Littafan Hausa Novels

Jami’ar Zamani Hausa Novel Complete

Jami'ar Zamani Hausa Novel Complete
Written by Hausa_Novels

Jami’ar Zamani Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

Jami’ar Zamani Hausa Novel Complete

 

Page 2️ to 6️

 

Jikinta har rawa ya keyi ta shiga neman layin Abba cikin sa’a ya fara ringing ya ‘daga gyara kanta tayi o’arin yi kafin ta fara gaisheshi ta furta “Abba don Allah inason no baffan baushi

 

Ok yace zan turo miki yanzu gara ma ki kirashi ki gaisheshi domin bashida lafiya kuma shi ka’dai na fa’dawa tafiyarki domin shi yabada aurenki kuma shiyasan mijin amma shima yacemin har yanzu baida alakar komai da mijin kuma

Shamsuddeen Hausa Novel Complete

Ajiyar zuciya tayi tana ara goge hawayenta ta furta “toh” ya ara mata nasiha yace ta gaida Khisma da mummy

 

Bayan sun gama wayar kukan take cigaba da yi na tashin hankalin abinda take hangowa tare da fatan hakan ya zama hasashe take ba gaskiya ba “msg taji ya shigo ta bu’de no in baffan ne jikinta har rawa yake ta jefa kiran saidai S/off tayi2 off ta hakura tana sake sakin sabon kukan tashin hankali

Jami'ar Zamani Hausa Novel Complete

Zaune take wajen brk insu na skll tayi shiru hannunta na mararta tana hawaye tare da tanbayar “why rayuwar tazo mata a haka.? Bayan bayanin da Mutumin ya mata An saki Na’eem domin lauyansa ya kawo manyan hujjoji saidai har yanzu a na kan bincike kuma shi kansa Na’eem yana ar’ashin kulawar police “to ina yake.? Kenan bazai ta’ba yafe mata ba.? Ina zata nemo shi.? Kuka ta saka tana kama goshinta tun bayan da Allah ya ha’data da Fay sai taji tafi tausayin Fay a kanta ganin Fay ko sanin mijinta bata yi ba ga yaranta da ta haifa ko ganinsu ba tayi ba ta rasa su yanzu ga duka iyayenta da ta rasa

 

Irjinta ta ri’e tana furta “ya Allah kaimana afuwa da mu da iyayenmu ka tausaya mana kabamu mafitar matsalolinmu ya Allah ka dubi maraicinmu ka kawo mana agaji kuka take sosai saidai da ke turai ne babu wanda ya damu da ita “Sallama taji a kanta” cikin mamaki sosai gane muryarsa ta ‘dago ” ya furta ya kike nazo wucewa na hango ki

 

Share hawayen tashiga yi tana ara sunkwi da kanta “ajiyar zuciya yayi ya zauna ‘dan nesa da ita kusan 6mnts kafin ya fara magana

 

Ina mijinki.? ‘dagowa tayi cikin mamaki tana kallomsa kafin ta mayar da kanta asa tana sharar ‘walla? Shiru yayi kafin ya furta “kibani lavari in kinada matsala ne IA zanyi miki taimako daidai da arfina ko babu komai ina ganinki kamar anwata

 

Shiru kafin ta fara magana jin itama haka kawai ta amince da shi

 

Mijina ya ‘bata..! Kallonta yayi da mamaki shiru tayi ta kasa magana saidai haka kawai still ta tsinci kanta da bashi iya labarin sharri a kayiwa mijinta wai yayi kisa hakan yasa ya bar asa ya gudu

 

Ajiyar zuciya yayi ya fara magana.. yaji ta mugun bashi tausayi yace

 

To ina parents inki.? Tace babana ya rasu da mamana mu ke a nan

 

Toh waya ke ‘daukar nauyinku.? Shiru tayi kafin ta furta “mu da kanmu” shiru yayi kafin ya furta kizo muje IA daga yau na ‘dauki nauyinku har da na cikinki har Allah ya raba ku lafiya

 

No tace nagode amma zanfi so naci gaba da ‘dauk.. ya furta ba tanbayarki nayi ba umarni na baki yanzu nine yayanki kuma nauyin wannan cikin ya dawo wuyana Cikin rashin walwala ya furta wani asibiti kike zuwa.? Ajiyar zuciya tayi ta fa’da masa bata fara zuwa ba yace ta shiga mota suje

 

Bayan tagaji da kukan ta mi’e taje yin asar sanin su mummy na dab dawowa ta gyara fuskarta batason su gano komai tashiga kitchen tafara girki

 

Dr ya kalli Arham bayan ya gama yiwa Khisma komai yace baby lafiya tana watanta na shida kenan saidai cikin baya girma sabida batacin abubuwan da suka kamata so ya rubuta musu magunguna da sauransu ya bawa Arham su ka fito bayan ya bata apointement inta na next Antinatal

 

A hanya ya ri’a mata shipping ya har ofar gida ya ajiyeta a cewarsa tace mummy taje aïki in mummy ta dawo ko gobe zai zo su tattauna godiya ta masa sosai yana shiga mota Fay na hango Khisma shikuma bayansa ta hango ya tayar ya bar gurin

 

Haka ta shigo ta kira Fay su kaje su ka kwaso kayayyayakin suka shigo da shi “su Complan ne milk inshi da cereal insa da dai a lot kayayyakin ara jini da kuzari na masu ciki

 

Nan suka zauna Fay ta kawo mata abinci ta fara bata da kanta tanaci har ta oshi Fay ta kwashe kayan ta kai kitchen su ka shiga sabon hira kallon Fay Khisma tayi ta ri’o hannunta ta furta “sis kinyi kuka ko”? Girgiza kai tayi wai ah ah, Khisma ta kai yatsanta hannunta tana shafa manyan idanunta da suke kumbure ta na kallonta tace gashinan “sunkwi da kai Fay tayi Khisma ta fara magana… Pls sis kidaina tunashi kinji.? Hawaye Fay tafara Khisma taci gaba.. idan har bazasu neme mu mu samu mafita a tare ba koda kuwa mai mu kayi musu yana nufin babu soyayya ne shiasa ni tuntuni na rage damuwa da tunani ne sabida nayi imanin idan har Yana sona da gaskiya zai waiwayeni da kansa mu nemi mafita nasani laifufukan sunada girma sunada wuyar warwarewa amma Allah da kansa yana mana afuwa why su bazasu yimana ba.? Ta saki kuka itama tana dafa cinyar Fay itama fay kuka take domin yanzu tagane indai shine Uthman bello to tabbas akwai abubuwan da yasani na rayiwarta a Jami’a wnada watakila ma dama ya aureta ne domin ya sanyata cikin ba’in ciki da damuwa kamar yadda ya fa’da mata ranar da ya gansu da muhs.. ta ‘dago tana kallon Khisma cikin masifar tashin hankali tana girgiza kai tare da wasu sababbin hawaye

 

Kallonta Khisma keyi cike da mamaki itama ga hawaye ya’i tsayuwa mata ta furta “sis lafiya.? Kuka fay ta saka da arfi tana furta “nashiga uku wlh shine “shine wayyo nashiga uku ta mi’e ta ‘dauko wayarta ta ara jefa layin baffa ita dai Khisma sai kallonta take

 

Cikin sa’a wayar ta fara ringing ta saki ajiyar zuciya “sallama yayi ta fara gaisheshi ta furta baffa don Allah natuba kuyafemin zan turo maka hoto ka gani ko kasan wanda yake jikin hoton

 

Ya furta to tayaya zanga wani hoto ni.? Tace baffa kasa ko Laminu ya bu’de maka “toh yace ta tsinke wayar ta shiga Google tayi saving pic in Arham ta turawa baffa ta koma kusa da Khisma ta zauna shiru Khisma bata tanbayeta me take yi ba haka itama sundai yi shiru kowa da tunaninsa

 

Suna gurin mummy ta dawo ganin jibgin kaya ta kallesu da tanbaya saidai yanayinsu duka ya bata ansar basu cikin hayyacinsu ta furta “ku wai bazaku dangana ba ko.?

 

Ri’e hannun juna su kayi suna kallon mummy ta furta au to bari naje ni bacci na keji zan je na kwanta ka’dan kan magrib dukda nasan ba kyaw amma yaran nan yau rigima su kayita yi babansu yayi latti tana magana tana hawa kujerar saidai ta kasa baccin ta kallesu duka ta fara magana..

 

Tace kunsan adadin mutanen da ke da matsaloli à rayuwarsu amma suke dannewa suna rayuwarsu ta yau da kullum? Shiru su kayi suna kallomta taci gaba

 

Wanda nake masa aiki yarone matashi da bazaifi 35/37yrs ba yana rayuwarsa shi ka’dai da yaransa kallonta su kayi taci gaba sannan a yanda na fahimta yaran bawai uwarsu ta mutu bane rabuwa su kayi domin naji rannan suna hira da wani abokinsa ne ko ‘dan uwansa domin ko yaushe suna tare dukda ni bansanshi ba but somtym ina nan suna apartement in sa a can dukansu babu mai aure sannan haka suke hidimar yaran nan su biyu bayan na tashi aiki ko ina da yaran suke zuwa babansu na hidimarsu yadda ko wata macen bazata iyaba

 

bana shiga sangarsa sabida nalura ma yana girmamani kamar uwa ba ma’aikaciyarsa ba sannan na lura bamai yawan magana bane dukda akwai alamar yanada ‘dan kawaici amma abinda nake so fa’da muku shine mutane dayawa nacikin damuwa fiye ma da ku haka suke rayuwa kuma nayi mamaki ace shin bayada dangi ne anni ko yayyi da zasu iya ri’e masa yaran zuwa girman yaran ko zuwa lokacin da zaiyi aure saidai sanin damuwarsa da dalilinsa na yanke hukuncin rayuwa daga shi sai yaransa sai shi yasani hakan kuma bazai rasa nasaba da mace ba don haka kowa kuka gani duniyarnan da abinda ke damunsa pls kuna daurewa kuna kawar da komai kuna abinda zai kawar muku da damuwarku kunji.? Duk suka girgiza kai tace “Allah ya muku albarka “amin su kace…

 

Kallon Na’eem yayi ya furta i dnt kno why but yarinyar tabani tausayi sosai ga ciki “dariya Na’eem yayi ya furta to ko mu kawowa su prince ne? Naushin wasa Arham ya kai masa yana furta who tell u am in wit her.? Dariya Na’eem ya ara yi ya furta but u pity her.. yea Arham ya furta yana kallon Na’eem lyk serious ji a nayi a jikina kamar Allah ne da kansa ke ya aikota gareni domin in taimaka mata n zanyi bazan fasa ba.. Shiru Na’eem yayi kafin ya furta is d same gal da take aiki a gurinku.? Yea ya furta ya ara da bahaushiya ce n arama sosai kamar Fa… Yayi shiru yana runtse idanunsa

 

Kallonsa Na’eem yayi saidai baiyi magana ba lura da yayi shi Arham ya shiga wata duniya yayinda shima Na’eem wata duniyar ya shiga mai nisa yana tanbayar “ko ina take.? Ko ta haihu.? Ko kuma ta Zubda kamar yadda ya umarce ta.? Ajiyar zuciya yayi tun bayan da ya ha’du da Arham ya kamu da son baby Hibba hakan yasa yaji inama da zata haifa masa baby gal kamar hibba ya anshi abarsa shima babyn ka’dai ta isheshi rayiwarsa

 

Dafashi yaji Arham yayi yana furta gara na gabatar maka da ita gobe in kazo office ko.? Murmushi Na’eem yayi ya furta Allah ya kaimu haka suka cigaba da hirarsu

 

Wayar suke yace hajiya abin nan ya fara sanja salo domin abinda mu ka shirya tun farko shi yake faruwa yanzu domin kuwa sun shaku shi da ita batare ma danayi komai ba

 

Murnushi tayi tace da kyaw saidai gaskiya ni bazan iya jira ba dayawa da wannan damar za muyi anfani mu cika burinmu kagane.? Eh tace kanemi dabara cikin satin nan inji Arham ya mutu

 

IA hajiya an gama ok ta furta su kayi sallama

 

Shiru take zaune yau kwana goma sha tara da ta turawa Baffa pic babu ansa ga layinsa baya shiga ta kalli wayarta ta sake ‘daukowa ta jefa kira cikin sa’a yana ringing ya ‘daga

 

Gaisheshi tayi yake cemata netwk in su yalalace nan yace bari laminu yazo ya kunna wayar inga hoton sai mu kirawo ki kinji.? Toh tace su kayi sallama

 

Na’eem a office a ka turashi Urgent tafiya zuwa wani gari ko tym bai samu na kiran Arham ba sabida sun wuce airport shi da abokan tafiyarsa

 

Kallon mummy Fay tayi ta furta mummy kici abincin sai kisha magani “yamutsa fuska mummy tayi ta furta “Fay kibar abinci kawo min kunu ka’dan nasha zaki iya zuwa yau ki kar’barmin aikin.? Girgiza kai tayi ta furta kibani adress zanje

 

Amma mummy haka zaki zauna.? Khisma tanada lecture yau har 6 after office shiyasa tafita da wuri yau

 

Kallon agogo mummy tayi 8am ta gota ta kalli Fay tace maza kije kada yaji shiru zan kula da kaina aiki ba abin wasa bane “toh ta furta ta arasa shiryawa cikin doguwar abaya ja ta yane kanta ta fito tana tafiya Catalina ta hangota ta araso da mota tana le’owa ta furta “Hi baby ina zaki.?

 

Kallon Cata tayi sam tun farkon ha’duwarsu bata kwnata mata ba don tsaf ta gane Cata ‘yer less ce saidai ta basar ganin suna mutunci da Khis ta furta “Mummy batada lafiya zanje na kar’ba aikinta yau” ok muje na saukeki yau sis inki ce da aikin safe sabida tace tanada lecture da yamma ko.? Yea Fay ta furta Cata sai kallonta take ta nunawa Cata adress in da mummy ta bata

 

Kallon agogon hannunsa yake 8:27 office ya kira yace shima zai yi latti sabida wani uzuri ya mi’e jin motsin Yara ya nufi ‘dakinsu saidai Najim ne ya tashi ya ‘daukeshi yana bashi peck a goshi ya nufi kitchen domin yasan Najim baya wasa da ci bazai yadda ya masa wanka bai fara saka wani abu a ciki ba

 

Yana cikin ha’dawa yaji tsayiwar motar ya ‘daga zare labulen kicthen in yana hango motar da mamakin mummy da ke zuwa da taxi ina tasamo wannan motar matasa gashi pink motar da su stisker na Shagalallu urawa motar idanu yayi

 

Cata ta kai hannu tana ‘dorawa kan cinyar Fay ta furta “baby kin cika kyaw” tanx fay ta furta tana o’arin fita ta bu’de tana

 

Arham ya juya yana mi’awa Najim pida

 

Cata ta fito ta biyo Fay saidai Fay taji irjinta na bugawa haka kawai ta tsinci kanta a tsorace Cata ta zo har gabanta kamar zata shige jikinta ta mata rumfa

 

Tsayiwa yayi yana kallonsu Cata yake hangowa Fay kuma bayanta

 

Wuyan Fay ta kai hancinta tana sha’ar anshinta ta lumshe idanu tana furta “baby seriously tun ranar da na fara ganinki na kamu da sonki ” ajiyar zuciya Fay tayi zata matsa Cata ta ri’o hannunta tana kissing

 

Ko iftawa baya yi wajen kallonsu baiyi mamaki ba sanin a turai baby wata ‘dibar albarka da tazama abin kunya mamakinsa wancan da ya hango da alama musulma ce kissing in fuskar Fay Cata tashiga yi Fay ta furta pls kibari aiki zanyiwa mummy kada oganta yaga anyi latti “ok Cata tace to wen zamu ha’du sam Cata batada albarka hakan yasa Fay da ke neman su rabu tace anytym kizo gida ina nan sai nx mth zanfara skull “Ok Cata tace tana kissing in wuyanta ta koma ta shiga mota tsaf har ta tayar Arham na kallonsu saidai ita Fay kamar irjinta zai fashe take hi hakan yasa had Cata ta ‘bace ta kasa motsi ganin haka yayi tsaki yana sakin windows insa ya koma palaour Najim na shan tea a kekensa

 

Shiru yana Tunanin mai ya faru da mummy yaji a na on’osa ofar ‘palourn dama da yayi asuba yake bar in ofar a bu’de sabida mummy shiru yaji an sake on’osawa baiyi magana ba itama sai yanzu ta tuna mummy tace a bu’de ya ke bar mata ofa domin yawanci in tazo a ‘dakinsa yake

 

Wani irin shaking hannunta ya shiga yi tana mur’da ofar irjinta kamar zai ‘balle

 

Kansa yaji yayi nauyi ya kama goshinsa yana lumshe kyawawan idanunsa.

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment