Maman Teddy Oum Aphnan Sun Ce Sun Tuba
*MUN TUBA🙏*
*SAƘON BAN HAƘURI ZUWA GA MASU CEWA ALƘALAMIN MAMAN TEDDY DA OUM APHNAN NA BATSA NE*
Hello everyone Assalamu alaikum,This Maman teddy & oum Aphnan your amazing writers that established most trend books in social media so called Batsa Novels ,Gamu munzo muna bada haƙuri guyz mun tuba mun daina Inshaallh
Wasu suna cewa wai kunji tsorone?
Yes! Tsorone , tabbas munji tsoron ALLAH da goben ɗiyoyi masu tasowa .
Malama Juwairiyya Maganin Sanyi
So,Muna baku hakuri,yayun mu mata Iyaye,muna baku hakuri sisters ,muna baku hakuri kawayenmu plz Ku yafe mana ,muna fatan Allah ya yafe mana
Mutum ba ma’asumi bane yana laifi most likely part shine Mai neman afuwa ,Guyz we are really sorry ,we are here to solicit you guys mun daina duk wani littafan batsa ,this 2023 Zamu dawo New Maman teddy & New Oum Aphnan ,bazamu sake rubutun littafan batsa ba ,rubutun mu zasu zama daidai ….we are sorry fans munsan zakuji babu daɗi ,ba littafi muka daina ba basirorin kawo maku zinaran labarai suna nan ,contents din cikinsu su muka cire
So mun maku Alƙawarin cigaba da nishadantar daku amma ta sahihiyar hanya
Now plz🙏Idan kinsan kinada Littafan Maman teddy da Kuma littafan oum Aphnan a wayarki plz ki goge su ,gashi zamu lissafosu .
1) Gidan Ƙwarata
2) Hariji
3)Dijama ƴar fulani.
4)Akan dadirona
5) Ƴar Aiki
6) Bagidajiya
7))Taɓarah
8)Gwauro
9) Ƴar Waye
10)Laylerh
11) Sadaka Yalla
12)Indo maƙata
13) Bafullatanan Ruga.
14)Jinin sarauta
15)Habibi daiman
16)Jarababben Namiji
17)Walijaam
18)Gidan Daɗi
19)Ƙwayar sama
20Gwauro
21)Ƙwarton Manya
22)Sugar Mummies
23) Bintoto
24Rayuwar Afredarh
25)The sexxxy boss
26Ramuwar gayya
27) The Virgin maid
28)Banana Island
29))Zuma da maɗaci
30)Auren Sha’awa
31) Womanizing boss
32)Saina rama
33)Yar maula
34)Qasaitattun Mata
35) Kawaliya
36)Babbar yarinya
37) Siyasata
38)Yaron gidana
39)My lady boss
40)Namijin kishi
Don haka duk Wanda yaga Wannan Sakon Don ALLAH don fiyayyen Halitta SAW kuyi share iya iyawan ku mun gode.
[…] Maman Teddy Oum Aphnan Sun Ce Sun Tuba […]