Littafan Hausa Novels

Mairo Yar Baka Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Mairo Yar Baka Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

Littafin Mairo er baqa🧕🏿

 

Page :1

 

Tafe take tana waqoqinta kana kallonta kasan cewa yarinya ce dukda tanada tsayin qafa,Bata da jiki siririya ce Amma tanada kyan fuska tubarakallah Wanda yike dauke da kyaawawan manyan idanunta Amma tana Bude Baki gun mgna zakaci karo da gi6in haqorinta😂Wanda Yafi shekara da fitarsa har yau bai fito ba ko fanfara ne ko fita yai bawanda yasani sai Mairo Yar baqa don Dan banzan rashin jin yarinyar yayi yawa.

Ni da Yaya Rafeeq Hausa Novel Complete

Ke Mairo ! ke Mairo!! Wai bakiji ne yarinya kmr wata kurma,

Mstwww,miye ruwanki idan ma kurman ce anyimiki dole ki kiranne,tass kaltume ta kifawa Mairo Mari, laaaa ni kika mara?wlh yau sai kingane wacece kika mara .

Cire zaninta tayi takaishi gefe tafara zazzaro idanu (dama Mairo akwai qaryan aljanu) aikuwa tafara mu kika mara yau xaki gane kin tabo kakannin Mairo dangin jinnu,tafadi tafara lanqwashewa tana timewa,kaltume tana ganin haka ta zube qasa tafara cewa don babanku kuyi haquri natuba kuyi mini Rai,Mairo ta karkace Baki wallahi saikin yanka mana baqar kaza komu shanye jininki,zuuuuuu zawo ya kecewa kaltume tace banida kudi aradu aikana akayi da Dari shida da saba’in hatsi zan siya,

Zubesu qasa,jikin kaltume na rawa ta zuba kudin dama ajikin dankwali ta qulle,Mairo ta waiga ta waiga taga bamai kallonta saitace kaltume ta Haqa Rami ta binne,hka kaltume ta haqa Ramin Nan ta zuba kudi,Mairo tace rufe idonanunki ko mu shanyesu yanzu

 

Kaltume tana kuka hk ta rufe ido ita Kuma Mairo ta tura kudi cikin fant dinta ta dangwalo jinin da tke period jikin kudin tace Bude idonki bil’adama,kaltume ta Bude idonta Taga jini a kudin kafin tai mgna Mairo tasake cewa wannan kudin yanka kenan tashii kibamu wuri Kuma dagayau ko murya karki sake dagawa jininmu ko waige kaltume batai ba ta sheqa aguje

Ita Kuma Mairo ta tura kudin a inda kaltume ta haqa tareda yiwa gun shaida ydda zata Gane anjima Ashe duk abinda Mairo take shuka take idon makwarwa domin sabiu yina kallonta acan Saman bishiryar mangoro …

[02/03, 7:48 pm] +234 813 298 6866: Littafin Mairo er baqa🧕🏿

 

Page 2

 

Bayan mairo tabar wurin cikin saurin sabiu yasauko daga kan bishiya yaje ya haqo wannan kudin da Mairo ta 6oye a Rami,yinata murnar yasamu en canjinsa, yahuta da Shan mangoron yau,direct kasuwa yaje yina zuwa harya tura hannu aljihu kudi yace dauke ni.

Sabiu yaita lalube baiga kudi ba sai jini cunkus a aljihunsa tamkar ya yanka dabba duk inda yike bi jini na DiGa hardai aka fara tambayarsa dalili dayaga haka ya nausa bayan gari aguje don zuwa wani Rafi don wankewa

 

Asannu asannu har ymma jinin Nan tsiyaya yike daga aljihun sabiu bnda kuka da Kiran Mairo ba abinda yike Yi

 

Mairo!

Tana shiga gida ta sallamarta Taga kakarta azaune tana tsintar gyada,gafara dai kaka barka da wannan lokaci,

Mairo Ina kikaje tuntuni shiru hk Mairo waikw meyasa bakijine?

Haba dada ynx menai don Allah ko ankawo miki qarata ne dada,miye kikai kuwa Mairo Banda tsigewar albarka awanki 4 daga kije ki kiramin yawale har yawale yadawo Amma ke da zakije kiransa Baki dawo ba

 

Ba wannan ba jinin miye a hannunki haka?

Lah dada😂ta kwata na biyo ai kinsan ni da ta6e ta6en acan na ta60 jinin bari kiga ina zuwa

 

Shigar Mairo daki keda wuya Taga kudi akan tabarman baccinta tareda wannan jinin data gogawa kudin kaltume, baicin Mairo ta tabbatar da wannan kudin fa shine Wanda ta birne wani zufa ya keto mata a lokaci daya Saita dauki buta ta kewaya ta sake dawowa Taga kudin Saita dauki kudin tanata tunani tace toh miye Hakan ke nufi kodai Qaryan aljanun yazama Gaskiya?

 

Inko hkane yazama dole inyi amfani da wannan damar tawa don kowa yaji tsorona awannan qauye bari infara akan dada

 

Fitar Mairo keda wuya tashiga dakin dada ta ije kudin tafito tana zuwa gun dada,tace dada inason inje gun kaltume naji ance batajin dadi,

Shikenan ba damuwa saikin dawo Amma kudin waye a hannunki?

Idon da Mairo zatakai saitaga kudin kaltume a hannunsa cuss bayan itadai tasan taje takai kudin dakin dada Amma miye haka🥺

 

Ina zuwa dada Ina zuwa

 

Fitar Mairo keda wuya taci karo da sabiu yac

[02/03, 7:48 pm] +234 813 298 6866: Littafin Mairo er baqa 🧕🏿

 

Page 4

 

Ido kawai tabishi dashi cikin kidimewa da razana, sedai dukda hka sabiu baisan halinda Mairo take ciki ba,baya baya tayi ta shige gida aguje ta ruga dakin dada,tai Maza tashige qarqashine gadon qarfen dada

 

Dada ce tafito daga makewayi sabida tajiyo hayaniyar mutane suna qarasowa saitaga goggo habi (goggon kaltume)

A hargitsen da dada Taganta kadai ya Isa ya sanar mata cewan Bata cikin sukuni

 

Kekam habi wacce tsinewar albarka ce tasameki hka kika fito a hargitse,Koda kaltumen ce ta kabbare🤔

 

Aniyarki tabiki dada dama ai anjima dafada mana ku mayu ne Amma bamu yarda ba sai ynxu da jikarki Mairo ta lashe mana kurwar diya to wlh bazamu yardaba ga kaltume can cikin firgici Banda ihu ba abinda take saikuma Kiran Mairo tayi hqr to komadai miye yau gsky tai halinta

 

Tsinewar albarka! Yauni naga abinda ya kashe idon kakannina habi yau ni kike fadawa wannan mgnr hka jikata Mairo kike kira da mayya,

 

Yawale! Yawale!! Yawale!!! Kana inane yimaza jeka bido Mairo ta jima ga hita zataje gaida kaltume toh shiru gashi iyayen kaltumen sunzo suna tsine mana albarka,

 

Dada menene yafaru ne sannan ita mairon ba gidansu kaltumen kikacemin taje ba?

 

Komadai miye yazama dole a Nemo Mairo don bazai yiwu ba ba inda zani, diya batafi diya ba kwarankwatse

 

Aa habi muje zuwa dakina mujira Mairo don Allah

 

Ba inda zani acinyeni inanan kwarankwatse,

 

Haba goggo habi kidena hk duk ydda dada take binki ai saiki hqr abi komi a sannu kuje dakin ni bari inje Neman Mairo

 

Toh shikenan yawale bari inje

 

Mairo!

 

Tunda taji shigowar goggo habi tasake nutsuwa aqasan gado bnda zufa va abinda take,asadda taji goggo habi ta aminta akan cewa zata shigo dakin dada wani wawan fitsari ne ya kufce mata

 

Shigarsu dada keda wuya aka baiwa habi maxauni tana zama tace daki Banda ruwa ko Ina ruwa ba abinda akwai ahaka afito gari ana hura hanci mstwww

 

Batasan ma ba akan ruwa ta zauna ba akan fitsarin mairo ne Wanda ya gangaro……….kuyi mini hakuri na uku ya bata

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment