ayan koda yaushe girma kake amma har yanzu baka fidda matar da zaka auraba,”cewar mahaifinshi yana murmushi.

 

Sadda kai ƙasa Ayan yayi yana murmushi yace”Abba asamu a addua insha Allahu zamu fidda”

 

“Dade yafi,sabida kaga nan gaba kaine me unguwa,”

 

Dariya Ayan yayi mara sauti yace”ina Abba wlh na yafe aba nasir”yasake tuntsirewa da dariya.

 

Abba yasan dama hakan zece dan tun tasowarshi shi baya shaawar rawanin na babansa.

 

Daga haka hira sukai me ɗan tsayi tsakaninsu,sannan Ayan yay sallama da mahaifinsa.ya shiga gurin mahaifiyarshi.

 

Itama faɗan yay aure tai masa,kuma itama ya shaida mata zeyi in Allah yaso.

 

Sashin hajiya larai dayaje ko magana ta arziƙi batai masa ba,haka ya taso ya barota,dan inda sabo ya saba da halayanta.

 

 

 

 

Muje zuwa

 

 

Surbajo for life.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment