Littafan Hausa Novels

Juyin Rayuwa Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Juyin Rayuwa Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Juyin Rayuwa Hausa Novel Complete

Alhamdulillah DijahAM AKA Oum Amani ta kawo muku wani sabon littafi sabon salo mai cike da al’ajabi, cin amana tsantsar soyyaya da kiyayya duka wannan littafin zai zo muku a Naira 500.

VIP(Turawa ta private) kuma 1500

 

Books dina

NOOR

TASWIRAR KADDARA

ELHAJJ

AASMAA AND NOW

JUYIN RAYUWA

 

 

JUYIN RAYUWA

A HEART TOUCHING STORY

 

 

 

TRUE LIFE STORY

 

 

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

 

Zuwa sha biyu na fara fita a hayyacina sbd azabar ciwo zarya kawai nake daga saman sa zuwa kasa gurin part dina Ina ihu ina kuka Ina kiran sunan Allah.

 

Har wajen uku Ina ta zarya Ina ihu ina kuka akan ya taimaka ya bude min amma shiru kamar ba kowa a gidan, yadda nake Ihun nan ba dan karar generator ba nasan sai su Maman Nana sun jiyo ni a hakan ma bana cire tsammanin sun ji din.

Baa San Maci Tuwo Ba Hausa Novel Complete

Kuka kawai nake Ina kiran sunan Allah don ni kadai nasan halin da nake ciki na tashin hankali da azaba, sai zarya nake in marar ta rike na tsaya Ina kuka ina salati in y saki kuma sai na cigaba da zarya daga kasa zuwa saman sa akan ya taimaka ya bude min amma shiru.

 

Gab da asuba na sauko daga kasan sa wani mugun ciwo ya taho min da rarrafe na shiga palo na ina shiga kuwa jini ya balle ya shiga zuba da gudu. Kwanciya akan tiles nayi Ina kuka cikin tashin hankali har naji wani abu ya fita hakan yasa na fahimci bari nayi kenan.

 

Cikin rawar jiki na dauki hannu na na dora akan mara ta ina kuka wannan shine bari na shida kenan, kuka nake sosai a lokaci daya kuma azabar ta shiga raguwa har bacci ya dauke ni anan..

 

ALH MUSA

 

 

Tun farkon knocking din Jiddah yana jin ta don a lokacin yana zaune a palo yana waya da sahibar sa, a tunanin sa ko wani sabon salon ne yasa ta ke masa ihu a gida don kawai ta janyo hankalin sa shiyasa bai ma damu ba.

 

Ganin dai har wajen 12 tana ta ihu yasa ran sa kololuwar baci sai dai kuma sake kiran sa da Humaira tayi shi ya Kara dauke masa hankali basu yi sallama ba sai wajen 1 na dare.

 

Har lokacin kuma yana jin ihu da kururuwar Jiddah akan ya taimaka ya bude mata zata mutu, yayi yunkurin bude kofar ba adadi amma yana tsaki ya koma sbd zuciyar sa ta gama fada masa cewa karya take kawai.

 

Bai samu yayi bacci ba don Ihun ta kawai yake ji sosai sai gab da asuba yaji ta dai na Ihun.

 

A lokacin tsaki yayi yace ashe tana sane gashi duk ta sa masa ciwon kai sbd bai samu yayi bacci ba, alwala yayi ya tafi masallaci yayi sallah, ko da ya dawo waya suka yi da Humaira yace mata baxai fito da wuri ba yau bacci zai yi kan sa yana masa ciwo, kwanciya yayi yana saka kalar rashin mutuncin da zai shuka wa Jiddah in ya tashi don yadda yake jin zuciyar sa Wallahi sai ya zane ta tun da ta ja masa rashin bacci da wulakancin ta….

 

Wace ce Jiddah?

Wane Alh Musa?

Wace ce Humaira?

 

Auren soyayya ma suka yi ko kiyayya ce haka?

 

Mene asalin rayuwar su kuma ya zasu kasance a gaba?

 

Duka wannan tambayoyin dama wasu da dama zan amsa muku a cikin wannan labarin mai cike da ban tausayi ku dai kawai ku biyo mu muyi wannan tafiyar da ku

 

Zai fara zuwar muku ranar Friday in sha Allah kuyi maza ku siya domin ayi wannan tafiyar da ku

 

 

Littafin nan Naira 500 ne in zaki/zaka tura ta account sai ki tura ta wannan account din Khadija Adamu Danasabe Gtbank 0631817870.

Sai ki tura shaidar biya ta wannan numbern 09066728387

 

In kuma Kati ne zaki tura ta wannan numbern 09066728387 ki tura shaidar biya ta numbern.

 

Sai mun hadu in sha Allah

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment