Littafan Hausa Novels

Kauna Ce Hausa Novel Complete

Abinda Zuciyata ta zaba Hausa Novels
Written by Hausa_Novels

Kauna Ce Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

KAUNA CE

 

 

 

*BY TEEMARH COOL*

 

 

 

 

ELEGANT ONLINE WRITER’S

 

 

*page 1*

 

 

___________ A hankali sassayar iskar safiya ke busuwa hakan yasa unguwar tayi shiru sai mutane dake wucewa jifa_ jifa sbd weather garin na sanyi ne.

 

Wani kata faren gida na hango, wanda kusan za’ace yafi ko wanni gida a unguwar haduwa. Wata kyakyawar yarinya na hango wacce bazata wuce shekara 16-17 ba tafito daga gidan rike da handbag dinta sai saure take ta fitah daga cikin gidan ta tsaya a kofar gidan tana duba agogon dake manne a tsinsiyar hannuta, dafe k’anta tayi da daya hannun tana furzarda iska daga bakinta, ganin Motan d’aya tsaya gaban tane yasata sakin ajiyar zuciya ta bude Motar ta shiga tare da rufe kofar Motar tana sauke nunfashi.

Jan Motar akayi suka bar anguwar da gudu.

Nafi Karfin Talaka Hausa Novel Complete

wacce ke zaune cikin Motar ne ta kalleta tace ” wlh da ba don kece ba ko, da wlh ba abunda zai fitar dani a wannan weather” itadai batace komai ba saima bags dinta da take kokarin bud’ewa tana tabe baki”

tsaki Zahra tayi tace ” wai Minal ba magana nake miki ba kin shareni?”

sai a lokacin Minal ta dago da fuskar ta d’ake dauke da murmushi tace ” oh my god, dear wai mesa kin cika masifa daiwa ne”

harara Zahra ta banka mata tace “anyi masifar yar rainin wayo k’awai”

murmushi Minal tayi tace ” oh allah na yau naga ta kaina kema kinsan da motata bata samu matsala ba da ba abunda zai sa na kiraki sai dai k’awai na baki labari yarinya”

 

Tabe baki Zahra tayi tace ” uhmm! toh yanzu ina muka nufa?”

 

Lumshe idanunta tayi ta budesu kafin tace ” gidan su Yusuf.”

 

Whatttt!” Zahra ta fad’a tana jan muguwar tsakiii! ”

“Yeah”

Adan fusace Zahra tace ” Minal kina da zuciya kuwa?” toh wlh badani zakiba ta fad’a tana tsaida Motar”

 

Please my sister kitemaka mun wallahi bashi da lfy sosai ne kinga ya kamata na duba shi nima ko zanji sanyi a zuciyata” taya maganar tana share hawayen da suka gangaro mata.

 

Kai Zahra ta girgiza a gaskiya tana tausayawa Minal,

dan a rayuwarta batason taga kawartata tana kuka abin yana mata ciwo”

tsaki Zahra taja fuska d’aure taja motar a dari….

 

Murmushi Minal tayi dan ganin yadda Zarah take gudu dasu kamar zata tashi sama tace ” sister karfa ki kifar damu irin wanan gudu haka”

batace komai haka itama tayi shuru sai music din dake tashi a Motar”

basu tsaya ko inaba sai wani katafaren gida wanda yasha haduwa,

horn tayi aka bude musu get suka shiga” bayan tayi parking ta kalli Minal fuska d’aure tace ” na kawoki sai ki sauka ko.”

 

mu sauka dai zakice cewar minal tana fitah daga Motar” dan jim tayi k’amar bazata fitah ba sai kuma taja tsaki ta fitoh a fusace.

 

wani haษ—anษ—e palour suka shiga tare dayin sallama,haka suka kara shiga wani palour shima da sallama amma shuru kakeji “Zarah ce ta zauna akan kujera dake make a palour wanda Minal ke tsaye dan batason zama dan kar wani abun yakara faruwa.

 

wata dattijuwa ce tafito tare da salati tana mai tafa hannayenta tace ”

 

 

 

MORE COMMENT

MORE TYPING

 

 

BY TEEMARH COOL๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ.

[16/12/2022, 10:34 pm] +234 904 870 3453: ๐Ÿ’– KAUNA CE ๐Ÿ’–

 

 

 

BY TEEMARH COOL

 

 

 

 

 

 

page 2

 

 

_____________ Tace “Oh ni Balaraba yau naga yar jarab’ar tsiya”

 

durkusawa Minal tayi tana dan sosa kai tace “ina kwana hajiya”

 

 

Hajiya balaraba a fusace tace ” a gidan ubanki na kwana” ta fada tare da jan tsaki.

 

Zarah dake zaune tace ” hmmm daman nasan abun da zai faru kenan gashi kitashi mutafi….ke kuma Hajiya wallahi ki rinka kama girmanki inba haka ba watarana zan baki mamaki wlh”

ta fada tana jan Minal suka fita daga parlor’

 

direct motar suka shiga tana mai sauke ajiyar zuciya” kinga abun da banaso ko yanzun kin ganshine amma aikinga anzage ki ko?”

 

Minal kanta ta daura Saman cinyarta ta fashe da kukan ta kaici ita ba zaginne yamata zafi ba dan harta saba dan taga yau kam Hajiya ce kawai ta mata bata gaiyato yan gidan ba,rashin ganin Yusuf nata yafi mata ciwo,kuka take cikin sauti mara kara.

 

Zarah kuwa jan motar tayi a dari dan dakyar mai gadi yasha dan saura kadan ta bigeshi

 

gudu take kan titin nan dan har yafi na dazu,tin daga nesa ake matsawa dan ganin yanda take gudun kamar ba macece take driving ba kafun kace mai tayi harba da wani mota”

 

Minal ce kwalla wani ihu wanda sai a lokacin zarah ta kula kafun kace me aikin gama ya gama dan taje ta buga motar kuma ba kadan ba dan suma saida glass din motar su ta fashe sosai

 

fitowa Zahra tayi taga wani hadande mota da gaskiya kallo daya zakayiwa mota kasan mai tsadane, tafiya take cikin kasaita tawani kalli motar cikin kaskanci ta yatsina fuska,wani banza ne baya gani haka sai ka fito kaga abun da kayimun tinda kai makahone, driver kawai irinka sai ku hau mota kuna driving cikin rashin hankali shiru tayi danjin alamar za’a bude motan

 

 

wani matashine yafito wanda bazai huce shekara 25-26 daga ganinshi kasan dan manyan mutane ne farine kal yana da hanci ya bakinshi dan karami a gaskiya ya hadu tako ina amma ta tawani kalleshi cikin nuna kaskanci ta tabe baki”

 

 

dubanta yayi sama da kasa yace.

 

 

 

 

MORE COMMENT

MORE TYPING

 

 

BY TEEMARH COOL๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿ™๐Ÿผ.

[16/12/2022, 10:34 pm] +234 904 870 3453: ๐Ÿ’– KAUNA CE ๐Ÿ’–

 

 

by teemarh cool

 

 

 

ELEGANT ONLINE WRITER’S

 

 

 

page 3

 

 

 

 

___________Kallonsa take tana kara hade fuska”

 

Shima kallon ya watsa mata yace ”

nakula baki taba shiga class bako?” kina gudu kan titi kamar kin samu gidan ku , Allah ya taimake ki ke macece wlh da ba haka hmmm sai yacizi labbansa ya koma motar cikin bacin rai jan mota yayi a guje dan saura kadan ya bigeta ta matsa”

ashe duk abun da akeyi Minal tana tsaye a gefe tana

kallonsu” motan ta kalla tace” muje zarah janta tayi dan Zarah kam ta sandare a tsaye,

shiga sukayi minal ta karba tukin dan yanayin da taga Zarah tasan bazata ina tukin nan ba,haka tajasu har suka karasa gidan su Zarah”

Horn tayi mai gadi ya bude suna shiga kafin minal tayi parking Zarah ta bude motan a busace ta fita gudu tasaka tashi ga ciki

 

Minal murmushi tayi tace” Allah rufa asiri parking tayi ta sauka itama shiga tayi ciki,

 

AUNTY ce zaune a parlor tana kallo sai taga Zarah tashigo da gudu tana kuka ta huce dakinta,tashi tayi zata bita sai ga minal tashigo “au ashema tare kuke ni nazata ma keda itane kukayi abun da kuka murmushi tasakar mata tace aunty barka da rana”barka Minal ina su mum dinki tana lafiya ko?

eh aunty tace na gaisheki ma”ina amsawa huce ciki ki sameta bari na kawo muku abinci,hucewa tayi tana shiga dakin taga jakar Zarah a kasa takalminta kuma da alama jifa tayi dasu takwanta sai kuka take” Zarah kiyi hakuri mai abun kuka ni agani na kece da laifi,

dakowa tayi dede lokacin da aunty tashigo,kifita a dakin nan tinda kema naga alama zagina zakiyi komai ma yafaru ai dalilinki ne,kuka taka fashewa dashi” karasowa aunty tayi tana cewa zarah meyayi zafi haka ni din fadan da kukeyi keda minal bantaba ganin kin mata irin wannan ba

 

Minal me yafaru?”minal ce zata fara magana sai Zarah tasaki wani ihu wanda yasa suka sorata cewa tayi aunty kifitar mun ita a dakin nan banason ganinta tafita,Minal ce tasaki kuka ta fice a guje tana kuka direct fita tayi kasancewar bata mota a hannunta,

 

nafe tahau tace masa muje “tambayarta yayi yace hajiya ina zan kaiki ?fada masa tayi taci gaba da kukanta harsuka iso bata sani ba cewa yayi munzo hajiya fita tayi cikin sauri cewa yayi hajiya kudin dawowa tayi tacire kudi a jakarta dan ita kanta batasan nawa bane ta mika mishi amsa yayi yana cewa”allah kara girma hajiya gaskiya zan dinga zuwa gaisheki, itadai batasan me yake cewa ba kawai gida tashiga,tana shiga palo bakowa dan haka tashige dakinta,toilect tashiga ta sakarwa kanta shaya tafito tasaka kaya mara nauyi ta zauna akan gado tana tinanin abun da ya faru amma bakomai Zarah zatasan tayi da yar’halal tana tinanin nan har bacci ya dauke ta.

 

 

Zarah kuma haka tagama kukanta harta gaji itama daga karshe tayi bacci”ganin tayi bacci yasa aunty tafita a ษ—akin dan tabarta tayi baccin ta,sai wajen magariba ta tashi toilect yashiga tayi wanka tafito ta samu “aunty ta kawo mata abinci har daki dan tasan halinta in ranta a ษ“ace yake bata fita cin abinci murmushi tayi tasaka kayanta ta zauna ta dauki wayarta zata kira minal kawai sai a lokacin ta tina da abun da yafaru”magana tafarayi a ranta tana cewa gaskiya nayiwa minal lefi amma yanzu ya za’ayi mayafinta ta dauka tana shirin fita sai ga aunty nan ina zuwa kuma? “gidan su minal,lalle bakida kunya bayan kingama mata rashin mutunci dazu huce ki zauna,kuka tafara tana cewa aunty hakuri zan bata fa

ba yanzu ba sai zuwa gobe itama ta sauko sai kije,yanzu zauna ciki abinci,shagwaษ“e fuska tayi kamar wata yarinya tafa magana kamar haka”ni nakoshi bazan iya cin abinci ba sai nabawa minal hakuri aunty,

 

hka taita lallashinta hartaci abinci tayi sallah ta dauki qur’an tayi karatu har aka kira sallah ish’i tayi sallah ta kwanta

 

 

Mum ce tashigo dakin minal dan ta dubata dan taga yau bataga bitowarta ba amma tana shiga ta karasa bakin gado tana cewa minal amma ji kake shiru kiranta tasakeyi taji shiru ihu tasake tafara Alhaji kana ina Minal ta………..!

 

 

teemarh cool ce โœ๏ธ

 

 

 

MORE COMMENT

MORE TYPING

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment