Littafan Hausa Novels

Governor Of Sokoto Hausa Novel

Written by Hausa_Novels

Governor Of Sokoto Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

GOVERNOR OF SOKOTO STATE

 

 

*NEW*

 

*(AHMAD ALI) Nagar taccen shuga mekoyida MULKIN annabi sulaiman alaihissalam*

 

 

True life story

 

 

*Daga alk’alamin Yasmeen Ahmad*

 

 

Autar alher

 

 

Free novel med’aukeda darasin rayuwa da mulkin addini kamar yadda manzon allah s.a.w ya koyardamu.

 

Please kutayani shearing d’inshi domin yazama abun koyiga y’an baya dawasu shugabanni domin musamun nagartaccin shuwagabanni ๐Ÿ™ allah yasa mudace.

 

 

Again shearing fisabilillah๐Ÿ™aduk wata kafar sada zumunta dakuke anfanida ita Facebook ne Instagram WhatsApp dadai sauransu ๐Ÿ™

 

Badanniba se Dan Allah da al’umman Nigeria inaso wannan book yazaga dukkan social media domin suga yadda adilin shugaba ke gudanarda mulkinashi acikin jahar shehu usan D’afodio cikin ilimi darashin nuna wariya ko k’yankyamin talaka,,,inaso duniya Taga yadda ake tattalin arzikin jiha dakuma yadda talakawa ke anfanada dukiyarsu cikin sauk’i batareda han’inciba daga hannan wannan shiganda Babu irinsa awannan zamanin.

 

Munafukin Miji Hausa Novel Complete

Idan kina buk’atar samun complete d’in wannan book batareda ko sisinkiba to zaki iya Neman wannan nomber ๐Ÿ‘‰ 07037092176 wannan itace contact d’ina kaitsaye.

 

 

 

Page 1&2

 

“Tsaye nake a harabar babbar asibitin tarayya tajiyar sokoto wato specialist hospital adede k’ofar G O P D Ina jiran k’anwata kawai senaga me adedeta yashigo, d’auke kaina nayi Ina danna wayata domin allah yagani nagaji da wannan tsayuwar Dana keyi,,kamar amafalki wai Senaji Ina ihu mutane na fad’ar wlh governor ne yashigo se Ahmad Ali se Ahmad Ali gabaki d’aya wurin yad’auke da ihun mutane.

 

Cikin mmki najuya inasan tabbatar da abunda naji tabbas dai shid’inne dakanshi alh. Ahmad aliyu sabon shugaban jihar sokoto yazo aciki adedeta Sahu konace agwa,gwada buje๐Ÿ›บ dagashi se security d’aya yakawowa asibitin ziyarar bazata abunda ba’atayiba atarihin mulkin Nigeria ba’akuma tab’a tunanin za’ayiba

 

Kutsawa nayi cikin mutanen inasan Ganin wannan matashin shugaban Wanda baze wuce shekaru 45 ba aduniya zuwa 50 kyakkyawan mutin mecikar haiba da kalama “cikin far’a da sakin fuska yakebawa talakawanshi hannu suna gaisawa kamun sud’unguma zuwa cikin asibitin dominyin ainihin abunda yakawoshi.

 

Abunda zebaka mmki anan shine yadda dayawa ma’aikatan asibitin sukasha jinin jikinsu domin sunga Nagar taccen shugaba Wanda baya barin zalinci ko kad’an duk Wani Wanda bayada gaskiya acikin asibitin seda antar cikinshi ta kad’a….Hakan akarika zagaye dashi duk inda akazo yaga akwai matsala awurin seya nuna bacin ranshi k’arara Dama wannan ziyarar yayitane domin sanin matsalar Dake faruwa acikin babbar asibitin kamar yadda duk mazauni sokoto yasani.

 

Seda yagama zagayenshi tsab kana yabar asibitin tareda ayyana abubuwa dayawa aranshi domin yaga abunda bemishi dad’i ba dayawa Kuma yad’au alwashin gyarawa bakuma irin alwashin kowanne D’an siyasaba no alwashine naburi da kud’irin zuciya…acikin adedeta dayazo aciki yakoma mutane se rad’e rad’in zancen akeyi domin wannan abun yabawa kowa mmki Kuma dayawa ma’aikatan asibitin cikinsu yad’uri ruwa domin basusan nufinshiba nayi musu wannan ziyarar bazata musamman manyan cikinsu Hakan yasa kowanne yad’auki niyar gyara aikinshi kamin Ahmad Ali yafara nashi aikin gudun matsala.

 

 

Alhaji Ahmad aliyu kuwa Yana komawa government house yashiga yashiga zagayen katafaren parlor shin yakasa zama yakasa tsayi tinani yakeyi wai Dama ahakane talakawan jihar sokoto keshan wahala wurin Neman lpy Kuma ga kud’ad’ensu ahannun shugabanni Amma abanza wannan wacce irin rayuwace muke ciki. Yana cikin wannan tinanine kyakkyawar matarshi tafito tana takonta d’aya d’aya cikin shiga ta alfarma,,tana k’arasowa gunshi tadafa kafad’arshi tace “Allah yahuci zuciyar jagoran talakawa miyajefamun megida acikin wannan halin nadamuwa? Ta tambaya cikin lallashi. D’an lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kamun yabud’esu tarrr akanta yace “Ina mamakin yadda al’umman annabi ke Shan wahalar rayuwa ajiharnan inajin tsoron yadda wasu mutanen ke tauye hakkin wasu batareda tinanin allah zetambayesuba babban tashin hankalina anan shine ni allah zefara tuhuma akan kowanne mutin d’aya da akazalunta ko tauyemishi hakki yanzu azancewa uban gijina aduk lokacinda yayimun wannan tambayar ta kiyon dayabani? Yak’arasa zancen cikin jimami da alhini.

 

Nisawa tayi kana tace “kayi hak’uri wannan tabbas abun dubawane to Amma kasani yanzune kafara MULKI acikin jiharnan Kuma yanzune kakeganin duk abunda kefaruwa Wanda kasani da Wanda baka saniba sa’annan yanzune Dama tazo hannunka ta gyara duk abunda yab’ace kasakawa zuciyarka salama kana ka saurari abunda zan gayama.

 

D’agowa yayi Yana kallanta tare jinjina kanshi yanasan Jin abunda zata fad’a…itako gyara zamanta tayi kana tace “Abunafarko shine wannan matakin daka d’auka na ziyarar bazata zetemaka Maka matik’a wurin Gano inda kowanne ma’aikaci naka yadosa me gaskiya da Wanda bashida ita Kuma tahakanne zaka d’ora kowa a,inda yadace dashi,,se Abu na biyu amatsayinka na shugaba kakasance me saurarar kukan talakawanka kaitsaye batareda katanga tsakaniba abin nufi anan shine karka bari sewani yaji buk’atarsu yaxo yagayama ko kasakashi jagoranci acikinsu aa kawai idan sunbak’aci Ganinka kabasu Dama kaitsaye domin sauraren k’orafinsu sa’annan kacika musu buk’atar atake baseka lab’a Waniba,,,Abu nagaba shine karik’a ziyarar k’auyuka da kasuwanni dakuma unguwannin marasa k’arfi ananne zakasan asalin damuwarsu Kuma kasan yadda zakayi musu maganinta,,Kuma iname baka sharawa akan cewa duk aikinda tsohuwar gwamnati tafara Bata k’arasaba kayi k’ok’arin k’arasawa Hakan zekawo sauyi sosai acikin jiharnan domin wannan abun Yana k’ara mayarda kowacce jiha Baya wai idan wata gwamnati tasauka wadda tahau bazata k’arasa abunda waccan keyiba Sam wannan badede bane.

 

Se sa’annan kakulada najikinka ma’ana way’anda zakabawa gwangila kojagorancin Wani abun tokabawa mutanen kirki Wanda zasu sauke hakkin talaka batareda ha’inciba ma’ana way’anda bakansu kawai suka saniba zasu temakekane wurin sauke nauyinda allah yad’orama. Se Abunda zance nak’arshe shine kaji tsoron allah aduk lokacinda Wani abun yabijiroma Kuma kasanya allah agaba aduk abunda kakeyi ko zakayi dudda nasan cewa Kai gwanine wurin cika umurnin allah da manzonsa Amma inaso ka k’ara kacire damuwa aranka kasaka abunda ketunkaroka kawai agaba sekaga cikin iyawar uban giji ansamu abunda akeso allah yasa mudace Kuma yayima jagora akan dukkanin lamuranka….wata irin sassayan ajiyar zuciya Ahmad Ali yasauke Jin furucin sahibar tashi tabbas tafad’i gaskiya Kuma wannan abun data fad’a sak shine aranshi Kuma zeyi aikida shawarar ta,, gaskiya Doline yak’ara yiwa allah godiya daya had’ashi da mace tagari wadda zata iya fahimtar rayuwa Kuma tabashi shawarar data dace domin samun ribauta gobe kiyama allah yabashi iKon yin abunda yadace acikin wannan nauyin daya d’ora mashi…

 

 

Tofa jama’a yanzu zamu fara nausawa cikin lbrn kaitsaye kusanni wannan lbr bawai kirkirarre bane abunda yafaru ne da gaske sedan abunda ba’arasa allah yabamu shuwagabanni nagari domin kawo sauyi acikin rayuwarmu… please shearing fisabilillah domin kozamu samu wasu shuwagabanni suyi kayida wannan jajirtacce shugaban.

 

 

 

 

 

 

 

Autar alher

GOVERNOR OF SOKOTO STATE

 

 

 

*NEW*

 

*(AHMAD ALI) Nagar taccen shugaba mekoyida MULKIN annabi sulaiman alaihissalam*

 

 

True life story

 

 

*Daga alk’alamin Yasmeen Ahmad*

 

 

Autar alher โœ๏ธ

 

 

Free novel med’aukeda darasin rayuwa da mulkin addini kamar yadda manzon allah s.a.w ya koyardamu.

 

 

Please kutayani shearing d’inshi domin yazama abun koyiga y’an baya dawasu shugabanni domin musamu nagartaccin shuwagabanni ๐Ÿ™ allah yasa mudace.

 

 

Again shearing fisabilillah ๐Ÿ™ aduk wata kafar sada zumunta dakuke anfanida ita Facebook ne Instagram, WhatsApp dadai sauransu,, badanniba sedan allah dakuma temakon kasarmu domin musamu dukkanin shuwagabanni suyi koyida shi.

 

Masu buk’atar complete wannan book ze iya tuntub’ar wannan nomber ๐Ÿ‘‰ 07037092176 kaitsaye ga marubuciyar Kuma free ne๐Ÿ’ƒ

 

Inaso wannan book yazaga dukkan social media domin samun canjin rayuwa acikin k’asarmu Nigeria allah yasa mudace yakuma fahimtar damu ameen.

 

Bismillahirahamanirrahim

 

Page 3 & 4

 

“Hajiya sa’adatu kuwa kamar tasan abunda yake tinani aranshi tace ameen y hayyu y qayum kamun tamik’e tahad’o mishi ruwa masu sanyi takawo mishi…

 

Digar agyare

 

Zaune yake atsakiyar madedecin gidansu yadafe kanshi Yana kallan k’anen shi kusan hud’u zagaye dashi ga mahaifiyarsu akwance Rai ahannun allah domin jiya da dare aka sallamosu daga hospital””D’an d’agowa yayi yakalli k’anen nashi dasukayi Bici Bici dasu kowannensu yazubawa mahaifiyarsu Ido yayinda k’aramin yad’ora kanshi ak’afar wannan matashin saurayin D’an kauda Idoshi yayi gefe Yana goge k’wallar da tacika mishi Ido kamun ya lumshe su Yafara addu’a “allah ka kawomin mafita D’an muhammadu Dan Abdullahi. Sallama yaji anyi yad’ago kanshi tareda amsa sallamar mlm ne yashigo wato mahaifinsu Yana dogara sandarshi….cikin girmamawa yaran suka mik’e suna fad’ar sannu da zuwa baba. “Yawwa sannu aminu duk Kuna gida? Eh baba cewar yaronda akakirada aminu. Babanne yak’ara cewa to Ina Amina ko batagidan? Eh batanan taje takarb’o kuline gidansu asabe. Cewar wannan saurayin Wanda duk yafisu girman.

 

“To nasiru y jikin uwani? “Dasauk’i ya,amsa Yana mayarda kallanshi ga mahaifiyar tasu….kamun Wani acikinsu yayi magana Sega wata y’ar matashiyar budurwa tashigo gidan hannunta d’aukeda D’an kwano tana gaisarda mahaifinsu kamun tace yaya nasiru gashi nakarb’o. “To jeki had’a ko. “To kawai Amina tace kana tad’auko Wata Leda bak’a tareda ruba ta’ajiye garin rogon Dake cikin ledar tajuye kana tashiga had’a musu kwad’o konace d’atu yadda wasu zasugane minake nufi.

 

Seda tagama nak’arewa kwad’om kallo daga k’uline se magi ko Wani Mai Babu balle ayi zancen haki Kuma wlh Yara biyu daga cikinsu baze isaba,,ahakan tazubawa babansu kana tajanyo sauran sunaci itada k’anenta…nasiru nagefe Yana kallonsu dominshi bama tatashi yakeyiba muradi kada k’annenshi sukwanada yunwa,,Yana kallo har suka lashe kwad’on Amina tagyara wurin kana kowannensu yanemi wurin kwanciya..Humm fitowa nayi Ina k’arewa gidansu kallo domindai wannan gidan tabbas da anyi wata iska me k’arfi zata ruftada komai nacikinshi domin duka ginin yasaki kowacce tasaki Y’ar uwarta Kuma ginin bolone sedai Wanda bayada Wani siminti sosai ga rufin gidan duk yahude Wani yakware abundai sedai muce allah ya kyauta kwai.

 

Washe gari dasafe

 

Government house

 

Mota biyice tafito daga cikin get d’in gidan Amma se suka tsaya adede inda wasu datti jawa ke tsaye kusan su shida suna jiran fitowarshi dudda cewa ba dabi’a bace tatsuwar gwamna idan yafito Amma Hakan Ahmad Ali yace atsaya….su kanasu tsofaffin Basu d’auka shi bane Ganin mota biyi kawai seda sukaga yafito yatinkaro wurinsu kaitsaye. Cikin biyayya da girmamawa duk suka mik’e suna Neman russuna mishi….cikin sauri yataresu Yana fad’ar subahanallah baba miyasa Hakan ? Nifa d’ankune nine yadace na russuna bawai kuba…Dan murmushi sukayi kana sukashiga koramai bayanin abunda yakawosu Wanda yakasance sirrinsu ne base anfad’a ba domin Nima banjiba balle nagaya muku. Suna fad’a Alhaji Ahmad na gyad’a kanshi alamar Yana sauraran uzurinsu,,seda suka gama kana yace “”shikenan baba insha komai zewuce yafad’a tareda komawa motarshi wata jika yad’auko me d’aukeda mak’odan kud’ad’e yanufo tsofaffinnan dasu…gabaki d’aya masu tsaronshi da kallo suka bishi cikin mmki…shiko Beko kulaba seda yabawa way’annan bayin Allah kud’ad’en kana yayi musu sallama yajuya Yana musu fatan alkhairi ๐Ÿ™

 

 

Aiko sukashiga rantab’o masa addu’a meratsa zuciya Suna kukan farin caki…ko tsayawa beyiba domin idan yatsaya Shima ze iya kukan sabida Alhaji Ahmad aliyu akwai tausayi…masu tsaronshi kuwa atare suka saki murmushi tareda jinjinawa me gidan Nasu domin sunsan yafida Hakan wannan k’aramun aikinshine. Yana shiga mota suka Koma cikin gidan yak’ara d’auko suka kud’ad’en kana suka fice.

 

Tofa yau Alhaji Ahmad aliyu yatina baya domin dai family house d’in mahaifiyarshi yanufa wato unguwar k’ofar kware,,Wanda zokuga murna da farinci gun Yan unguwa da danginshi… bak’aramin dad’i gomnan namu yajiba Ganin yadda bayin Allah ke d’auki da haba’haba naganinshi cikinso da k’aunar shi,,Hakan yasa ya sade cikin talakawan unguwar kaibazakace Wani me MULKI bane gaskiya Ahmad aliyu bashida girman Kai

 

Yajima ajikinsu kamun yayi musu alk’airai masu tarin yawa bayan yaji dukkanin k’orafinsu Kuma yayi musu alk’awarin zecika musu muradinsu da izzin allah Wanda ba alk’awarine irinna y’an siyasaba domin aiki yafara gwadi iziwa yanzu.

 

 

Se alokacin yasamu damar shiga cikin gidan inda dandazon ahalinshi ke jiranshi,,,zama yayi cikin mutinci da mutintawa akagaisada juna kana yashiga bincikar matsalolin ahalinshi wannan abun Kuma yabawa mutane dayawa mmki (domin bakowane me kud’i ne ketinawada danginshiba Wani iyakacinshi yabasu abun kawar da kwad’ayi abaki) to yau dai Alhaji Ahmad aliyu yatina baya domin Dede da nera 5 katab’a temakonshi da ita alokacinda Yana yaro har girmanshi tana kanshi be mantaba Kuma yayi alk’awarin Saka hairi da hairi domin koda baka Raye to zuri’arka setasan kayi wannan alkhairin…Kai bama iya Wanda yayi masaba har Wanda bemasaba Ahmad aliyu ya tallafawa domin yabawa mazaje jari Wanda bawai iya mulkinshiba har kagama rayuwarka bazaka nemi Wani Abun rayuwaba haka zalika yabawa Mata Nasu Kuma ba Wanda yabawa Abu kad’an sa’annan yasaka danginshi mata akan sushiga unguwannin marasa k’arfi duk inda sunkaga macen gidan cikin Wani Hali asameshi Kai tsaye ze tallafi rayuwarta…bayan Hakan yaraba musu kujerun hajji wasu na umura da duk abunda zasu iya buk’ata ak’ark’ashin inuwar mulkinsa lallai tabbas Ahmad aliyu yacika Dan halak Wanda baya manta alkhairi komai k’ank’antarsa Kuma yakanyi watsida sharri komai girmansa tabbas wannan kam Yana koyida koyarwar sayidina rasulillah s a w.

 

 

Ahakan Alhaji Ahmad aliyu yafito daga family house d’insu yashiga zagayen unguwar gashi har gulbi seda yaje yaga yadda gulbin yakoma da yadda yake ta’adi da barnatarda dukiyar mutane da rayukkansu yaganida idonshi Kuma ya tausaya musu yayi alk’awarin zafe gulbin kana yajanyo ruwanshi harcikin gidajen mutane yadda baze Kara cikaba balle ya hallaka Wani Kuma kana zaune agidanka seka Samu ruwa base kayi wahalar zuwa gulbinba.

 

Ahakan yakamo hanyarshi tadawowa gida suna tafe Yana mmkin yadda rayuwar bayin Allah ketafiya ahakan cikin kunci da wahalar rayuwa abun ba’ako magana…akan titin digar agyare suke tafiyar inda tindaga nesa Wani saurayi Dake zaune ak’ofar Wani gida yaduk’arda kanshi ak’asa tareda d’ora hannayenshi duka biyu akanshi yadafe yad’auke hankalin Alhaji Ahmad aliyu Kuma yasamu damar ganinshine sabida bawanda yasan shine amotar balle adafeta ahanashi Ganin komai bajiniya ba Taron masu tsaro balle dandazon motoci,,suna kawowa Dede inda saurayin yake yasa aka tsayarda motar..!

 

 

Tofa kubiyoni dominjin yadda lbrn shugan jihar sokoto ketafiya cikin hikima da ilimi allah yasadamu da shuwagabanni nagari.

 

 

 

 

 

 

 

 

Autar alher

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment