Matar Aljan Hausa Novel Complete
MATAR ALJAN*na *ummee Mukhtar*
*HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Arnan Daji Book 2 Complete Hausa Novel
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar
A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau – Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that – we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that – pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that – our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
Page 1
Kidane kawai ke tashi a makeken dakin wanda xamu iya kiransa da aljannar duniya, komai na dakin adon light pink ne daga jikin bango AC ce kekadawa wanda dakin yahaddasa sassan sanyi gamida kamshi airfreshner, sanye take da mini siket se braxeya wanda kayan sunyi mugun matse ta, farace sol ita ba doguwa ba sannan baxa ‘a kirata gajeraba hancinta do gone tanda dauke da dan karamin lips dinta me daukar hankali, gashin kanta yanada tsawo amma ba sosai ba brown din gashi gareta wanda ta tsane shi domin kuwa tafi son baqin gashi.
Batada jiki sosai baxa kuma akirata da siririyaba” rawa take sosai tasaka waqar rehanna me taken was the name ,,,,, “”””””””” yanda take juyi sassanjijinta kekadawa shike qarawa aljanin kaunar ta ,,,,, maqale yake ajikin bangon dakin se faman dariya yk tamkar dakin xe ruguje amma ita kokadan bataji dariyar ba.
Toilet ta nufa wanda ya dakin kanta tsaye tashiga batare data gabatar da addu ‘ar shiga bandaki ba, da sauri shima yaxo yabita jikinsa duk gashi babu ko kya gani se haqoransa tamkar xasu fado kasa dan tsaho, se dogon qahon dake kansa jajawur dashi kamar garwashi fuskar sa me fadice sosai kamar faranti, sehancinsa wanda yk kamar boll anulmule bakinsa kuwa kamar antsaga da reza dan qaranta, amma yakan iya wangaleshi.
Jikin mirror ta nufa xatai brush domin tanada yawan wanke mouth dinta akai akai, maklin ta fara ta tsa tafara wanke bakinta, dagowar da xatayi taganshi jikin mirror gaba daya ya bude bakinsa yana murmushi, wani uban ihu ta kwala wanda seda hajiya karima ta jiyo tana daga palour, da gudu ta shigo dakin bata ganta a dakinba dan hk ta nufi toilet maqale taganta jikin bango jikinta se kyarma yake ta runste ido, ta6ata hajiya tayi afirgice ta sake qara, ke nice hjy lfyarki kuwa iman? Nuna matajikin bangon tk amma sam hjy bataga komai ba, hannunta ta kamo suka wuce parlor. .
Tambayar ta take meya faru nan da nan kuma setaji ta manta abida ya faru, kallon hjyr yayi sheqeqe gamida ya tsine fuska, ta mike tsaye hadi da cewa so nawa xangaya miki kifita harkata narasa naci irin naki banson shishshige kiringa tunawa da wannan koda yk shi matsiyaci wanda yasaba cin amana Kullun ahaka xeqare, dad dimma baya nan amma nima sekin nunamin kini bibi irin nk na talaka wa ko? Tinda ta fara magana hjy karima ke binta da ido, ba yau ta sabai mata hakaba amma na yau kam yafina kullum, tace haba ‘yata ihu fa naji kinayi shiyasa naxo tai maganar cikin sanyin murna kamar xatai kuka, staki kawai tai tawuce sa shenta tinkafin tasa hannu ta bude kofa kofar ta bude da kanta, abin yaso yabata mamaki amma kawai seta wucer ta ” sotari takanyi mamakin saurin manta abubuwa dadama, iPhone dinta dake kan bed tahau ruri da kamar baxata daukaba sekuma ta daga wasu numbers tagani guda 2 kacal tai mamaki tokede company nine suka kirani, tafada aranta,
Wata irin dadda dar murya wanda tinda take bata ta6a jin voice me dadi irin wannan, hy akace mata daga cen garen itama seta tsinci kanta da xumudin maida masa tace hy , yace am ina magana da waye ? Aranta tace kaji rainin hankali kakira bakasan waka kiraba, amma afili setace kana magana da iman ne cikin murya ta shagwa6a ” yace ok am sorry I wasted ur time, wata nakeson kirane amma bakeba dif ya kashe phone, jikin tane yai mata mugun sanyi bataso tadenajin voice dinsaba muryarsa sekace ta balarabe, cewa take Allah yasa ya kuma kira sekuma ta dubi number still haryanxu number guda 2 ce tai tsaki afili tace what kind is this number, wayarce ta kuma qara axatanta shine ya kuma kira setaga sunan ruby yafito akan wayar tsaki ta danyi sannan ta daga baby ya akaine? Daga bangaren ruby tace I hope de kin shirya kinsan partyn 8:00pm za afara oh God tafada wlh I forget amma yanxu let me only 20 minutes xanbiyo ta gidanku ok baby sekinxo, toilet din ta kuma shiga domin tai wanka.
*matar aljan*
[06/09, 16:40] Ummee Mukhtar: *MATAR ALJAN*
*Ummee Mukhtar*
*HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
Page 2
Da sauri sauri tai wankan ta fito ba komai ajikinta tinta toilet ta gige jikinta dan hk lotion kawai ta shafa simple make up tayi, wasu riga da siket nawani material ash colar tasa dinkin yamata dakyar take iya numfashi, turare wajen laka 4 ta fesa tadauki karamin gyale wanda dashi gara babu se handbag tasa shoe me uban tsini shima ash ne, palour tanufa a time din hjy tajima da tashi kai tsaye motar ta tadauka itama ash ce sbuwace se daukan eyes take dan sabunta, da sauri megadi yabude kofa gudun kada tashi shima tai xafi yanxu, kallonsa tai up and down tadan mosta lips tai wucewar ta, yana mamakin halayyar ta data canja a ‘ yan watannin nan yarinya me kunya amma yanzu ta fitsare .
Kai tsaye gidan su ruby ta nufa bata shiga ba waya tai mata cikin 3 minutes ta fito cikin shigar kananan kaya kamar ba musulma ba, kai baby kinga yanda ki kai kyau kuwa dole ki firgita yan samari , wanj smile tayi tayi taja kan motar suka wuce, to gurine me girma wanda musamman ire iren su yaran hutu nan suke xuwa suraqashe bame ce musu a’a daga cen baya tasamu waje tai parking tinda ta fito jama’ar gun suka koma kanta da kallo ruby ce ta lura da hakan tace you see i know it can happen to you, iman hannu ta riqe mata suka fara taku me daukar hankalin yan maxa, seda suka wuce cen ciki kana suka samu kujeru 2 se karamin table suka xauna, nan da nan aka cika musu gun da kayan lashe lashe, mutum daya ne ke daukar nawin wannan partyn duk sati shine lamir dan gidan wani hamshaqin dan siyasa kuma attajiri me fada aji
Wani guy ne yaxo yaja hannun ruby suka wuce tace jirani baby ba dadewa xanba, baki iman ta ta6e tace matsalarkice juice takesha kadan kadan jakar tace ta fadi kasa ta sunkuya xata dauka dago kan daxatayi taga wani hadadden handsome guy yana mata murmushi tamakar wani aljani haka yake dan kyau daburcewa tayi tarasa wani hali tak ciki, hannunta ya kama babban dan ya tsanta guda daya sannan yafara magana, sunana imnal bn hulkas nasan kinta6a ganina amma acikin mafarki wanda tinda kika ganni kika kamu da tsananin kaunta hakanne yasa bakya kula kowa da sunan saurayi burinki kawai shine kiganni axahiri, iman yau naxo gareki tare da buqatuwar kauna daga gareki” I know you can pls dont say no, am really need you in my life nan da nan sega hawaye daga idonsa’ tabbasa shine wanda ta ta6a gani amafarki muryarsa kuma tayi dede da wanda ya kirata awaya daxun, starki ya tabbata ga wanda ya halicci sammai da qassai” haqiqa kyan wannan saurayi abun dubane babu wacce xata ganshi bata kamu da tsananin kaunarsa ba, bakinta yana rawa tace na amince imnal ‘na amince ‘na amince ta maimaita harso uku taname rufe idonta’ duk hirar da suke ba wanda yasan sunayi domin kuwa ba wanda yaganshi’ wasune suka lura da yanda bakinta yk motsawa ita kadai kamar magana tk, dayan ne yace you see wlh nasan yarinyar ba ita kadai bace duba da yanda bata kula samari ace baby kamar wannan batada boyfriend, be qarasa ba yaji an wanke shi da mari sukansu abokan seda suka furgita nan ya fadi kamar matacce kumfa na fita daga bakinsa, cikin raxana suka dauke shi suka sa mota se hospital
Koda ta bude idonta ba wanda tagani agun mamaki sosai tk to ina imnal yayi kuma ? Hannunta daya rike ta kalla taname shafa wajen haďina murmushi nan tk xaxxafar kaunarsa ta shiga xuciyarta wanda har takeji idan bashi ba xata iya rayuwa ba
Ruby ce ta dawo ida babyn ta maqale da juna sorry na barkiko ? Ah don’t worry nima bani kadai naxauna ba saurayin kiss yaiwa ruby ya tafi , ta kalle su takau da kai batason ruby take maqale wa wannan guy ta tsane shi kwata kwata, nan ruby ta juyo ta fara xuba juice hadi da daukar meet pei” baby inajinki keda xauna nasan da bakya kula kowa ; yau kuma wane jarummi wanda yataki sa’a haka wajen aminıyata ta fada tana gutsirar meet pei” iman xatai magana kenan taji kanta ya sara taji kuma batason yin magana dan hk kawai tai shiru ‘ phone dinta ta dakko ta fara neman layin dad dinta
*matar aljan*
[06/09, 16:41] Ummee Mukhtar: *MATAR ALJAN*
*ummee Mukhtar*
*HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
Educating & entertain of our reads is our motivation🤝🏻
🅿3
Cikin sa ‘a kuwa tasamu layinsa ringing biyu wayar tai yadaga yana murmushi yace ‘yar dady ‘yar dady ya akai ne’ cikin muryar kuka tafara magana dad wai yaushe xaka dawo ne kabarni nikadai agida nina gaji dad gaskiya kadawo” dariya yai mara sauti domin kuwa yasaba da rigimar iman bataso kwata kwata ya matsa nan da cen domin shiyake debe mata kewar momyn ta da Allah yaiwa rasuwa shekuru biyar da suka wuce, yace don’t worry dear jibi inan dawo wa’ cikin murna tace ok dad Allah ya saukeku lfy “”” ameen yace sannan yakashe wayar””””””””””_____ dariya ruby tayi tace naga sanda xakibar shagwa6a baby, but idan aka miki aure dole kidena” dan turo baki tayi tace kekisani nifa banjin son kowa araina wlh bare harna bar dady na’ na tafi wani gidan I can’t. . Dede nan akasaki kida ‘ya’yan hutu akafara dansewa’,,,
Hjy karima ko jin shiru yayi yawa yasa ta taso domin kiran iman suyi dinner, ahankali ta tura bedroom din sede bataji motsin komai ba se qarar ruwa acikin toilet ‘ da dan sauri ta nufi toilet din tana tinanin kotana ciki ” minti 5 tai tana kwankwasa kofar sede shiru ‘kuma haryanxu tanajin qarar ruwa dan haka ta tura kofar sede wayam ba ‘ abinda tagani ruwan ne kawai ke xuba , kashe famfom tayi aranta tafara tinanin iman wato sbd sauri xata fita shine ta manta bata kashe ba’ abinda bata saniba seda iman takashe famfom kafin ta fita’ tana gama kashewa xata fita kenan taji shower ta tsinke da ruwa nan tai mamaki tana cewa kode kayan toilet dinne suka lalace?
Nan take kuma taji wata mummunar faduwar gaba wandda bata ta6a jiba’ la ilaha illa anta subhanaka inni kunti minaz xalimi ita ta karano so 3 sannan ta kashe shower sannan ta fita.
Palour tadawo jikinta duk amace nan take tadingajin wani nannawyen bacci na fusgarta, ayatul kursiyyu ta karanta afili nan take taji ta dawo dede, dining area ta nufa tafara saving din kanta ” kadan taci abincin kana tai sa shenta dan dauro alwala wanda dama kulkun tasaba da hakan” kafin ta kwanta setayi karatun al qur ani.
Koda suka dauke shi a mota kafin suje hospital nasir ya lura ko motsifa ba yayi, dan hk yace kuduba da kyau fa wlh baya motsi ya mutu fa” what ? Dayan ya fada cikin kidima wlh bana kokwanto yarinyar nan itace sila kode ta shiga kungiyar asiri kode mayyace’ dayanne yace kaga ibrahim ka iya bakinka domin ni wlh na tsinke da lamarin yarinyar nan dan hk kuyi mana shiru kurufa mana asiri dan Allah’ kar muma kujanyo mana ” dan nayiwa xuciyata promise kancewa baxan qara magana akan iman ba, ibrahim ne ya qara duban gawar abokin nasu wanda suka shaqu dashi besan sanda ya fashe da kuka ba.
Yanxu miyi kwana mukaishi gida musanar da abinda ya faru faru dayanne yace ashe bakada hankali ” ba haka xamiba kawai muce ya mutune kawai waye besan kaddara ba eyye, haka sukai shiru gamida daukar hanyar xuwa gidan abokin nasu
Shiko imnal ganin yayi nasarar siye xuciyar iman seya cika da farin ciki wanda beta6a jiba” gudu yake asararin samaniya seda yai tafiya me nisa sannan ya isa wani qaton kogo me tsananin duhun gaske, tindaya shiga qananun aljanu ke durqusawa suna gaisuwa agareshi ” shiko nan ya 6arke da wata dariya wanda ya haddasa kogon girgixa da katantanwa kamar wanda xe kife , dariya yake kamar baxe denaba nan take yadawo da asalin suffarsa me muni mara kyan gani,.
Bango yai nuni da hannu nan take hoton iman dana ruby suka bayyana awajen party anata rawa cikin farin ciki’ dede nan wani guy yagano y qurawa shape din iman ido nan take wani kishi da haushi suka kamashi ‘ nuni yai da hannunsa dede idon saurayin nan take yaji wani uban xafi da xugi a idonsa nan take ya dena gani
Wani uban ihu ya kwala yana wayyo ido na wayyo idona kutemakan’ wayyo idona mutanen gun kuwa sun rude sosai domin daxu agaban idonsu aka fita da wani yana cikin mawuyacin hali” nan take suka kamashi shima suka nufi gidansu dashi kasan cewar kusan dukkansu kowa yasan gidan su kowa,. Ganin hakan yasa aka fara watsewa cikin fargaba yau kuma meya ke faruwa a club dinne? Tambayar da kowa ya kasa baiwa kansa amsa’ ruby ce taja hannun iman tace oya muje yau gun ba lfy kam cikin sauri sauri suka nufi inda tai parking tini suka hau kwalta.
So 2 sukai hon megadi ya bude cikin sauri dan yasan dan alhaj ne amma yayi mamaki domin ba yanxu ya saba dawo wa ba inde ya fita wannan partyn nasu na al’da
*matar aljan*
[06/09, 16:41] Ummee Mukhtar: *MATAR ALJAN*
*ummee Mukhtar*
*HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*🎁
Educating& entertain of our reads is our motivation🤝🏻
🅿4
Bayan megadi ya bude kofa suka fito jikinsu duk ba kwari har yanzu xuciyoyinsu bugawa kawai suke, knocking sukai ‘yar aikin ta fito ganin kowaye a tsaitsaye ta gansu”nan sukace ko alhaj hamxa na nan? Tace eh bari ai mk iso
Zaune tasameshi yn karanta jarida yahakimce a daya daga cikin luntsuma luntsuman kujerun palour kaida ganin gurin kasan dukiya tayi kuka’¡¡ nan rusinawa tai tace ranka ya dade abokan jamal ne sukazo sunce gunka sukazo, nan yacire dan karamin arin glass din din dk face dinsa yace lfy kuwa ? Wlh nima bansaniba yc ok you can go””””” nan ya tashi yn baxa babbar riga
A tsaye ya same su kamar wanda ruwa yaci ::: har qasa suka durkusa suna gaidashi fuskarsa a sake yk amsawa ” yace ina kuma jamal din ai tindaxu ya fice baku hadubane? Nan sukai shiru nasir ne yace baba wlh duk muna tare dashi a wajen party to bayan mun tashine muka barshi agun muna dawo wa wlh muka ganshi se wani irin abu yk, alhaji hamza yace yanxu yana ina suka dubi juna sannan ibrahim yace yana cikin mota” da sauri ya nufi motor yana budewa yaganshi a sanqame ai da sauri ya rungume shi yn kuka yace me kuke jirane ey kutada mota maxa muje hospital,
Da sauri suka bar gidan cikin minti 10 suka isa hospital din amsar special hospital ” da sauri doctors din sk amshe shi” alhaj se xarya yake ya hada hannayensa a qirji, ibrahim ne ya radawa nasir cewa kainifa gaskiya xan gayamai inyaso kome xe faru sede ya faru kallon bakada hankali duk sukai masa ba wanda yace masa qala
Da sauri doctor ya fito yana girgixa kai yace am sorry alhaji jamal yakai 40 minutes da mutuwa sese kai hkr; nan alhaj ya durqusa ya shiga rera kuka me ban tausayi domin jamal ne kadai yaron da yarage masa aduniya’ su nasir ne suka dafa shi suma kukan sukeyi hkr suke ta bashi nan yace ya hkr Allah daya bashi ya tabbata ya fishi sonsa yace na yarda da qaddara kuma ita mutuwa sababinta suna da yawan gaske
Ahaka suka dauki gawar sk nufi gida kowa yana kuka aka bari da safe ayi jana ixarsa.
Seda ta sauke ruby a gida sannan ta wuce hon take tayi amma baba megadi bema jitaba dan kuwa wani irin bacci yaji tin da akai sallar magriba, dan hk bemasan a wace duniyar yakeba’ abin mamaki gate din da kansa yabude ta tsaya tana karewa gun kallo koxata megadin amma ba kowa “””” kafadarta ta dan daga gamida ta6e baki tasa hancin motar ta tawuce gun parking” ahankali ta xuro santala santalan kafafunta tasoma takunta na sa,-‘ xuciyar ta cike da kewar imnal “shin ina xata ganshi: setaji kamar akan katifa me laushi tk tafiya ga wasu white flowers dake xubowa daga sama se kamshi suke me jan hankali” nan take tsoro yadarsu a xuciyarta :”” baba megadi tahau kira amma ina besamma shi a wace duniyar yakeba ” da gudu ta qarasa cikin tafkeken palourn nasu ” setaga yai mata fadi ya qara girma ba abinda idanunta kegane mata acikin palour n se stinstaye da qoramai harda kifaye aciki se wasa suke” ga wata iska me sanyi da take ratsa dukkan sassan jikinta ” da hķ ta nemi nutsuwar ta tarasa ” nan takamu da son yin wasa da wadan nan tsuntsayen da kifayen ” nan ta fara guje guje da tsalle tsalle tana dariya ita a lallai seta kama wani beautiful bird wanda yafi kowanne kyau acikinsu ‘ dariya tk sosai nan tsuntsun ya shige wannan qoramar itamako setasa kafa ta shiga nan suka fara wasa har yaxo dede fuskarta ya hada da nasa bakin yana lasa da wani aramin har shensa ”’ wani irin dadi taji yana shigar ta har cikin ranta’ nan ya rikida ya dawo siffar imnal yafara romance dinta nan ta fara shasheqa tana maida martani amma idanunta aufe suke dan hk bata ganshiba”‘ hajiya kamar amafarki tajiyo gurnani a palour da sauri ta diro daga kan gado tana sanye da rigar bacci har qasa,
Kokafin ta iso komai yadawo dede na palour nan’ iman tagani kwance ruwa tsamo tsamo duk jikinta kwance tana bacci cikin kwanciyar hankali fuskarta dauke da murmushi
matar aljan*
Ummee Mukhtar: *MATAR ALJAN*
Written by *ummee Mukhtar*
*HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*🎁
Educating& entertain of our reads is our motivation🤝🏻
🅿5
I dedicated to this page to *mom manal* *Allah* yabar zumunci
Mamaki hjy karima take naya akai iman tajiqa jikinta haka gashi kuma bacci takeyi harda murmushi shi’ daga bayanta taji wani yiiiiiiif ya wuce da gudun tsiya da sauri ta juya tana me dauke da addu’a abakinta “dariya takeji daga cen daya bangaren na Alhaji dan hk da tsoro yacika ta ainun “”” sosai ake dariya harda tun tsirawa da alamu kamar hira ake acikin dakin ,,,___________ A hankali tk taka tayals din kamar wacce xa ace kyat ta gudu har yanxu kuma bata bar addu’a ba ” ahankali ta bude kofar tana kalle kalle sede ba abinda ta gani kuma bataji motsin komaiba ” ajiyar heart tayi taja kyauren xata fita “tana rufewa setaji kamar am mata tsaki mtsssssss” da gudu ta dawo palour sede bata ga iman ba dan haka ta wuce dakin iman din cikin storo”””” akan bed ta sameta sanye da sleeping dress se bacci tk abinta” daga gefe kuma kayan data dawo dasu dg wajen party suna ninke kuma abushe kamar ba “a ta6a sawaba “”” har yanxu fuskarta murmushi tk
Sosai hajiya ta raxata cikin tane yakada sosai kamar xatai gudawa a pant’🤣 addu’o in neman tsari ta shigayi cukin ranta kuwa tana cewa wlh inde haka xa acigaba da xama ahaka agidan nan itakam gidansu xata tafi””” bata ko tantama a garin yawan partyn nan ne iman tajawo musu masifa’ idan tai magana alhaji yace ta takura wa diyarsa kodan ba ita ta haife taba ” da hakane ta samusu ido sede abun na damunta”
Da kyar ta qarasa gaban bed din dan yanxu tsoron iman tk sosai’ A uxubillahi minash’ shaidanir rajim ta fara se falaqi da nasi so uku_uku ta fara tofa mata’ daga nan tai li ilafi quraish” da ike tanada hadda nan takaran tamata suratul baqrah simini uku ta tofa mata ” nan take iman tafara wani kada jiki kamar mejin sanyi daga nan kuma tai miqa hadi da salati’ idanunta ta sauke kan hjy wacce ke durqushe kamar ace kyat ta tsere” iman tace momy mekikeyi anan baki bacci ba ?tai tambayar cikin taushin murya ‘ da mamaki hajiya karima ta dago tana kallon ta ;; oh tafada aranta yaushe rabon da iman ta kirata da wannan suna ? Wani dadi taji aranta nan take wasu hawaye suka biyo kuncinta” da sauri iman ta diro dg kan bed cikin nuna damuwa tace momy what’s wrong ? Pls momy don’t cry ,itama rungumeta tai tana kuka tace iman yaushe rabon da kikirani mamanki iman kinsauya ‘sosai kinsauya akan da ” kara fashewa tai da kuka tace momy meyasame ni kuma “:: har yanxu inajina kamar yanda nk da nk sede sometimes inajina wani iri kamar farin cikina da nutsuwata da komai nawa ya ragu ” momy ce ta dago kai tace to wannan itace sauyawar da kikai ‘yata
Kinga tashi kije ki alwala ki sallah’ da kyar ta tashi jikinta duk ba qwari “hajiya ce tace kiyi addu’a kafin kishiga toilet din nan ‘to tace sannan ta karanta afili ma hajiya tai dan murmushi’ sannan ta shig koda tafito kaya ta sake nan tai magriba da ish’sha’ karatun al qur ani me girma tasa tayi sannan tai addu’a iri iri ‘ setakejin ta kamar sabuwar halitta dan dadi ‘ hannunta hjy ta kama suna murmushi suka nufi dining area’ abinci iman ta xuba musu a plate daya hajiya karima tanata dariya tace au yau kuma nice amadadin dady ? Wata yar kunya iman taji tace hjy daga yau ni dake xandinga ci” dariya sukai tace Allah yai miki albarka ‘yata’ hajiya tai Bismillah tafaraci tana lura da iman ba wata Bismillah datai kawai tafaracin abincinta”
Hajiya ce ta sauke spoon din hannunta tace kinkuwa yi Bismillah kafin kifaraci? Girgixa kai tayi alamun a’a ” hajiya tace to daga kidena haka domin aduk sanda xakaci wani abun batare dakayi Bismillah ba to kuwa da shedan kakeci ‘ idan kuwa kayi xetafi yana baqin ciki domin kuwa bashida rabo a cikin a bincinka’
To momy insha Allah as from to day I will not repeat it again’ murmushi hjy tayi sukaci gb a cin abinci’ seda suka gama tare suka nufi sa shen hjy domin iman tace yau anan xata kwana’ seda sukai addu’a sosai sannan suka kwanta.
Gurin cike yk da yan xaman makoki wanda aka sari duk manyan mutanene ciki kuwa harda abban lamir’ idanun alhaji hamza sun qanqance sbd ja””””” daga gefe abokan jamal ne sunyi jugun suna alhini akasari duk wa’yanda suka ahalarci partyn ne ”’ ankai jamal ma kwancinshi sede mimasa addu’a amma kuka banamu bane tinda baxe dawo ba inji wank daga cikin abokan ‘ hakane Allah yajikan ka jamal yasa ka huta cewar nasir “”””
Wata mota ce ta danno kai a guje kamar ba gidan mutuwa ba motocin su 2ne duk abokan lamir ne aciki ta gaban kuwa lamir dinne kansa ‘yasa wata arniyar shadda wadda kudinta xekai kimanin 5k ‘ kowa nagun kallon motocin suke cikeda maganganu abakinsu ” amma waye xefurta tasa tai xafi'””””””””” chocolate ne kyakkyawan gaskene ajin farko yanada qira ta jaruman maxa ga hanci har baka se baqin sajensa daya kwanta a beautiful face dinta bakisa madedecine wanda be fiyeson magana ba ” wani guy ne yaxo ya bude masa mota ya fito cikin isa da iko’ tamkar me tausayin qasa hk yk taku me siye xuciyar yam mata””’ yana gaba abokansa na biye dashi ahaka yaxo yai gaisuwa mahaifinsa da ike yana gun ya shafo kansa yace my boy ina kashiga tin shekaran jiya ina nemanka”” kasan da cewa xan turaka America kar6o saqo” seda yai minti 5 kafin yai mgn yace sorry inada wani uxirine shiyasa bk ganni ba ‘ daga hk ya tashi ya nufi inda sauran abokan sa suke””””””” da sauri suka budamasa ya xauna yace guys ya hkr to Allah yajikansa daga hk ya tashi tin kafin suyi magana harya isa inda motarsa tk ‘nan suka bude masa kofa ya shige suka bar wajen
Ibrahim ne yace guy nanfa yafiye jida kai amma niko a shawar dankeso bashi bari ajima xani gidansu.
Da wurwuri suka tashi sukai sallar asubah aka shiga gyara gida sbd gobe dadyn iman xedawo’ komai tare sukeyi cikin nishadi sbd hajiya sam bata yarda da wata ‘yar aiki ba’ hatta megadi abincin hjy yakeci me dadin gaske sbd gwanace wajen sarrafa girki kala kala
Leave a Comment