Littafan Hausa Novels

Hausa Novel Audio

Saran boye
Written by Hausa_Novels

Hausa Novel Audio

 

 

 

 

 

 

 

 

Hausa Novel AudioMuna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

‚Äč

 

 

 

Name: [Hausa Novel Audio]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.hausanovel.org.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: February, 2023

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta Abokin Hira anan Domin samun littafan Hausa Novels maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na Hausa Novels anan domin samun Littafan Hausa Novels Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Hausa Novels Telegram


Powered by: www.hausanovel.org.ng

(Page 1 )

 

An yi wata masarauta dake arewacin duniya Wanda ake kira da ALJIDOB , masarautar takasan ce karamar masarauta Amman daya daga cikin kyewawan masarautune dake duniya wannan masarauta takasance a karkashin mulkin sultan maleek da matarsa sarauniya zuhra , sultan maleek yana da yara maxa guda hudu da iyayen su mata suka rasu dakuma diya mace guda daya wato zarah Wanda itadin yace ga sarauniya zuhra itace ya daya gare ta ….

 

Zara kyekyewa ce ssai dan tana daya daka cikin kyewawan gimbiyoyin duniya hakan yasa sultan maleek jin karfi domin yasan ta hanyar diyar sa zarah ne kawai zai cika burin sa namayar da masarautar sa babba dakuma sama ma masarautar sa karfi ….

Hausa Novel Audio

A cikin wani kayichecen daki dake cikin masarautar ALJIDOB zarah ce ke kwance kan wani gado na alfarma ..

A hankali ta bude fararen idanun ta sauka a gadon nata cikin tafiyar ta a hankali ta isa taga tana ganin bishiyar da take kada mata iska har cikin dakin tayi murmushi tace ” dama mana ace ni ma kaman sauran yarane masu yanci ”

Zarah takasan ce diyace Wanda bata taba fita ba hasalima batasan kowaba sai zalie da hamsa Wanda sune suke kula da ita tun haihuwar ta zarah tafi sanun suma akan mahaifiyar ta sarauniya zuhra ..tana cikin wannan tinani taji an bude kofar dakin tayi murmushi saka makon kallan hamsa ” barkan ki da tashi gimbiyana ” hamsa ta fada ” ina ta tsammanin shigowarki ” fadin zarah ” gimbiyata banasan na takura ma barcin kine ” murmushi zarah tayi ta zauna hamsa tazo tana taje mata dogon gashin dake kanta Zara ce tace ” hamsa da yaushe zan samu anci nazamo kaman kowa nima ” murmushi hamsa tayi tare da cewa ” gimbiyata ke rayuwar ki ba irin ta kowa bace , rayuwar ki mai tsadane shiyasa kike koda yaushe anan ” murmushi kawai zarah ta iyayi domin idan da abub da yafi zama mata damuwa a rayuwar ta shine zamanta gimbiyar masarautar ALJIDOB.. bude kofar akayi tare da sallama zulie ce tashogo

 

ABDUL AZIZ DA MACIJIYAR TSAF

(page 2)

Zulie ce tashigo tana murmushi tace ya gimbiya ta mahaifinki sultan maleek yana son ganinki , zan iya taimaka miki kan shiryawar ki

Wani farin kaya gimbiya zarah tasaka wanda yakara mata kyau zulie ce ta rufe mata gashin kanta da wani farin mayafi me samtsi zarah gaba daya kiran mahaifinta ne yake zuciyanta aranta tanajin kaman wani abu na shirin faruwa da ita dafata zulie tayi tace “gimbiya ta akwai abunda kike bukata ne”.. Kada kai zarah tayi tace aa kawai banajin dadi a zuciyata tinani nake kaman Abu na shirin faruwa da ni” murmushi hamsa tayi tace kedin haske ne babu abin da zaitaba faruwa dake da yarda Allah ” murmushi kawai zarah tayi Dan tasan halin mutanan nata zasu iya fadin komai dan basa kaunar ganin ta cikin damuwa hakan yasa take matukar kaunasu

Cikin wani dakin cin abinci sultan maleek yake zauna da yaran sa maza hudu da alamu sun gama tattauna wa ne akan wani abun sallamah zarah tayi tashigo ta tsuguna tare da sunkuyar da kanta kasa ta mika gaisuwanta ga mahaifinta sannan tagaida yayun nata sultan maleek ne yace ” zarah nauyin rayuwar ki yana a hanuna ne yanxu lkc yayi da zan aurar dake ” karin bugun zuciyan zarah ne yakaru tare da raxana sultan maleek ne yacigaba da bayanin shi.. “Dan haka nafitar miki da miji wanda za’a daura muku aure mako me zuwa wannan ba kowa bane sai yariman masarautar duubarr wato ABDUL AZIZ ” a razane zarah ta mike tsaye cikin tsoro tace “ab…. Ab.. Abdul Aziz me macijiya…

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment