Littafan Hausa Novels

Dan Dambe Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Dan Dambe Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

DAN DAMBE

 

39_40

 

“To Allah shirya ki in tayi tsami zan ji” Maryam ta faɗa ta na mai ɗaukar wayarta, WhatsApp ta shiga sai ta ga saƙon Daddy wanda ya turo mata.

Hoton sa ne ya na zaune kan kujera da kayan ƴan ƙwallo kai kace wani saurayi,wasu yawu ta haɗiye tayi zoom ɗin hoton ta na ƙara tantance sa tun daga A har Z.

Prince Salman Hausa Novel Complete

Zuciyarta ta tsananta bugawa ta na jin wani abu na taso mata wanda ko tantama babu tsimin sonsa ne ke motsawa ya na yin sama.

Maryam ta cije leɓen ƙasa ta na ayyana ina ma daga shi sai ɗan kamfe ne da ta fi ganin hajiyarsa da kyau duk da yanzu ana ɗan gani amman ba sosai ba.

“Wace uwar ce kike kallo kike wani sauke numfashi?” Siya ta tambaya ta na yiwa Maryam kallon uku tara.

Harara ta aiko mata ta tashi ta ja tsuki ta nufi ƙofa ta na cewa ” sai baƙin sa idon tsiya….. Washhh” ta furta da ƙarfi sakamakon Daddy da ta kai ma karo goshinsu ya bugu da na juna.

 

Siya ta kwashe da dariya tace “shikenan Daddyna ya rama min yeeelum!” Ta yiwa Maryam gwalo,shi kuwa Daddy baya yayi yace “am sorry Bestie ban lura ba” ta turo baki ta na gunguni ya faki idon Siya ya ja leɓen Maryam da sauri ta ida ture sa waje kafin ta biyosa ta na mai rufe ɗakin.

“Ba aiki kace za ka tafi ba?” Maryam ta tambaya

” Eh! Na tura maki saƙo kin gani kuma kin share” Daddy ya bata amsa a shagwaɓe daidai nan Hajiya Bintu ta shigo “Innalillahi wa’inna iley raji’un! Mi na ke shirin gani? Karuwanci ni da gidana? ” Ƙuuu ta yo cikin Maryam Daddy ya shiga tsakani.

 

Maryam ta ja baki tace ” Daddy dama mahaukaciya ka auro mana ba mu sani ba?”

“Ba ku sani ba da ke uban wa? Shegiya muna ƴar shan miya,matsiyaci da ba su gadi arziki ba”

“Ke ce matsiyaci Ƴar mashurukai uwanda ba su iya komi ba sai tsafi da asiri,to ni na fi ƙarfin ki daga ke har munafukar Antyn ki mai baki shawar banza”

 

Tamkar ruwa sun ci Hajiya haka tayi shiru na wani lokaci kafin tace “fita ki bar min gidana”

“Hajiya nace koyi shiru zancen ta fita daga nan gidan bai taso ba,zo wuce mu je” Daddy ya faɗa tare da jan Hajiya ya kai ta ɗakinta sai antayo wa Maryam zagi ta ke .

 

Wani masifafen kishi ya rufe Maryam kawai sai ta koma can wajen Siya sai cika ta ke ta na batsewa.

“Ihun miye wannan matar ta ke yi?” Siya ta tambaya.

“Ki bar ni da ita!” Maryam ta faɗa ta na huci.

Kira ya shigo wayarta ta ƙi ɗauka,,haka aka cigaba da jero mata kira ta ja tsuki ta na mai duban screen ɗin “TOBY kuma miye ya ke so?” Maryam ta tambaya a bayyane kafin ta ɗaga kiran murya ciki-ciki tace “hello?” Sam ba hakan ya so ba amman ya zai yi.

“Lafiyar ki miye wani hello? Ina wannan yarinyar ta ke?”

“Wace yarinya?” Maryam ta tambaya.

“Wacce ta ɗauki kira na farko da nayi ban san sunan ta ba”

“Bestie !”

“Sunanta na gaskiya na ke so”

“Shamsiyya” Maryam ta faɗa kamar za tayi kuka

“Sham!!! Ok ta na ina? In ki na da lambar ta ki turo min” Toby ya faɗa ya na wani jan yaji.

“Kamar ya in ina da lambarta?”

Ido ya waro kamar ya na ganinta yace “Maryam ni kike ma magana haka a tsatsaye?” Ta turo baki dama cikin jin haushi take tace “to Ya TOBY sabida sai kace wai in ina da lambarta alhalin ka san dama ina da ita”

“To ya kike so nace? Bani lambar Sham ” ta taɓe baki tace “Siya ne surnom ɗin ta ba Sham ba”

“Ina ruwan ki da sunan da na kira ta ko naki ne? Ban lambarta yanzu ina jira ki karanto min” yadda yayi maganar cikin bayar da umarni ya saka Maryam zayyano masa lambar dama ta na da ita a kai.

 

Ta na gama gaya masa ko sallama bai yi mata ba ya kashe,ta juyo ta kalli inda Siya ta buɗe kunnuwa kamar na zomaye ta na sauraren hirar su.

“Dallah Malama bar kallona,saura kuma wajen rawar kai ya na kiran ki a karon farko ki ɗauka” Maryam ta faɗa ta na hararen Siya tamkar idonta za su faɗo ƙasa.

 

Siya ta turo baki tace “wayar fah a kashe ta ke tun ɗazu ,sai in mun je asibiti zan kunna saboda kar Dr Nur ya dame ni da kira na kashe”

“Hum! Ai ga wani sarkin naci nan kin samu,sannan abinda zan gaya maki ki kama kan ki banda rawar kai ki rinƙa nuna masa ke mai aji ce dan ki banbanta da waccan ballagar matar ta shi” Daddy da ta ya turo ƙofa ya ji ƙarshen maganar duk a tunanin shi da Hajiya Bintu Maryam ta ke.

 

“Ku tashi na aje ku asibiti” ya faɗa rai haɗe,Siya ta dube sa kafin ta kalli Maryam .

“To Daddy bari nayi wanka”

“Wankan mi za ki yi kuma? Dan Allah ki bari in mun je can sai kiyi” Daddy ya faɗa dan ya matsu su keɓe da Maryam a can inda babu hayaniya.

 

Maryam ta ɗaukar masu kaya kala biyu,ta taimaka ma Siya ta tashi tsaye duk ta na kallon yadda Daddy ke wani bin ta da ido ita kuma sai wani cin magani ta ke.

Siya ta fara shiga kawai haka nan ta miƙe ƙafa ta na mai cewa “Bestie ki shiga gaba please hakan zan fi jin daɗi” wani haushi ya kama Maryam ta buɗe gidan gaba ta zauna, Daddy kuwa Albarka ya sa ma Siya a zuci ko ba komi za su samu kusanci na ɗan lokaci shi da sahibar sa.

 

Bayan sun ɗau titi Daddy ya kunna sauti ɗan kaɗan bai yi sama sosai ba,a hankali ya fara biya waƙar “`Da so kama ne koko Ɗan Adam ne dan ban bari ya shige min zuciya ba! Daga kan ki na gane SO haɗari ne…..“` yadda ya juya waƙar a siffar namiji ya yiwa mace shi ya saka Maryam murmusawa ta na jin wani son sa na halbar mata.

Ya na yi ya na sauya waƙoƙi har suka iso asibitin,kafin Maryam ta fita sai da Daddy ya san dubarar da yayi ya shafi bayan hannunta tayi saurin ficewa da sauri.

Dr Nur shi ya tarbe su,kafin su fara yiwa Siya aiki ita kuwa Maryam tsaye tayi ta baiwa Daddy baya ita a doli fushi ta ke.

 

Daf da ita ya zo yayi tsaye ya fara rera waƙa cikin sauti mai kashe jiki ““ Abun ya motsa ya na dukar rai da bakin ganga soyayya ce!“` ta juyo da sauri idonsu suka sarƙe cikin na juna ta buɗe baki dakyar tace “Daddy a asibiti fah mu ke”

“Sai kuma aka ce an hana soyayya cikin asibiti ba”ya bata amsa

“Ba a hana ba amman hakan bai dace ba saboda duk wanda ke nan matsala ce ta kawo sa” Daddy ya waro ido yace “Ni da na ke fatan wata shekara a kawo ki nan asibiti”

“Allah kiyaye! Ai ni ban son allura” ta faɗa kamar za tayi kuka

Cikin raha Daddy yace “wata allurar ba…”

“Ko ma wacce iri”ta bashi amsa

“A’a banda ta Daddyn Siya”

Ta sake turo baki ta na gunguni “kin ga ina yi maki allura za’a kawo ki nan ki samo ma Siya ƴan ƙannai” wata irin kunya ce ta rufe Maryam sai yanzu ta gane mi ya ke nufi da allura.

“Laaaa !” Ta furta ta na rufe ido da tafukan hannunta Daddy yayi dariyar nan tashi mai kashe jiki kafin ya sake tambayarta”gaya min yanzu ki na son allurar?”….

MESON COMPLETE WHATSAPP 08166674823

[01/03, 12:45 pm] +234 813 298 6866: DAN DAMBE

 

37_38

 

Tureta TOBY yayi ya na jin wani takaicin ganinsu haka, toilet ya shiga ya fara wanka kamar wani kwaɗo.Sa’adiyya kuwa kuka ta fashe da shi ta na jin wani irin ɗaci a ranta, TOBY ya fito ɗaure da towel ya dubeta yace “saukar min daga bed” cikin kuka Sa’adiyya tace “na sauka naje ina?” Wata uwar tsawa ya katsa mata yace “nace ki saukaaa! Jarababiya kawai mai baƙin naci” jikinta na rawa ta sauka.

 

Zanen gadon ya cire ya shimfiɗa wani,ya buɗe drower ya fitar da kayan barcinsa ita kuwa kamar mayya haka ta yi tsaye ta tsure sa da na mujiya.

Ƙwanjin bayansa ta ke kallo wanda ya taso yayi wani tudu ka na ganinsa ka ga maji ƙarfi,ga fatar sa tayi wani kyau sai sheƙi ya ta ke.

 

“In kin gama kallon nawa ki koma falo ki kwanta” ya faɗa ya na kashe hasken ɗakin, Sa’adiyya ta haɗiye wasu yawu kafin tace ” Toby ni fa matar ka ce!” Bai kulata ba ya haye bed,ya rungume pilow ya fara tunanin da ya auri zuciyar sa wato Siya.

 

Ya ja doguwar ajiyar zuciya,ya lumshe ido leɓenta shine abinda ya fi muradin tsotsa.Yayi saurin lasar leɓensa na ƙasa tare da ɗan ciza sa,feeling ɗinta ya ke ji na musamman.A kullum burin zuciyarsa bai wuce ace ya kama bakinta ya na sha ba sannan ya matsa manyan breast ɗinta.Wata irin miƙa yayi mai cike da kasala hajiyarsa ta miƙe zattt,ya ɗan shafe ta kafin yayi murmushi ya miƙe tsam.

Sa’adiyya ya gani har yanzu a tsaye,ya taɓe baki jakar kayansa ya zuge ya ɗauko ƴar ƙaramar wayarsa sannan ya koma ya kwanta.

Lambar Mamy ya lalabo,ta ɗauka cike da ɗoki tace “Tobyna sai yanzu kuka kai? Fatan kun sauka lafiya ina ita Sa’adiyyar”

A shagaɓe yace “Mamy….” Shiru tayi ta na sauraren shi wani ɗan kukan sangarta yayi kafin yace “Mamy ina cikin damuwa please ki taya ni da addu’a kin san kin sha faɗa min addinin ku ya na nuni da addu’ar uwa ba ta faɗuwa ƙasa”

Mamy ta ja ajiyar zuciya tace “in shaa Allah yarona,addini na kai ma na ka ne sannan dan Allah ka kula da sallolin ka kaji ko?”

“To Mamy zan rinƙa yi”

“Yauwa TOBY dan Allah kayi riƙo da addini ka fita harakar sheɗanun matan nan masu bibiyar ka”

Toby ya shafi sajensa yace “Mamy duk zan bari amman sai in na samu Star ” “wace ce kuma Star ?” Mamy ta tambaya.

“Ke dai kiyi min addu’ar nasara kawa,am… Ina Maryam ?” Toby ya tambaya “ta na can ta na shiryawa za ta tafi ganin Bestie ashe accident yarinyar nan tayi”

Zumbur TOBY ya tashi zaune ” accident ????” Ya tambaya hankali tashe cike da ƙaraji har sai da Mamy ta janye wayar daga kunnenta.

 

“TOBY miye haka ai sai ka sa kunnena ya samu matsala,ba fa mutuwa nace tayi ba” Mamy ta faɗi haka,zufa ce ta keto ma Toby murya na ɗan rawa yace “ok aiko min lambar Maryam ɗin”

 

“Maryam ce tayi accident ?” Sa’adiyya ta tambaya,ko kallon inda ta ke bai yi ba balle ya bata amsa sai kashe wayar ma da yayi dan duba lambar da Mamy tace yanzu za ta aiko masa.

 

Saƙo ya shigo wayar,da sauri ya buɗe yayi saving lambar cikin wayarsa.Kiran Maryam yayi sai dai har ta tsinke ba ta ɗaga ba,ya ja tsuki ya tura mata saƙo sannan yayi kwanciyar sa.

Bai wani yi bacci ba kawai dai kwance ne ya ke ya na tunanin Siya,so ya ke yaji lafiyarta a yanzu ganin har yanzu Maryam ba ta maido ba TOBY ya fara jera mata kira ba ƙaƙautawa ya fi goma.

Can aka ɗauka zai yin magana kenan ya ji an ja tsuki,abinda ya fi tsana kenan a duniya ya rumtse ido zuciyarsa na masa ƙuna sai kuma ya ji baƙaƙen maganganu sun biyo baya.

“Wai kai wane irin jarababbe ne? Kayi kira ɗaya ba’a ɗauka ba,kayi na biyu haka ,da ka sake na uku kaji shiru ai sai ka haƙura amman tsabar ƙauyanci sai ma ka cigaba da antayo ƙazaman appels ɗinka mtw shi dai africain a duk inda ya ke sai ya nuna kansa”

Ya ja ajiyar zuciya yace “kin gama zagina?” Shiru Siya tayi sai taji kamar ta san Muryar.Ta murguɗa baki tace “ban ida ba” “to ina sauraren ki cigaba”

“Na ƙi na cigaban ɗin da wasu manyan kunnuwa na ka kamar na Zomo ka buɗe su ni ga uwar surutu nayi ka saurara to na ƙi ɗin kuma wlh daga yau kar ka sake kiran ta matar aure ce an yi mata miji”

Murmushi mai sauti yayi yace “kin ga shikenan sai a bani ke tunda ita ta samu miji”

Yawu ta shiga tofarwa ta na “tufff! Tufff! Allah kiyaye min kuma wlh sai na ma gami da BBna ya maka shegen duka”

“In kuma na fi ƙarfin shi kenan zai sha na jaki a hannu na hhhh!”TOBY ya faɗa ya na dariya dan haka kawai ya ji ta saka shi nishaɗi.

 

“Manyan maza ma masu ƙarfi ya naɗa masu dukan tsiya balle kai ramame ƙanjama me,wanda duk basir ta kashe babu komi cikin ka sai ƙashi”

Dariya TOBY ya shiga yi har da riƙe ciki hakan ya baiwa Siya haushi har ta fara ƙoƙarin kashe kiran yace “halan shi kuma saurayin na ki ƊAN DAMBE ne irin uwanan masu ƙaton damatsa kamar randa da wata shanyayyar mara kamar ta kare?” Fuska Siya tayi kicin-kicin cikin jin haushi tace “kai ke marar kare ba BBna ba kuma na gane kawai haushi ne kake ji dan kai muscule ɗin ka irin na mata ne ƴan sirara kamar muciya”

Signe ɗin da ake masa ne kuɗin wayar sa sun ƙare yace “matar ƊAN DAMBE sai an jima tunda naji jikin naki da sauƙi” Siya ta buɗe dukkan idonta tace “waye kai?” Bai kai ga bata amsa ba kiran ya yanke.

 

Murmushi TOBY ya na jin nishaɗi,duk masifar nan da Siya tayi masa daɗin ya ji duk wata gaɓa ta jikinsa sai da ta motsa Hajiya banana uwar gayya tuni an ɓata wando Toby da ruwan jaraba.

 

★ A ɓangaren Maryam kuwa ta na gama shiryawa ta leƙo tace “Mamy zan sake komawa dama kayana ne na dawo ɗauka”

Mamy tace “yanzu kuwa mu ka gama waya da Toby har na basa lambar ki ya kira ki halan?”

“Wayar na can gidan su bestie ɗazu da na tafi na bar ta a can ta na caji”

“Allah sa dai bai yi ta kira ba kin san sa da rigima”cewar Mamy.

Maryam tace “wlh ita ma bestie rigimar ce da ita,ɗazu fa dakyar ta bari na tawo nan duk dubi take ba zan koma ba shi yasa ma na bar wayar can”

“Ok to in kin je ki gaisheta da jiki ƙila zuwa dare naje na dubota”

“Yanzu da na koma asibiti za mu je,kenan sai ki tafi can direct”cewar Maryam

“Ok to bani address ɗin” Maryam ta gaya mata kafin ta fice.

 

Da guntuwar sallamarta ta shiga falon,ta ja ta tsaya ta na kallon Daddy wanda ke hakimce kan kujera.

Ta sunne kai,ya taso ya zo kusa da ita ya tsaya yace “shikenan daga faɗin gaskiya sai ki ɗauke ƙafar ki har kwana biyu?sannan ki na ganin kirana kika ƙi ɗauka ko?” Daddy ya tambaye ta.

Maryam ta ɗago ta dube sa tace “wace gaskiya ?”ya gyara tsayuwar sa sannan ya bata amsa da “gaskiyar muradin zuciya mana! Bestie kin kuwa san irin son da na ke yi maki? Ban taɓa sanin so guba ba ne sai da kika ƙaurace min ko tausayina ba ki ji ba haba daiii” ya wani ja kalmar cike da salon jan hankali ya kuwa yi nasara saboda Maryam sai da taji wani yanayi.

 

“Yi haƙuri!” Ta faɗa dakyar,ya turo baki ya maƙe kafaɗa yace “na ƙi nayi ɗin” dariya abun ya bata tace “please Daddy”

Yace “no ba zan yi ba,yanzu ma in ba dan Siya ta shaida min kin zo ba da ƙila ba za mu ga juna ba”

“Ina za ka tafi?” Maryam ta tambaya ta na rausayar da kai “zan koma wajen aiki ne,Dr Nur yace sai zuwa yamma za mu kai Siya a duba ta” Maryam ta ja ajiyar zuciya tace “to Allah kai mu” ta raɓa ta gefensa za ta wuce ya riƙo hannunta.

 

Yarrr yaji har tsakar kai,murya sa na ɗan rawa yace “ki tsaya please” ta girgiza kai tace “Hajiya na bisa hanyar dawowa daga aiki sam hakan bai dace ba in aka min ba zan ji daɗi ba” ya sake mata hannu yace “amman yau za mu tafi shan icce cream bayan sallah isha’i please kar ki ce a’a”

Kai kawai ta jinjina tayi saurin wucewa dan sam ba ta iya jurar kallonsa cikin wannan yanayin.

 

Ta na shiga ɗaki ta jingina da ƙofa ta sauke ajiyar zuciya mai ƙarfi, Siya wacce tun ɗazu ta ke cikin zullumi tace “code +229 na ƴan wace ƙasa ce?”

“Camerun! Mi aka yi TOBY ya ƙi ne?” Siya ta waro ido tace “dama Toby ne ya kira? Innalillahi! Amman gaskiya na kwafsa wayyo ni Shamsiyya jikar Rabo😹”

 

“Mi aka yi kuma?” Maryam ta tambaye,ido Siya ta rufe wai kunya.

“Mi ya ce da ya kira?” Maryam ta sake tambaya,Siya ta fara kukan sangarta ta na kiran sunan TOBY……

Meson complete WhatsApp 08166674823

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment