Littafan Hausa Novels

Matar Oga Na Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Matar Oga Na Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

MATAR OGA NA

 

SHORT STORY

 

MALLAKI

 

UMMY AYSHA

 

Page one

 

 

 

“””Da Sassarfa ta fito daga Toilet jin wayar ta nata Ring.

Ganin ansa My ya tabbatar mata da OGA’n tane.

Zama tayi bakin gadon ta ɗauki wayar ta mayar masa dakira tana sakin murmushi.

 

Saida ta kusa tsinkewa kamin taji an ɗauka Yayi shuru alamar yayi fushi.

 

Ajiyar zuciya ta sauke tace. My…shuru bai amsaba sai hucin numfashinta dake Saukar mata da wata kafurar kasala kota ina duk sadda zai huro shi.

Sanadin Rayuwa Hausa Novel Complete

Dan Allah My kayi hakuri kaji,ina toilet ne ina wanka, banjima da shigowa daga aiki ba nima ina tare da tinaninka fatana kawai na watsa ruwa nakiraka naji ya kake.

 

Yayi miki kyau yace yana katse wayar.

 

Jin ya katse yasata dafe kanta da sauke ajiyar zuciya zuciyar ta cike da bakin cikin wannan halin bauɗaɗɗan mijin nata, ace kai komi zuciya kamar kafuri som baka da uzuri.

 

Tsaki tayi bata sake bi takan wayar ba ta mike cikin isa da izza ta isa gaban tafkeken mirror ta zauna ta tsurama fuskarta ido.

 

Kyakyawar macace ajin farko,a shekaru zatakai 35 amma inbaka saniba zakai tinanin bata wuce 25 haka saboda yanda Allah ya girka jikinta, farace sol babu d’igon baki a jikinta ko alama,ga wata yalwatacciyar suma dake kwance luf-luf har bisa marfin bayanta, dogon hancinta taja dakeda digon tawwada Allah akai daya karamta kyau, ta saki murmushi tana taune pink lips dinta tare da furta.

 

Ayyah ni Aymah nafara tsufa fa, yanzu nan da 4month zan cika shekaru 36,Cikin kuma wani yanayi ta dan fara bin farar fatar jikin nata da kallo har ta gangaro kan tudun kirjinta da suke tsaye kyam babu alamar Faduwa ko wani jigata a tattare dasu, Dan kirjinta ko na wata budurwar Albarka,Wannan ma ya kara tabbatar mun da lallai cikakkiyar yar gayuce mai tsannin kula da kanta.

 

Mai ta ɗan murza sama sama ko powder bata shafaba ta zirara kwalli ta taje yalwatacciyar girar ta tare da tashi ta isa ga kafceciyar wadrob dinta dake shake da kaya na alfarma ta zubamasu ido, Can ta matsa layin Abayu ta zaro wata Blue Black dake ta shekin duwatsu ta dauki pant da bra ta sanya Tare da zura abinta tabi lungu da sako na jikinta ta murje da turaran Humra UMSAD INCENSE mai bala’in sanyi,Bayan tagama ta ɗakko wasu flat din takalma masu taushi ta zura ga farar kafarta ta fara sakkowa zuwa kasa inda mai aikinta ta jeramata abinci.

 

Masha Allah nace lokacin danaga uwar daula dake shimfiɗe falon nan wanda alkalami yayi kaɗan da lissafawa.

 

Akan Dinning ta isa ta fara bubuɗe kulolin mai dauke da tuwo da miyar sa da kuma felfesun Yan ciki sai kamshi suke, anan naga ta zuba tuwon semo da miyar ɗanyar kubewa daya sha naman zabo ,ta kwarara man shanu take kamshi ya gauraye ko ina na palon,hannuta ta wanke tanajin yanda yawun ta ke tsinkewa tayi Bissimillah ta faracin abinta tana lumshe ido,Ba karya Baraka ta iya girki wanda duk wanda yaci sai yaji kamar ya zare.

 

Bayan ta gama ta wanke hannuta tare da yin hamdala ta tsiyaya kunun aya mai masifar sanyi daya sha Madara da dabino da kwakwa yayi kyau matuka takora tanayi tana lumshe ido.

 

Keeeeyyy! tafarajin ana buɗe Katon get din su na farko,Domin guda biyu ne duk wanda zaizo gidan nasu ana farko yake ajiye abin hawa daga ita sai maigidan keda damar wutowa har na farkon.

 

A zabure ta mike tsaye ta isa ga window dan tabbatar da abinda take tunani.

 

Ilaiko manyan motocin OGA Natane guda ukku suka kutso kai.

 

 

Kalle kalle ta fara a cikin palon kamin ta tsayar da hankalinta akan abincin datagama ci wanda ita duk duniya batada abinda takeso sama dashi, Yayin da shikuma mijin nata yake da banbancin ra’ayi da ita, hasalima abinson nata shine makiyinsa wato tuwo.

 

Kamin tagama nazarinta taji an’buɗe palon an’shigo

Da sauri ta kalli P.A din nasa ya duka ya gaidata ta amsa tana zubama kofar ido.

 

Lokaci daya wani dattijon mutum da bazai wuce shekara 50 ba ya turo kofar ya shigo hannushi rike da waya fuskar nan tashi babu alamar rahma a tattare da ita.

 

Rawa sosai jikinta ya ɗauka amma ta dake tare da washemai baki ta nufi inda yake da sassarfa da niyyar yin welcoming nashi.

 

Wata wahalalla tsawa ya dakamata yana hura hanci da zubamata jajayen idanuwan shi yace.

Kar in sake in ganki gabana ,in kau har kikayi wannan kuskuran wallahi sai na canzamiki kamanni.

 

Sorry sir! kawai tace tanayin kasa da idonta.

 

Siririn tsaki yaja kamin ya kwashi jikkar shi yayi dakin shi na sama.

 

Kiching ta shiga da sauri ta iske Baraka na bacci ta tayar da ita ta hanyar radamata oga ya dawo ta maza tamasa jollop din taliya.

 

Jiki na bari ta amsa kamin ita kuma ta kwashi lemo da ruwa ta haura dakin nashi duk da gabanta na bugawa amma ta dake da Alkawari komi zaimata saidai ya mata amma saita zauna wajen shi.

 

Bayan ta tura plon bataganshiba hakan ya tabbatar mata da cewa yana bedroom.

 

Turawa tayi tashiga ta iskeshi zaune dagashi sai singlet da dogon wandon shaddar dake jikinshi yana amsa waya .

 

Gefe ta rakuba ta zauna tana wasa da yatsun hannunta.

 

Katsewa yayi ya kalleta kamin yace.

Duk wahalar danasha daga Abuja har katsina amma ace ruwa zakibani ,kina kau da hankali kuwa kau Aymah?

 

“Ranka ya daɗe yanzu za’amaka banson zaka dawo bane tace itama fuska ba walwala dan tafara gajiya da halin sa .

 

Hannu ya yarfa yace shikenan ya miki kyau,ai dayake ke ba mace bace baki iya tarairaya mijiba ,Dakikaga nayi fushi ai saiki dage damun waya har in sakko ko? amma sai bakiyiba gashi nazo bakomi a gidan.

 

Murmushi kawai tayi batacee komi ba dan dama shi akwai tsogwami kamar tsoho.

 

Au kin ɗaukan mahaukaci ko?

 

Dan samun saukin fadan nashi tace. kayi hakuri Yallaɓai bazan sake ba in sha Allah kaji?.

 

Zan duba ingani in kindace a yafe miki tukunnah ya faɗa a dakile cikin isa da gadara.

 

Shuru kawai tayi batasake maganaba.

 

Wanka yatashi yashiga yayi kamin ya fito ta fiddomai jallabiya da gajeran wando ta feshesubda turare mai kamshi. Bayan tagama ta sauka ta dakkomai abincin da aka dafa ta ajiyemai kana ta koma gefe ta kunna data ta fara chart da kawayen ta .

 

Bayan ya fito yaci ya koshi ya ɗauki computer ya fara aiki bayan ya zura medical glass dinsa.

 

Kallon shi tayi yanda ko damuwa da inda take baiba ba wani farin ciki ya dawo wajen iyalin sa A tattare dashi, bayan watan shi shidda baizo gidaba kai Allah ka gyaraman Adnan ta fada kasa kasa.

 

Ameen! ko kinfara gajiya da nine in sauwakemaki yafada kai tsaye batare daya dago kanshi ba

 

Kirjinta taji yabuga da karfi, cikin rawar baki tacw A’a,kawai naga bakawaniyi farin ciki da ganina ba, Duk yanda ka kwashe watanni bakasani ido ba.

 

Dan murmushi yayi na gefen baki tare da cewa in baccin abinki nida ina cen ina nema miki abinci, kuma ina ajemiki duk abinda kike bukata kana kinamun waya kinajin yanda nike akwai wani abu ba wannan ba.

 

Ganin dai zata cutu kuma ba ganewa yake ba yasata mike wa tafara wani tako mai jan hankali ta isa ga inda yake ta ɗauke computer tare da kamo hannuwansa duka biyun ta zuba idonta cikin nashi na dan lokaci kamin ta janye tace yallabai kason ni ba dutsi bace ,yar adam ce kamar kai,kason inacin mai kyau in sha mai kyau,akwia bukatar najika kusa dani,dan Allah na rokeka ka ajiye aikin nan ka bani kulawa kamar yanda kowane miji kebama matar sa,wallahi nayi missing dinka dan Allah takarasa cikin rawar murya idonta na cika da hawaye..

 

Rai ɓace yace kinji abinda ke hanani zuwa wajen ki wallahi Aymah Jaraba,da aikin zanji koko da bata lokacina bisa ke,wannan abun zai iya daukar man lokaci akallah 5mnt, to na tabbata wannan lokacin ya isa in ciccike wasu takaddu masu Mahimman ci, Dan Allah kibani sarari in naji ina da bukata zan miki magana tashima kije Ɗakin ki Allah ya bamu Alkhairi…

 

Tashi tayi tanajin wani mugun sarawa da kanta ke mata ta fita daga Ɗakin ya bita da ido yana zubamata harara da jan tsaki yacigaba da abinda yake….

 

 

 

*Akwai zaffan magunguna dana kawo masu karkato da hankalin maigida duk bala’in taurin ransa kuwa, kai dai ka yarda da Allah kawai babu boka babu tsubbu ikom Allah ne kawai dakuma sanin mkamar aiki in sha allah,kasa tsoron Allah kamin kayi amfani da maganin mu dan neman karin bayanin kamin magana ta Whatsapp Number nah 07038423451*

 

Nayi cancel mijin zee saboda wani dalili, akwia masu mun korafi to ga wani nan zai wakilci wancen don yamafi shi in sha Allah.

 

Daga masoyiyar ku har kullum Ummy Aysha

MATAR OGA NA

 

SHORT STORY

 

MALLAKI

 

UMMY AYSHA

*Page two*

 

____Tana shiga ta faɗa Toilet ganin gab ake da sallah mangariba ta watsa ruwa da dauro Alwallah, bayan ta fito ta zura riga marar nawie har ƙasa da dogon hijjob dayamata masifar kyau tayi zaune gefen gado tana azkhar din yamma kamin akira Sallah.

 

Ido ta lumshe batabari sheɗan yasata kokonto ba har taji sadda aka kabbara sallah ta tashi ta gabatar,bayan ta ida ta daga hannuwanta sama hawaye na silalomata tace.

Yah Allah kason halin da nike ciki, Allah kafini sanin kaina, Allah kazama gatana, Allah ka karemun mutuncina kabani dangana daga halin da nike ciki, Allah ka fahimtar da mijina cutar dani dayake , Allah ka shiryamun shi,Ta dade tana addu’a kamin ta shafa ta mike ta koma bisa gado ta ɗauki karamin Alkur’ani ta tafara rera karatu cikin sanyin muryarta mai fitar da haruffan tajweed tiryan -tiryan.

 

Ana gama sallah isha tayi sallah tashiga toilet tayi wanka sosai tazo ta zuba Humra masu kyau da kamshi ta fesa turaruka,wani sanyin daɗi ke tashi daga jikinta,Wata pink din riga ta ɗauka marar hannu ta sanya, kasancewar kirjinta Cike yake hakan yaba riga damar yin tsaye kyam akan farin fatarta,dogon hijjob ta zura tayi ɗakin shi da sallama tashiga, a falo ta cire ta yar tare da nufar bedroom ɗin sa.

 

Kuri ta iske shi Yayima computer gaban sa, ba Alamar yayi Sallah dan aiki kawai yake tamkar agwogwo.

 

Murmushi kawai tayi cikin kawar da damuwar ta tace… My sannu da aiki Allah yama jagora sannu kaji,Badon banson takan abunba aidana kamama mijina ya huta ko?

 

Ɗagowa yayi tare da cewa.

ki dai kasheni kike so kawai,yo ina ruwanki da aikina ko wanda kikeyi rainashi kikai da zaki sama nawa ido, Kai nifa banason kilbibin nan naku na matan hausawa inda matan turawa sukafiku kenan, basa shiga Harkar daba tasu ba,dake watace kina shigowa kika ganni ina aiki zaki koma da baya batare da kinbari ko kofar nan tayi ihun da zai katseni ba, amma kin tsaya saida hali damun iyayi to inkingama jeki na nemeki..

 

Allah ya musanyama abinda kakemun da Alkhairi tace A raunace kamin ta bude kofa ta fita dan yau tafarajin tsanar halin mijin nata na cin fuska.

 

kai tsaye kiching ta nufa ta iske Baraka zaune .

 

Murmushi tamata tace.

Sannu Baraka ki dauka kawai kije.

 

Cikin ladabi tace Haj ba:aima Alhaji komi?.

 

Eh bayacin abincin dare basai kin’mai ba ngd.

 

To ! tace” ta hada abincinta ta tafi ta bita ta rufe kofar.

 

Akan kujera ta dawo ta zauna ta baza tagumi can kuma ta tashi ta shiga dakinta ta canza shiri ta dauko key din motar ta ta fita daga gidan.

 

Kai tsaye wata katafariya Asibiti dake nan kusa dasu cikin G.R.A ta nufa mai suna U&A SPECIAL HOSPITAL .

 

Aguje maigadin ya taso ya bude mata kofar yana mata sannu da zuwa .

 

Malam Habu ya aikin tace tana zaro 2k tabashi ya karba yana faɗin Alhamdulillahi Haj ngd Allah ya biya ya yaye damuwa da kunci yasa agama duniya lfy .

 

Ido ta lumshe tana fadin ameen Malam habu ta nemi shigewa ciki.

 

Am Haj nace ba! Malam Habu ya faɗa yana sosa kai.

 

Uhm malam Habu kana da buƙatar wani abu ne? ta fada tana zubamai ido.

 

 

Kanshi ya ɗan sosa yace.

Duk yau bansa Baraka da yarana ido ba,Sai nikejin kamar ban masu adalci ba,gashi kuma dare ya soma kana Lawali bayanan balle ya tsayaman in ruga in’dawo Kamar yanda aka saba..

 

Shuru tayi tana nazari,inama ace mijinta haka yake, gaskiya sometimes dukiya farin cikin mai itane kawai,Zata iya bayar da komi nata data mallaka indai har zata samu kulawa daga mijinta, Malam Habu bashi da komi amma hankalin shi naga matar shi , Yana ganin rashin kyautatawar shi na rashin ganin su yau ɗaya,inaga ita da zata kwashe shekara ko wata shidda bata sanya mijinta idoba,in kuma yazo gidan ma bata ita yake ba, Lallai tarin dukiya bashine farin cikin Rayuwar Aure ba,kulawa tafi komi daɗi da saukar da nishaɗi,ita dai babu abinda ta rasa sai rashin tattalin so daga mai gidan ta.

 

 

Kiyi hakuri Dan Allah Haj, bawai na fadaba ne dan ɓatamaki A’a kawai inason sauke hakkin iyalina ne da Allah ya wajeb tamun.

 

Murmushi ta ƙaƙalo tana mai jin idonta na cika da kwallah tace.

.

Baba baka bataman ba hasalima na kara yabawa da halayyan ka,kana rashin Lawali bazai isa hujjar da zata hanaka zuwa ga matar ka da yaranka ba, Dan haka ka kulle get din kawai kaje gidan Allah ya bamu Alkhairi,in yaso da Asuba kadawo.

 

Wani yalwataccen farin ciki ya bayyana ga fuskarshi har kasa ya duke yanamata godiya.

 

Kai kawai ta jinjinamai tare da sake zaro 3k ta mikamai tace .

ungo asaiwa yara bread.

 

Aa Haj ni wannan alfarma ma kawai da kikaman ta isheni Allah ya biyamaki bukata yafada zai tafi ta buɗe ta fito tana masa magiya.

 

Da kyal ya amsa fuskar shi na bayyana Maɗaukakin farin ci.

 

Ita kuma ta koma tashiga ciki tana ta tattauna kalaman tsohon nan,shima Mal habu kulle ko ina yayi kamin yatafi yanata washe baki zai kwana cikin iyalin shi,Dan dama bashi da ra’ayin gadi dan bashi da yanda zayyi ne yake yinsa amma shi baya wasa da lamarin iyalin shi, gashi dama tsohone amma mai ran karfe

 

*Malam Habu mijine ga Baraka mai aikin Aymah ,suna da yara biyu Abdul Kareem wanda suke cema A/K shekarar shi 25 cif-cif sai Nabeel yana da shekara 15 daga nan basu sake haihuwar ba,Kasan su Aymah suke,Baraka da kanta ta bukaci datanaso ta dingama Aymah aiki ta amincemata dan taji mutuniyar kirkice a wajen yan unguwa,bayan kuma ta fara aikin ta ida gane lallai Baraka tana da mutunci ga dattako ga iya girki da tsabta, bayan ta bude Asibitin ta kuma ta ɗauki mijin Baraka aiki tana bashi 50k duk wata ita kuma baraka tana bata 30k wanda hakan ba karamin rufamasu Asiri Yayi ba, dan dama basu dashi basu da hanyar samu suna dai Cikin yanayi kamin Allah ya warware masu.

 

 

Bayan ta fito ta fara tako cikin sanyin jiki,daka ganta kason tana cikin damuwa, kai tsaye ta shige cikin Asibitin, A reception ta tsaya ta karɓi key din office dinta kamin ta haura sama ta bude wani office da aka rubuta *DOCTOR AYMAH*.

 

Katafaran wajene daya gaji da hadu ga wata lafiyayyan kujera mai kamar gado ta hutawa a takaice dai komi akwai na zamani mai masifar kyau.

 

Hakan yasata bajewa akai ta fara wani wahalallan kuka,Jikinta kau cikin lokaci ya ɗauki rawa zazzaɓi mai zafi ya rufeta.

Dakyal ta mike ta dakko paracitimol da ruwa ta balla tasha ta koma ta lumshe ido.

 

Wannan wace iriyar rayuwace,Adnan mutum ne amma kamar ba Lafiyayye ba, Mugun ne , Akwai iya tauye hakkin iyalin shi, Yayin da ita kuma ta kasance mai tsananin bukata,shikam aikin gaban sa yafiyemai faranta mata.

 

A haka taita nazari tana tuno yanda ta fara fuskanta matsal tin bayan Auran su.

 

Ido ta zaro lokacin dataga karfe biyu da rabi tayi na dare, da sauri ta zaro wayarta ta lasa number shi ta shiga kiran shi.

 

Tana gab da katsewa ya ɗauka Tare da faɗin.

kina bukatar kudi ne ko wani abu?.

 

Kamar ta ci uwarsa haka taji amma ta daure tace.

Dama na manta banfadama zanfita ba nace bari in kiraka.

 

Ohk ! ai nason kina aiki so wannan ba damuwa bane,Nason kinso dai kawai ki Ɓataman lokaci, zaki iya ajiye waya ina aiki.

 

Ajiyewa tayi tare da mikewa ta ɗauro alwallah ta fara sallah da neman zabin Allah akan rayuwarta wadda ta fara isarta gabaki ɗaya,Dan tafarajin tsanar Adnan har cikin Ranta.

 

A haka akayi Asuba, dakyal ta iya sallah tayi azkar kamin ta koma bacci,

Washe gari sai karfe 11 tayi wanka tafito dan komawa gida

 

A wajen parking space ta haɗu da Aminiyar ta Haj Asiya.

 

Bayan sungaisa tabita da ido tare da jan hannu Aymah suka shiga mota ta kuramata ido tare da cewa mike damunki Haj Aymah.

 

Murmushin takaici tayi tana mai kama hannunta ta rike sosai tana cije lips kamin tace.

 

*Asiya ina cikin damuwa, Babu abinda na nema narasa agidan Adnan,amma kulawa ko som.bana samu,aikinshi shine farin cikin shi, Asiya kinson ina da matslaa ina bukatar mijina Asiya, banaso nafada halaka dan Allah kitayani Addu’a Allah ya tsareni yakuma bani juriya..

 

Murmushin takaici Asiya tayi tare da faɗin.

wai ke Aymah miyasa kike da bala’in taurin kaine,akan mi,bazaki iya kashe auran wannan Dattijon banza ba,yaje ya auri biro da takar da mana,mutum ko soyayya bai iyaba kamar wani dabba.

 

 

Hannu Aymah taɗagamata tace. bance kizageshi ba mijina ne,amma kimun addu’ar kawai.

 

Wayarta ta zaro ta fara latsomata wani group Ɗin magunguna na Ummy Aysha mai suna *Kayan gyaran aure*.

Anan ta shiga tace kinga wannan group din,indai har kikabi abinda aka ce wallahi wannan mijin naki mai mazuran banza sai yadawo kanki.

 

Kaya ne ake siyar wa na bala’i ko jiya saida Haj Hauwa ta kirani tana kara fadaman kyan kayan,nima sai Abban haneef zaizo zanje in kwaso, Babu kayan banza akwai kaya masu kyau amma akwai kuɗi to amma biyan buƙata yafi dogon buri.

 

Murmushi tayi tace.

ina bazan taɓa amfanin da abinda zai karkato hankalin shi akaina ba ,saidai nima ayau nafarajin tsanar rayuwa dashi da nike a yanzu inaso nayi sabon aure na soyayya da kulawa, Adam badan komi ya aureni ba sai dan kar ace ya zauna bashi da iyali, shekarata 15 da auran mu ,amma kullum jiya iyau bazan iyaba sai dai zanbi shawararki wajen mallakar duk abinda zai jawo hankalin shi kaina yayin da Nikuma zan murza kanbuna,sai ya gane bashi da wayo wallahi azeem,dan saina rama duk abinda yaman kamin in barshi in nuna mai wutsiyar rakumi tayi Nisa da kasa.

 

 

 

Wata Sassanya guɗa Asiya ta saki dan dama ta dade tana burin rabuwar Aymah da Adnan dan bashi da mutunci, baya barin kosu kawayenta na rabarta duk wani wanda zai kasance zata raba taji dadi baya yarda yafiso taita rayuwa daga ita sai Baraka mai aiki wacce itama dakyal ya amince da zuwanta, Ga Aymah marainiya ce shekara su ɗaya da aure iyayen ta zasu kawomata ziyara sukayi accident suka mutu, danginta kuma kaf dinsu suna Agadas dan buzayene asalin su.

 

Asiya tace yanzu Bara kiga, kinga ba daɗewa yakeba ko,so yanzu zamuje gidan Ummy Aysha mu karɓo sakon kingane,Baru mubi address ɗinta .

 

Kai ta jinjinamata kamin ta lumshe ido, Asiya tafara kiran number ta suka gaisa ta shedamata zuwan su .

 

Kwatancen gidan ta ta masu suka ɗauki hanya.

 

Basusha wahala ba suka gane gidan,.

 

Cikin girmamawa da mutuntawa ta tarbesu suka dan tattauna matsala gidan Aymah kamin ta ɗakko wata jikka mai masifar kamshi gabaki daya ta mamaye palon da suke zaune.

 

Zama tayi tana sakin murmushi tare da ɗakko Wata karamar kwalba kamar ta garin lalle ta jujjuyata ta kalli Aymah data zubamata ido kamin tace .

karɓa wannan Humra ce mai tsananin sirri,karkiyi kuskuran wani yaji kamshinta zaki iya cutar da shi,wannan kuma zakiyi amfani dashi ta hanyar tafasa shi ki jefa tsamiya guda daya kisha have cup,sauran bayanin in kindawo mayi magana.

 

Kai ta dagama ta dan ita kanta kamshin wani bala’in yanayi takeji yana jefata duk takasa natsuwa,bayan tabiya kudin suka tashi suka tafi.

 

Aymah ta kalli Asiya tace .

Sister wallahi na natsu da matar nan kana daganin abun nan zayyi dan ni bakijima yanda kikeji ba Ta karasa tana ɗaukar Ruwa ta dan watsama fuskar ta kamin ta sauke ajiyar zuciya.

 

Asiya ta kalleta cikkn tausayawa tace” To nima ai gobe zanzo in karɓi nawa kinson oga na hanya .

 

Baki kawai Aymah ta taɓe sukaje Ta sauke Asiya ta wuce gidanta.

 

A palo ta iske shi zaune da computer kamar kullum yana latse latse gefen shi kuma ruwan paro ne mai sanyi.

 

Sannu da gida tace tana neman wucewa.

 

Yaww yace batare daya kalleta ba.

 

Shafashi tai zata wuce a zabure ya juyo yana kallonta batarema da tason yanayi ba.

 

Computer ya rufe tare da lafewa cikin kujerun ya farabinta da kallo yanda take juya jikinta cikin natsuwa Har ta haura sama.

 

Wani masifaffan kamshi yakejin tanayi mai saukar mai da kasala ,wayar shi ya dakko amma kamshin yaki barin hancinshi,bai an’kareba yafarajin canjin yanayinsa.

 

Yah Salam yace a gigice yana mikewa ganin yanda ya zuba uban kere ta cikin jallabiyar sa.

 

Bakin shi ya cika da iska yanajin jijiyar sji kamar ta tsinke, A haukace ya fara haurawa saman bibbiyu ukku ukku fatanshi kawai yaje gareta.

 

Tsaye take kamshin duk ya isheta gabaki daya sai Murmushi take.

ahaka ta tsince kayanta burinta tayi wanka amma kamshin hannuta dadin shaka yakemata.

 

Turo kofar da akai yasata kallon wajen a gigice dan tinda take dashi tsawon shekara sha biyar baitaba shiga dakinta ba aganinsa kaskancine yazo wajenta.

 

Cikin mamaki tace lfy Yallabai.

 

Kanshi ya dan sosa yana nunamata saitin jikin shi da ido yace” am inason kebancewa dake yanzu ba anjima ba.

 

Cikin farin ciki tace mai dagaske.

 

Ba walwala fuskarshi yace.

” eh kiyi sauri amma inada abinyi naga kincika matsawane nace bari in taimaka miki.

 

Ok ok tace cikin fara’a kamin tace Muje dama nayi wanka asibiti.

 

Fita sukai har dakin shi ,Baibari sun karasaba palo ya fara Rarumar ta.

 

Biyemai tayi tare da ida hargitsa mai lissafi,cikin lokaci ya fara dafe kanshi da kwarara wani uban ihu kamin yayi kanta gadan gadan da Niyyar cimma burinshi.

 

Duk bala’in yanayin jin dadin datake ciki bai hanata sanya duka karfinta ba ta turashi kasa ta tashi aguje tayi dakinta ta mayar ta rufe tare da jingina da kofar tana sauke ajiyar zuciya .

Ida zubewa kasa tayi tanajin wani masifaffan yanayi ga cikinta sai kartamata yake.

 

A’Hankali idonta suka fara saukar da kwallah masu tsananin zafi.

 

“Aymah miye haka ki bude nace in taimakamaki Adnan ya faɗa a gigice cikin tashin hankali Yanata saa da marwa.

 

Dakyal cikin rawar murya tace aa kabarshi nagode nasamu gamsuwa ahakama.

 

Wallahi Aymah kikaja jijiyata ta tsinke sainaci ubanki jakar inace ke nace kibude ko dama ban faɗamiki zan nemekiba in ni naso…..

 

 

*Wallahi babu dadin baki ko wani Abu,ku gwada Humra sirri na kugani,amma gaskiya tana da tsada in kinson baki da halin saye dan Allah karmu ɓatama juna lokaci 07038423451*

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment