Littafan Hausa Novels

Mairo Yar Kauye Complete Hausa Novel

Written by Hausa_Novels

Mairo Yar Kauye Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

MAIRO YAR KAUYE

1&2

 

Gudu takeyi sosai tana gudu tana waigawa. Ganin tayi gantin mutane biyu nabinta abaya yasata kara guduwa gudu takeyi sosai kamar wani iska tana cikin guduwa taji an chankuta wani kara tasake.

juyawar daza tayi ai suka hada ido biyu da UMMI’ UMMI tagani hakan ya sata yin saki ta fisgi hannun ta, UMMI tace Mairo ina zakije?

Azeemah Hausa Novel Complete

Mairo datake Asaye saifaman maida Nunfashi takeyi tace hmmm wlh bari kawai UMMI ina wucewa Mama ta aiki ni naje nasayawa Malan magani ne shine Kamalu da Jafaru suka cemin wai mai kamada Aljana ga ido kamar na maiya.

Shine nace musu Uwarsu tafi kama da maiya baniba shini suki bina wai sai sun pasamin baki

UMMI tace chandi jam shini kike gudu ai su suka sukane ki bansan ki da gudu waba wlh? Mairo tace ina ai naga insun rikini zanci Ubanane wlh kinga UMMI bari naye gaba kar su sameni anan gurin.

UMMI tace daman ina faman zuwa wajin kine mutafi kawai Mairo tace muji sauri kar Mama tamin tada daman Malam ni yace kansa na ciwo shine tace insaya mata Parasitamol kuma tace karna dade.

Su Kamalu da Jafaru kuma suna bin bayanta tunsuna hangota har suka daina ganinta suka saya dunkan su cike soki da bakin cikin dabasu kama taba suka koma suka zauna daman haushin rashin kunyan tannan sukeji sunason inson kamata sumata na jaki haka suka zauna kowa cike dabakin cikin Mairo.

Su Mairo suna isa kemis suka sayama Malam parasitamon suka koma gida. Suna isa gida suka taral Mama na nade kayan wankin da tayi Mama na ganinsu tace wato Mairo banaci miki karki dadeba tun yaushi na aikeki kinji kin biya UMMI kuna ta sheririta ko? UMMI tace Aa Wlh Mama Mairo ne fa tahado dasu.

Mairo bata bari takara sarba tace daman nahadu da Hansai shine tace in gaishiki fa Mama tace Hansai din ne tace kugai sheni eh Mama Mairo tace tare damika mata parasitamol din Mama takarba tare daciwa kikarasa dade kayannan bari na kaiwa Malam baganin tana fadan haka tabar wurin.

Tana wuciwa Mairo ta bankawa UMMI harara tare dacewa nifa bana son shiga maganar da ba nakiba ehee karki dinga ganin ke kawa tace ehee.

UMMI kam sai cewa take kiye hakuri bazan sakeba domin tasan maganan Mairo bata yafiya Mairo jin UMMI na bata hakuri yasata cewa ba komai kawai kina shegar harkan da batakiba ne UMMI tace kiye hakuri dai Mairo tace yawuci kinga mukarasar da nade kayannan haka kar Mama tafitu ta samimu.

Mama kuma tana shiga dagin Malam ta.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment