Littafan Hausa Novels

Indo Nera Hausa Novel Zafafa Biyar 2023

Zafafa biyar
Written by Hausa_Novels

Indo Nera Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

*_IDON NERA_*

_Mamuhgee_

 

 

 

_Zafafa Biyar 2023_

_*TABA KA LASHE*_

 

“Idon Nera”…duk aka amabaci sunan sai anrasa tsakanin zuciyar haj Maryam data Balkees wacce tafi girgiza dashiga mummunan yanayi,

Deen House Hausa Novel Complete

Rashin hankali da rikicewar Balkees a zahirin bayyane yake ga duk Wanda ya ganta yasan tayi kololuwar fita hayyaci da tsananin kishi da tashin hankali akan lamarin tun ranarda jaridar ta wallafu a duniya.,

 

Dr shaykh yaqi tanka kalma ko daya akan lamarin saima kaman bayason zancen da har tasa mahaifiyar wadda suka sakata cikin sabon firgicin mamaki bayan na tashin hankalin masifar dataga ta fado rayuwarsu wato Idon nera din.

 

Idan Dr shaykh aqeel baiyi niyar magana akan abu ba Sam ko fuskar a tayarda zancen baya bayarwa Amma wannan ma yafi kowanne yanayin qin bada damar saima wata irin tsananin rashin bada Dama ko fuskar da zatai tashin hankali da aibata Idon nera Wanda duk lokacinda aka amabaci sunan saiya rufe fararen idanuwansa ahankali ‘dacin sunan yana yankar zuciyarsa tun daga ranarda yaga su waye idon nera..

Zafafa biyar

Maminsa ce idon Nera, qanwar mahaifiyarsa wadda itace yakewa kallon uwa sbd itace tasan wahala da dawainiya dashi tun Yana cikin mahaifiyarsa take dawainiya da wahala dasu harya fito duniya ta renesa tamkar itace ta haifesa haryayi girman dasuka rabu,

 

Itace macen da a duniyarsa mahaifiyarsa data haifesace kawai ta fita agunsa Amma shaquwa da kaunar zahirima tafi girma a tsakaninsa da Maminsa wadda ta sadaukar da rayuwarta da kuruciyarta gabaki daya gurin kulawa dashi da bautawa mahaifiyarsa yau gashi amatsayin babban masani addini Kuma me arzikinda yayi suna Amma ace Maminsa datake tamkar uwar data haifesa itace hamshakiyar karuwar datai fice a koina da sunan *_IDON NERA_*,

 

babban abin firgicin shine ‘yarta qwal daya a duniya dayasan irin so da kaunar datake mata itama sunan idon Nera din take amfani dashi kusanma sunan yafi bin Amal a yanzu da nata lokacin ne…

 

Koda acikin mafarki ne kunya,baqin ciki,takaici da damuwar hada ido zaiyi da babban malaminsa dayake cikin abu mafi soyuwa garesa sbd shine ya fara ilmantar dashi karatun addini harya girma harsai da babban malamin nasa yabar duniya………….

 

 

****

Haj Maryam kusan tafi Balkees shiga qunci da damuwa tareda baqin cikin bayyanuwar wannan Al’amarin sbd kaman ‘dacin zuciyarta tun na quruciya ne yake Shirin dawowa idan har Zainab ce IDON NERA,

Idanma ‘yar Zainab dince IDON NERA duk baqin cikin daya ne sbd girman Zainab a zuciyan aqeel ganin takeyi ya wuce nata itada ta haifesa saidai batajin har abada zata iya karban Zainab da itace qurjin zuciyarta,

 

Aqeel tsarkakakke ne itakuma yanzu najaza ce abar qyama daga ita har ‘yarta….

Babu ya yanda AQEEL zai iya ko kallon Zainab din bare dawo da matsayinta na uwa a zuciyarsa matuqar itace IDON NERA din

Koda ‘yarta ce IDON NERA AQEEL saiya qyamacesu…..

 

Qarin abin kunya da baqin cikin da zubewar mutunci da darajarsu zai fara ne daga lokacinda duniya tasan ita din yayar Idon nera dince,

Jininsu daya,

Mutum daya ya haifesu..

 

Haka zalika girman MUHAMMAD AQEEL ASADULLAH zai a duniya zan ran rangwanta a idon mutane idan sukaji Karuwar da kowa yasani IDON NERA qanwar mahaifiyarsa ce,

Jininsa ce,

Marikiqiyarsa ce wadda yake Kira da uwa.

 

Babban tashin hankali da tsoronta yace zaiyi yunqurin dawo da Zainab rayuwarsu wadda AMAL IDON NERA itakuma itace babbar tashin hankali da masifar datake girgiza bilkees da duniya gabaki daya sbd daga lokacinda tasamu damar ganin hotunan IDON NERAs din a Media kiris ya hanata samun shanyewar jiki badan anyi gaggawar taimakontaba,

 

Haj IDON NERA duk manyancinta asalin kyanta na daukan hankali har lokacin a zahirance yake,

Arziki da dukiya tareda rayuwar kwanciyar hankali tako Ina bayyane suke a tareda ita,…

 

Abinda ya sumar da Balkees shine bayan gama qarewa hotunan haj IDON NERA kallo shine Asalin ‘yarta wadda duniya ta shedar da mutuwar so datakewa ‘yarta qwalli daya a duniya AMAL IDON NERA wadda ta zarce mahaifiyarta komai na kyau da kwanciyar hankali da ilimi daya gama ratsata na boko harma Dana addini Amma sama sama..

 

Ganin Amal yasa bilkees daga kwanciyar hankalin gidan gabaki daya akan lamarin sbd son sanin asalin meke faruwa…

 

Haka zalika batajin ko gida jaridar daya wallafa wannan jaridar zata qyalesu mataki zata dauka tako Ina sbd ko wannan qazamtaccen zancen Adena yadawa bare wani abin ya biyo baya,

 

Dan Koda zata rasa komai da kowa a duniyarta bazata taba yarda asake hada sunan tsarkakken sunan mijintaba da sunan IDON NERA Koda uwar Koda ‘yar.

##MAMUH#

 

 

 

*RUMBUN K’AYA*πŸ”₯

 

*DAUDAR GORA*πŸ”₯

 

*IDON NERA*πŸ”₯

 

*A RUBUCE TAKE*πŸ”₯

 

*KI KULANI*πŸ”₯

 

*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

 

*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*

 

*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*

 

*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️

 

*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*

 

*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*

 

*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*

 

Littafi daya—400

Biyu—600

Uku—-800

Hudu—–1k

Biyar din duka—-1200

 

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

 

0022419171

Maryam sani

Access bank

 

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

 

09166221261

 

πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ

*Ina yan uwa ‘yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

 

+22799643131

 

Littafi daya—450CFA

biyu—650CFA

uku—-850CFA

hudu—-1050 CFA

Biyar—-1250CFA

 

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

 

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

 

*Thanks for choosing us*

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment