Littafan Hausa Novels

Mahaifina ne Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Mahaifina ne Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

“`MAHAIFINA NE“`

 

“`SHORT STORY“`

 

 

*Wallafar maryam Ahmad [ matar Ι—an aljannah]*

 

 

*MANAZARTA WRITER’S ASSO…..*

 

*Alhamdulilahi godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin taliΖ™ai, yadda nafara a sa’a Allah kasa nagama Lafiya Allah kabani ikon rubuta dai-dai Amin*

 

 

Arewabook@maryamahmad

 

 

π΅π‘Žπ‘§π‘Žπ‘› π‘šπ‘Žπ‘›π‘‘π‘Ž π‘‘π‘Ž π‘˜π‘’ π‘π‘Ž π‘Žπ‘›π‘‘π‘¦ π‘›π‘Ž π‘“π‘–π‘‘π‘‘π‘Žπ‘’π‘ π‘– π‘ π‘œ π‘‘π‘Žπ‘›π‘”π‘–, π‘Žπ‘™β„Žπ‘’π‘Ÿπ‘–π‘› π‘Žπ‘™π‘™π‘Žβ„Ž π‘¦π‘Ž π‘˜π‘Žπ‘– π‘šπ‘Žπ‘˜π‘–

 

 

Gaisuwa a gare ku

Mrs Umar

Suraiya d

Nimcyluve

Oum nass

Amrah’s Kitchen

Sajida

Fulanin royal

Yar malam

Hassana Ι—an larabawa

Hadiza d Auta

Shamsiya manga

 

 

 

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI

 

 

PAGE 1_2

 

“Abba don Allah ka yi hakuri wannan abin da kake Ζ™oΖ™arin yi haramcin ne a gare mu baki Ι—aya…”

“Don ubanki ni za ki yi wa tonon asiri”

Kuka tafasa mai da shi,, sauri ya yi ya toshe mata baki, ya ce kirufemin baki ko na yanka ki!

 

 

Ba don ta so ba haka ta yi shiru ya gama lalubar ta, ya fita…

Governor Of Sokoto Hausa NovelΒ 

‘Innalillahi wa’inna ilahirin raji’un anya wannan ubana ne? Ta yaya uban da ya haifeni zai dinga nemana da fasiΖ™anci…’

 

“Alhaji tun Ι—azu na farka naga ban ganka ba na ce Ζ™ila bayi ka shiga nan ma na ji shiru?”

“Wallahi motsi na ji a waje shi ne na fita naduba ba kowa ma”.

 

ᡂᴬ˒ᴴᴱ ᴳᴬᴿᴡ

 

α΅€un asuba na tashi nagama mana komi, da yake ina da school ranar” Ζ™anne na na shirya, sallama muka ma ummi Mai gadi na jiran mu’ makarantar mu aka fara sauke ni su kuma su ka wuce taso”.

 

 

“Uncle bashir ne, a cikin ajin mu yana kiran rijista, gaida sa nayi na zauna a kujere ta dake gaba”,

 

haka malaman su kai ta shigo wa suna fita har lokacin tashin mu yayi, motar” motar daddy ce tazo Ι—auka na mamaki ne ya ishe ni to ina Bello driver’ yace ki shigo mana”….

 

 

Shiga nai nace”daddy har ka taso aikin ne”?

 

“Daddy yace no my dota, nazo ne naganki ne naka sa sukuni”…

 

Haba dan Allah nifa Ζ΄ar ka ce miyasa zaka rinΖ™a kalar Wannan kalaman a gareni?

 

 

“Ehh nasan ke Ζ΄ata ce, amma ina jin sanki kamar ki zama mata ta”!

 

Da sauri ta Ι—aga kai tai Mai kallan tsaft ji take ta tsane sa, da duk wani mai san shi” tunda ya faΙ—a mata wannan maganar kuka take har suka iso gida, hon yayi mai gadi ya buΙ—e masu bai gama parking ba tafito tana kuka”…

 

“Ammi tace lafiyar ki A’ishah, zaki shigo kina kuka”?

 

“Daddy ne yace wai kanta ke ciwo ne, shine fa dan kuma nace muje ai mata allura take yin kuka”!

 

Tsaki “ammi taja tace Ζ™anne ki masu abinda ki keyi”…..

 

 

Lekowa tai ta window tace”ammi wallahi ba kai na ke ciwo ba, bari kiji……”.

 

π·π‘œπ‘› 𝑗𝑖𝑛 π‘šπ‘Žπ‘– π‘§π‘Žπ‘‘π‘Ž 𝑐𝑒 π‘˜π‘’ π‘˜π‘Žπ‘ π‘Žπ‘› 𝑐𝑒 π‘‘π‘Žπ‘Ÿπ‘’ π‘‘π‘Žπ‘›π‘–

. π‘’π‘šπ‘šπ‘’ π‘ π‘’π‘™π‘‘π‘Žπ‘› 𝑐𝑒

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment