Littafan Hausa Novels

Kurkukun Kaddara Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Kurkukun Kaddara Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

KURKUKUN ƘADDARA

 

 

*Daga alƙalamin Boss Bature

 

 

*Dedicated to Aunty kubra

 

 

*Gargarɗi!!!*

 

_Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book din nan ba ta kowace siga, ko a karanta mini shi a Youtube, ba tare da an nemi izni a wurina ba. Ko a haɗa mini document, idan kunne ya ji jiki ya tsira, ko da Allah na bar mutun zai bi mini haƙƙina!_

 

E60-61 free pages

 

 

 

*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K’ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SANAR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K’ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .

 

*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*

Rayuwar Hibba Hausa Novel Complete

*Hadin amarya budurwa ko zawara*

 

*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*

 

*Maijego package (virgin gain)*

 

*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji*

 

*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*

 

*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*

 

*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*

 

*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*

 

*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*

 

*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni’ima sha’awa da dandano*

*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*

*Kalolin Zuma masu saukar da ni’ima Nan take da gamsar da maigida*

*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni’ima da dandano irin wadda akeso*

*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*

*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun*

 

*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni’ima da jimawa sosai ajikin mace*

 

*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha’awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha’awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*

 

 

*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*

 

 

*PRISONERS

 

 

Har wani ƙara narke mashi take ji ajikin shi, duk hakan bai ishe ta ba, sai da ta zagayo da hannunta ta bayan shi ta ɗaura yatsun saman gaban trouser dinshi, runtse ido angel ta yi don bazata juri kallonsu ba, Su mubeen hada cewa”tun da ta amince zai bata abincin a baki, Aje a ɗauko food basket ɗin,” da sauri parveen tabar bakin gadon unaiza taje ƙarƙashin gadon batool ta ɗauko kwandon abincin da suka rage mata, sai da ci rabon ta kamar yadda ta saba kafin ta miƙe ta koma wurin su ta miƙa ma Danish kwandon Yasa hannu ɗaya ya kar6a Ya ɗaura shi daga gefe saman mattress ɗin.

 

shi kan shi a takure yake da irin yadda take matse shi da hannunta, hada nishi take saki tana cizon le6enta na ƙasa da teeth ɗinta, zuciyar angel sai tafarfasa take yi sam bata so su haris su fahimci cewa Tana Kishin Danish ne, ko shi Danish ɗin ya gane cewa ta damu dashi, duk da ita har ga Allah babban abunda take gudu shine yarinyar ta gur6ata musu tunaninsu, cos daga gani yarinyar ba ƙaramar tantiriya bace, ga dukkan alamu ta saba bin maza, shiyasa ta gaza jurewa take manne mishi duk don ta samu a bunda take so, hakan kuma ba zai ta6a yiwuwa ba, muddin tana numfashi, yanzu ma tayi shiru ne don taga iya gudun ruwanta…………….” muryar unaiza ce ta sa angel buɗe idanuwanta da suka kaɗa suka canza launi, ashagwa6e take yi mishi magana tana faɗin”ni bana so kana sanya min dayawa, a hankali za ka dinga tura min a baki, ko so kake baki na ya ƙara girma” tana magana tana kallon idanuwanshi cikin shauƙi, babban takaicin angel taƙi cire hannunta daga gaban trouser ɗinshi, har wani murza wurin take yi da hannunta, bawan Allah duk ya rikice ya kasa ɗagowa ya kalli fuskar angel, Su haris kuwa ganin ta fara cin abincin yasa suka bar bakin gadon, Ya rage saura su uku, Unaiza da Danish dake bata abinci abaki sai kuma angel da ta Zabga uban tagumi tana kallon su, abun duniya ya ishe ta.

 

Kamar jira take Danish Ya kammala ba Unaiza abinci, Ta ruƙo Hannun shi acikin nata, Ya ɗago suka haɗa ido, babu wasa akan fuskarta tace”Tashi muje” kallon harara ƴar gidan daddy tayi mata tare da cewa”Wai ke ina ruwanki dashi ne? Na lura Kin sanya mashi ido, kowa yabar ni dashi sai ke”? Jinjina kai angel ta yi batare da ta tanka mata ba, Saboda gani take ma 6ata baki ne yin magana da ita, muryarta da tsiwa tace da Dashi ba zaka tashi ba”? jiki na rawa ya sauko daga saman gadon, sai da ta fara ɗaukar kwandon abincin, kafin taja hannun shi suka nufi nasu gadajen, A ƙasa ta sauke kwandon kafin ta kalle shi duk ya wani sha jinin jikin shi kamar mara gaskiya

 

“Ka kwanta ka yi bacci” shaking head ɗinsa yae tare da cewa”bana jin bacci” harara ta jefa mashi”ƙarya ka ke yi, ni naga bacci a cikin idanuwanka, don haka dole ne ka kwanta ka yi bacci,” Lamarin ya ɗaure mishi kai, Jin yadda ta dage akan sai yayi bacci bayan yace shi bai jin bacci, hannayenta biyu ta ɗaura saman fuskarshi, yayin da suke kallon juna, muryarta tamkar zata fashe da kuka tace”Danish ka kwanta kayi bacci nace, bana so na sake maimaita ba” ganin yadda yanayin ta ya canzane yasa shi ce mata toh, zai kwanta amma indai ta amince zata kwanta suyi baccin atare, tace mishi ta amince, ba tare da 6ata lokaci ba, ta hau saman gadonta ta kwanta tana fuskantar shi, yayin da shima ya kwanta saman nashi gadon, suka cigaba da kallon juna, da zarar taga zai gyara kwanciya muryarta har shaƙewa ta ke yi wurin furta mashi kada ka motsa, duk don saboda kada ya ɗaga kan shi su yi tozali da Ƴar gidan daddy.

 

Kamar tasan kuwa Idonta na akansu, sai faman cizon le6e take yi don ba haka taso ba, taci buri akan Danish, guntun tsoki taja tare da cewa”Ba dai muna a ɗaki ɗaya dashi ba? Zan nuna maki shaiɗanci, zakisan koni wacece, Saina lalata shi ta yadda bazai Iya samun sukuni ba in har baiji ni ajikin shi ba” ta kai ƙarshen zancen zucin nata tare da sakin murmushin shaƙiyanci, ta ɗaura kanta saman pillow, tana shafa tudun ƙirjinta da yatsun hannunta.

 

“Haris banji daɗin abunda yarinyar can ta furta akan ka ba, Allah naso ace Danish ya ƙyale ni na wanka mata mari data gane bata da wayau, wawiya kawai, Ni bata birgeni ba, ƙyamarta ma nake ji” deeja ce tai maganar yayin da suke zaune saman beds ɗinsu, ta6e baki haris ya ɗanyi tare da cewa”Ni banji komai ba Deeja, Na yi mata uziri ne saboda bata da hankali, kuma ban ji haushin kalaman da ta faɗamin ba saboda kina ƙaunata, kuma baki ta6a kushe ni ba” wani irin ƙayataccen murmushi deeja ta saki jin abunda haris yace mata.

 

“Nifa awurina, hatta Danish kafi shi kyau Allah,” dariya haris yasaki yana faɗin”Anya kuwa Deeja, Danish fa kika ce? Ɗage mashi gira tae tare da cewa”wallahi dagaske nake, tabbas Danish kyakkyawane sosai, Yafi ka nesa ba kusa ba a idon kowa amma banda nawa, Ni kai kawai nake ganin kyanka, Yadda kasan fure”

 

Saboda tsabar jin daɗin kalamanta, Haris hada ɗaukar pillow ya rungume a ƙirji yana dariya.

 

Yayin da su deeja suke Nan suna shan fira ita haris, Su parveen suna acikin toilet su shida kewaye da tukunyar fulawar nan, Duk sun zuƙunna suna kallon furennin, da alama Gulmace ta ciyo su abunda basu ta6a yi ba, abun ne Ya tsaya musu aransu, Ya hana zuciyoyin su sakat, Lamarin ƴar gidan daddy da Majnun Yasha musu kai,

 

“Wlh an cuce mu, Sai daga baya na dinga regretting kawo mana waɗannan Ciwon kan da zazza6in, mahaukacin yaron nan duk yadda na ƙwallafa rai akan son Cin cake ɗin nan saida ya lalata shi, Har Yau na gaza manta suffar ƙaton cake ɗin acikin idona” Parveen ce tai maganar rai a6ace,

 

Azeeza tace”Allah ni sai naji dama ba’a tafi da ƴar uwar Namijin nan ba, menene ma sunanta?

 

Ta kasa faɗan sunan saboda yae mata wahalar furtawa, Hannace ta taimaka mata wurin cewa “Ni kamar Gabriella naji yace, shi kuma Gabriel, Allah yafi sauran hankali da natsuwa, babu ruwanshi da kowa ko surutu baiyi, yanzu haka yana can kwance saman gadon shi, tausayi ma yake bani, hakanan an raba shi da ƴar uwarshi”

 

Hibba tace”Ae itama Sarah babu ruwanta, matsalarta ɗaya, ƙorafi kullum sai ta ma mutane ƙorafi akan gado yae mata ƙanƙanta ita ala dole ga me tsawo, Ni fa duk wannan Ƙaramar yarinyar tafi burgeni, Menene ma sunanta”? Tae tambayar tana kallon sauran, Rubina tace”Jar miya take da suna ko jimina namanta, nima tana burgeni, babu ruwanta, ita indai zata samu abinci, taci ta ƙoshi gado take hayewa ta naɗe abunta, sai in zatayi wanka, acuɗa mata baya shine kawai damuwarta,”

 

Ta6e baki yasmin ta yi, tsegumi ya samu wurin zama a prison, ƴar daddy tazo da bidi’a.

 

“Ni haushina wannan Figaggar yarinyar, wuyanta kamar na cokali mai yatsu, Tun da tazo take ta Turo mana abubuwanta, Allah ji nake kamar insa hannu in matse su, su fashe kowa Ya huta” dariya suka saki gaba ɗayan su jin abunda yasmin tace, Cikin zolaya eve tace”Na lura baƙin Ciki kuke mata don kun gansu tubarkalla ba kamar naku ba, ” harara suka watsa ma Parveen da ta yi maganar, Hanna tace”Allah ya kiyaye me za muyi wa baƙin ciki? da alama kin manta a ina muke ne! Ae ba a tunƙaho da kyawun sura a gidan kurkukun ƙaddara, wlh ba fata nake mata ba, amma duk ranar da ta kuskura giants suka ɗauke ta, bana tunanin zata dawo da ƙirjinta yadda su ke”

 

Gaba ɗaya Sun shagala suna ta zuba ɗumi, babu wanda ya ji takun tafiyarta, ashe ta shigo Cikin toilet din da alama taji suna gulmarta ne, shiyasa ta faɗo musu, Kamar daga sama suka ji zazzaƙar muryarta ta karaɗe kunnuwansu

 

“You gossip about me because you’re jealous, wow,”

 

Wuff suka mimmiƙe kusan atare suka Juya suna kallonta, Daga ita sai jar vest da short, Ƙirjin nan gasu nan tulu tulu, kana ganin fatarsu daga sama ga zanan tatoo ɗinta na bindin ɗawisu,

Da yake basu iya gulmar ba, da wasu ne cewa za su yi a’a amma sai suka haɗa baki wurin cewa”Eh, muna faɗin ra’ayin mu ne akan ki, An kawo mana masifa ke da Majnun,” ruƙe ha6a tayi can kuma saita saki dariya tana nuna su da zira ziran yatsun hannunta, cike da shaƙiyanci cikin harshen turanci tace”Idan na fahimce ku, kamar kuna kishi ne akaina, saboda kunga abu tubarkalla ba kamar naku ba, ashafe kamar allon bango, Ni fa kokwanto nake yi akan ku anya mata ne kamar ni? Cos ba ku da banbanci da ƙattan dake acikin ku, Komai naku irin na maza ne babu ƙirar mace a jikin ku”

 

tsabar mamaki yasa suka saki baki kamar wawaye suna kallonta, Hibbe ce tai ƙoƙarin mayar mata da martani wurin cewa”To angaya miki muna son nonon ne, ƴar rainin wayau, sai kace ba ɗazu kika gama yunƙurin kashe kanki ba, ae da mun san haka ki ke wlh da mun ƙyale ki…..” hibba bata ƙarasa maganar ba, sakamakon tsawar da ƴar gidan daddy ta kwatsa mata, har saida suka ɗan girgiza saboda sautin ta da tsiwa yake fita.

 

“Da alama ku ɗin dabbobi ne, Nasan ba ku san me ake nufi da dabba ba, saboda na lura Jahilai ne ku baku san komai ba, shiyasa aka killace ku kamar yadda ake yi ma dabbobin, A katafaren gidan daddyna akwai irin ku da ake killace wa, muna da zoo don dai banzo da wayata ba dana nuna maku yadda nake watsawa ƴan uwanku dabbobi hatsi Suna Ci” Duk da basu fahimci me take nufi ba, amma sun yi matuƙar har zuƙa, Sai tsuma suke yi.

 

ita ko sai tiƙar dariya take yi fararen haƙoranta kamar bata ta6a cin abinci ya gifta ta cikinsu ba, hannu takai tana shafa boobs dinta hada matsasu Yayin da take kallon su tace”Gaskiya najiye maku baƙin ciki, Waɗannan da kuke gani, majiyar daɗi ne su, sai da su ake ado, dasu ake jan hankalin Namiji, ae duk macen da bata da wannan to bata da banbanci da dutse a idon namiji, babu wani wuri da za’a ata6a ajikin ku aji shauƙi, A bushe ku ke.

 

A matuƙar ruɗe suka kallonta, sun gaza gane inda zancen ta ya dosa, da ya ke ta mai da su shashashu hada cewa idan suna son ganin nata zata nuna musu, don su tabbatar cewa ita ɗin macace ba kamar su ba da suke abushe,” shiru su ka yi babu wanda ya tanka mata.

 

Dariyar shaƙiyanci ta kuma saki tana wasa da harshe tace dasu”wai sun ma san yadda ake yin mu’amala da mace da Namiji? Ko mace da mace? Idan suna so zata koya musu har ma da yadda ake samun baby” Kallon kallo su ka shiga yi atsakaninsu, kamar suce mata eh saboda suna san sanin me take nufi amma sun kasa.

 

“Alamu sun nuna cewa kuna so, to zan fara koya maku yadda ake yi, ni kawai i naso in wayar maku da kan ku ne, ta yadda zamu dinga jiyar da junanmu daɗi,” babu wanda ya lura cewa azeeza ta gudu zuwa cikin ɗakin su, tana shiga taje gaban gadon angel ta fashe da kuka tana kiran sunanta, a lokacin angel har ta fara bacci can cikin kunnanta ta dinga jin shessheƙar kuka Azeeza, a firgice tafarka tana faman yamutsa fuska, azeeza bata jira ta gama buɗe idonta nata ba, taci gaba da magana tana fadin

 

“Angel kizo ki gani, ƴar gidan daddy zata 6ata mana tarbiya, wai zata koya mana yadda ake samun baby,” tashin hankalin da ba’a sama shi date, saboda tsabar ruɗu, A fujajen angel ta ƙarasa waro manyan idanuwanta akan fuskar azeexa hannunta dafe da ƙirjinta take kallon azeeza sai ku ke ta ke yi baiwar Allah.

 

“Wai hada cewa mu ba mata bane, ƙattai ne, saboda bamu da irin ƙirjinta, kuma ma wai jahilai ne mu ana kullemu kamar dabbobin gidansu….’ daƙyar angel ta samu tatattaro maganganun azeeza da suka tarwatsa kwakwalwarta, ta haɗesu wuri ɗaya ta karance su tsaf, tunaninta ya dawo kan saiti lokaci ɗaya ta fahimce su sosai, Muryarta afusace tace”yaushe akai hakan? Ki faɗa min tana ina”

 

Ta yi maganar tare da wurga eye balls ɗinta kan gadon unaiza bata ga kowa ba, Ruƙo hannunta azeeza tayi ta sauko daga saman gadon taja ta har zuwa sashen toilet ɗin su, tun kafin su shiga ta soma jiyo sautin muryar Ƴar gidan daddy tana koya musu yadda zasu Kusanci junansu, Wata irin kururuwa angel tasaki Yadda kasan Badakare ya durfafi filin yaƙi haka ta faɗa Cikin toilet ɗn, Hankalinsu gaba ɗaya ya dawo kanta, Sai huci take yi idanuwan nan sun kaɗa sunyi jawur, Unaiza kuwa koda angel ta faɗo toilet din bata daina magana ba, saboda tsabar futsara hada cewa”halan itama tazo ɗaukar lecture ne” Wani irin kukan kura angel tayi bata dira akan kowa ba sai asaman jikinta, gaba ɗaya suka kife ƙasa, wani irin jahilin bugu tadinga kai mata kamar xata kashe ta, tana kuka tana fadin”wlh baki isa ba, ashe baki da hankali wawayi kawai Jakkar banza, Ae babu babban jahili sai ke daƙiƙiya, Kuma ke ce dabbar badai su ba, Dama ni nasan zuwanki Cikin rayuwarmu ba alkhairi bane, saboda babu kunya atattare dake ƴar iska kawai…..” kuka sosai Angel da unaiza suke yi, Duk ta gurjar mata baki hada jini, Su hannah sai kuka suke yi suma suna roƙon Angel akan ta ƙyaleta kada ta kashe ta,

 

tace musu ae ƙwara ta mutu saboda shaiɗaniyace ba mutun ba, Sautin Kukan Unaiza ne Ya isar ma kunnuwan masu bacci na cikin ɗakin, ba arziƙi suka farka danish da Gabriel hada Sarah da jamima, hatta majnun sai da ya farka, Bomb ya tashi sauƙi sai wurin Allah,

 

Da gudun gaske Su Gabriel suka nufo Ciki toilet ɗin, a lokacin har Unaizah ta sume, Amma ita angel bata sani na, bugunta kawai take yi ta haukace bata ji bata gani, Da ƙarfi Danish ya sanya hannu ya damƙi damtsen hannun angel ya janyeta daga saman Unaiza ya jefar da ita gefe ɗaya, Sai faman haki take yi hawaye ta ko’ina kan fuskarta, Sai kace ita aka buga bayan itace tayi mata jahilin bugu, abunda bata ta6a tsammani ba, Danish Ya rufe ta da faɗa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, Kowa laifin Angel yake gani saboda basu ga hujjar da zaisa ta tayi mata irin wannan mugun mutuwarba, hatta haris sai da yayi mata faɗa, Deeja dai bata ce komai ba, saboda ita ta yarda da angel sosai tasan cewa tabbas wani mummunan abunne Ƴar gidan daddy ke ƙoƙarin bijiro musu dashi shiyasa tayi mata wannan kafurin bugun, Su hanna ma suna abayan angel, gaba da baya, kawai basu ji daɗin bugun da ta yi mata ba ne, Javed ma yana goyan bayanta, shi ko gabriel babu wanda ya ke supporting acikin su, shi da sarah, Waɗanda ke goyan bayan Unaiza danish da haris, ba yadda ba su yi da ita ba akan ta faɗa musu me unaiza tayi mata da har ta sumar da ita amma taƙi gaya musu, gudun kada ta rudar da tunaninsu, abune da basusan da shi ba, yanzu idan suka ji tofa za’a samu matsala wani daga Cikinsu zai ƙwallafa rai akan son sanin ya akeyin abun, daga nan kuma za’a iya samun matsala, su kuma da suka ga taƙi faɗa musu sai suka yi tsammanin ta tsani Unaiza ne shiyasa ta bugeta ba gaira babu dalili.

 

Zuciyarta ta ƙuntata sosai Musamman lokacin da Danish ya nuna ta da indext finger ɗinshi ya gargaɗe ta akan karta kuskura ta ƙara ta6a lafiyar jikin ƴar gidan daddy,” Ta zazzaro idanuwanta waje tana kallonshi, muryarta cikin kuka tace”Bazan daina ba, bugunta yanzu na fara wlh, kai ɗin banza har ni zaka nuna da yatsa akan na bugu wannan jakar yarinyar” Sosai angel ta zazzaga musu masifa, daga cikin sashen toilet ɗinsu har zuwa cikin ɗakinsu kana Iya jiyo muryarta, saboda tsiwarta, bayan ta gama masifar, ta kalli su hanna tace su biyo bayanta, su koma ɗaki, Su kuma su haris ga ƙanwar babarsu nan suyi jinyarta, kuma idan ta farka su gargaɗe ta akan karta kuskura koda gigin wasa tace zata ƙara shiga gonarta, babu ruwanta da ƴan uwanta, ” Bayan fitarsu angel daga Cikin toilet ɗin, suna shiga Cikin ɗakin su suka samu Majnun, Ya hargitsa duk wata shimfiɗa, Ya watso da bargunansu da fululluka, wannan karan hada akwatin kayansu ya zazzage komai na Ciki Ya watso su waje, Ya kinkimo madubin nan nasu Yana ƙoƙarin kwaɗa shi da ƙasa, Suka haɗa baki suna faɗin Karya kuskura Ya fasa musu madubi,” Dariya ya kama yi yana yi musu gwalo, hada ɗaga musu gira yana murmura musu idanuwanshi Sai ma ya maida abun wasa idan ya ɗaga sama sai yace musu”In fasa? Zan fasa” Daga ya yi yunƙurin ƙunduma shi da ƙasa da gudu suke tunkarar shi, Ya dinga yi mu su yawo da hankali, har suna tuntu6e wurin binshi, Saboda bargunansu dake yashe ƙasa, duk in suka ɗaura ƙafarsu, laushin jikinsu ke fusgarsu kamar zasu kife ƙasa, Sun ci baƙar wahala gashi suna matuƙar son madubin, Sun rasa ya zasuyi da majnoon akan Ya ƙyale musu madubinsu.

 

Angel tuni ta nufi gadonta ta kwanta tana ci gaba da yin shessheƙar kuka, zuciyarta duk ba daɗi, zuwan unaiza ya tarwatsa farin cikinsu, Ta zamar musu tamkar annoba, bakomai yafi tsaya mata arai ba face yadda Danish Ya nuna ta da yatsa, duk don saboda ta bugi ƴar gidan daddy, dama ta lura ba ƙaramin jan hankali shi take yi ba da ƙirjinta, nan take zuciyarta ta dinga raya mata cewa sonta yake yi, shiyasa yake goyan bayanta, kamar jinjira haka tadinga kuka bame lallashinta,.

 

 

Acan Cikin toilet kuwa, Bayan fitarsu angel, Ya rage saura Danish da Haris sai Sarah da Deeja, don tuni gabriel Ya koma cikin ɗakin su, Da taimakon shi su parveen suka kar6e madubin nan daga hannun Majnun, shi ya damƙe musu shi da dabara, ya cafko shi ta baya, aiko yasha bugu a wurin parveen har zaune shi tai, yai ta ihu yana faɗin zata kashe shi, daƙyar su Hibba suka raba ta dashi, tana huci tana jifar shi da harara, tafi kowa tsanar yaron kamar ta kashe shi.

 

*Toilet*

 

Sarah ce ta ɗebo musu ruwa a tafin hannunta suka watsa saman fuskar Unaizah nan take tafarka tana kuka tana ambaton Sunan mommy da daddy tana faɗin where are they? Suna gani mahaukaciya zata kashe ta, zata rabata da rayuwanta amma basu iya zuwa sun cece ta ba, ita ba za ta Iya zama School ɗin nan ba, ko dai su cire ta ko kuma ta kashe kanta, ta gaji da rayuwa cikin dabbobi, ” duk wannan Sambatun da ta ke yi akan kunnan su haris, kuma ko kaɗan basu ji haushin kalamanta ba, saboda kallon yarinya suke yi mata,

 

“Jikinta zafi, ba ƙoshin lafiyane da ita ba, amma taƙi natsuwa ta kwantar da hankalin ta,” sarah ce tai maganar, Haris yace”Batasan ciwon kanta bane shiyasa, Ni zan koma ɗaki, Danish gata nan kusan yarda zaku yi da ita, lamarinta ya fara gundurata,” da biyu yae maganar ganin irin kallon tsanar da Unaiza ta ke jefa mashi, jini duk a hancinta amma masifa ta hana ta shiga taitayin ta.

 

Fuce wa yae daga cikin toilet ɗin, kamar jira ta ke haris ya fita, ta ɗaura idonta akan Danish dake zuƙunne gabanta, duk da tana acikin mawuyacin hali, hakan bai hana ta nuna halin nata ba, hannayenta ta ɗaura saman shoulders ɗinshi, ta rurruƙeshi tana zuba mashi ruwan shagwa6e, A ƙarshe ma sai ta kalli sarah da ta rage acikin toilet ɗin tace da ita”Ki tafi kawai, nagode da taimako, Danish zai ɗauke ni mu dawo ciki,”

 

Sarah na fita daga cikin toilet ɗin Ya rage saura su biyu, Cikon na ukun su shaiɗan sai kuma ni da nake rubuta littafin.

 

janyen hands ɗinta tai daga saman kafaɗunsa ta tallabo fuskarshi da su, ta marairaice mashi fuska tana faɗin”Kana ganin irin bugun da ƴar uwarka tayi mini duk ta fasa mini jiki, ni bansan me na mata ba, she hates me for no reason, i don’t know why bata son gani na”

 

magana take yi amma hankalin shi gaba ɗaya yana kan ƙirjinta da take ta turo mishi su, sun cika mishi idanuwan shi, ta ko’ina ya rasa sukuni ya rasa madafarshi, linzamin shi na niyar kubce mishi, Shu’umin murmushi ta saki ganin yadda maƙogaran shi ke ta yin sama da ƙasa kamar yana haɗiyar yawu, Ƙara kashe mishi mirya tayi tana fadin”kalli fa gani duk ta raunata min jikina” tae maganar tare da sakin face ɗin nashi da ta tallabe da hannunta biyu, ta zaune dirshan tana ƙoƙarin zame ziririn hannun vest dinta, Gabanshi yae mugun faɗuwa, da sauri ya damƙi hannunta yana girgixa mata kai, muryar shi ƙasa ƙasa ya furta”Ba sai na gani ba its ok, ki yi haƙuri bata kyauta miki ba, amma kema ki daina yin abunda zai 6ata mata rai, angel tana da mutunci bata tsani kowa ba, sai dai rashin fahimta ne dake atsakaninku,” Yatsina fuska tayi, tana faman cizon le6enta, ta kuma cakumo gaban rigarshi tana yamutsa tace”ni ba wannan bane damuwana ba, ka tuna alƙawarin da ka yi mini na cewa komai nake so zaka yi min” lumshe mata ido yae alamar ya tuna, hakan ba ƙaramin daɗi yae mata ba, ɗaga mashi gira tai tare da cewa zan fada maka, amma a kunnanka, bana son wani yaji,” kafin yace wani abu ta rungumo shi jikinta, tare da kai bakinta saitin kunnan shi tayi mishi raɗa, Ni kaina bansan me ta faɗa mishi ba, raba jikinta ta yi daga nashi, yayin da idanuwansu ke kallon Cikin na juna, batare da ƙyaftawa ba, Allah kaɗai yasan me ta faɗawa babyn angel,

 

 

Babu wanda yasan wainar da ake toyawa Acikin toilet, tsawon awanni Na cikin ɗaki Suna zazzaune, gefen gadajensu, Majnun ne kaɗai yaketa rawa shi kaɗai yana tsalle tsalle, Marece ya nutsa sosai, Dare Ya doso kai, tuni hasken saman ɗakinsu Ya ɗauke na Floor lamps ya kama, a hankali kowa ya gyara kwanciyarshi ya kwanta, Majnun kuwa anan ƙasa bacci yae awon gaba da shi.

 

Tana kwance tadinga Jin zuciyarta ba daɗi, lokaci ɗaya ta soma tunanin Ina Danish yake? Ta lura har yanzu bai shigo ɗakin ba, gashi har su haris sun jima da shigowa ciki, Zumbur ta miƙe tana kallon gadajensu, wasu har sun kwanta, domin shirya ma bacci, saukowa tayi da sauri ta nufi sashen toilet ɗinsu, shigarta Yayi daidai da fitowar Danish, Ras taji gabanta ya faɗi, kallon kallo suka shiga yi atsakaninta da shi, duk ya kame kanshi, jikinshi har ya soma kakarwa, eyes ɗinshi sai lumshewa su ke yi.

 

Hankalinta atashe take ƙare mishi kallo, sai ta dinga ganin kamar sumar kanshi ta hartse ta nannaɗe, la66anshi sun ɗan kunbura sun ciza launinsu, a ƙarshe ta tsayar da idonta gaban trouser ɗinshi, lokaci ɗaya zufa ta dinga karto mata ta ko’ina, Idanuwanta suka makance, gani take kamar wani abu ya faru, wanda ta gaza gane menene shi, jikinta yae zafi, la66anta na kerma har ta yunƙuro za ta yi mishi magana, kwatsam sai ga Unaiza ta buɗe ƙopar toilet din ta fito, Sai wani miƙa take yi, Hankalinta kwance, Babu wani damuwa atattare da ita, sai kace ba ita bace tasha bugun tsiya a hannun angel ba, Tun da take arayuwarta bata ta6a ganin jaka irinta ba,

 

Hawayene suka cicciko idanuwanta, ta soma girgiza kai tana ja da baya, kafin ta juya da gudu ta koma ɗaki ta haye saman gado, hannayenta toshe da bakinta, gudun kada masu bacci su farka sakamakon jin sautin kukanta, gani take kamar amafarki komai ke faruwa, zuciyarta har wani tafarfasa take yi, wai haka ma don batasan me, su ka yi ba acikin toilet ɗin, kawai ranta ne ya bata cewar wani abu ya shiga tsakaninsu, Zuciya ta gama tunzurata, Atare suka shigo cikin dakin, Unaiza ta wuce saman gadonta, ta haye ta kwanta tana faman sakin murmushi, Danish kuwa Yana tsaye bakin ƙopar sashen toilet dinsu, Wani irin tsorone ya ziyarci zuciyarshi, Sam baison angel tace za ta yi fushi dashi, baisan dalilin dayasa take yi mishi wani irin kallo ba, Daƙyar ya motsa ya nufi gadonta, A hankali ya zauna daga gefen gadonta, muryarshi na rawa ya ambaci sunanta”Angel” kamar jira take yi, ta ɗago idanuwanta jawur ta shaƙi wuyan rigarshi, ta runtse idanuwanta, taci burin ta zazzaga mashi masifa harma ta mare shi amma sai ta kasa, Numfashinta na fita da hucin zafi ta ware gray eyes ɗinta akan fuskarshi, muryarta adisashe ta furta”me namaka Danish? dana cancanci irin wannan ƙuntatawar, ka faɗa min me ku ke yi acikin toilet tsawon lokacin nan kai da ita”?

Muryarshi na kerma ya furta”koda bazaki yarda dani ba, zan faɗa maki gaskiya, ta nemi alfarmar tana so ta kwanta ajikina tayi bacci saboda tana tunanin zata samu relief na zazza6in da take ji, shine nace mata bakomai, tsawon time da muna a toilet tana kwance ajikina, tana bacci, sai yanzu tafarka…….’ daƙyar ya ƙarasa maganar ganin irin kallon da take yi mishi, acan cikin zuciyarta 100% ta yarda da maganarshi, saboda tasan halinshi sarai, bazai ta6a yi mata ƙarya ba, ku ma koda ace sun aikata wani abu to kuwa tabbas idan ta tambaye shi zai faɗa mata gaskiya ne koda zata kashe shi,

 

Ajiyar zuciya ta shiga saukewa a jere, batare da tayi tsammani ba, taji saukar hannayenshi saman fuskarta, Yana share mata hawayenta, harara ta ɗan jefa mishi tare da cewa”kada ka yi tsammanin saboda kai nake zubar da hawaye na,” ƙayataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskarshi, yace”nasani, amma faɗa min meyasa ki zubar da hawayen ki” yatsina fuska tayi still bata daina hararar shi ba tace”haushinka nake ji, ɗazu kamar in shaƙe ka, saboda me zaka nuna ni da yatsa kana min faɗa akanta? Bayan itace bata da gaskiya bani ba” cikin sanyin murya ya furta mata”Am sorry bazan ƙara ba” gyaɗa kai tayi kafin ta kuma cewa”daga yau idan har kana son zaman lafiya, kada ka ƙara yarda ta ta6a jikin ka, ko kallonta bana son yi,” mamaki akan fuskarshi yace”why”? Harara ta wurga mashi”saboda bana so Danish, bana son ganinka da ita, inaso kayi min alƙawarin hakan” shiru yae bai bata amsa ba, nan take taji gabanta ya ɗan faɗi,

 

 

“Ba zaka Iya ɗaukar min alƙawarin hakan ba ko”? Ƙura mata kyawawan idanuwan shi yae, ba tare daya furta komai ba, ta6e baki tae idanuwanta suka cicciko da ƙwalla tace”nasani dama ae, kana sonta ne shiyasa kake liƙe mata,” girgiza kai yai muryarshi a tausashe yace”Ki daina tunanin hakan, dalilin dayasa bazan ɗaukar miki alƙawari ba, saboda ina son kowannan ku, mu tamkar ƴan uwa ne, bazan iya raba alaƙa da waninku ba, sai dai inyi ƙoƙari wurin ganin na haɗa kanku, ke da ita,” fuskarta a daure tace banso, ka tashi ka bani wuri idan har bazaka min alƙawari ba,” Ƙin miƙewa yae sai ma ya ruƙo hannayenta acikin nashi yadan matsasu, Yayin da idanuwansu ke kallon na juna, ya rasa gane dalilin dayasa take so ya yanke alaƙa da Ƴar gidan daddy, magana ya soma yi atsakane”Its okey, zan yanke alaƙa da ita, amma bazan iya daina kallonta ba, saboda ni tana burgeni, tana da abunda baki dashi, wanda yake jan hankali na, ” Ras! taji gabanta ya faɗi, shi kanshi baisan ya akai maganar ta su6uce mishi ba, a matuƙar ruɗe take bin shi da kallon mamaki da Al’ajabi, Yau dai ta tabbar da cewar Danish mutun ne, ba kamar su haris fa, yasan me yake yi, kalamanshi sun tabbatar mata da hakan,

 

“Am sorry angel, am sorry bana nufin na fusata ki, na faɗa maki ne saboda kema kiyi irin nata, saboda in dai na kallonta” Kamar sakarya hake take binshi da kallo, Tsabar mamaki Ya hanata tayi motsi, ta koma kamar gunki, idanuwanta ko ƙyaftwa basa yi, su kaɗai suka rage acikin ɗakin basu runtsa ba, Hatta ƴar gidan daddy ta jima da yin bacci abunta, ta baje saman gado tana sharar murshari, kamar jaki,

 

“Angel, kinyi shiru baki ce komai ba,” muryarshi a araunace yayi mata maganar, wani irin wahalallan miyau ta haɗiya, zufa ta ko’ina ajikinta duk irin sanyin da ke akwai, da ƙyar ta daidata natsuwarta, ta kalle shi da kyau, damuwace ƙarara akan fuskarshi, jinjina kai ta ɗanyi muryarta ƙasa ƙasa tace”Shikenan, Amma ni bani da hanyar da zansa su fito a ƙirjina, zan dai yi addu’ar Allah ya bani su, yanzun ma da kaga bani dasu saboda ban kai lokacin yin sun bane, tun da nima macace kamar ita, zasu fito minne,” ajiyar zuciya ya sauke jin abunda tace, hankalin shi har ya kwanta, don shi har ga Allah burge shi suke yi sosai,

 

Murmushi ya ɗan saki, Yana kallonta yace”Yanzu zamu fara ƙirga time da zasu fito miki kenan”? Girgiza mashi kai tayi”a’a, basai mun ƙirga ba, Allah ya riga dayasan lokacin daya dace dani,” jinjina kan shi yae”i will wait for the time……” bai ƙarasa maganar ba jin yadda ta kwashe da dariya, Har fararen hakoranta suka bayyana, mamakine ya kama shi, Ko me ya bata dariya? Tsagaitawa tayi da yin dariyar tace mishi”kaje ka kwanta, ka huta,” ya amsa mata da toh, ya miƙe ya wuce gadonshi ya kwanta suna fuskantar juna, kowa da abunda yake saƙawa acikin zuciyarta, bakomai ne yasa ta yin dariya ba face imagining da tayi wai gata nan da abubuwa manya manya fiye dana unaiza a ƙirjinta ne, Shine ya bata dariya, Can kuma ta koma tana tunanin wai me yasa suke burge shi? Sannan kuma idan suka fito mata ƙirjinta to mexai yi dasu? Ita dai a iya saninta Na baby ne da ake shayarwa, ”

 

Da wannan tunanin bacci yae awon gaba dasu, ɗakin yae tsit baka jin hayaniyar komai saina sautin minsharin su parveen maji dadin bacci,

 

tsakar dare Angel tafarka, ta dinga addu’a tana roƙon Allah akan yabata abun arzikin nan wanda yafi na Unaiza, hada ƴar ƙwallarta, itafa bilhaƙƙi so take itama su fito mata, ko dan saboda Danish ya daina kallon na ƴar gidan daddy, ya koma kallon nata,

 

ƙuruci dangin hauka🤣

 

tun lokacin da Danish ya ɗaukar mata alƙawari bai ƙara kula Unaiza ba, gashi ta nace mashi, ko toilet ya shiga sai ta bishi, idan yana bacci sai dai yajita a jikinshi tana lalubarshi, ta zamar mashi masifa, Da angel ta lura da hakan saita koma tana bashi kulawa ta musamman, Ta sanya mishi ido sosai, Idan suna cin abinci unaiza tana kashe mashi ido, sai angel tace mishi ya tashi ya koma saman gado zata kawo mishi abincin shi yaci acan, da yake yana son farin cikin ta, ga kuma alƙawari da aka yi mishi na abubuwa idan sunfito, shiyasa yake bin umarninta sau da ƙafa, idan dare ya yi zasu kwanta bacci, Angel bata runtsawa gefen gadonshi take zama tana bashi labarai masu daɗi har sai bacci ya ɗauke shi, kafin ta koma tana Yin addu’o’inta na dare da saba yi, Idan ya tashi zuwa toilet da kanta take raka shi ta tsaya abakin ƙopar har sai ya kammala ya fito tukunna su ke komawa ɗaki atare, hakan ba ƙaramin ƙona ma Unaiza rai yake yi ba, angel ta toshe duk wata ƙopa da zata haɗa ta da Danish, taƙi samun yarda take so kamar tayi hauka, yarinyar ba ƙaramar jarababbiya bace, Idan abun ya motsa da kanta take Amfani, Saboda tsabar shaiɗanci, hatta su Haris saida taso su bata haɗin kai, a ƙarshe taci ubanta hannun Naufal, saboda bai ɗaukar raini, Ta addabi rayuwarsu, Wani sabon shaiɗancin saita koma tana binsu Azeeza tsakar dare saman gadajesu, tun arana tafarko data fara yi musu hakan suka tarar mata, dama angel ta faɗi musu cewa mayyace kuma idan suka bari ta ta6a jikinsu to zata shanye musu Jinine har sai sun mutu, tsoro ya kamasu, shiyasa aranar su kayi mata bugun mutuwa, a ƙarshe suka kulleta Cikin toilet, Ta dinga kuka tana faɗin su buɗe mata ƙopa bazata ƙara ba, amma suka ƙi buɗe ta, babu ci babu sha Yinin ranar, sai tsakar dare ne suka je suka buɗe mata ƙopa, a ƙasa suka sameta kwance tana fitar da numfashi sama sama, Angel ta ciko bokiti da ruwa suka sheƙa mata shi a jikinta, sharkaf su ka jiƙa ta, ta dai ci baƙar wahala awurinsu, dama masu lallashinta haris da Danish ne to duk sun fita sabgarta, shiyasa su angel suka samu damar koya mata hankali, Sai gashi tafara yin hankali ta koma tana jin shakkarsu, bata ƙara gigin ta6a wani acikinsu ba, Sai dai har yanzu bata daina yi musu gorin ƙirji ba, idan rashin kunyar ta motsa haka zata dinga yada musu habaici acikin ɗaki babu mai tanka mata, kuma duk da haka bata hakura da Danish ba, dama kawai take jira da zata ke6e dashi.

 

idan muka koma 6angaren Majnun, Babu abunda ya sauya, Mahaukaci ne na gaske, 6arnar daya ƙara yi musu wadda ta gigitasu, Aranar sun taru aɗaki Gabriel Yana koya musu rawa, da yake ya iya sosai, Ba ƙaramin daɗi suke Ji ba, sun dage suna ta tiƙar rawa iri iri, Ashe Yaron nan Ya gudu Zuwa toilet ɗinsu bai nufi ko’ina ba, Sai Wurin tukunyar fulawar nan, Yasa Hannu Ya tsige furen Batool dana daddynta, Hada Na aneelerh, ba zato ba tsammani sai gashi ya faɗo ɗakin hannun shi ruƙe da su Yana Faɗin Wai su kalli Ya curo musu shukokinsu, hankalin su yae matuƙar tashi, musamman angel, gani suke kamar ya kashe rayukan masu Furennin ne, ransu ya 6aci sosai, da gudu suka nufe shi da niyar su buge shi, da sauri ya juya shima ya watsa a guje Ya shige Cikin toilet ɗin, da yake mahaukaci ne, Ya buɗe murfin trash can ɗinsu, Ya faɗa ciki ya 6oye yana haki, gudun kada su buge shi, koda su ka shigo basu same shi ba, kuma ba su yi tsammanin ya 6uya acikin abun zuba sharar ba, Kaf suka bincika kowani sashe na toilet basu gan shi ba, Danish ya basu haƙuri akan su ƙyale shi, yace musu ae ba wani abu bane don ya cire furen zai iya fitar da wani tsiran, jin hakan yasa hankalinsu ya kwanta aranar saida ya sake tsuro wasu flowers ɗin masu kyau, sak irin wanda Majnun ya cire musu, sukai ta murna sam sun manta da yaron nan, Ashe bayan ya shige cikin trash can ɗin Bacci ya ɗauke shi, ga bola duk da babu wani abun datti sosai 6awon kayan marmarin da suke sha ne wani harya fara ru6ewa, Har dare yayi babu chinonso, Hankalinsu yaƙi kwanciya, Suka soma nemanshi saƙo da lungu har ƙarƙashin gado, har toilet suka koma neman shi tsakar dare amma basu ganshi ba, saboda su ba son cewa ana Iya cire murfin abun zubda sharar ba, shiyasa ba su yi tunanin yana aciki ba, Arufe saman shi yake sai dai ƴar ƙopar da za’a zubar da shara ciki, da suka gaji da neman shi ɗaki suka koma kowa ya kwanta, tsakar dare Chinonso Ya farka daga bacci, ya ganshi acikin trash can, Yasa hannu zai ɗage murfin yaƙi curuwa, Ya dinga kurma ihu yana faɗin su zo su taimake shi, dodonni zasu cinye shi, babu wanda ya iya jinshi saboda sun nutsa cikin baccinsu, Tun yana kuka da ƙarfi har muryarshi ta disashe, Hada fitsari ya saki aciki, Jikin shi duk zufa, sai kerma yake yi, wani irin tsoro ne ya mamaye shi, saboda bai ƙaunar duhu, saboda sun manta basu kunna ƙaramar fitilar dake acikin toilet ɗin ba.

 

bari dai in taƙaice mu ku zance sai da Chinonso yae kwana biyu acikin Abun zuba sharar nan, basu san dashi ba, ba komai yajawo hakan ba face rashin kawo musu fruit, dama shine ke kaisu zubda shara acikin trash can ɗin, Aranar da zai Cika kwana Uku cuf aka kawo musu fruit, Bayan sun gama Cin abinci Parveen ta tattara 6awon taje zata zubda, sai da ta tsaya ta lashe na lashewa, Don har 6awon wani lokaci tana Ci, Bayan ta gama ɗan kingin da ta rage irinsu 6awon lemu da bata sha, ta buɗe murfin zata zubda nan take idonta suka sauka akan hurhurar gashin kan Majnun, Ya sandare aciki Ya ƙame, babu alamun yana motsi, wata irin gigitacciyar ƙara tasaki saboda ta tsorata sosai, Da gudun gaske su Angel suka faɗo ɗakin suna tambayarta lafiya hannunta na kerma tadinga nuna musu abun zuba sharar tsoro yasa kowa yaƙi zuwa ya duba, Sai da Azeeza taje ta kira Danish Ya taso daga saman gadon shi, ya shigo toilet ɗin Ya buɗe murfin trash can ɗin, yayin mamakin ganin yaron nan, Hannu biyu yasanya ya tsamo shi daga Ciki ya sauke shi ƙasa, yaji jiki kuma idonshi biyu amma baya motsi, ko magana ya kasa, Jikin shi sai wari yake yi, gefen bakin shi hada 6allin ganyen furennin daya cinye lokacin da yunwa ta addabe shi, ‘ Su parveen sun sha mamaki, Wai harya iya buɗe murfin gaba ɗaya ya shige, kuma ya maida murfin Ya datse amma Ya kasa fitowa daga Ciki.

 

Ba tare da 6ata Lokaci ba, Hanna da hibba suka taimaka wurin cire mashi kaya, Yasmin ta kar6a tasa abokiti ta wanke mishi su, Wankan tsarki su kayi ma jikinshi, da sosa da sabulu suka wake shi, Bayan sun gama Aka ɗauko bargo ɗaki suka ƙudundune shi aciki, suka kaishi ɗaki saman gadon shi, Allah yaso sun rage sauran abincinsu da aka kawo musu, Yana daga kwance suka dunga cusa mashi abaki daƙyar yake wuce wa, Sai da yaci ya ƙoshi cikin shi yae ƙato, tukunna ya dawo hayyacin shi, ya fashe musu da kuka yana faɗin wai basu ƙaunarshi yana ta kiran sunansu akan suzo su taimake shi amma suka ƙi zuwa,’ dariya kamar zata kashe su, parveen tace ashe kasan sunayen mu? Nayi tunanin baka sani ba, Cikin shessheƙar kuka yace”nasani mana, ba wanda bankira ba, hada Angel da danish da hanna, amma kuka ƙi zuwa, dodo yae ta tsorata ni” saboda tsabar dariya hada dafe ciki, Tun da suke dashi bai ta6a nuna yasan fuskokinsu ba balle sunayensu, Amma yau ya zaƙe yana zazzaga musu masifa, tass saida ya lissafa musu sunayensu, Sun sha mamaki, Angel hada yi mishi nasiha akan ya daina rashin ji da 6arna, ya dinga kwanciya saman gadon shi yana bacci, kamar mutumin kirki ya amsa mata da toh, suka ce to ya kwanta, yanzu, Batare da yayi musa ba, Ya gyara kwanciyarshi, sai gashi bacci ya ɗauke shi, hakan ba ƙaramin daɗi yayi musu ba, duk da sunsan zaiyi wuya ya daina 6arna tunda abun daga kwakwalwarsa ne.

 

 

 

*Idan Allah yakaimu na Kammala Free pages of Takun farko, zan ɗauki hutu, kafin acigaba da middle step, saboda in samu natsuwa kafin in dasa, ba jimawa zanyi ba, ƴar tazarace, Ga masu son cigaba da Karanta Littafin kurkukun ƙaddara 500 ne kacal, Labarin yanzu nake Cikin rubuta shi babu Complete sai dai ka biya asanyaka agroup inda zaka dinga samun update akai akai, Inka biya za’ayi adding naka a paid group kuma za’a sanyaka a comment section, Sa’annan Ba’a share Ko yin forwarding duk wanda yayi gigin fitar da littafin, akwai ta inda zamu ga sunan shi da alamar yayi forwarding to zamu cire shi a group ne👌 Kuma yaja ma kanshi zamu ɗauki mataki👌*

 

*Littafin Kurkukun ƙaddara 3 part ne, Yanzu muna gab da ending na Takun farko free kenan, Sai kuma Takun tsakiya wanda ya kasance na kuɗi ne, da takun karshe duk akan 500 zaku karanta shi*

 

*Ga wanda ya shirya Yin payment, ga details nan, Idan ka tura kuɗin zaka bamu shaida, Bamu kar6ar kati, Ta bank ake turawa ko ta pos, In yaso saika ɗauko hoton reciept ka tura mana*

 

*3196407426*

Bature Hafsat Muhammad

First bank

 

*Zaka tura da shaidar Biyanka ta wannan Numbers ɗin (0816985 6268) ko kuma ta (08103884440)*

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment