Littafan Hausa Novels

Illar kallon Bulifim Gulufim

Matar shige
Written by Hausa_Novels

Bulifim Gulufim Videos Download

 

 

 

 

 

Bulifim Gulufim

KU GUJEWA KALLON BATSA!

 

• Ka sani ‘Dan uwa shi Sabon Allah matsala ne a rayuwar bawa ta duniya da lahira ka yi iya kokarin ka wajen bin hanyar da zaka ga ka bar aikata wannan laifi baki daya.

 

• Ina maka/maki zaton alheri mai yawa da yi maka/maki busharar cewa damuwa da kina/kana aikata laifi shima rabo ne ba kowa ke samu ba.

 

• Ga wasu nasihu kamar haka:

 

1. Yawan istigfari dare da rana

2. Sallah akan lokaci

3. Abokai nagari

4. Yawan tilawar alkur’ani

5. Tuna mutuwa a kowacce rana domin hakan zai sanya ki barin wannan sabon kada ya zama aikin ki/ka na karshe a duniya

6. Ka sani mai aikata laifi da gan-ganci baya samun yardar Allah har a kar6i adduo’in sa.

7. Kallon batsa na jawo zubewar mutumci da rashin kwarjini har kowa ya raina ka a tsane ka a cikin al’umma

8. Kallon batsa laifin sa kamar zina ne..

9. Yayin kallon batsa ana kallon tsiraicin wani ko aji maganar batsa duk haramun ne

10. Kallon batsa yana jawowa saukin ayi fasikanci da mace don kullum a matse take a aikata abinda take gani da ita, ko kuma ka ya kai ka aikata da zina

11. Ana samun cutar tsiro a mahaifa in mace na taso da sha’awa bata samun biyan bukata, har yakan kawo rashin haifuwa ko cutar daji a mahaifa

12. Ke6ewa a 6uya ana kallon batsa na haifar munafurci zuciya. Kuma baza ka samu miji ba ko abokiyar zama sai mai hali irin naka/ta.

 

Allah Ta’ala ya tsare mu ya kiyaye mu ya yafe mana, (amin)

Bulifim Gulufim Videos Download

KALLON BATSA

“Kallon batsa cuta ce wacce take iya zama chronic a cikin zuciyar wanda ya fara yinta. a duk lokacin da yaga ya keɓanta shi kaɗai babu motsin kowa a kusa dashi sai kaga ya buɗe batsa yana kalla, wataran ma idan bai kalla ba baya taɓa jin daɗi”

“Haƙiƙa wannan ba ƙaramar cuta bace, kuma mai yinta yana cikin haɗari, domin kuwa kullum kutsawa cikin saɓon Allah ya ke yi babu tunanin dainawa”

“Masu irin wannan mummunar ɗabi’ar kullum burinsu shi ne su sami damar da za su kawar ma da kansu sha’awar da ke tattare dasu, tunda kullum cikin tasar ma da kansu sha’awar suke, kaga daga nan kuwa matuƙar mutum ya sami wata dama, to sai kaji ance ya je ya zaƙe ma zina, ko kaji ance yana yawan kula mata, ko kaji ance tana yawan kula maza”

“Wannan dalilin yasa da yawan malamai suke karhanta mutum ya dinga kwana shi kaɗai a ɗaki, ko budurwa ta dinga kwana ita kaɗai a ɗaki ba tare da wasu ƙanne ko yayyu ba waɗanda za su kange mutum daga afkawa cikin wannan fitinar ta yawan kallon batsa”

Allah ta’ala ya kare mu daga sharrin zuciyoyin mu baki ɗaya.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment