Littafan Hausa Novels

Burin Abbana Hausa Novel Complete

Sirrin mata
Written by Hausa_Novels

Burin Abbana Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

BURIN ABBANA

By Hafsat Hisham

 

 

Page 1 and 2

Free page

 

Burin Abbana littafin kudi ne, zaku samu complete dinsa akan naira dari biyar kacal 500, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057

 

_Bismillahir Rahmanir Rahim_

 

 

A hankali take tafiya a harabar asibitin tana shedding tears, tana goge hawaye wasu sabbi suna zubowa, she can’t stop crying after what doctor ya fad’a mata, kud’ad’e ne masu yawa, bata dasu, bata da hanyar samunsu, mahaifinta yana akan gadon asibiti rai a hannun Aallah, he is dying, fara ce sol har yellow skin dinta yake saboda haske, dogowa ce and slim, good looking babe er kimanin shekaru goma sha bakwai, tana sanye da long hijab har tana sharar kasa, maroon color ce, yard mara pattern, she look decent, Salma Safwan kenan, ta durkushe a karkashin baranda ta dafe kai tana hawaye, tana k’arama a lokacin da abun ya faru, suna dawowa daga kauye suka hadu da en fashi wadanda suka so ketawa mahaifiyarta haddi, mahaifinta ya shiga tsakani saying suyi mashi ko miye amma kadda su tab’ata shine sukayi mashi wannan ta’addancin wanda yake fama dashi for many years, amma abun bakin ciki shine bayan wata daya da faruwar abun mahaifiyarta ta saka ya saketa dole sannan ta tafi ba tareda ta sake waiwayensu ba, ta’addancin da aka yi mashi shine yake fama dashi har tsayin wadannan shekaru, a hankali ta mik’e ta soma tafiya heading to the get, mutum daya ne ya fad’o mata a rai, ta bude poss dake hannunta naira dari ukku ne a ciki, akwai nisa tsakanin asibitin zuwa GRA amma she don’t mind ta soma taking steps, a kafa ta taka har zuwa GRA….

 

A bakin get din wani katon mansion ta tsaya tareda goge hawayen dake fuskarta ta soma danna bell, mai guard ya bud’e kofar dake gefen get ya dubeta yace,

 

“Salma…”.

 

Salma tayi crossing dinshi ta shiga ciki, ya bita da kallo cike da mamaki saboda ba halinta bane, tayi salaam tareda knocking ta shiga ciki, tayi appearing a wani katon parlour wanda yake dauke da akalla set din expensive kujeru guda shidda, wata cute babe ce zaune cikin shiga ta alfarma tana watching series yayinda maids suke kaiwa da komowa….

 

Salma ta tsaya tsakiyar parlourn tace,

 

“Rumana… Ina yaya sadeeq?”.

 

Rumana ta dubeta da mamaki sannan tace,

 

“Salma… Meyyy ya faru? You look strange…”.

 

Salma ta ware idanu tareda daka mata tsawa tace,

 

“Rumana… Where is he… I said where is he?”.

 

Rumana tayi baya da sauri sannan ta nuna mata staircase tace,

 

“Yana bedroom dinsa…”.

 

Salma ta juya ta wuce upstairs, Momcy ce ta fito daga kitchen tace,

 

“Rumana kamar muryar salma naji…”.

 

Rumana tace, “Itace…”.

 

Momcy tace, “Where is she?”.

 

Rumana tace, “She asked for yaya sadeeq tana sama…”.

 

Momcy tayi jim….

 

Direct salma ta wuce wani bedroom tayi knocking tareda salaam sannan ta shiga, wani breathtaking saurayi d’an kimanin shekaru ashirin da takwas ne zaune akan sofa, fari ne good looking and handsome, yayi tsawa ba tareda ya kalleta ba, yace,

 

“Who are you? What the hell bring you here?’.

 

Salma tayi baya da sauri sannan tace,

 

“Salma ce…”.

 

Da sauri ya b’oye bottle dake gabansa, da wata husky voice mai sanyi yace,

 

“Salma…”.

 

Sai kuma ya mik’e yana layi ya shiga bathroom, jim kadan ya fito ya jingina da kofa tareda folding hannuwa yace,

 

“Salma…”.

 

Salma ta kalli gefe sannan tace,

 

“Abba yana kwance akan gadon asibiti rai a hannun Aallah, he is dying, doctor yace yana buk’atar a mashi aiki cikin gaggawa domin ceton rayuwarsa, 550K, bani dasu, bani da hanyar da zan samesu…”.

 

Sadeeq yayi jim ya ware idanu sai kuma yayi murmushi yayi taking steps tareda tsayawa gabanta har tana jiyo saukar lumfashinsa, tayi baya da sauri, yace,

 

“How can I help you?”.

 

Salma ta fashe da kuka sannan tace,

 

“Ka taimaka ka ranta min kudin daga baya zan biyaka…”.

 

Sadeeq yayi wani shegen murmushi sannan yace,

 

“Zan biya kudin baki daya amma idan kin yarda zaki aureni…”.

Rayuwar Nafisat Hausa Novel Complete

Salma ta dubeshi da sauri yayinda gabanta ya yanke ya fad’i, muryar Abba ne ya dawo mata a brain inda yake cewa,

 

“Salma koda bayan raina kadda ki yarda ki auri sadeeq, d’an shaye-shaye ne, wannan abu ne da muka sani…”.

 

Sadeeq yayi mata waving hand yace,

 

“Hey you have to decide, ina da aiki, you can’t keep me waiting…”.

 

Salma tayi jim tana tunani, tabbas bata da burin auren d’an shaye-shaye, tun tana k’arama ita da Abba suke da burin ta auri miji na gari, idan ta auri sadeeq burinta ya lalace, amma kuma idan bata yarda ba mahaifinta zai iya mutuwa wanda yake daidai da tarwatsewar duk wani buri da take dashi tareda rayuwarta and alot of her dreams, sadeeq yace,

 

“Am waiting for you sweetheart…”.

 

Salma ta share hawayen dake fuskarta sannan tace,

 

“Na yarda zan aureka amma I want you to know that na yarda ne saboda bani da yadda zanyi, I can’t watch him dying, he is the only one I have, yana da buri a kaina…”.

 

Sadeeq yayi murmushi sannan yace,

 

“Kinyi zabi mai kyau, ki jirani a compound sai inyi dropping dinki a asibitin, mu tattauna akan yadda abun zai kasance, kadda ki cewa Momcy komai, nasan abun da zan fad’a mata…”.

 

Salma tace, “I will tell her nothing, ban san susan Abba yana kwance a asibiti…”.

 

Sadeeq yace, “Sure ma’am…”.

 

Salma tayi crossing dinsa ta wuce bathroom ta kunna tap ta wanke fuskarta tana juyowa taci karo dashi a bayanta, wani mugun kallo tayi mashi, ya matsa da sauri, ta fice ta sauka parlour ta wuce Momcy da Rumana dake zaune a parlour ta fice….

 

Momcy tace, “What wrong with her?”.

 

Rumana tace, “I don’t know, da na tambayeta tsawa tayi min…”.

 

Sadeeq ne ya sauko yana sanye da wata expensive shadda, with cap qube, expensive cuflinks, expensive wristwatch, expensive slippers, ya zauna akan one seater, Momcy tace,

 

“Abbakhar what wrong with salma, ta fita a fusace?”.

 

Sadeeq yayi jim sannan yace,

 

“Wannan yana da alak’a da dalilin zuwanta amma idan na dawo zan fad’a maki, tana jirana zanyi dropping dinta…”.

Momcy tace, “Alright then…”.

 

Burin Abbana littafin kudi ne, zaku samu complete dinsa akan naira dari biyar kacal 500, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057

Zaku biya kudin ta hanyar turo hoton katin MTN via WhatsApp 09169472057 ko kuma VTU/Transfer via 09169472057 sai kuyi screenshot ku tura via WhatsApp 09169472057

 

 

Hafsat Hisham ce

BURIN ABBANA

By Hafsat Hisham

 

 

Page 3 and 4

Free page

 

Burin Abbana littafin kudi ne, zaku samu complete dinsa akan naira dari biyar kacal 500, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057

 

 

 

Sadeeq ya mik’e ya fice, Rumana tace,

“Momcy kin lura da yanayinsa kuwa, da alama yasha abar”.

Momcy ta dubeta cike da damuwa sannan tace,

“Thou rumana ya zanyi, sakacina ne ya jefashi a halin da yake ciki, Salma ce wadda nike ganin zata dawo dashi akan hanya tunda yana sonta amma ai kinji abun da mahaifinta yace, waye zai dauki diyarsa ya bawa d’an shaye-shaye, am helpless, komi ya faru nice sanadi, tun bayan rasuwar Alhaji nayi sakaci da tarbiyyar Abbakhar, kaicona…”.

 

Direct sadeeq ya wuce parking lot ya bud’e wata expensive mota kirar Jeep mai tudu ya shiga tareda mata key ya danna horn mai guard ya wangame mashi get ya danna motan waje….

 

Salma ce zaune akan dakalin dake gefen get din tayi tagumi, sadeeq ya danna mata horn, tayi firgigit ta mik’e tayi taking steps a sanyaye, ta b’alle murfin motan ta shiga, yana driving tana goge hawaye, yace,

 

“Miye shawararki?”.

 

Salma tayi jim sannan tace,

 

“Dangin mahaifina suna zaune ne a wani kauye da ake kira da Mahuta, duk lokacin da mukaje maganarsu a kaina daya ce, suna cewa na girma na isa aure amma Abba ya zuba min idanu saboda karatun boko, suna yawan mashi korafi akan yayi min aure, I have an idea, we will do it in this way, gobe zaka kaine kauyen akwai Baffana zance mashi kaine wanda nike so, na cewa Abba aure nike so amma yace dole karatu zanyi, ni kuma aure nike so, na tabbata idan na fad’a mashi haka zaice ne ka turo magabatanka ya daura mamu aure, ba zasu nemi Abba tunda nice da kaina nace auren nike so”.

 

Sadeeq yayi murmushi sannan yace,

 

“Great idea… Bravo alaiki…”.

 

Salma ta share hawayen dake fuskarta sannan tace,

 

“Zanyi wa mahaifina karya ne saboda bani da yadda zanyi, bana fatan rasashi, ina da mahaifiya amma tunda ta tafi bata dawo ba, tana raye ko bata raye ban sani ba…”.

 

A compound din wani restaurant yayi parking ya fita jim kadan ya dawo tareda takeaway, bottle of water masu sanyi plus drink, ya ajiye mata sannan ya tada motar yana driving a nutse, ba tareda ya kalleta ba yace,

 

“Eat…”.

 

Salma ta tab’e baki sannan tace,

 

“Nace maka ina jin yunwa ne…”.

 

Sadeeq yayi mata wani mugun kallo da wutsiyar idanu sannan yace,

 

“Ban san gardama, one word from me I will kick you out of the car saidai wani ya biya kudin…”.

 

Salma ta dubeshi da sauri, yace,

 

“Yeah… I mean it…”.

 

Saida tayi mashi wani mugun kallo sannan ta bud’e takeaway din, babu laifi taci da yawa kasancewar rabonta da abinci har ta manta, ta kora da ruwa plus drink, yayi murmushi, yana parking a harabar asibitin ta b’alle murfin motan ta fice ta soma taking steps heading to ward da aka kwantar da Abba, ji tayi yana kiran sunanta, ta tsaya cak tareda juyawa, ya nufo inda take yana taking steps majestically, ya mik’a mata waya yace,

 

“Wayata ce amma chatting kawai nike da ita, ki ajiyeta a wurinki…”.

 

Saida tayi jim sannan ta amshi wayar ta juya ta wuce ward da aka kwantar da Abba yayinda sadeeq ya wuce ofishin likita, Salma tayi tagumi tana kallon Abba….

 

Doctor ne ya shigo ya dubashi tareda bata paper tayi signing, sadeeq ne ya ajiye mata call tayi picking tareda kangawa a kunne tayi jim sannan tace,

 

“Yaa sadeeq ka daina cemin hello kayi min salaam… Wa alaikassalaam… Okay then gani nan fitowa… What… Don’t you dare come in… Better…”.

 

Sai kuma tayi hanging call din ta mik’e tareda ficewa, ta hangoshi jingine da motarsa, tayi taking steps tareda tsayawa gefenshi, yace,

 

“When kike ganin zamu tafi?”.

 

Salma tace, “Bayan sallar subh…”.

 

Sadeeq yace, “Uhmm… Okay then, nayi magana da wani friend dina zaiyi jinyarsa…”.

 

Da sauri ta dubeshi, yayi murmushi tareda mata waving hand, yace,

 

“Zan aiko driver ya kawo maki dinner, wife…”.

 

Salma tayi mashi wani mugun kallo sannan tace,

 

“Am not your wife yet, zan aureka ne saboda bani da mafita, I have no choice…”.

 

Sadeeq ya amshi poss dinta ya zaro kudaden da bai san adadinsu ba ya saka a ciki, ya mik’a mata ya juya ya bud’e motarsa ya shiga ya jata ya wuce….

 

Salma ta juya ta koma ciki, taja kujera ta zauna tayi tagumi tana tunanin abun da take shirin aikatawa, ta zaro wayar da ya bata ta shiga gallery ta soma cin karo da pics dinsa looking breathtaking and hot 🔥 majority a London ya daukesu, ta soma cin karo da hotunansa tareda *Y’AN MATA* wasu half gown ne a jikinsu, yawanci yayi hugging dinsu ne….

 

Bayan sallar Isha’i driver ya kawo mata dinner, yana tafiya ta bada abincin sadaka….

 

Washe gari tana gama sallar subh, sadeeq ne yazo tareda wani friend dinsa, tana taking steps tana juyowa tana kallon Abba har ta fice, ya bud’e mata bangaren mai zaman hakanan ta zauna sannan ya zagaya bangaren direba, wata expensive shadda ce a jikinsa dinkin tazarce with cap qube, ta tab’e baki ta kalli gefe, yace,

 

“Ya dai… Did I look hot ne…”.

 

Salma tace, “Ohhh… Ohhh… Nayi tunanin d’an kunnen zaka saka ne as usual ashe kasan daidai…”.

 

Sadeeq ya girgiza kai tareda ajiye mata warmer tareda flask yace,

 

“Kiyi breakfast…”.

 

Salma tace, “Nayi da kaine nace maka ina jin yunwa…”.

 

Sadeeq ya shafa beard dinsa yace,

 

“Salamatu…”.

 

Salma tayi mashi wani mugun kallo sannan tace,

 

“Don’t you dare call me with that name, ka kirani da salma ko kuma kayi shiru da bakinka, ai babu dole…”.

 

Sadeeq yayi murmushi sai kuma ya murtuke fuska sannan yace,

 

“Salma kiyi breakfast, ban san gardama, if you let me utter one word I will kick you out of the car ne…”.

 

Salma ta tab’e baki tace,

 

“Ashe…”.

 

Sadeeq yace, “Try it and you will see, kin san karamin aikina ne…”.

 

Saida tayi mashi wani mugun kallo sannan ta bud’e warmer ta soma breakfast ta kora da tea mai kauri, ta goge bakinta da tissue….

 

Bakin wani katon boutique yayi parking ya b’alle murfin motan ya fita tareda zagayawa bangaren da take ya bud’e, saida ta kalleshi sannan ta fita yayi gaba tabi bayanshi, suka shiga ciki, bayan wasu mintina suka fito tana sanye da wata expensive gown brown tayi rolling veil, kafarta sanye da stilletoes masu sling back heel, sadeeq yana jaye da trolley yayinda take turo baki tana mashi wani kallo, ya bud’e bangaren mai zaman hakanan, saida tayi mashi wani mugun kallo sannan ta rufe ta bud’e da kanta ta shiga tareda rufewa, ya bud’e backseat ya saka trolley din kasancewar buhunnan abinci ne a boot, ya zauna a bangaren direba yaja motan, salma tayi relaxing tareda rufe fuskarta da veil, tace,

 

“Idan ka kai batsari kayi min magana…”.

 

Sadeeq yace, “Alright then…”.

 

Salma tayi zuru tana tunani, bacci ne yayi awon gaba da ita….

Muje zuwa….

 

Burin Abbana littafin kudi ne, zaku samu complete dinsa akan naira dari biyar kacal 500, kuyi min magana via WhatsApp 09169472057

Zaku biya kudin ta hanyar turo hoton katin MTN via WhatsApp 09169472057 ko kuma VTU/Transfer via 09169472057 sai kuyi screenshot ku tura via WhatsApp 09169472057

 

 

Hafsat Hisham ce

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment