Littafan Hausa Novels

Love Story Hausa Novel 2018

Written by Hausa_Novels

Love Story Hausa Novel 2018

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

*#Lovestory2018*

*#romance#fiction..*

*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence”i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*

 

 

*PAGE▶1-2*

 

Stay classy boutiqe Wani Haddaden clothing line and fashion design mall ne mai girma na kimanin 10 storey building da aka raba shi section by section ta cikin sa ta yadda ko wani fashion designer yake da site din sa mai dauke da varieties of classy and expensive products.

 

Designers ne na manya masu aji ‘kama daga wengers, channel, zarah, gucci,Fendi, Bvlgari, salvatore ferregamo,miu miu,louis vuiton, prada,Dolce and gabbana,YSl,dior,mickel kors,Arman cavalli,italian suits and toxidos, tomford,turkish gowns and jackets,suits,mariya zakir materials/blairs collections,turkish tettesurr da sauran su.

 

 

ginin wajen gaba daya an yisa ne da striated curve glass da kuma steel,a front glass door din shiga kuma ta sama kadan aka manna katoton logon “stay classy boutique” jikin wani silver plate mai sheki da haske.

 

Wajen ya kayatar don haka only first class ke zuwa shopping.

 

 

9.15amfriday.

 

Wani munafikar mota ce ta shigo harabar stay classy mall kirar black BMW formated and customised “ZARAH MJ ne a deck din gaban motar.

 

Driver cikin uniform daya ya fi kama da na forces shi ya fito ya bude mata kofar car din tun kafin ta juyo da kyau ta kalle sa

 

Hannun ta dauke yake da tsaddaden matte black iphonexi dinta sai waya take calmly

 

A lokacin Kowa ya tsaya still ana jiran ta after 3mints ta aje kafar ta a kasa …akan wata 6 inches higheel shoes dinta ta take taku ana biye da ita da sauran tarkacen ta,i.e her bag da other phones dinta

Looking dashing acikin champaign gold skirt da rigan ta red kuma silk wanda ya fidda classy,porchy and boauntiful body structun ta mai dauke hankali.

 

 

Masu aikin wajen ne jere sun tsaya cikin cool navy blure and white shirt na uniform ana miko mata gaisuwa

 

‘tafiyan ta take As usual bata amsa gaisuwan kowa ba,cos heavy make up Fuskan ta straight yake kallon gaba cikin kwanciyan hankali manne da sharbeben spectakles.

 

a hankali take takun nata har ta shiga cikin mall din cikin kasaita tana amsa wani wayar daya sake shigowa anan ma har ta kammala bata daga ido ta dubi kowa ba..

 

Shigan ta office ke da wuya ta buga waya cikin muryan ta na gadara tace ma seceteryn ta’

Send Jennifer in now” ,ba tare da ta jira amsa ba ta katse ta dangwala wayar ta mike tsaye tana kallon windown glass na ofishin ta…

 

In not less than 5 minute aka turo kofa sai dai mutane biyu ne suka shigo a tare

Faiza suleiman babban kawarta da yar aikin ta jennifer sum sum abaya

 

Dan takaitaccen kallo xarah ta bi su da shi ta dauke kai

 

Faiza sai ta sama ma kanta wajen zama itama tana bin jennifer da mugayen kallo “tace babe whats this thing doing here ta ishi mutane fa da kallon kauyanci..”

 

 

Kan zarah ta juya kai ta amsa taji sautin””good evening madam” ,Da barin jiki cikin kuma daburce wa jennifer tace tana kame kame.

 

Take ranta ya baci”Just shut up your dirty mought,tafada a hatsale, ai dole zaki ce evening cos ure so dull and stupid bakki banban ce yamma da safiya.

 

“Am sorry madam ta fada a ladabce tana dan rusunawa a tsorace,don tabbas yau ba shi ne karo na farko da ake kiranta gaban zarah amsar query ba.

 

 

“u can Just Save it… ta daka mata tsawa tare da wurga mata letter kasa ta koma ta harde hannu sannan tayi kak tana bin jennifern da banzayen looks …cikin azzalzalan masifa she continued ….”,oya dauka kiyi gidan uban ki na kore ki anan ma’aikatan.ta watsa mata harara

“U think u can come here and play around with my clients don kinga ena yaba ki kin iya aiki ko?

 

 

“”Ahhh madam pls kiyi hakuri dan Allah..jennifer ta tsuguna kan gwiwar ta tana roko kamar da gaske ..jennifer tabbas ta fi kowa jajircewa wajen bi da customers duk da some of the rude and arrogant Spoilt kids din masu kudi basu mata da dadi

 

shiyasa in abun ya ishe ta sai ta yi zuciya ta fice a boutique din bata kuma kara dawowa sai ta huce kullum fadan su da zarah kenan.

 

Faexa sai taja tsaki tace” sorry for urself, feeling like the boss hun?wai don ana yaba ki mswww ta ja tsaki…jennifer kan na kan kafarta tana kan basu hakuri bata damu ba

 

Bayan cin fuska da banzayen maganganun su da kyar faiza ta ce babe ,kiba ta last chance kawai,we can still manage her.

Tana dai sake wulakan ta maki customers wa chan wajen masu wanke toilet za’a maida a huta, useless thing,.. c’mon get out ki bamu waje.ta calla mata harara

 

“har cikin zuciyan Jennifer dama bata damu ba abu ne wanda ka saba yin shi don daman tasan they can’t do witout her, barazana ne kawai da su musamman ma zarah…”Nagode hajiya tace tana share karamin fake tears dinta sum sum tayi waje da sauri ta basu waje.

 

 

“Huhhh zarah tayi furzan iska cikin sight realive tana defe kanfa lightly””oh my god im kinda pissed off arggghh nagaji,

Office ba za’a barka ba and now my mother inlaw is back again ? matar nan is so anoying huhhhhh ta karashe maganan ta feeling so disgusted..

 

‘Tare da dan zaro ido faeza ta ce what mum ta dawo?chabb hhmm mmm sai ta koma tayi relaxing bayan ta akan chair””” to meye kuma naki na cewa kin gaji zarah, naga dai ba yau tasaba zuwa gidan ba ‘ke dai just live ur life and karki sake mata kuma ta dame ki da mijin ki majeeed ta hana ku motsawa.

 

Cikin ran zarah tace tab miji?’.uhmm mssw ,”ban da ma lokacin su duka. faizah mance da su kawai ta fada a bayyane…sannan ta jawo katoton ipad din apple dinta shima matte black ta cigaba da cewa “yawwa kin gani, yau fa za’a turo min sabbin clothing collections daga italy l just cant wait to see them”

 

Faizah ta yunkuro tace ‘oh really nagani toh” “daga nan Suka mayar ma juna smiles nan suka waske suka cigaba da hirar duniyan su

Har zarah tayi closing ta nufi gida da daddare.

 

 

°°°°°°°°°°°°°°°°

~ogbadu road Badarawa

Kaduna state 11:13pm.

~

Sword Of Evil Love Hausa Novel Complete

 

Anguwa ne na manyan mutane masu kudin gaske da kuma people of high personalites and respect ba a nigeria kadai ba ma har kasashe da dama na duniya.

Securities ke yawo cikin uniform din su na armed forces bisa alamu irin kurtayen nan ne masu gadin gidan manya manyan shugabannin su na forces.

 

A Layin da yake jere da gidan shahararren armed force din nan wato general wushishi na kaduna state nigeria

Wata katafaren gida ne mai dauke da komai da komai na duniya iya ganin mai kallo.

 

 

As a mansiion as it is daura da bakin gate aka manna cpt MJ.SHAMUD residence adan karamin gold plate mai shining,shuke shuke da flowers sun kawata outdoor view na environment din so beautiful.

 

 

Daga cikin gidan kuma gini ne mai na dauke da 13 correct bedrooms with bathrums of full sized jacuzzis,sai 5 big and well furnished palours with a 45 feet long royal dining tables da garnished and rosy interior decor na flowers a gefe gefe anyi arranging dinsu tsaf.

 

A wani bangaren akwai fully loaded gym,and a classy snooker hall sai manyan swimming pools guda uku of different designs and shapes kowanne a side dinsa da garage ta waje da yaji cars tsadaddu na zamani kala kala wasu har an ajiye su waje under shades a haraban gidan.

 

 

Dauke da white hair towel ya Fito yana wiping black and silky smooth hair dinsa gently, he’s tall healthy looking,six packed chest ga wings din nan ya fito ras so damn sexy,young and charming.

 

 

Captain Abdul majeed shariff mahmud kenan a 31 year old And the only son na military armed commissioned officer and a honourable nigerian ambassador wato marshal shariff mahmud of france and the former soviet union US.

 

Family ne mai dauke da logo ‘”shamud” ma’ana shariff mahmud ,cikin gata,so da jarumta hajiya janan nasir a nigerian-turkish lady wato mahaifiyar sa ,suka raini dan su majeed ita da mijin ta marshal shariff mahmud tun yana karami ake kiran sa captain MJ har ya girma yayi military training da sauran su.

 

Rayuwa Bai masa wahala ba saboda he’s so vibrant and enthusiastic”kasan cewar ma he has looked at his dad as a role model all his life kafin ya rasu.

 

Lokacin capt majeed na wani course dinsa a hong kong anan suka hadu da ZAHRA abubakar wacce a yanzu haka take da 26yrs a duniya,.

 

Zarah kyayakkwa ce a woman of all standards suna da zama a garin abuja da parent dinta a anguwan nan na maitama.

 

Ya guda ce wajen hajiya rabi’atu amaryan tsohon dan majalisan dattijai na kasa,wato sen Alhj mamman sarki.

 

da shike baban zarah tunda chan ya rasu hajiya rabiatu sai tazo da ita gidan seneta a matsayin agwala.

 

ba irin duniyar da hajiya rabi’atu bata ci gidan fomer senator don haka girman carpet da tiles aka ba zarah,she’s so spoilt and addicted to modern westenisation tamkar ita ke da iko da kowa a duniya haka take jin kanta.

 

A hong kong Soyyaya sosai sukayi da cpt.MJ sannan ta kammala karatu ta dawo su kayi aure 4yrs kenan da auren su.

 

A lokacin Bayan rasuwar marshal shariif ne aka nada abdl majeed matsayin youngest nigerian captain comissioned officer in coast guards united states as yana wakiltan kasar sa nigeria.

 

Abdl Majeed is superior to a commander and a junior to a rear admiral of the lower half..

 

Manya daga chan sama naji da shi sosai sabida jarumtan sa da kuma kwarewan sa sannan da matsayin late mahaifin sa a idon duniya.

 

Cpt majeed nada daurin gindi to the core in such a way that he only move to work if a case is geting out of control, kullum baida aiki sai bada oders daga gida hardlly yake fita field da kansa.sai dai kuma in abun ya tashi ba zama sabida uban meetings da tafiye tafiye akai akai with world class personalities…

 

Duk da zarah ma nada kudi amma shi ya bude mata wannan makeken boutique din just to keep her away from office work and travellings.

 

A hakan ma ya ya kare da halinta a gidan bare ace yau ya barta ta dawo full time career woman kamar yadda take buri a ranta ,gani yake in haka ya faru auren su baida amfani cos bazasu taba samun lokacin juna ba and worst part zarah bata da mutunci in abu yazo na taba career ta ne kullum takan nuna masa fashion world and classy stuffs suke kawai a gaban ta ba love ba .

 

Yana kan goge kan nasa yayi karamin scof tare da furza iska ta cute hrt shape lips din sa ya kalli agogo dake manne a bango its 11:44pm.

sai ya dan dafe kai cikin rashin jin dadi

“I know she won’t come

Amma yau gaskiya bana hakura ‘im horny cant just sleep like this.

 

Sai ya cigaba da abunda yake yi saida ya tattala kansa tsaf ya kimtsa sosai sannan ya bude kofan sa zai fita nan suka ci karo da zarah.

THE PITCH BLUNDER BY SURAYYAHMS.

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment