Littafan Hausa Novels

Duniyar Shahara Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Duniyar Shahara Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

XXX WORLD

(Duniyar Shahara…! )

 

*The story is all about Love , temptations, Romance , Funny story*

 

Written by Mamanteddy

Story by Ishaq Nasir

 

*Littafin na Kuɗi ne Regular group ₦500…Vip group ₦1000… Special payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ku tura transfer ta wannan number 09061466409… Ba zan yi free page me yawa ba only 5 pages zanyi for free ,zaku iya fara payment tun yanzu don a antayakie a paid group*

 

Free page

0 1

Don Allah Idan kin san ke ba matar Aure bace kar ki karanta mun wannan labarin don Allah

 

*York city*

Nifa wallahi nagaji da wanan iskancin da kake mun, haba kullum sai kazo kayi ta tada mun da sha’awa kuma ba cina zakai bah, kai kenan kullum baka da aiki sai romance.

Tafiya Akan Ruwa Hausa Novel Complete

Toh nidae Yau gaskiya na gaji, ayita ta k’are yau kwanan mu nawa da aure?, kusan kwanaki talatin kenan?.

 

Amma duka saunawa ka taba kwantawa dani, kullum sai kazo kayi ta Romance.

 

Gaskiya ni dai bazan yarda, bah yau sai ka bani hak’k’ina idan kuma ba haka bah, zan kwata hak’k’ina.

 

Saboda ni wallahi wannan iskancin naka ba k’aramun isata yayi bah.

 

Kawai ina cikin zaman zamana agidan mu kazo ka auro ni.

Ka d’auko ni kamun dad’in bakin ku kalar na maza, ka kawo ni nan, nasha da nazo gidan ka Zan huta na samu kulawa da kwanciyar hankali da biyan buk’ata amma sam ina ba haka bah.

 

K’awayena suna ban labari cewa aure akwai dadi sosai kuma ga samun lada idan nayishi na huta zanji dadin rayuwata.

Duk wata damuwata zanji ta gushe sam bata, saboda farin cikin da nake tunanin zan samu agidan ka.

 

Nayi tunanin kaine maganin damuwata, kaine wanda zai fito dani cikin haske ayayin dana shiga cikin duhu.

Amma ashe sam ba haka bane bah, na yaudari kaina da yadda da dadin bakinka…” Numfashi ta sauke a hankali tare da gyara Rigar barcin ta mai kaman kimonu,gaban sa a buɗe wanda ya zamana daga ciki bra ne sai pant .

Ciza laɓɓanta tayi na ƙasa tana yin farr da idanun ta na cikakkun yagaggun mata . Motsa bakin ta tayi da take Cigaba da Taunar Chewing gum tana mai cewa “Da nasan tun farko haka kake da bazan yadda na zama abokiyar rayuwarka bah dama Haka Sojoji suke basa da imani,Amma Yaya Suhail sam ba haka yake ba , ba haka yake da iyalin sa ba ai shima Soja ne .

 

Ina dana sanin wannan Auren haka kullum, saboda ni dai gaskiya cutar dani kake yi .

 

 

Idan ban zo maka da buk’atata bah Nury waye kake so na jemah dashi in ba kai miji na ba.

 

Look Muhammad kana raina ina sonka har cikin raina, ina fada maka abunda ke cikin raina ne gaskiya abunda nake ji game dakai.

 

 

Duk da cutar dani da kake hakan baisa naji bana sonka bah kawai nidae so nake karinqa biya mun buk’atata, shine matsalata, danasan da cewa zanyi aure wannan matsalar tawa? Zata kasa warwaruwa wallahi da baxan amince danayi shi ba!..

 

Yanzu fa saboda ni matar ka ce!, ta sunnah, fa kenan ka kasa bani hakk’ina kenan, ya kake so nayi?.

 

Akwai wand’an da suke zina domin suji dadin su more rayuwar su, amma ni kuma sam ba haka ba auran sunnah mukayi da kai . Ɗago da idanun sa yayi wanda sai a yanzu ma ta samu damar kallo daga gare shi . Takaici ne duk ya ishi zuciyar Muhammad, A Zuciyar shi cewa yake ” Biyayya nayi na Aure ki ba don na taɓa jin son ki a zuciya ta ba , Amma tsarin matar da nake so Sam ba irin ki bane , mace mai Hankali nake buƙata wacce bata da yagewar idon ki , koda na Aure ki ,Ni nasan Ragowar wasu na Aura. Duk kuma yanda nake rashin jina ai bance bana son mace mumina ba . Lumsassun idanun sa ya watsa mata tare da haɗe Girar sama da ƙasa . Ko ba’a faɗa maka ba miskili ne na ƙarshe . Motsa bakin sa yayi kaman zai mata magana sai kuma ya ɗan ciza laɓɓan sa na ƙasa yana sauke idanun sa zuwa Saman Screen ɗin laptop ɗin sa . Lumshe ido Nisa Tayi tana jin Wani karr² a jikin ta ta ko ina .

Cike da masifa irin na ma fama da matsanancin buƙata ta Cigaba tayi da cewa ”

Mu fa karka manta aure mukayi, idan ma mukayi lada zamu samu ba fa zunubi ba.

Taƙare maganan tana kallon fuskar shi wanda taga gaba Ɗaya Attention din shi ba akan ta yake ba . Hannun ta tasa tana ɗago Fuskar shi tare da shafa Sajen fuskar sa kai da gani kasan Wannan tasan waye namiji in and out . Kallon sa take yi shima yana mata Wani irin kallo wanda tafi kama dana Wulaƙanci .

Ka gafa tun d’azu nake ta faman zuba sai ka ce radio, amma shiru sam ko tankamun kaki yi…. amma ba komai yanzu wurin karfe goma kenan na dare amma baka da niyyar yin komai akaina.? Kwanan mu Fa biyu kenan da zuwa honeymoon anan York city,Amma babu wata Aya da ta Gifta tsakanin mu.?

Cikin Murya kaman zata saka masa Kuka tace tun dazu fa nake jin gindina ajike, narasa inda zansa kaina.

 

Hannun sa yasa yana raba jikin ta da nashi tare da komawa yana jan bargo bai ce mata ci kanki ba. Zama tayi idanun ta na fara tsiyayar da Hawaye na tsaban bakin ciki da damuwa na buƙatar ta . Tana zaune kusan 11pm . Juyawa tayi tana kallon kyaƙyƙyawar fuskar shi kaman Balarabe musamman kwantacciyar Sajen fuskar shi da ta ƙara ƙawata shi . Pink lips ɗin shi take kallo tamkar ta saka bakin ta ta hade tayi ta tsotsa amma ba hali sarai tasan zafin zuciyar sa sai yayi mata Abin da bata zata ba .

Data lura da cewar bacci ma har ya kwashe shi yasa ta jan dogon Tsaki mtswwwww …. Miƙewa tayi tana ficewa daga Ƙayataccen Bedroom din nashi .

A tsakiyar Falon ta tsaya jikinta sanye da rigar baccin nan mai shara-shara duk tana yin hakane domin jawo hankalin shi gare ta amma sam shi ba ta kan ta yake ba bata a gaban shi gata dai ita matar shi ce duk da kasancewar kamin Auren nasu komai ya gama ida faruwa tsakanin su , shiyasa a yanzu baya da buƙatar ta kwata² .

 

Zuwan ta cikin parlour kenan ta samu wuri ta zaune takaici ya isheta… ta rasa ma abunda ke mata dadi sam haka nan taji zuciyar ta ya tsinke wayar ta kara a kunnen ta tare da kirar numbern Aminiyar ta wato Khady. domin ta bata shawara, akan al’amarin nan nasu gaskiya abun na damun ta matuk’a sosai.

*Kaduna*

*Zongo road*

Masu layin lalli ne sun taru iya ganin ka sunfi ƙarfin mutum Talatin duka zaman Jirar mai lallin suke yi . Inna Salame ne ta fito daga Ɗakin ta Wanda ya kasance falle Ɗaya duk da kasancewar a layin akwai masu hali amma su dai suna daga cikin marasa ƙarfi sosai . Don kofar Gidan ko kofar Arziki babu a haka suke kwana a bude da yake Kasantuwar tana da yara maza kusan Rai shida , Sai Kuma Autar ta Mace kuma itace ta bakwai . Wanda duka Wannan layin ita kaɗai ake zaman Jira . Kallon masu lallin Inna Salame tayi tana faɗin ” Kuyi hakuri Don Allah Autar nawa ne badai Yawo ba . Zaliha ce ta kalli Inna Salame tana cewa ” Allah kuma yasa ba tana can tana Faɗa Da Mutane a layi ba . Don Zahra ba Haƙuri sam badai iya masifa ba . Assalamu alaikum A bada Shinkafa me mai da Yaji na Dari da Hamsin. Juyawa Inna Salame tayi tana faɗin ” To kawo kaman kuwa kasan yanzu aka sauke. ” Amsan Kudin Hannun yaron tayi tana Nufar madafin ta inda take sayar da Shinkafan , Wanda lokacin damuna take jin jiki don ko rufi babu .

 

Zaliha ce ta taho tana isowa bakin madafin tare da cewa ” Inna Salame gashi Nima a bani ta Ɗari don ciki na ya kwakule tun karfe Tara na safe nake Gidan nan har yanzu karfe ɗaya Babu Fati babu labarin ta.

 

Haɗe Fuska Inna Salame tayi don ita idan kana son ganin bacin Ranta to ka taba mata Autar nan nata .

**

Ɓangaren Fatima Zahra kuwa Zaune take cikin kasuwa a karkashin Lemar inyamura me sayar da Gonjo . Ta tan kwashe kafa tana cikin inuwa tare da Jirar Maman Kings ta biyata kudin ta . Shiru Mama Kings tayi ta rafka uban tagumi, a zuciyar ta tana nadamar zuwa lalli da tayi Wurin Zahra. Don Abin da ya faru shine ita inyamura ce , amma duk idan taga lalli irin namu yana burgeta , Hanya hanya aka kawo ta Wurin Zahra mai lallin One in Town don kirarin da take ma kanta kenan . Sosai Zahra ta iya lalli sai dai ita bata fadin kuɗin lalli sai idan ta gama maka sannan zata tsala maka Wasu irin kudi da sai hankalin ka ya tashi . Don bata lallin ƙasa da dubu biyar . Amma a haka mutane ke mata layi sai su bata rabi suce zasu ciko mata Sauran ,to haka ya faru da maman Kings ,a lokacin da Zahra ta faɗa mata 5k kuɗin lalli sai da Gaban ta ya fadi . Kunsan inyamuri da kudi nan fa daƙyar ta bata 1500 tace ta biyo ta 3500. Wannan yasa yau sati Guda Zahra ta biyo maman Kings kasuwa anan ta zauna mata tace ‘ ba zata motsa ba sai ta bata kudin ta duka ,don ka idar bin bashin ta haka yake . Indai tazo maka to dole sai ka zanzare mata kudin ta duka ,idan ba haka ba tayi maka tijara da cin mutunci yarinya ƙarama sai Tsiwa da rashin mutunci kowa shakkar ta yake yi a layin da ma wasu wuraren da aka santa a cikin garin kd .

 

Numfasawa Maman Kings tayi tana cewa ” Zahra kiyi Hakuri my apologies for you Zahra take this 1k tomorrow I will give you the remaining .

 

Wani irin kallo Zahra ta watsa ma maman Kings kamin cike da daga murya wanda tuni mutane idanun su suka dawo rumfar Gwanjon maman Kings . Ke idan turanci ne nafiki iyawa , ku da turancin ma naku duk broken ne , yi mun magana da Hausa kin sanni na sanki the first time da muka hadu dake You who I’m i.? Na fiki iya turancin nan ba zakiyi min wayo ki cuce Ni inda Haƙƙina ba , kin ga nayi kama maki da matsoraciya.? Tayi maganan tana Daga mata murya sama wanda yasa jikin Mama Kings kar ³ tana faɗin ” Bari bari na baki . Oya Ni ba irin sauran Hausawa bane masu yi maku alfarma kaman ma tsoron ku suke ji aikin banza . Ita dai maman Kings bude jaka tayi tana fiddo da dubu uku wanda a da baya taki bata .

 

Amsan kudin Zahra tayi tana juyawa tare da kokarin fitowa daga Rumfar Gwanjon Maman Kings . Muryar Wani yaro mai suna Mubarak taji yana cewa ” Ai wai dama Wannan matsiyaciyar Yarinyar ne , ai dama Zakka ce ,tafita Zakka a cikin gidan su . Juyowa Zahra tayi tana kallon sa . Gyara kudin hannun ta tayi tana cewa ” Au kai ne Mubarak.? Allah sarki .! Ai tun da ba’a kira uban ka wanda ya haife ka Zakka ba , to Ni ban isa komai ba ,shi wannan dinnan mai zama a zaure yana buƙar sigari,idan yaga masu tallan Lemu ko Fulani masu sayar da nono ya kira su zaure ya gama lagwide su mazinaci shine cikakken Zakka don kila iyayen sa sun mutu Lokacin su bai yi ba ,to bakin sa ai dole ya kashe su .

 

Yunkuri Mubarak yayi yana ƙoƙarin kai mata Hannu nan take aka rike shi yayin da Wani a cikin mutanen yace ” Koma Meye kai ka ja , ina ruwan ka da ita.? Tsakanin ka da kowa Allah ya shirya . Kallon mutumin Tayi tana cewa ” Kwarai kuwa fa malam . Nima hakan na gani don shima kwana hudu kenan daga fito dashi station yayi sata ,amma a haka yake zagin wasu . Mubarak ne cike da jin zafi ya cigaba da cewa ” kin dai fita Zakka a cikin gidan ku da yan uwan ki ,wanda suke duka maza ,amma basa dauko maganan da kike yi…… Buɗe baki Zahra tayi zata magana maman Kings ta jata tana saka ta a keke tana cewa ” Yi haƙuri Zahra ki gaida Inna sai na zo….!

 

**

*Thailand*

Wani irin duhuwa na gani a falon duk da kasancewar rana ce amma wurin Dumb ne ,kana iya ganin mutanen dake wurin amma ba sosai ba .ƙara ne kake ji kaman na inji . Yayin da sautin music na Johnny driel ya mamaye Wurin ,maza ne da mata a haɗe . Mamaki ne ya kamani ganin daya daga cikin su zaune ba riga sai Nonuwa a zube . Ta tsaya a gaban Wani Bature wanda da’alama yar Africa ce Nigeria . Hannun sa yasa yana ɗago Nonon ta guda Ɗaya tare da Daukar wani inji kaman na busa kunne da ake yi , yana tambayar ta ina za’a bisa mata . A daga saman Nipples ɗin ta ta nuna masa ,yana Daura injin tare da ɓusa wa ɓussss . Aaaahhhh tace tana rintse ido , wani irin ƙarfe na gold tamkar dan kunne yasa a tsakani yana kai hannun sa tare da kama Dayan nonon nata shima yana ƙoƙarin bisawa . Ko ba’a faɗa maka ba nan wurin matattarar shaidanun ƙaruwai ne ,wanda idan ɗaya ta hadu da mijin ka ka shiga uku . Har a nono Ƙwalliya suke yi tamkar kunne . Hannun ta tasa tana kallon Nonon da yanda gold din ke walƙiya tana murmushi , Wata daga cikin ƙawarta ce ta taso tana isowa gaban ta , wow Samee yayi kyau sosai lemme snap it . Ok Wanda aka kira Samee tace tana dada daga mata nonon tare da cewa ” Snap ……..!

 

 

 

Hummm tirƙashi this is just the beginning . Labarin XXX WORLD labari ne da ban mai dauke da salon zarce tunanin mai tunani Duniyar da muke cike kenan. Duniyar shahara .

Kar kuma manta free page 5 zanyi masu buƙata ₦500 regular group…vip group ₦1000… SPC ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409.

 

#MAMANTEDDY

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment