Littafan Hausa Novels

Hausa Novels Complete Documents

Hausa Novels
Written by Hausa_Novels

Hausa Novels Complete Documents

 

 

 

 

 

 

Hausa Novels Complete Documents

Motar kirar *4*matic E320.tafito cikin takunta na kasaita ”black beauty chaculate ce zamu iya kiranta budurwa wadda baxata wuce shekara 20 ba adunia itace matukiyar motar ,tana sanyene cikin material wandda dinki doguwar riga ne ajikin ta ,wandda gaban rigar gabadai ammasa kwaliyya da stones masu kyalkyalin gaske farin mayafine tayi rolling din kanta dashi wandda tana sanye da farin glass a idonta wandda yah karama kyakkywar fuskarta kyau.
Wandda duk da mayafin da ke bisa kanta bai hana a hango dogon gashin kanta ba wasu uban hill ne akafarta tabbas yanayin yadda take kulle motar xai nuna mana cewa macce ce mai takama da kyan da Allah yabata duk inda ta gifta xata iya tsaida mutane akan aikin da sukeyi hka ba’a sata a layin guntaye hka ma dogaye hka kallo daya xaka yimata kasan kyakkyawa ce ta gaske dan ni Asmy nan take nabata suna wato( princess world ,kai tsaye ta nufi “shopping mall” tsayin minti goma shabiyar tayi tana duba abunda takeso a hnkali wyar ta tafara,ringing murmushi tayi cikin jin dadi ganin sunan dake yawo akan screen din wyar.tsurama wyar ido tayi na wani lokaci sannan ta daga.

Hausa Novels Complete Documents
Hellow bros yane!!
Ka iso ne?”ihun jin dadi tayi ok ok.ganinan xuwa ,tana biyan kudi ta fita da saurinta dan tsaki ta fara ja dan arayuwarta ta tsani tsallakar titi…
Hagunta da damarta ta duba tana,ganin bbu komai ta fara takawa sai da takawo tsakiyyar titi taji wani gigitaccen ,horn nan take ta rude ta kalli motar dake xuwa da gudu ,ta bangajeta gefe ta fadi kayan dake hannunta suka tarwatse a tsakiyar titi.hka motar ta tsaya cak!
Wani hadadden gently guy ne taga yah fito motar da saurin sa hka shima kyakkywa ne farine kamar bature yana sanye cikin suite.bakake way’anda sukayi balain amsar sa.hannunsa yah mika mata,yana kallonta murmushi kwance a fuskar sa bbu musu tabasa yamikar da ita tsaye ,cikin sanyi muryar sa tamkar macce yake fadin sorry baki dai ji ciwoba ko?”
Murmushi kurum tayi tace bbu komai body guard dinsa ne suka fito daga masu hannu yayie alamar yana xuwa.shiya taimaka mata ta kwashe kayan da dasu ka tarwatse a tsakiyar titi har bakin motarta yah rakata.
A karo na biyu yasake fadar xaki iya driving?”
Murmushi tayi wandda yah bayyana fararen hakoranta ,”cikin sexy voice dinta take fadin”don’t wrong I can’t drive my self .murmushi kurum yayie ya juya xuwa motarsa Wanda body guard dinsa ke jiransa,da gudu suka bar gurin…
*************************
Da gudu taje ta basa kyakkyawar runguma tana daria a hnkali yah fawas sannu da xuwa wa yah dauko ka a air port?”
Me momma tabaka?”hade hannayen ta guri daya yayie yah kama kunnenta da karfi yaja sai da tasaki kara wayyo!!momma !yah fawas cikamin xafi!!ameesha !ameesha!wannan bakin xan yankasa ne ,ta turo baki cikin shagwaba ta turesa,yah fawas ka dawo kenan xaka fara ni namayie fushi!
Ta juya xata tafi yah riko hannunta am sowieey plzzz, wasa fa nake maki fah?”ta rike kugunta ta murguda masa baki da gudu ta haye kan stairs ,ta daga murya yah fawas kasan meye?”kallonta kawae yake cike da yarinta sai kin fada kafin na kamaki ,ta kyalkyale da daria wah!ni ta nuna kanta ta kyalkyale da daria ,da gudunsa yah nufi kan stairs din aitana ganin yanufo ta ta nufi side din momma tana kwala mata kira gamida Dan ihunta ,bayanta taje ta lafe momma kinga yah fawas ko?”
Daidai nan fawas yah shigo yana haki zanyi maganin kine ta kara kankame momma dinta plzzzz momma kice ya daina daga dawowar sa yafara yimin mugunta ,momma tace fawas meye hka?”momma murguda min baki fa take tana min rashin kunya Dan Allah momma karki shiga xancen nan ,karka tabata fawas ranka xai baci,Sosa kansa yayie tareda yin kwafa ya kalleta alamr xasu hadune,tamasa gwalo yah juya yabar dakin….
*Asmy*
Hausa Novels Complete Documents
*ADALILI NA*
*WRITING BY*
*Asmy*~B~*Aliyu*
*episode*
3~4
Momma!sai kin fada ameesha?”waye yah dauko yah fawas a air port?”ameesha kin cika tambaya sai kace y’ar jarida nina daukosa,kije ki hadama sa abinci ok momma..
Kai tsaye part dinta ta wuce ,kayan jikinta ta rage ta fada toilet.minti goma sha biyar ta kwashe ,tana shirya kanta cikin riga da wando na Pakistan red Wanda sukayi balain karbarta.sauka kasa tayi Dan taji yayanta na kwala mata kira..
Tsaye ta gansa a tsakiyar main falonta ,yana sanye cikin brown din top.da wandon tree quatr.
_shagwabe_ _fuska_ _tayi_ _sosae_ _kai_ _yah_ _fawas_ _irin_ _kira_ _hka_ _sae_kafasa wa mutum dodon kunne!
Nikike ma rashin kunya?”
Gadan gadan yayo kanta gabadai yah hade hannayenta yah murde su abaya wani raxananne ihu ta saki _wayyo_ _momma_ _kikawo_ _min_ _dauki_ !bros don Allah kayi hkuri baxan karaba Dan Allah!
Sakinta yayie yah daure fuska sosai muje kiyi serving dina a ranta tace yah dawo yah fawas dinsa mugu,taturo baki ta nufi dener area yana biye daita.hka yasata gaba tayi serving dinsa.
Abban sune yashigo da sallamar sa wani ihun murna tayi taje ta kankamesa ,sannu da xuwa abba .abba dama kadawo shine momma bata sanar dani ba?”alh yazeed tafeeda yayie murmushi yah Shafa kan ya’r tasa am sorry my daughter,ninace kar ta fada maki aitare, da yayanki muka dawo!
Cike,da mamaki ameesha ke kallon yayan nata, Wanda hanakallinsa, kwata kwata baya,Kansu yanxu shine yah fawas dan mugunta baka fadamin ba?”wani mugun kallo yah watsa mata,ni sa’an kine.?”
Taturo baki ta shagwabe fuska sosae ,abba tinda yah fawas yah dawo gidan nan hantara ta kawae yake yana cin zalina!alh.yaxeed yah dafa ,kafadar ta karki damu my daughter!naxo maki ,da albishir Mae dadi Wanda nasan xakiyi farin ciki da hka wayyo!Allah na abba fadamin ,tarike hannunsa gam sai famar murmushi take,na sayamaki sabuwar mota!
Wayyo !dadi abba nagode nagode ,Allah yah,kara girma ameen y’ar lelen abba!cike da mamki,fawas ke kallon mahaifin nasu,haba abba ,wannan wane irin abune?”duka duka kwana nawa da sayawa ameesha mota?”abba kaike kara sangarta yarinyar nan gaskiyya abba idan kudin ne sukayi maka yawa sai kaje kabada agidan *marayu*”shup up!! cikin tsawar gaske ,alh.yazeed kefadin” _rufeman_ _baki_ _shasha_ _nixaka_ _yiwa_ _wa’azi_ _fawas_?ā€¯saunawa zan fada mka idan inama kanwarka Abu ,kasa ido?Nina tara,marayun daxan dinga narkar da dukiata akansu?”kune Allah yace,naba bawani *talakkaba*!!!
Fawas ture pilet,din gabansa yayie,tareda watsa ma ameesha wani mugun ,kallo yabar falon.
Cikeda bacin rae ..
*************************
“Gida ne nagani na fada dake cikin unguwar gwamna road dake cikin,garin Kaduna harabar gidan ankafa (canopie)runfuna.
Dankareren ,gidane mai daukeda part kala_kala.
Motoci kusan kwara goma shabiyu ,sukayi parking a parking space,
Suna gama tsayawa body guard dinsa,kusan mutum goma suka yi saurin fito dai daga cikin su,yah bude masa sai gashi ya bayyana cikin kyakkyawan suit *japananeces*, wandda yayie matukar dacewa da fatar jikinsa.
Kai tsaye ,yah nufi babban falon gida yah danna kararrawar kofar shigowa ,falon yah gauraye da,kamshin turarensa,na *udul adiayrt* dakuma *Dior addict*”…
Wani kyakkyawan tsoho na hango,xaune cikin falon ,sanye da medical a idonsa ,yana duba daily trust ,kamshin turaren da yajine yayie ,saurin dagowa ganin tilon dansa a jingine jikin ,kofa yah harde hannayensa guri ,daya yah lankwashe hannayensa akan kirjinsa .yana kallonsa murmushi kwance,a fuskar sa ..da axamarsa yaisa ga mahifin nasa,ya xauna dirsham akasa yah tankwashe ,kafafunsa kamar wandda xa’a fada ma karatu.
Sannu da hutawa dad!!
Yafada yana rike da hannunsa,cike da jin dadi, daddy ya Shafa kan dan sa yawwa my son yah office,khaleel yah marairace ,fuska kamar xaiyi kuka daddy mungode Allah ammafa akawae wahala!
Daddy yayie daria Yakama ta ace kasaba hkanan khaleel kullum ,sai kayi korafi.
Nasaba dady!! mutunen ,da yayie karatu a *cyprose,*yah karanta kwas din kere _kiren motoci(Automative Engineering)kaga bada jimawa ba zan kira maka “motar da bbu irinta adunia da hannuna”yah fada yana nunama,dad damtsen hannunsa..
” akawae motar da bbu irinta adunia khaleel.?”ai tunda anyi jirgin sama ,bbu motar da bbu adunia khaleel yadan tabe ,baki tareda fadin daddy wai yaushe mamy zata dawo ne?”kullum mukayi wya ,sai ta fadamin gobe_gobe har yau goben baiyiba?”yafada yana kallon dad ,daddy ya shafa kansa a hnkali yace karka damu son zata dawo !!
_OK._dady _bara_ _naje_ _nayi_ _wnka_ _lokaci_ _daya_ _alh_ _Mahmud_ _yabi_ _tilon_ _Dan_ _nasa_ _da_ _kallon_ _so_……….
*Asmey*

Hausa Novels Complete Documents
*ADALILI NA*
*WRITING BY*
*Asmy*~B~ *Aliyu*
*episode*
5~6
“A fusace fawas yah shiga dakin momma ransa a bace,baki bude momma kebinsa ,da kallo lpia?meya faru??
Tambayoyin da ta jefo masa kenan cike ,da bacin rai fawas yake fadin momma ynxu abunda abba keyi yah kyauta??”.
Mekuma abba yayie ta tambaya tana kallonsa!hba momma kullum sai abba ya xauna yana sangarta ameesha da kudi ! yau tace kaxa jibi kaxa momma wannan wace irin rayuwa ce hka?”
Macce fah ce?sabida allah k’wata k’wata yaushe abba ya sayawa ameesha mota?”ynxu sai gaya yasaya mata wani!
Momma bakya tunanin gatannan da abba keyiwa ameesha xai iya xama illah wata rana?momma shuru tayi cike da takaici itama tana jin xafin abunda abba keyi bayarda xatayi ne kawae duk da hka tana kokarin kwabar ameesha na axata akan hanya..
Hkuri xakayi fawas kanwar kace ,ka dinga ware time din yimata naseeha..nasan watarana !
“Am sure will be great of some day!!
*************************
Alh.yazeed tafeeda hamshakin mai kudin gaske ne hka cikakken dan kasuwane hka kuma babban dansiya sane wandda ake damawa dashi akasar nan alh.yazeed sam baya kaunar tallaka hka baya bari ya’yansa su rabi tallaka ,dan hka bai cika shiri da ya’n uwansa ba saboda mugun halinsa.
Sai gaya ya samu macce kamila natsatsiya ,wandda ya’yan su biyu a dunia fawas shine dan sa na farko,wandda sai da ya shekara bakwae adunia aka haifi ameesha ,wandda alh.yazeed yah dauki son dunia yah daurawa ya’yansa.
Fawas nagama secondary skull alh.yaxeed yah tura dan nasa us.karatu a can yayie digreen sa na farko ,yna dawowa abbansa yah turasa ,master kasar chaina,inda yah karanci computer engineering”
Fawas sam bai dauko halin ubansa ba ,kowa nasane ,hka fawas kyakkywan gaske ne,wandda da kagansa kaga mahaifinsa,yayinda ameesha ta dauko sak mahaifiyar ta tamkar tayi kaki…
Fawas na kammala digreen sa,koda yah dawo abbansu yah turata India karatu akan medicine”wandda fawas din bai so hkaba ,yafiso ta tsaya nigeria tayi karatu tunda macce ce”amma bayarda ya iya dan yasan halin uban nasa…
Shekara hudu ameesha tayi akasar india ta hada digree .dinta alhamdullh.ameesha tasamu result Mae kyau,Wanda kan hka kyautar farko ga mahaifinta mota ne!!dan kam ameesha nada haxaka sosae ,duk da sangarta ta da mahaifinta yake ,baisa ta lalaceba,kullum momman ta na kokarin axata akan hanya dakuma yayanta!!
_4. _DAYS_ _LATTER_
Hadari ne yah hadu sosai tamkar xa’a sake da ruwan sama ,garin yayie bakikirin duk da kasan cewar yanayin damina ne!hka yah kasance akan ameesha wadda tadawo daga gurin mai telar ta.hnkalinta yayie balain tashi burin ta takai gida kar a tsuge da ruwan sama tasan yau mai rabata da yah fawas sai Allah !
jin tayi motar ta tsaya mata cak!!tareda wata irin kara,gabadai hnkali ameesha yah tashi ,a hnkali tafito daga motar tana mmkin tsayawar motarta ta.
Bude motar tayi itadai bata ga alamar wata matsala ba.hka takwashe gurin 5mnrt.akan motar ta taba nan tataba can,gaya momma sai kiran wyar ta take ,hawaye taji a hnkali nabin fuskar ta,dama ameesha akwae saurin kuka.
Gabas da yamma ta kalla bbu wani mahaluki atsakiyar titi…
A hnkali ta hango motoci na tafowa kusan kwara ukku ajere ajiar xuciya ta sauke hannu tasa tana tsaida motocin..
Khaleel yana kwance a kujerar baya,yah hango macce,da alamr tana bukatar taimako.cikin sanyi murya ya tsaida drivern.sa nuna masa budurwar dake tsaye agabansu yayie ,cikin sanyi muryar sa cike da y’anga tamkar baya son mgana “yake fadin sadisu jeka tambayeta me take bukata! ok.sir a hanxarce yah fita daga motar.
motsin bakinta kawae yake iya hangowa ,hka baiji metake fadaba.tunani yashiga yie aina yasan fuskar nan??
Dai dainan sadisu,yah dawo ,sir wae motar tane,yasamu matsala!!hka kawae khaleel yaji yanason ya taimaketa baisan meyasa ba dakansa,yah bude gambun motar yafito dai daga cikin body guard dinsa .narike da laima.khaleel karbar leman yayie ya nufi gurinta.
kamin ya isa ruwan samay,yah sako da karfin gaske.lokaci daya ameesha ,ta tsura masa ido,hka lokaci daya ta tunasa,shine mutunen da yah tureta ,da mota cikin ranta tace yana da kyau!!
Kara mata,laiman yayie ,binsa,da ido kawae take shima lokaci daya yashiga kare mata kallo.tana cikin shigar body hook riga da skirt way’anda sukayi balain ,karbarta.tamasa kyau matuka yanason macce,black beauty chaculate.
Mekike yi a tsakiyar titi kekadai?loakci daya yajefa mata,tambayar tamkar akan dole akasa shi mganar ,motana ne yasamu matsala!
Meyasa kika dauko sa bancin kinsan yana baki wahala??
Cike da mmki ameesha kebinsa da kallo,wannan wane irin mutun ne?”hka kawae sai taji haushin mganar sa.
Sanyi takeji wandda khaleel yah lura ,da hka kibiyoni mu saukeki, a gida!
Biyu daga cikin body guard dinsa ,yasa suja motar xuwa gareji.
Wayoyinta ta kwaso tabisa ,Wanda da kansa yabude mata.shima yaxaga ya ya xauna duka ,sit din baya suke.sai da suka fara tafia yana rike da wayan sa ,yana dannawa ,baterda yah kalleta ba .
“Yace awane unguwa xaki?” (Marafa quarters).
Shuru yayie kurum.wandda asace ameesha ke kallonsa ,yayie mata kyau sosai ,wani irin personality ne garesa ,Mae wuyar kwatance.tafe suke ameesha na gwadawa ,sadisu hanya Wanda shikam gogan hnkalinsa.nakan wya,Wanda ameesha ta lura mgana na masa wuya da alama…
Dai dai kofar gidan su sadisu yah parker mota ,har ameesha taxo pita komae ta tuna tadan kallesa,a hnkali tace tnxxx yhu!!
Cike da rashin hali ko inkula batareda yah kalleta ba .yace urwelkum.gobe xakiga motarki insha Allah !!
”Take care of your self” byeeee!!..sai da taga tafiar su tajuya, tashiga gida cike da tashin hnkali….
*yours Asmy luv!*…

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment