Littafan Hausa Novels

Mai Jidda Hausa Novel Complete

Yadda Ake Rikita Maigida Yayin Kwanciya
Written by Hausa_Novels

Mai Jidda Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

MAI JIDDAH

*by gimbiyar royal star*

 

ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION

{R.S.W.A}

 

 

*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*

_(R.S.W.A)Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

 

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*

 

Siddika Hausa Novel Complete

*wannan novel ɗin na kudi ne idan kina so kibiya 400 ki amma yanzu ina kan free page ne shere and shere zaki turo da katin mtn or aitel ta wannan number 09079396441 sai naji ku*

 

*idan kinsan ba siya zaki ba kada ki wahalar dani wajan min magana plase my sis*

 

 

*free page*

Bismillahir rahamanir rahim

Page 1

 

 

*ummi* “anjima zanje gidan su *nadiya* ba ta lafiya ne”..

 

*ummi* tace kinga *zainab* bani san kina yawan fitar nan ba tare da dalili ba wallahi saboda gudun matsala!

 

Tace ” *ummi* wallahi bazan biya ko ina ba can kawai zani fa”..

 

To adawo lafiya kada ki kai dare a can,, wanka tai tashirya *ummi* tabata kudin napep doguwar riga ce ta atamfa pink color ta sa hijabi har kasa shima pink side bag ce black da ta kalmi shima black ɗin tayi matukar ƙyau kamar ba ita ba, sallama ta ma *ummi* tana fita wayar ta ta ciro cikin jakar takira jinai tace,, hello kana ina ne?

 

Banji mai akace ba” tace ina kan hanya zuwa gidan su ” *nadiya*” mu haɗu can, kashe phone ɗin tai tafaɗa ma mai napep ɗin inda zai kai ta, kusan 30mint suka isa gida zaune yake kan ɗan dakalin gidan yana jiranta fitowa tai taba mai napep ɗin kuɗin sa!

 

Yace *baby* gaskiya kinyi kyau sosai.

 

Au haba kai ma kasan da ƙyauna nadai ƙara ne, kada kayan shafar da ka siyomim suji kunya ne!

 

Murmushi yayi yace, kishiga to ina jiran ki anan sai mutafi…

 

Shiga tai gidan su *nadiya* ” *umma*” n su sai fitata take mata, tana mata sannu gaida *umma* tai tare da tamyar mai jiki!

 

Alhamdulilahi, kinganta nan taƙi cin abinci…. tace ina abincin yanzu ko zata ci shi ayi mutum bacin abinci ga yinwa!

 

” *umma*” tace kinganta nan sai fama nakeyi da ita ko nagoye bazai mun haka ba!

 

 

Tana gama bata abincin, ta tafi gunshi, yace muje ɗakina ko….

 

 

 

Kibiya domin cigaba da karatu

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment