Littafan Hausa Novels

Hausa romantic novels Wattpad

Hausa romantic novels Wattpad
Written by Hausa_Novels

Hausa romantic novels Wattpad

 

 

 

 

 

 

List of Hausa romantic novels Wattpad

Gidan Uncle Hausa Novel Complete

Juhud Hausa Novel Complete

Jarababben Namiji Hausa Novel Complete

Matar Hariji Hausa Novel Complete

Matar Yaro Hausa Novel Complete

 

Kadan daga cikin Litafin Love Cycle Hausa Novel

 

 

 

Bismillahir rahmanir raheem

Love cycle.. (1)

(England)…

Kallon wristwatch din dake makale a hannun ta tayi snn ta dago tana tura dan karamin bakin ta tayi rau rau da manyan idanuta kamar zatayi kuka tana bin yan tsirarun mutanen dake cikin garden din wadan da duk turawa ne kuma yan department dinsu da kallo…. Kallo daya zaka mata kasan kyakkyawa ce irin halfcase din nan fara ce sosai duk da hasken ta baikai Na sauran turawan da suke wajen ba. hakan ya nuna cewa ita bata cikin jerin turawan nan tafi kama da irin su larabawan nan duk da hasken fatar ta be kai na larabawa ba…

 

Amma farace sosai snn hasken ta kwanin ban sha’awa ba irin bauu din nan ba..da ka gani kasan har da hutu da yanayin weather kasar ce ya kara haskaka hasken fatar ta snn ga skin looks so elegant gwanin ban sha’awa . Ashekaru bazata wuce 19 ba snn tana da tsayi daidai ita bata da kiba but ba za’a sakata cikin siraran nan ba jikin ta dai dai ita.. Snn kallo daya zaka mata kasan cewa yar hutu ce dubada yanayin skin din ta da kayan dake jikin ta….. .

 

kara kallon wristwatch din ta tayi.. Kafin ta dago taji ance “am srry my fannah” cike da masifa ta juya tana jin kamar ta fashe da kuka tace “don’t srry me..da kinsan dadewa zakiyi da kinfadamun fannah am not coming back just go than to keep me waiting.. Just five minutes but you kept me for the past 15 minutes and you knw I have alot to do”….. Dan kama kunnen ta yarinyar tayi itama kallo daya zaka mata kasan yar hutu ce duk da her skin shows that she’s a Nigerian… Irn kyawawan shagwababbun nan …. Ta langwabar da kai…

 

“Am srry love it wasn’t intentionally”… Mikewa fannah tayi fuska daure batace komai ba ta nufi hanyar fita.. Da sauri ta sha gabanta kamar zatayi kuka tace “I said am srry…

 

Ohk give me punishment inde hakan zesa ki hakura I’ll do it” kallon ta fannah tayi ita tasan bazata iya dogon fushi da ita ba amma seta dauke kai tana kara daure fuska… Ganin ta fara saukowa ne sbd tasan Fannah in and out dinta tun zuwan ta kasar nan suke tare gashi har ynx shekara uku knn so koya ta daure fuska inhar fushi take zata gane … ta kara marairaicewa tace “plss”..

 

Fannah ta kamo kunnen ta ta matse da karfi tace “maryam” cike da jin zafi maryam tace “yes love” “Maryam” “yes dear” “Maryam”.. “Yessooo pls is ok pass ur warning don’t remove my ear” fannah tace “how many times I called ur name” kamar maryam zatayi kuka tace “three but take ur hand pls so that I can hear you well wlh dazafi”…Fannah tace “enough..

 

Knw the value of time . You’re not in Africa so stop African tyme” ta karashe tana turata… Itama maryam din tura baki tayi.. Ganin kallon da fannah ke mata ne yasa ta ware hannuwan ta tace “but am a Nigerian so anything i do don’t blame me”….. Fannah ma tace “am a Nigerian also but urs is worst”….. Suka fara tafiya maryam tace “Aa yammata muna Nigeria de” hararar ta fanna tayi.. “See you mekike nufi”… Maryam cike da tsokana tace “ohk let see, you’re Nigerian ryt?”… Fannah ta gyada kai confidently…

Hausa romantic novels Wattpad

Maryam na murmushi tace “ohk mention the 36 state in Nigeria” Fannah tace “karki rainan hankali mana.. “Eh naji fado” “Abuja, katsina, kano, kaduna….. Lagos ” se kuma ta da dafe kai..” “Ke wai se kace uwata bazan fada ba”. Maryam na dariya tace “babu abinda zaki tuna madam you was born and base in UK you never been in Nigeria before so beb you’re not a Nigerian” cike da masifa Fannah tace “but my father is a Nigerian so am also a citizen and I look like Nigerians my relatives all lives there so I am.. and my tribe is hausa fulani one of the Nigerian language l can speak and communicate with my language what next kuma” ware hannu maryam tayi.. “Be in ur country , stay with them, knw ur culture, vote for a leader, that will present you.. But babu inda kika sani you only knws that ur father is a citizen of Nigeria that’s all… Be there koda baki zauna dasu ba but at least even once in a while ki je not that kawai ki zauna nan.. Baki san komai ba you don’t knw what the country is going through, snn ki kira kanki Nigerian.. Madam you’re not Nigerian. ” Maryam ta karashe tana dariya .. ..shiru kawai fannah tayi domin kau ta sosa mata inda ke mata kaikai.mum dinta tace “an taba zuwa da ita Nigeria sau daya tun daga nan basu kara ba…. Tana so taje Nigeria taga yan uwan ta duk da bata da tabbacin suna bukatar ganin ta, but koyane tanaso ta gansu.. Tana so taga ace wadan nan yan uwan ta ne tana so tajita a kasar ta maryam bazata gane bane she don’t knw what she’s going through da zata bude zuciyar ta taga yanda take son zuwa Nigeria snn ta hadu da yan uwanta seta ji tausayin ta.. Amma babu yanda zatayi tasan zuwanta kasarta ba abu ba me yiwuwa tunda har suka dauke wnn tsawon lokacin 18yrs knn basu je ba daddyn ta bai kara waiwayar kasar da yan uwansa ba se yaushe zasu je kuma.. But tana ji a jikin ta watarana zasu je komin daren dadewa zata hadu da yan uwanta ta zauna cikin su suyi rayuwa ta har abada dasu inshaallah… Ita ma maryam shiru tayi ta kula duk lokacin da suke magana irin wnn Fannah na shiga damuwa.. Tasan tabbas tana da damuwa kuma tana so tasan abinda ke damu kawar tata game da kasar su amma bata da wnn damar tasan wnn be shafe ta ba…

.knocking sukayi a kofar wani office ganin ba PA dinsa … Sun dade suna knocking but shiru Fannah murda kofar taji a rufe.. Dafe kai Fanna tayi kamar zatayi kuka tace “he left” shiru maryam tayi dan tasan itace sila…. Fannah tace “that means i’ve to come to sch tomorrow no wlh bnyi niya ba” maryam tace “am srry is all my fault and I don’t knw it wll take me long that I shouldn’t ‘ve ask you to wait for me”…. Gaba kawai fannah tayi batare da tace komai ba… Ita ba wai haushin maryam takeji ba haushin ta daya shine lokacin da sukayi bai cika ba to yana nufin taxo ta jirasa knn.. Tasani kawai fada yake son ja mata wajen daddy dinta… Dan share hawaye tayi kafin tace “maryam is not ur fault this man is just looking for trouble he said we should meet by 2 and we went there 1:50 .. he will never lock his office while yana sch and motar sa ma bata nan kawai so yake ya hada ni da dad I knw”…… Hakuri kawai maryam ta bata.. Snn tace “to baki da contact dinsa ne”….. “bazan kira ba kona kira ma bashi da amfani rainan hankali zeyi”…..

Bude mota sukayi suka shiga fannah tayi driving dinsu.. Ta sauke maryam a apartment dinsu snn ta dauki hanyar gida…. A parlor da iske mom dinta tana kallo…kyakkyawar gsk kallo daya zaka mata kasan bata hada iri da yan Nigeria ba.. Dan sauri takarasa ta fada jikin ta “mummy”… Shafa kanta mummy tayi tana dariya ganin yanda fannah tayi da fuska kamar zata yi kuka….ganin mummy tana dariya yasa ta kara shigewa jikin ta tana murmushi….. Mummy tace “uhhmm yaushe zaki girma ne” batace komai ba ta kara shigewa jikin mummy.. “U’re getting older yarinya har na fara tarin bikin ki”… Da sauri Fannah ta tashi kamar zatayi kuka… “Ni duka duka nawa nake mummy na kusa bayar da hisam din nan sadaka dan naga shi kike kallo kike ganin kamar na girma”…. Tana gama fadin haka ta tura baki tare da daukar jakar ta ta haye sama…. Mummy ta bita da kallo tasan haka kade zata ce mata ta tashi.. Da se anyi daga da ita wajen tashi ta watsa ruwa ma bare ga a zo cin abinci.. Haka take inhar tana kusa da mummy ko daddy bata son tashi….

Tura dakin ta tayi ta shiga daki sanyi da kamshin dake dakin suka dake ta lokaci guda… Komai na dakin pink and ash ne an kawatashi sosai da kaga dakin kasan na yar gata ne.. Rage kayan jikin ta tayi zuwa shigar wanka … Toilet tashiga bata wani jima ba ta gama wankan ta fito …. Babu abinda take se kamshin sabulun wanka me dadin kamshi snn tabi soft skin dinta da mai masu kamshi hadi da feshe jikin ta da turare ta gyara dogon gashin ta wanda yake baki wulik.. Snn ta saka kayan masu taushi… So take ta kwanta tayi bacci but tasan mommy will no let her se taci abinci dan haka babu yanda ta iya dole ta sauka parlor… Direct inda abincin yake can ta nufe ta fara budewa ta zuba wanda ya mata.. Snn ta fara ci tana tsuke fuska kamar amma ta dole… Mummy tace “how about the sch” kamar zatayi kuka tace “mummy”.. “Uhmm tell me what happened” tace “mommy I went to dr josef office but he left kuma nasan daddy baze saurareni ba” “ai laifin Ki ne” cewar mummy… “But mummy ana dole ne nace bana so kaf cikin mu ya rasa wanda ze zaba a rep seni” fannah ta fada tana tura baki “what’s there koda baki so you shouldn’t have show him directly that bki so.. And assignment din mutane da kikayi keeping a hannun ki is that the right way to show him bakyaso? ” shiru kawai tayi ba tare da tace komai ba a haka ta tuttura abincin ta tafi daki ta kwanta… Bacci ne ta kwasheta bata tashi ba se bayan la’asar shima seda mommy ta aiko hisam ya tasheta snn.. Ta bude idanu tana kallon kyakkyawan yaron da baze wuce 10yrs ba.. Tace “daddy ya dawo.. Yace mata “Aa.. Hararansa tayi snn ta tashi ta fita zuwa dakin mummy dan dama tana fashin sallah….

Koda daddare da daddy ya dawo dari dari take kar ya mata maganat dr josef.. Amma shiru nrml har suka rabu.. Wnn ne yasa tayi tunanin kila ma ya hakura dan haka goben ma baxataje ba se jibi… Dan wahaka washe gari har 9 bata tashi ba.. Ji tayi muryar daddy yana tashin ta bude idanun ta masu cike da bacci tayi ta daura akan daddyn nata wanda suke kama sosai idanun ta girar ta da kalar fatar ta duk tasa ce. Domin kau idan mummyn ta zata biyo haske to seta fi haka haske nesa ba kusa ba lips dinta ne da surar jikin ta ta dauko na mummyn ta amma komai dadyn ta ne se kuma wasu abubuwan….. yana mata wani kallo yace “well so na zaba tsaran wasanki ko” girgiza kai tayi tana jin wani kuka yana taho mata dan ita a rayuwar ta bata son fada barin ma na daddy… yace “we’re mates ryt?kinyi misbehaving and ask you to do something you refuse laifi biyu knn”.. Tace “no daddy i went yesterday but he left”… “Uhmm he left and what are you suppose to do today”… Kasa tayi da kanta tace “i’m srry” yace “I don’t lyk this character of you.. And na baki 30munites to submit those assignments… if you like add a minute you’ll see the other side of me ur tym start now” daga haka ya fice.. Tashi tayi tana rike kukan ta.. Cikin 5minutes tayi wanka.. Ta fito da sauri ta shirya ta fito rike key din mota da takardun a hannun ta dan ko bag ma bata tsaya dauka ba… Babu kowa parlon se dady sallama kawai ta masa ta fice tana danne kukan ta.. Tana shiga mota kukan ya kwace mata. Haka ta isa har sch tanayi… Tanayin parking ta goge hawayenta ta fito rike da takardun.. Cikin sauri sauri ganin tym na tafiya… Bigewa tayi da mutum.. Duka takardun suka watse a kasa… Da sauri ta dago tana kallon wanda ya bugetan da yy wucewar sa be ko kalli inda take ba bare ma tasa ran ze tayata kwashewa…. Kama kugu tayi tace “hey mr man”.. Kin juyowa yy yacigaba da tafiyar sa.. Da sauri ta sha gaban sa “hey didn’t you hered me”… Dan kallon yy yana zuba mata manyan idanun sa snn yace “yes! how mey I help you”.. Ranta ne ya kara baci ta danne take “are you asking me? Look at what you did. ” ta fada tana nuna masa papers din kamar zatayi kuka.. Shima kallon papers din yy kafin ya juyo yace “oh I see”… Daga haka yy gaba yabarta a nan…. Kamar ta bisa ganin irin rainin hankalin da ya mata se kuma takoma tana kwashewa ganin tym dinta na tafiya.. Tana addu’ar Allah yasake hadasu wata rana…

Office din Dr Joseph taje taci sa’a tana knocking yace ta shiga fuska Hade ta gaisar dashi… Ya dago yana kallon ta ya nuna mata wajen zama ta zauna kafin yace “you cried” batace komai ba… Yace “what’s ur problem common just do something but you can’t”.. Nan ma shiru.. Ya cigaba da abinda yake “submit and go my frnd if you lyk try me next tym” ita de batace komai ba ta aje ta fito… Koda ta fito seda taita dube dube ko zataga mutumin dazu haka de ta hakura amma tana sa ran duk ranar da suka sake haduwa se yasan ita ya latsa……

More comments more typing..

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment