Littafan Hausa Novels

Fassarar wasu kalmomin kimiyya zuwa harshen Hausa

Written by Hausa_Novels

Fassarar wasu kalmomin kimiyya zuwa harshen Hausa

 

 

 

 

 

 

 

Fassarar wasu kalmomin kimiyya zuwa harshen Hausa

1. Waves = ziri

2. Space = sararin samaniya

3. Black hole = baƙin rami

4. Aliens = baƙin halittu

5. Gravity = maganaɗiso

6. Galaxy = gungun taurari

7. Universe = ƙaunu

8. Solar system = tsarin haske rana

9. Parallel universe = wata ƙaunu

10. Planet = duniya

11. Earth = duniyar earth

12. Mars = duniyar mars

13. Star = tauraro

14. Speed of light = gudun haske

15. Big Bang = babbar fashewa

16. Gravitational force = ƙarfin maganaɗiso

17. Telescope = na’urar hangen nesa

18. Exoplanet = duniyar waje

19. Dwarf planet = miskiniyar duniya

20. Lunar eclipse = kusufin wata

21. Solar eclipse = kusufin rana

22. Supernova = fashewar tauraro

23. Nebula = gajimaren fashewar tauraro

24. Milky Way = gungun taurarin Milky Way

25. Universe expansion = faɗaɗar ƙaunu

26. Acceleration = hanzari

27. Force = ƙarfin abu

28. Speed = sauri

29. Motion = motsi

30. Relativity = nazariyyar dangantaka

31. Theory = nazariyya

32. Equation = sarƙakiyar lissafi

33. Orbit = matafiyar duniya

34. Scientific problem = sarƙakiyar kimiyya

35. Particle = ƙwaya

36. Planetary ring = zoben da ke yi wa duniya ƙawanya

37. Evaporation = tiriri

38. Fossils = daɗaɗɗen abu

39. Asteroid = dutsen da ke shawagi a samaniya

40. Asteroid Belt = gungun asteroids

41. Robot = saƙago

42. Dust = ƙura

43. Time travel = tafiyar tsallaka lokaci

44. Time machine = injin tafiyar tsallaka lokaci

45. Cyborg = saƙa-mutum

46. Element = sinadari

47. DNA = ƙwayoyin halitta

48. Local Group = matattarar gungun taurari

49. Comet = dutsen ƙanƙara da ke shawagi a samaniya

50. Giant Star = bijimin tauraro

Fassarar wata kalmar turanci zuwa Hausa

Waɗannan su ne fassarar kalmomin kimiyya waɗanda muke amfani da su lokacin da muke aiki a shafinmu na kimiyya da fasaha, da fatan za mu amfana da ɗan wannan tsakuren.

 

—Muhammad Auwal Ahmad (#Mohiddeen)

15th March 2023

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment